Showing 9001 words to 9145 words out of 9145 words
ta Bata son Yara suyi nisa da ita bare a samu matsala a aikinta
Ganin ihsan da suna had'a Ido ta d'aga masa Ido yasa yayi saurin basarwa ya shiga ciki ba a jima ba ya fito da mota
Suna tsaye ba'aba na Bada hakuri da magiya sai ga daddy ya dawo a motarsa
Bata kaunar ko had'a Ido da Du'a ya tsaneta
Ko kallonsu beyi ba aka Bude me Kofa ya shiga
Yana shiga ciki hajiya dake farin ciki dan ita a duk lokacin da za a kawo karar Fahad duniya yi mata dadi yake
Ta tarbess
Ya dube ta cikin b'acin Rai yace
This is the last free page. Pay 500 1k vip via
2378022567
Aisha Mohammed
Zeinith bnk
Maman Noor