Showing 24001 words to 27000 words out of 29604 words

Chapter 9 - mijin kwaila complete book 1

28 Aug 2024

6120

cikin shine.
Mum tafara gaidashi,sannan ishaq shima yabada tashi gaisuwar.
Dady dake shafa kan ishaq yace"babana angirma,naga kwana guda harka kara kiba,me zahra y'ata dafa makane haka".
Mummy data kyalkyale da dariya tace"ah to tambayarshi dai."
Shidai ishaq dukar dakai yayi kawai yana smiling,
Kamar daga sama suka jiyo muryar gwaggo rabi,tana fadin ina mesunan malam din yakene.
Wato nizaka mayar shashasha ko,inzauna tsayin lokaci ina jiranka ashe kainan kataho wajen uwayenka kabarni baki sake,tunda ni ba uwarka bace ko?"
Takare maganar tana shigowa dakin,
Ishaq aranshi banda Innalillahi babu abinda yake mai-maitawa.shikenan yau tsohuwar nan zata mashi fallasa kuwa iri-iri.
Gwaggo rabi data nemi waje tazauna tace"dakai nake,kayimun kasake,nace ina kyallena ko uwayen naka kafara kawomawa sugani.tunda naga ai kabanbanta tskanina dasu,todai kasani tushiya itace mafarin dawa.daban haifi ubannakmeida kaima bai haifeka ba.tomezaku boyemun,inma yarinya bata kawo matancinta gidan miji ba aigwara kufada tunda wuri tagane inda dare yayi mata."
Zufa sharkaf tagama rufe ishaq yace"haba iya,waike meyasa kike hakane don Allah? Nace ai kijirani ina zuwa ko?".
"Injiraka ina?.
Cewar gwaggo rabi dake runtse idanu saboda tsabagen masifa.
Taci gaba" kaga daka ganni nan,duk da banyi boko ba tofa bawata bariki dadan boko zaiyi inkasa ganewa.inma zaka fito da sheda kafito da'ita kowa yagani.nan dai dagani saiko iyayenka gasu,bawani bare acikinmu."
Dady daya kasa gane kan inda zancen yanufa yace"shin tsaya gwaggo, waidon Allah duka wannan tada jijiyar wuyan dakukeyi ta mecece,meke faruwa ne.?
"Ka tambayeshi,"
Cewar gwaggo rabi dake nuna ishaq da yatsa.
Dady yajuyo wajen ishaq dya dukar dakai kasa yace"babana ya'akayine,meke faruwa tsakaninka da mutiniyar taka kuma."
Ishaq ya sauke ajiyar zuciya yace"no dady,bawani Abu bane kawai dai...."
"Kawai dai me?.."
Gwaggo rabi ta katseshi,
Taci gaba"inma zaka fito fili ka sanar dasu gaskiyar zance kafito,donni ba'a munafurci dani kasani."
Dr.rukayya da tunda ake maganar sai yanzu tasa baki tace"gwaggo inaga idan yaki fadi kawai kirabu dashi kisanar damu abinda ke faruwa."
Zumbur ishaq yace"but Mumm."
Da hannu ta dakatar dashi,tace munajinki gwaggo.
Aiko gwaggo rabi kamar dama jira take,tasoma wassafa labarin yanda komai ya wakana AtoZ.ba dady da ishaq ba hatta mummy saida abin yabata kunya.
Tace"gwaggo inaga don-dai bakisan wacece amaryar ba yasa kike wannan maganar,amma duk meenat*a anawa ganin yanzu andena wannan al'adar ai tuni. "
"To gwanar na'iya."
Cewar gwaggon,"aiduk abinda yaronnan yakeyi da daurin gindinki yakeyinshi.amma bari inje wajen amarysr dakaina".
Tamike tana dafa kafa tayi gaba,bata saurari kiran dasukeyima taba.
Ishaq yamike zai bita,dady yace"barta taganota watakila idan tagantan zata dena maganar datakeyi."
Dole yakoma yazauna hadi da dafe kai kawai,yana tunanin rikici irinna wannan tsohuwar.
Da sababi tashiga sashen amma jin anyi tsit yasakata cewa"to lallai y'ar mai,kyaci ubanki kuwa.wato agidan jikana zaki kawomana lalata,to munfi karfinki munrigaki munce Allah kina ina fito algunguma."
Still dai shiru taji,don haka ta nufi dakin datake ktautata zaton na amaryar ne ,tana tijara.
Wayam dakin ba kowa,
Hakan yasakata rike baki dace"ah lallaifa,amaryar kinsamu sake ."
Bata karasa maganar ta ba,tajiyo abu saman kanta racacau...
Tazabura dasauri tace"mun shiga uku,ruwa kuma adaki me rufi?.."
Sauran maganar ta makale afatar bakinta hango zahra datayi can koli bisa wardrobe tana tsotsar magarya.
Fuskarnan tasha shegiyar kwalliyar nan tata mekama data aljanu.
Goruba tadauko tafara gwaguya,bayan tafesoma gwaggo rabi yayan magaryar data tara abakinta.
Tanaci tana gwalo idanu,dayake barakumullah akwai manyan idanu saita kara tsorata gwaggo rabin.
Aiko aguje ta ufa,tana fadin wayyo ku agajeni, jama'a aljana a dakin amarya....
Zahra jin an ambaci aljana yasata durowa Dirk, kamar wacce aka jeho ta rufama gwaggo rabi baya....
*mum meenat*????
Maman Nasirudden dinku????????
*
*mum meenat
*MIJIN 'KWAILA????????♀*
Chapter 28.
*Writing by Maman meenat????*
*Edited by Aisha Abdullahi T.Fulani (Umman farouq)*
*Wannan shafin d'ungurunhun na sadaukar dashi gareki Ameena Muhammad'meenat faxy novel????.*
*Dakuma Ameenat shamsu,my meenat Ameena Abdullahi kai dama dukkan wata mesuna Amina,hakika mum meenat tana kaunarku sosai*.
*Khairat baffa,da Amshat Kuma ban mance daku ba,Nace kuji dadinku.????*
Zahra jin an ambaci aljana yasakata wantsalowa tarufama gwaggo rabi baya,
Wasan tsere suka soma,gudun inbakayi bani wuri.
Gwaggo rabi banda ihu babu abinda take zabgawa.
Jin taku abayanta yasakata waigowa,wayyo na Allah na ai qamewa tayi qam.
Bakinta yana karkawar fad'in"qulu,hiya ilaiya,,kuke ganinmu bamu ke ganinku.
Kirufaman asiri natuba,wa'innahu min sulaimana."
Sai alokacin zahra ta fahimci abinda gwaggo rabin take nufi,wato tana zaton itace aljanar????.
Dayake abu yazo game nema,dama hausawa sunce wai meneman kuka bare anjefeshi da kashin awaki,don hka zahra ta takarkare tasoma gwagwaloma gwaggo rabi idanu tana tsomalo baki tana kanannade hannuwa.
Gwaggo rabi dai a'inda tayanke jiki tafadi saiga fitsari,sirrrrrrrr yana bin kafafunta yana gangarowa bisa tile's.
Zahra wacce dariya taso kwacemawa tadaure takama kafafun gwaggo rabi tanaja qiiiiii,har takaita bakin kofar falon.
Itadai gwaggo rabi idanu suna rufe,addu'a babu kalar wacce batayi,kai hatta addu,'ar saka tufafi saida gwaggo rabi ta karantota awannan lokaci duk da bama dai-dai take karantawa ba.
Ai zahra nakaita bakin kofa,takoma ciki aguje tana sheka dariya dacewa"y'ar tsohuwa me shegen tsoro,gobema kisake xagin abbana saina jefa maki qadangare ta windon daki.",
Tayi kwafa,tashige bayi tadau soso da sabili tawanke fuskarta fes,tamutsuka mai da powder kawai,tacanja kayanta daga bakar jalabiya zuwa Riga da wando yan Pakistan.
Hayewa gado tayi abinta tana kyalkyala dariya hada rike ciki,aranta ta'ayyana aiko gwaggo rabi tabani tunda haka take da shegen tsoro .
Gwaggo rabi dai tana zaune jagwab kofar daki,idanuwa arufe don duk zatonta Jan dataji anayimata aljanune suka saceta.
Tsoronta d'aya tabude idanuwa taganta fadar sarkin Aljanu.
Dr.aysherh daketa kwad'a sallama itada yar lelenta aneesa wadda takile cikin matsiyacin swiss,jikinta na aman kamshin turare,
Baki tasaki sororo tace"wanake gani haka kamar gwaggo rabi? ".
" Nice y'ar nan,don Allah wacce duniya nake,tamutane kota aljanu?"
Gwaggo rabi ta tambaya cikin rawar murya.
Dr.aysherh tajuya takalli anee wadda kema gwaggo rabin kallon raini,suka sakarma juna murmushi.
Dr.aysherh tace"bude idanunki gwaggo hajiya Aisha ce,nice bude,.ahankali tabude idanun aiko saita kankame hannun aysherh tanacewa wlh aljana nagani adakin amaryar isiyaku,
Har rywan sama tayomun.
Gara mugaggauta barin wurinnan tunkafin takaimu fadarsu."
Dan bubbuga kafarta aysherhn tayi ganin atsorace take tace"aljana kamar ya,ke a'ina kikaga aljanar,?"
Gwaggo rabi baki na rawa tace,",a dakin amarya mana.Nan dai takwashe komai tasanar ma aysha ."
Wani killer smile ayshan tasaki tana kallon aneesa dake smiling din itama.don sunsani babu wanda zai aikata wannan aikin sai zahra.
kama hannunta ayshan tayi tace"saurareni gwaggo, aiwato ita wannan aljanar dakika gani tofa amaryar ishaq ce take rikida tazama aljana.don haka kada kiyarda koda wasa yau ace wani yaji wannan labarin tofa zata biyo dare ta kasheki.
Shawarar dazan baki kija bakinki kiyi shiru karki sanarma kowa abinda kika gani."
Gwaggo rabi tace"aini yauma zanbar wannan jarababben gidan tunda abu yahada hadasu aljanu aikuma bani basake shigowa gidannan har abada."
Aysha ta guntse dariyarta tace"lahh,karki soma,aimaganinta d'aya dazamuyi shine mutursasa ishaq yaqara aure,tanuna anee dayatsa.Kinga yarinyata nan,tanada maganin iskokai,tokawai kiruntse idanuwa lalli idan ishaq bai aureta ba,tofa ko tsinuwace ki gifta akan mahaifinshi.
Tahakane kawai zamuyi maganin wannan bakar aljanar kuma shima jikanki ishaq yasamu magada tunda kindaisan su aljanu bakamar bil'adama Duke ba basa haihuwa."
Gwaggo rabi tayi tsuru,tana ayyana ishaq amatsayin mara hankali,to Mara hankali mana,tayaya zaka hada jini da mutanen 'boye.oh itadai taga takanta jikoki daga me auren kafura same auren aljanu.?"
Tamatse hawaye tana shima aysha albatka tace"wlh ko'ubanwa yatsaya mar agarinnan saiya auri wannan kyakywar yarinyar yarabu da waccen aljanar muje.
Takama hannun aysherh, sukayi gaba aishan nakara zugata dayimata famfo.
Zahra dake labe tanajin duk abinda sukeyi tayi kwafa,dacewa dukanku zakuci ubanku yara.....
*real mum meenat*????
*pls kuyi manage da wannan,yarona Nasser babu lafiya,shima kyanda takama munshi,kusashi a addu'a da bakunanku masu albarka.Allah yasa yagamata lafiya.*Ameen????.
*MIJIN 'KWAILA????????♀*
Chapter 29.
HIKIMA WRITER'S ASSO...????

29----30..chapters
*ZAHRA*dake la'be tanajin duk abinda
suke cewa kwafa tayi dacewa"dukanku
zakuci ubanku yara....."
Saikuma tamaqale kafarta d'aya abayanta
tatafi da tsalle,yanda dai almajirai suke wasannan dasuke kira(langa).
Dahaka tashige falonta tayi sufa bisa
wadataccen gadonta tana kyalkyatar
dariya abinta.
Kwakwazon gwaggo rabi yagama karad'e
falon,fadi take"ina saihullafi din yake,kafito ayi dukkan me yuwuwa,don
bazan amince ba.ehee"
Takarake maganar tana bankada labulen
wawakeken falon,
Dukansu sukayo waje,ba ishaq ba hatta
mummy saida ta tsorata da ganin gwaggo rabi tare da dr.aysherh, amma dayake
jarumaine koda afuska basu nuna hakan
ba.
Gajeren murmushi mum tasaki tana cewa
"bakin safiya muka samu,"
Dr.aysherh tanarke matsakaitan idanunta dasuke akoda yaushe tsaye wajen
wayewa dakuma zama very pretender's
tace"kema kya fada dai mummy. "Zan
fitane,nace bari dai naleko nasake maki ya
gajiyan biki nd insake ganin diyata
zahra..." Murmushi mummy tayi tana nunama
aysherhn kujera"have a sit,"ta umarceta in
respectively.
Ba haufi tazauna tana gake gaida daddy
dashima yazauna,anee ma gaida daddy da
mummy tayi,and idanunta yanakan ishaq dayasake bone fuska like lion man
dinnan..tajefeshi da silently smile nata,in
another side tana juya idanuwanta cikin
nashi in a happy moment dinnan.
Sake had'e rai yayi,amma dayake shu'uma
ce saida ta tausasa murya da matukar tausasawa tace"morning my Brod.."
Kamar ya maze,amma dayake ba halinshi
bane saiya kasa yace"morning too".
Yafada yana kauda kai gefe,
Kujerar me zaman mutum biyu(two sitter)
ya zauna,yana gaida Dr.aysherh wadda taske fadada fara'arta.
Ahankali Anee itama tataka,talankwashe
gefenshi tana goya hannunta na dama bisa
shoulder dinta na hagu.
Gwaggo rabi dake tsaye gefe tasamu
mazauni tana kallon zuri'ar tata gaba d'aya,cikin natsuwa kamar ba itaba
tace"ishaq duka wannan taron saboda Kai
na had'ashi.."
"Nikuma? Ishaq ya tambaya,akwai alamun
mamaki a kan fuskarshi."
"Kwairai kuwa". Jaddadawar gwaggo rabi Keenan dake
gyad'a kai,kamar kadangare yaga taliyar
manja. Duka suka sake natsuwa suna saurarenta.
Ahankali tamaida dubanta akan dady
dakuma mummy tace" don Allah ku
dubamun yanayin canwajen,"
Duka suka kalli inda take musu nuni
dashi,inda ishaq da Anee suke. Tasaki murmushi,saikuma tace"yanzu
basu baku sha'awa ba,ace mijine da mata?"
Duka suka dubeta,don harga Allah sunyi
mamakin furucinta,kai hatta da dr
.aysherh datake silar komai.
Gwaggo rabi tasake duban ishaq tace"baifi maka tsariba anuna mace kyakyawa
kuma wayyaya matsayin matarka,bisaga
anuna *KWAILA*wacce batasan komiba sai
wauta da rashin tarbiyya ace itace
matarka?"
Dukar dakai yayi yakasa furta koda harafin "A" ne daga bakinshi,koba komai
kalaman sunyi mashi nauyin
furtawa,bayaga tsabar fargaba data gama
mamaye ilahirin zuciyarshi.
Gwaggo rabi tasake kallon d'anta Alhj
saifullahi dake fifita da hular kanshi saboda yanda zufa keneman tsafafo mashi
tace"duk abinda zan yanke a yanzu
bazema kowa dadiba,amma anan gaba
hakan zaizama abin fahari ga dukkan
zuri'ata.
Tasake kallon ishaq daya kasa auke idanunshi akanta tace"indai na'isa dakai
kakuma daukeni da muhimmanci inason
ka'auri Aneesa,batare daka gaddamta
maganata ba."
*mum meenat*
[2/19, 12:32 PM] +234 903 423 0753: *MIJIN 'KWAILA* *31-----32.....Chapter's*
*Rabi Ali wada,tnx for the incouragen
me*....
*Zubayda nd miss Ayush..* *For my WhatsApp groups only...*
*In dedicated to mijin kwaila fan's 1&2*...
*K*a'auri Aneesa batare daka gaddama
maganata ba.
Furucin gwagwo rabi dake sake zagayawa
kenan cikin kwanyar ishaq,waiya auri aneesa?
Toma tayaya zai'iya kallon kwayoyin
idanun Abba dana umma yafurta masu
cewar zai yima zahra kishiya.Bashakka ko
kokonto wannan shi ake kira *fake luv*
yayi amfani da zahrane matsayin garkuwa agareshi,yanzu zai auri
cikakiiyar mace tasawa agaban mota.
Fara doguwa me tarin wayewa,yahadata
kishi da zahra me shekaru du-du-du goma
sha biyu tana harbo tasha uku,wacce babu
ta'inda zaka kaleta kakirata kyakyawa Me karancin wayewa,wadda take jss 2 a
secondary wadda batasan maye aureba
balle kishi ....
Kai "inaaa" yayi furucin azuciyarshi bisaga
kuskure sautin y karade falon gaba d'aya.
Duka tsura mashi idanu sukayi,Ahankali Anee wadda ke zaune gefenshi tazamo
daga inda take zaune tuni tafara fitar
hawaye tarike kafar ishaq,da karamin
sauti abin tausayi tace"why,,,isha'q? Baka
sona,baka burin hada jini dani,don Allah
akwai wani bad record ne dangane dani?" Maganarta ta sanyaya jikin kowa ciki
harda ishaq dake mayar da numfashi
ahankali,
Kamota mummy tayi tasoma shafa
bayanta ahankali,"is ok my daughter.
Kikwantar da hankalinki in Allah yaso babu abinda zai rabaki da ishaq sai
mutuwa ."
Dr.rukayya tafadi hakan har cikin
ranta,daddy ma kallon tausayi yakema
aneesa wadda so yake watangariri da
rayuwarta. Su gwaggo rabi hada yar kwallar ba'a
rasa ba . Alokacin Allah ne kadai yasan yanda
zukatan uwa da y'ar suka cika da farin
ciki.
Ishaq dai mikewa yayi jiki a sabule
zaifice,muryar gwagwo rabi ta
katseshi"ina kuma zaka,dawowa zakayi atsaida lokaci tunda yarinya marainiyace
ba ubane da itaba.toga uwarta azaune
itace madadin uban.Allah basshi dangin
uban akai masu sadaki dakomi a can
kawai."
Dakyar ya'iya juyowa da idanunshi inda take yace"dakai da kaya duka mallakin
wuyane.gwaggo,kusa tym kawai ni me
biyayyane akoda yaushe."
Baijira sauraren albarkar datake samai
ba,yayi gaba abinshi.
Anan dai akaita maida zance,dakyar aka tsaida daurin auren sati biyu masu zuwa,
Murna wajen mutane uku bazai fasaltuba.
Amma bangaren ango da iyayenshi Sam
bazaka iya karantar yanayin dasuke ciki
ba.
Wannan kenan. -------------------------------
Acikin sati guda maganar auren ishaq
tagama karade y'an uwa da dangi na nesa
dana gida, ciki harda su umma wadda
Dr.rukayya da kanta taje ta
sanarmawa.umma sosai tatada hankalinta don cewa tayi lallai sai ishaq ya saki
zahra.Ruwa sosai akakai rana,rikici umma
ta tayar ganin cewar arasa dawa za'ama
zahra kishiya saida wayayyar mace
wadda akalla ba'akasaru ba zata kai sa'ar
Anty hafsa. Sai da Abba yayi tsaye akanta ta'amince
amma harga Allah tana tausayama
zahranta.
Meeting na gaugawa tatara yaranta
tasanar masu abinda yake faruwa,babu
Wanda be tausayama zahra ba.Amma kuma sanin zahtan tsaye take yasa sukace
*Ayi dai mugani* intusa tana hura wuta. Harka in'akace kuruciya shiru kawai
akeyi,don duk shagalin da'ake da zahra
akeyinshi.
Doki take kamar qanin gyatuminta ne
zaiyi aure.
Anko kala-kala sun shashi itada hanan kanwar ishaq,zahra batada fira saita
auren yaya ishaq kullun maganarta
kenan..dawannan tadan ragema ango
ishaq damuwa ...
Ranar wata talata dayayi dai-dai da saura
kwana hudu daurin auren ishaq da Anee,su zahra da aka cakare ana wasshagare-wall
e,don tun ranar gidansu Anee suka soma
celebration, programs nabiki kala-dakala
suka tsara.
Zahra dake zaune da hanan sunacin abinci
tadubi hanan tana cewa"Nidai yarinya idan aka kawo amaryar yaya d'akinta
zankoma indinga kwana acan."
Hanan dake dubanta galala tace"tokefa
d'akinki?".
Zahra tace"indena kwana mana."
Hu'um" cewar hanan,saikuma tadora dafadin"towai kema ba matar yaya ishaq
bace".
Zahra dake dariya tace"iyi."
Hanan tasake jinjina kai,tace"to yaya
Aneesa fa ai kishiyarki ce.yarinya fad'a
zaku dinga yi.kobaki kalli film din d'akin amarya ba.yarinya fada akeyi da kishiya."
(Hattara da fina-finan dayarnmu zasuke
kallo.)
Zahra tad'anyi jimm saikuma tace"nidai
bazanyi fada da itaba,shara zanke mata da
wanke-wanke,kuma inta haihu nikeson babyn....."lallima baki'isaba yarinya."
Hanan ta katseta.
Zahra tace"cibdijan,aini nafara cewa inason
babyn.
Itama hanan tace"karyane,ninakesonta."
Nanfa gaddama ta sarke,hanan data fusata tace"to'ainan ba gidanku bane,kuma yaya
ishaq din aiba d'an uwanku bane Zahra tace"ehdin anji,nikuma amaryace
y'ar uwarmu ai."..
Hanan tabuga mata harara,tana
qunquni.."saikace gidansu,lallai waima
itakeson baby harma kika isa."
Zahra kam tuni tsohon tsumin jaraba yatashi,dama andade ba'a taba ba.
Lomar tuwon data d'ebo da niyyar kaiwa
bakinta ta ya'bema hanan qwayar ido
d'aya dashi...taci gaba dafadin "gorin
gida,ainima munada gidan. Hanan data kwalla ihu don azaba,tadafe
ido tayi falon mummy aguje tana
kuka,y'ar hutu bata saba wahala irinta
zahra ba Mummy da gwaggo rabi atare sukayo
kanta suna tambayar lafiya,tasake
rukicewa tadafe idanu iya karfinta tana
buga kafafu kasa tana kuka sosai.
Hankalin mummy yatashi,tariketa
sosai,dakyar ta banbare hannunta daga idon hanan din,ganin idon anya'beshi da
tuwo yakara firgitata.
Tariketa sosai tanacewa" waye ke shirin
kashemaki idanuwa auta."
Gwaggo rabi ma jikinta yadau rawa,tana
kallon yanda hanan ta rud'e. Sunkutarta mum tayi,tashige toilet
da'ita,tawanke idon dakyar.Hanan nata
burari.
Idon yayi jajur dashi.
Magani tasamata,tayimata Wanka dabata
paracetamol, sai asannan tasamu relief. Gwaggo rabi tatasata da tambayar meya
faru.hanan ta zayyane yanda komi
yafarun kuwa
Gwaggo rabi tashiga sababi,tana
kwashema zahra albarka,hada cewa "yo
ubanwa zaibama mahaukaciya d'anshi,takasheshi abanza.ainasan duk
abinda take barikancine,kishine fal
ranta,wato shine zata soma mana kisan
mummu'ke ko? Tota Allah ba tataba."
Dayake ance da da mahaifi sai Allah,hatta
mum bataji dadin abinda zahran tayiba said dai bata furtaba gudun karama
gwaggo rabi kwarin guiwar tsangwamar
zahra ...
*mum meenat**MIJIN 'KWAILA* *33-----34......Chapter's*
*In dedicated to mijin kwaila fans* *Daku nake masoyana,nasan yawanku
baze misaltuba,kamar yanda soyayyarku
gareni bata misaltuwa,nasan koda
zanbaku shafi dubu na mijin kwaila bazan
gamsar dakuba matukar ba gamashi
nayiba.donhaka kuyi managed da wannan* *Agurguje dai* Acikin sati biyu akayi bikin amarya
aneesa aka watse taro yatashi
lfiya,amarya tshige dakin ango hankali ya
kwanta.
yan uwan anee d kawayenta kowa yga
zhra akace wai itace uwargida kunshe baki yake ysha driya harya gode allah.
wasu kam cewa suke lallai ba kishiyar
anee bace yar aikinta ce.
bangaren da zahra take aka ajiye
aneesa,katon falone aciki sai part guda
uku,biyu suna pasing juna saikuma daya dake tsakiya.
kowaccensu tanada falo matsakaici,saik
uma single bedroom dake hde da toilet sai
general kitchen dake a main parlour.
dakin amarya anee fa kare kallonka
ne,komai yaji babuce

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login