Showing 27001 words to 29604 words out of 29604 words
kawai da babu acikinshi.
umma ma tadan kara yoma zhra siyayyar
trkacen kuloli da yan kayan da ba,arsaba
bisa ga al'ada.
karfe goma angon yashigo gidan,bayan
yakulle ko'ina tsayawa yayi yana tunanin inakuma yakamata yafara shiga.
gbanshi yasoma faduwa haka kawai
bawani dalili,yatsaya cik da yar ledar
kazar da abokinshi sadiq ya mtsamai
tahowa da ita.
dakin zahra yafara nufa,yayi mamakin ganin hartayi bacci abinta don tanada son
kallon tashar mbc 3 amma gashi hrtayi
bacci sai tv daketa babatunshi shi kadai.
ya sauke numfashi yamtsa kusa da
ita,gyara mata kwanciya yayi don
batasaka sleeping gown ba da kayan jikinta ta kwanta.wannan yanuna batayi
wankaba ta kwanta abinta.
magagin bacci yasakata yasar da zane
gefe guda.
lullubeta yayi da bargo,yakshe wutar
dakin yjawo mata kofa. gabanshi na faduwa ya tunkari bangaren
amarya aneesa,da sallama yashiga
dakin,yayi mamakin ganinta gaban
dressing mirror tna make up.
da kasalallen murmushi ta jefeshi,saikuma
taimike rike da kallabi a hannu tayi hugging dinshi,cikin kunnenshi tace"ur
wlcm my bobby" ishaq sakalele yayi da
baki,bata barshiba takama hannunshi ta
zaunar gefen gado ahankali tace "nifa kada
kawanice ko bnda kunya,bana boye abinda
nakesone gaskiya." shafar gefen fuskrshi tayi dcewa"kayimun
kyau d shigar manyan kaya"
shidai kai kawai ya kauda yana dan
fuskewar nan,kunadai ganewa Saida takammala murje hadaddiyar
fatarta da kalolin turarurukanta masu
shegen fisgar zuciya tasaka sleeping
dress,bakadan tayi kyau bafa.
shidai ango ishaq zubama sarautar Allah
ido kawai yayi, dakanta tashiga kitchen tadauko plates da
cups tadawo har lokacin yana zaunene
abakin gado,saidai sabanin da ayanzu ya
talafi wuynshi da hannayenshi.
mamakin yanda take aiwatar da komai
kamar va amaryaba yakama ishaq,saida ta juye kazar takama hannunshi zuwa
kasan capet din,bemata gaddamaba.
ita tafara kaimashi tsokar nama abaki,ya
girgiza mata kai,d salon mgnarshi me
burgeta yace"am ok."
tadan tura baki gaba tana hararshi kasa- kasa dacewa"naqi yawon,meewayo
kawai."
yanda tayi salon maganar tana fincinar
kumatunshi kamar wani karamin yaro
shine abinda yabashi dariya,yasaki very
cool smile nashi,har saida beutiful point dinshi suka fitar da shape.
raba jikinta tayi dnshi tana gogamashi
albrkatun kirjin,tace"take it pls,adan
shagwabenta.
yanda yaji nashanu na sukuwa
akafadarshi yasakashi runtse idanuwa kadan gami da furzar da iska daga
baknshi.
taciji kasan lebenta dajuya idanuwa,kasan
zuciyarta ta ayyana tabbas tarkonta yana
gab da kama kurciya,donhka takara kaimi
wajen nunamai salon gogewarta kala daban....daban.
da kissarta da barikancinta saida ishaq
yasaki jiki da ita yaci naman da madarar
sosai,sunadan taba fira jifa. jifa.
mikewa yayi yanufi toilet danufin watsa
ruwa,anee tabi bayanshi da kallo harya shige bayin.
da sauri tafidda mgungunan matan da'aka
bata tasha nasha tamatsa na
matsawa,tagyara tsaf,tajuya tanufi toilet
din.
ishaq dake tsaka da durzama jikinshi kumfa sai ganin mutum yayi kawai
gabanshi.
ba kadan ya firgitaba,don abune dabe taba
zato ko tunaniba.
neman towel yake daze kare jikinshi,anee
tarike towel din tnacewa"haba swthrt,saikace kaga wani dodo haba am
ur wife fa.. .harara yazuba mata yace get
out pls,yana nuna mata kofa.turo baki
tayi,dacewa"tayaka wanka fa zanyi nasha
sanar maka wannan aiki nane."
kifita nace"yasake mai-maitawa da karfi yana nuna,,mata kofa.
memakon hakan yakice yar yalolon rigar
jikinta tayi yazama babu komai
jikinta,tataho dawani shegen salon
tafiyarta me kama dana karuwan
american. bata jira komaib tayi hugging dinshi,tatura
bakinta anashi ahankali tasoma bashi
style,ishaq dai suman tsaye yayi
kawai...duk jikinshi yagama mutuwa,
ahankali anee tafara shashafashi tana
gogamai nonuwanta anashi kirjin,hannunta yana wasa da zangarniyarshi.
bashiri yasoma maida mata martani
dawani irin zafin nama,irin sabon shiga
dinnan ba .
*MIJIN KWAILA* *Chapter 35*
*written by maman meenat*
*Edited Aisha Abdullahi T.fulani*.
Batasha wahalar tafiyar da akalar ishaq
yazuwa garetaba,don tun a toilet din
tagama susutashi, Akasalance yagama wankan yafito
tsayawa yayi gaban dressing mirror yana
shafa lotion dinta.
takaraso kusa dashi tana dan goge lemar
hannunta da tissue gefe guda tana sakin
murmushi kasa-kasa. dan kauda kai yayi gefe yana
basarwa,takaraso da sagala hannayenta a
kafadarshi ta dai daita fuskarta datashi
tayanda suke kallon fuskar junansu tajikin
mirror din.tacce" kallemufa yaaaa ishaq
don Allah bamu dace ba?" kallon mamaki yake binta dashi,yarasa
gane aneesa wacce irin macece mara aji to
mara ajimana don inba rashin ajinba duka
wannan washi yakamata yayimata bawai
ita tayimashi ba.
ita dinfa amaryace mai rike da wani kambu me matsayin gaske.
bai gama tunaninba ya tsinkayi hannuwan
aneesa dake zagaye masa dukkan sassan
jikinshi,aranar dai kam ishaq saida ya
tabbata cikakken ango yakuma san inda
hajarshi ta dosa. Abangaren amarya anee ma wani
mayalwacin farin cikine ya mamaye
ilahirin zuciyarta,waiyau itace kwance
bisa wadatattun kafadun ishaq tana shakar
kamshinshi mai rikita tunaninta oh Allah
tayaya zata fasalta irin wannan ranar agaretane,abunda tadade tana mafarkin
samu yau gashi yazama mallakinta,sake
rungumeshi tayi cike d tsananin farin ciki
don tasameshi kamar yanda take
tsammani kai fiyema dahakan.
ishaq dai baccin gajiya ne yayi awon gaba dashi,domin dai anee bata sauraramashi
ba saida yakashe arna sittin kusan sau
uku.shi ksama tantance wacce irin macece
anee don duk kokarinshi saida taso ganin
gazawarshi.
amma bako shakka yaninkaya acikin wata duniya dabai taba ziyartaba,aranshi ya
ayyana dama haka mata suke? tabbas
atattare dasu akwai baiwa maiyawa
wanda babu wanda zaifahimci hakan
siwanda yayi auren sunnah!.
gurbi na musamman anee tasamu matsuguni acikin zuciyar ishaq,hakika
koda baya kaunarta tashayar dashi wata
zuma wadda babu wata diya mace data
taba shayar dashi ita.
sake hugging dinta yayi very hot hugging
yana manna mata wani peck dake tafiya daga tsakiyar goshinta harzuwa kasan
babban yatsan kafarta,
Acikin kunnenta yace"thank you so much
my dear anee,bansan tayanda zan aje
matsayin dakika kaini ba,tnx dear"
yasake fada yana shafar dan gajeren gashin kanta dayasha gyara yakwanta luf
dashi.
farinciki mara misaltuwa yadada
mamayeta,tasoma zuba mashi ruwan
shagwabarta daya mantar dashi awacce
duniya yake. Anee dai aranta ta kuduri aniyar ko'ana
hamaza hamata saita yakice zahra daaga
zuciyar ishaq wannan gurbin da'ita kadai
yafi cancanta.
washe gari dakyar ya'iya yakiceta yafada
bandaki yagusar da najasa,sannan yadauro alwala yasoma raka'atanul
fajr,anee dake sharaar baccinta bama
tasan yatashi. ba.
saida zaiwuce msallacine kamar acikin
mafarki taji anajan babban yatsan
kafarta,tadan juya akasalance idanunta suka sauka akan fuskar ishaq datayi
tarwassai da'ita.
tanumshe idanuwa ahankali tabude da
murmushi akan fuskarta,saikuma tamika
hannayenta duka alamar ya
dauketa,rungume hannayen ashi yayi dacewa"so sorry,nayi alwala fa..."
taware nata idanun dariya kadan yahana
ta kufcemata tace"and so...nifa saika
tadani bayan duk kasakarmun kasala..."
tafada a shagwabe kamar xata saka kuka.
dan hararta yayi dawsa yace" ohh hakama zakice? bayan kece kika sakemun
kasalar,kinadaiso intona kowa yaji ko?
duka takaimashi da mayafin data rufe
jikinta dashi,yakauce yana murmushi
tadiro gadon jikinta babu koda pant ishaq
daya juya dasauri danufin fita yaji harta kamoshi tasoma hararshi dacewa" aitunda
kace bzaka daukeniba ba alwala kadaiba
har wanka saika sake.
Tsawa yamata yana cewa"miye kikeyi
hakane aneesa,bakyajin anfara tada sallah
ne wai. dada kwamusheshi tayi akunenshi tace"
mufa amarene dear yau d'aya kabani
wannan asubar pls..." tureta yayi
dazummar wucewa amma dayake
shu'umace saita zube akan gado tasaki
kukan kissa gami da rike ciki.. ishaq baimasan sanda ya riketa yana
tambayar abinda ke damunta ba,don
zatonshi kotaji ciwone.
Anee dai saida ta rinjayi ishaq yasake
kashe arna sittin,yayi missing subh
prayer,abinda rabon dayayi missing harya manta *Allah karabamu da shu'uman mata
Ameen*.
Atare sukayi sallah,sannan dukansu suka
koma baccin gajiya.
zahra wacce tagama kwalliyarta da
jallabiyya baka tagaji da buga game din datakeyi tamike tanufi part din mummy
don yau bataga ishaq ba throughout abinda
be taba yimataba tunda tazo gidan,duk
saita ta'allaka hakan kila yana sashen
mummy ne.
Da sallama tashiga bakinta nakwalama hanan daketa shirin makaranta kira,hanan
data fito da school bag ahannu tana
hararar zahra tace"waike mezan baki
kiketa kirana haka"
itama zahran harararta tayi
dacewa"dallacan danma kinsamu nakiraki,saikuma tace yarinya nima yaa
ishaq zaisani makarantarku yace",
hanan dake washe baki tace"yarinya kice
ajinmu kikeso,
zahra tabuga zane tana "lallaima ci'bi
nannagi,yarinya ni jss2 za'asakani." karar takalmin dr.rukayya ya.katsesu
dka
[10:11PM, 2/22/2018] Mijin 'kwaila : suka tafi atare suka rungumeta, takama
hannayensu tana dariya dacewa"my
babies how was your nyt" hanan ta amsa
fyn momma."
zahra kam juyawa tayi tana
dariya,tace"mummy aidai nima idan aka sakani makarantar su hanan zan iyayin
turanci ko?
mummy dake dariya tace"kwarai kuwa
diyata zahra....."
"wacece diyar taki? muryar gwaggo rabi
ta katseta,tasake mai-maita tambayar"nace akalar wa? ta'ina kura
take kama da biri,gayyar sod'i gayyar na
ayya gayyar tsiya dangin aljanu.
tobadai anan gidanba,sha Allahu bama kida
matsuguni anan gidan bare kisamu darajar
iya turanci." tafada tana nuna zahra dake murguda baki
da yatsa,
gwaggo rabi tasake fusata tace"tantiriya,
wato nikike murgudawa baki ko,mara
mutunci fitsararriya me kama da alawar
dinya." mummy dake dafe dakai tace"don Allah
gwaggo kidena haka,narasa abinda
yarinyar nan ta tsaremaki kiyi hakuri don
Llah kada kiyi creating enemity tsakaninki
da yarinyar nan."
harara gwaggo rabi ta ballawa mummy tace"kekisan elemity nidai abinda nasani
bana gayyar dangin mayu acikin zuri'ata."
kan zahra mummy tashafa dacewa "kuje
hanan kujirani amota inazuwa,zahra saida
tasake ballawa gwaggo rabi harara hada
yar kwafarta da girgiza kai sannan tayi gaba.duk abinda takeyi akan idanun
mummy sai dai tasan wata jikakkiyace
zata wakana tsakanin zahra da gwaggo
rabi tabbas!
har bakin mota zahra taraka su mummy
tana daga masu hannu saida taga bacewar motarsu tanufi wajen megadi dake zaune
yana sauraren radio yana hangota
yakashe radion yana dariya da tsokanarta
"amarya megida barka da fitowa,zhra
dake kyalkyala dariya tace"kai baba me
gadinnan bafa nice amaryar yaaa ishaq ba yaya aneesa ce."
baba megdi yace "waya gayamaki aikece
amarya kuma uwargida awajen megida."
tasake kyalkyalewa da dariya tace
"tokace kwarankwatsa"
shima dariyar yakeyi yace a'aha aibama saina rantseba."
sundade suna fira zahra harta fara hamma
sannan baba megdi yace taje ta kwanta,
bata musaba tanufi cikin gida tana yan
wake-wakenta.
cik tatsaya hango inna delu tana gogar kubewa,harzata wuce ta tuna da gwaggo
rabi,ahankali ta lababa sotake yau tayi
maganin fitinar gwaggon.....
*wash typing is not easy oo*MIJIN 'KWAILA * *Chapter 36*
*Written by maman meenat*
*Edited by Aisha Abdullahi T.fulani*
*Mum meenat fans nd mijin kwaila fans
dama duk fans na mum meenat wannan
chapter nakune,yanda kukesona Allah yasoku fiye dahakan yanda kuke garkuwa
ga mum meenat Allah yazama garkuwa
agareku kunada yawan gaskefaaaa inama
inzayyanoku gaba daya,kai namasan
koban fadaba kunsan kanku much luv* Sando taci gaba dayi tana wurga
idanuwanan ko ina na bangaren
gidan,saida ta tabbatar bakowa ta'isa inda
inna delu take tana dariyarta me sauti
tace"inna mezaki dafamana,"
inna delu dake juya kubewa tabata amsa"tuwone zanma gwaggo kinsan
tafison tayi kalaci da tuwo."
wata dariya ta tu'ke zahra har saida
tasaka tafin hannunta takulle
bakinta,saikuma ta gyara fuska sosai
tace,nima ianason inkoyi girki irinnaki inna"
inna delu tafadada murmushinta tana
cewa"Aiko gyara kidage ai girki shine
mace."
hakan kuwa ce takasance zahra ta tile iya
karfinta tana zabga aiki,sai daifa tafakaici idanun inna delu tazabga masifaffaen
gishiri hakanan ruwan da suka wanke
kubewar daukarshi tayi ta fakaici idanun
inna delu tasheqashi akasan hanyar
shigowa kitchen din.
ta gyada kai tana hararar kofa aranta ta ayyana,tasan jarabar gwaggo rabi bazai
barta tazauna jiran agama tuwon sannan
akaimata ba.zata takone tazo dakanta tace
zata karba.
Tunaninta yakatsene lokacin da hancinta
yajiyo mata lallusan kamshin turaren yaaa ishaq dake tahowa,hannunshi sakale
cikinna anee saika rantse sudin wasu
raurarine saboda yanda suke sheki dazuba
kamshi.
zahra data saki baki harma da hanci tana
kallonsu saitaji sun mugun burgeta,sai dai aranta tana ayyana yaa aneesa mara
wayo data yarda yaaa ishaq yakama
hannunta.
dayake tasan aika-aikan datayi akofar
kitchen din dasauri ta tsallaka ta'isa
wajensu tana washema anee baki. Anee dake zabga mata harara dakyar
ta'iya amsa gaisuwae da zahran kemata
shima naganin idanun ishaq dinne.
zahra jitayi jikinta yayi sanyi sosai,kallo
daya zakamata ka fahimci hakan.
juyawa tayi danufin komawa kicin din ishaq yarike hannunta tabaya,tajuyo da
fuskarta ahankali idanunta sunnuna
alamar damuwa saikuma tashagwabe
fuska dacewa"nibanayi dakai......"
takasa karasa maganar hango gilmowar
gwaggo rabi dake tafe bakinta mai-maita ina delun takene?
Tahowa take da mugun zafinnama danufin
takarema inna delu tijara,
zahra tuni d
*MIJIN 'KWAILA*
*36 to end*
*written innar Amunatu*
*Sadaukarwa ga dukkan fans
nawa a ko'ina suke*
*Gwaggo rabi datataho
takwal-takwal tana zuba
ruwan tijara wani azzalumin
santsine yakwasheta jikake
yuuuu....tif.*
wata razananniyar kara tasaki
wadda tadauki hankalin
iahirin jama'ar gidan ciki
harda masu gadi damasu
bama flowers ruwa.
afin kace kwabo mutane sun
zagaye gwagwo rabi dake
zube akasa bata motsi ko
alama.
sai alokacin hankalin zahra
yatashi musammanyatashi musamman ganin
ishaq ya sunkuci gwaggo
kace baby ce yasunkuta.
Aguje yafice aneesa tarufa
masa baya.bema saurari
driver ba yashimfideta kujerar
baya anee tashiga yafisgi
motar da matsanancin guda
yacilla bisa kolta,gudu sosai
yake shekawa mintuna ashirin
suka sadashi da asibitin
mummyn tasu wato *KHADO'S
HOSPITAL*
bai tsaya sauraren anee ba
don gaba daya arikice yake
yasunkuci gwggo rabi kace
jaririya yadauka anee ta rufa
masa baya suka nufi
emergency da'ita.
Nurses na hango ishaq
sukayo kanshi da gadon tura
mara lfy aka shimfide
gwaggon akai suka.shige da
ita ciki.
banda kai kawo da shafar
sumar kai lokaci xuwa lokaci
babu abinda ishaq yakeyi
saikuma addu'a data kasa
katsewa daga bakinshi.
suna a wannan halin mummy
tazo asukwane tawucesu
jikinta dakayan tiyata saikujikinta dakayan tiyata saikuma
likitoci akalla guda biyu tare
da nurses uku suka rufa mata
baya, tun anan jinin jikin ishaq
yatsinke zufa mai zafi tasoma
kwaranyowa daga cikin
kanshi tana diga a kan fatar
jikinshi zazzabi yakejijikinshi zazzabi yakejin yna
neman kayar dashi.
shi kanshi besan yanama
tsohuwa gwaggo irin wannan
sonba sai yanzu.
abangaren oganniya zahra
kuwa data kyalla ido taga
halin da gwggo tashiga saita
rude tanufi daki aguje tsalle
daya tayi tadare bisa saitin
akwatinanta tasoma watsosu
waje duk a kokarinta nason
nemo hijabin dazata saka
tabaza dagudu gidan umma
tun kafin su gwaggo rabi
sudawo suyankata danyarta.
Awanni uku cir suka kwashe
akan gwaggo rabi wanda
zuwa lokacin asibitin tagama
dinkewa da jama'a ciki kuwa
harda su yaya Aliyu wanda
dirarshi kenan akasar shida
matarshi Anty faheesa
saikuma broda dinta Aliyu AA
wanda shine mutumin daya
kade zahra acan ranar
aurenta wanda yazuwa yanzu
yagama macewa akan
soyayyarta duk da baimasan
ina zai sameta ba amma koma
menene yasan tanada relation
da khados family.
babban lauyane me zaman
kanshi akasar amerikanshi akasar america
dukansu sunzo hutun karshen
shekarane anan gida nijeria.
Bayan wani dan lokaci
dr.rukayya tafito tana sharar
zufa sai dai kallo guda zakama
kammalalliyar fuskarta kagane
babu alamun nasara a aikin
dasuka gudanar.
Daddy da baba delu kanwar
gwaggo suka nufeta suna
tambayar lafiya yamai jikin?
hawayen dataketa kokarin
dannewa suka ziraro tacikin
tabarau din dake dofane
akwayar idanunta.
Kasa jurewa tayi tafada jikin
dady tasaka kuka mai fitar da
sauti, ahankali tace" we lose
her" Innalillahi wa'inna ilaihi
raji'un.shine kalmar datake
fitowa daga bakin kowanne
mahaluki dayake harabar
wajen.
kuka sosai jama'ar keyi
musamman ishaq dayake
ganin mutuwar kamar
almara.anee data d'aga murya
sosai tana kuka tare da
sambatu tna cewa"shikenan
zahra kinkashe gwaggo meta
aikata agareki dazafi haka
meta tsaremaki zahra why?
kuka yafi karfinta tafada jikin
ishaq duk jikinta yana tsuma
kamar mazari.
kowa awajen shanye
hawayenshi yayi suka soma
tambayar anee dalilinta na
laqama zahra kisan
gwaggo.anee dake sharar
hawaye tace"lokacin danaxo
daukarma ishaq plate akicin
zanzuba mashi fruit naga
zahra da idanuwana tana
zuba ruwan yankazuba ruwan yankakkiyar
kubewa me yauki bisa tiles
tana dariya dacewa yau zatayi
maganin jarabar gwaggo rabi.
kuma alokacin damukazo nida
ishaq munyi kokarin taka
wajen amma saitayi saurin
rike hannun ishaq tahaashi
karasawa gurin.
sannan alokacin da gwaggo
tazo wajen zahra dariya
tasoma kasa kasa tanamata
gwalo."
[10:01AM, 4/24/2018] maman
meenat : ishaq gyada kai
yakeyi cike da gamsuwa
saiyake tunano komai ahakasaiyake tunano komai ahakan.
yakuma tuna wacece
zahra,wani mayatar tsanarta
taji ta mamaye mashi ranshi
jikinshi yasoma tsuma sai
alokacin hawayen takaici da
kaicon sanin zahra suka ziraro
daga kwayar idanunshi
mutannen dake wajen kuwa
babu wanda beyi tofin Allah
tsine akan zahra ba sai A'A
daya tsurama anee idanuwa
tunda tafara maganar yana
karamin murmushi kawai.
dr.rukayya dake hawaye
tace"nayi kaicon saninki zahra
nabaki amana kinci.nayarda
dake.kin zalunceni na daukeki
diya kinyi butulci kije Allah ya
isarmana daga kaidi dakuma
akircinki.
daddy kiran police yayi yace
suzo yanzu anyi kisan kai.
kafin kace miye motarsu
tacika asibitin da jiniya, nan
sukaji case din cewa sumkayi
atafi da gawar gwagatafi da gawar gwaggon.
bamusu aka dauko gawar aka
saka amota duka mutanen
suka rufa masu aya.
zahra dake makale jikin tagar
windo tana leken tsakar gida
aitana hango motar ishaq
tadad tsurewa.jama'ar duk
suka fito anan dpo yabada
iznin cafko zahra wanda
fitsari harda zawo suka
kufcemata tasakesu awando.
burari take tana cewa wlh ya
ishaq bansakaba wlh banice
ba wayyo ummana da babana
ayyo ummilolo kizo
kitemakeni.
wawan marin da ishaq ya
dauketa dashine yasaka
bakinnata fashewa take jini
yayi wata irin tsartuwa yabugi
saitin zuciyar AA dake tsaye
yagoya hannuwa abaya
idanunshi sunkada jajur
soyayyar zahra da tausayinta
yasakashi kasa katabus.
zahra da take idonta guda ya
kunbura yasoma tsiyayar da
wani yellon ruwa da rarrafe
tarike zanin mummy sai dai
takasa furta koda kalma daya
illa zubarda hawayen datakeyi
kawai.
itama mummyn angijeta tayi
taja.baya da sauri tana matsar
hawaye'ishqq da jikinshi ke
kyarma nunata yayi da yatsa
yace"kije ni ishaq saifullahi na
sakeki zahra Adam saki
biyu"bana kuma fatan Allah
yasake hada fuskata dataki
har abada."
zahra sake rushewa tayi
dakuka tanacewa"wlh
banibace banice na kashe
gwaggo ba wayyo ummana."
marin da Daddy yazubmarin da Daddy yazuba
matane yasata zubewa matane yasata zubewa jikin
AA dake tsaye yasaka duka
hannayenshi ya taryeta
ahankali yasoma nade
hawayen nata da babban
yatsanshi dan Ale yana girgiza
mata kai alamar tayi shiru
tadena kuka.
cikin kuka zahra ke fadin"yaya
don Allah kace dasu banice na
kashe gwaggo ba banice ba
kukaini wajen ummana
banasonku dukanku bana
sonku."
Anee dake harararta tace
todama wake gayyar bakar
ja'iba agidanshi muma bama
kaunarki kijecan akasheki
yanda kika kashe rai
tsinanniya baqa me baqar
aniya almura azzaluma.kllonta
kawai zahara takeyi ahaka aka
tisa keyarta zuwa police
station.
Duk yanda su Abban zahra
sukaso susamu damar ganin
zahra abun yaci tura don dai
police sun basu tabbacin
insunga zahra tafito daga cell
tofa kotu zasu kaita.
umma dasauran yan umma dasauran yan uwan
zahra sunyi kuka da kaico
akan halin zahra sai dai
abunamasu karamin karfi
bayanda suma iya.
satin zahra guda acell aka
kaita kotu alokacin duk me
imanin dayaga zahra saiya
tausayamata.tarame matukar
rama tasake yin duhu kanta
duk ya aske saboda bala.i sai
idanuwa kamar na aljana.
Akotu tana ganin umma da
Abba anty lubnah dasu anty
murja saita fashe dakuka'kuka
sosai take tambayar duniya
idan Alkali yayi amsar zahra
itace e...
kekika kashe gwaggo
...tace..ee.kekika sakamata
rywan kubewa..eerywan kubewa..ee.e
[10:31AM, 4/24/2018] maman
meenat : Ganin tagama
amsa laifinta yasaka alkali
yanke mata hukuncin daurin
shekaru tamanin agidan yari
kukoma su daukaka kara
awata kotun.
saboda shekarunta basukai
na ayankemata hukuncin kisa
ba.
babu wanda bai tausayama
zahra a kotunnan ba'tanaji
tana gani zata qare rayuwarta
a magarkama.
su umma duka rungumeta
sukayi suna kuka sosai
sunamata fatan Alkairi dafatan
Allah yashiryi masu hali
irinnata dukkan yaran
musulmi Allah
kashiryamanasu kamaana
tarbiyyarsu badan iyawatarbiyyarsu badan iyawar
muba.
Anan dai aka tasa keyar zahra
akayi prison da ita,nikuwa
nace karshe tika-tika tik!
*Tafaru taqare anwa me dami
daya sata.Abunda
kashuka.shizaka girba in
hairan hairan i.shararran
sharran.*
Allah ka'iyama don Alfarmar
fiyayyen halitta.
*Ni maman meenat anan na
sauke labarin mijin kwaila
wanda nasan ba lallai karshen
ya kayatar ba.Amma saboda
yanayin rayuwa gayanda
takasance*.Zunubanmu Allah
kamana aikin gafara..
*Me bukatar jin labarin zahra
A prison saiya saurareni
don Allah banda zagi bakar
magana dakuma kausasa
harshe duka basa cikin tsarin
mutanen kirki.*
*millons greatings to my
Beautiful fans naboye dana
bayyane my enemies and ya