Showing 3001 words to 6000 words out of 9145 words
irin rikitaccen Kara ganin idanunsa kalar na magen da Fahad ya dawo musu dashi gida
Da ya Kai hanun zai tab'a ta ta Kuma sakin ihu ta b'oye kanta a tsakanin kafafunta tana cewa wayyo mage Mai tsufar mutum Dan Allah karka tab'ani
Tsayawa yayi Yana kallonta ta mugun bashi dariya,ya rungume hannun ya fara meeoow meeow,haba WA ai da ta zabura tana Kiran baaba
Sai ya kwashe da dariya yace"my friend tsaya in taimaka miki Baki Jin Nan zarni yake and you are comfortably sitting
Ta kura me Ido Jin yayi hausa har saida abin ya bashi haushi yace"wai ke yar kauyen Ina ne why are you behaving like this"
Tace"ni wallahi ban San gidanta ba ka tafi ka harni"
Yace"gidan waye?"
Cikin turo Baki da Bata San tayi ba tace"gidan Wanda ka tambaya yanzu "
Ya kwashe da dariya yace"are you for real?"
Ta kumburs fuska tace"ni ban maka komai ba kana ta zagina da ka gan Kai baturene
Ya girgiza Kai ya kama hanunta ya taimaka ta fito wani irin abu take ji da ya tab'a hanunta shi kansa he felt a bit strange but ya cigaba da abinda yake yace"wai ya duk zarni Nike ji ne ya kare magana da goge hanunsa da ya ji danshi gun d'agata
Ya kura mata Ido yace"fitsari kikayi a jiki saboda kin tsorata
Kasa magana tayi Dan wani fitsarin ne ya taho Mata ta fara matse kafafunta duk inda ta so rikewa kasawa tayii Dan for the first time yau taji Bata son wani ya gane halin da take ciki saidai ta kasa rikewa sai da ta saki fitsarin Yana kallonta da mamaki da al'ajabi yace"fitsari kike a jiki ?"
Girgiza masa Kai tayi hawaye ba zubo mata sai ta Bada tausayi yace"zo in kaiki gida Ina ne gidan ku '
Ta girgiza Kai still sakin wani fitsarin tace"kayi hakuri baaba ta ce min akwai wasu mutane in an bisu sai suyi kinmafin mutum"
Yace"miye kinmafi Kuma "
Zatayi magana wayarsa yayj ringing ya duba ya dafa goshi ya dauka Yana umma Gani Nan na kusa be sake ce mata komai ba ya shige mota ya ja ya tafi ta bi sa da kallo har saida motar ta b'ace mata da Gani
Sanan ta kwashi shimfid'arta da be ma lura da ita ba saidai me b'acewa tayi ta kasa Gane hanyar gida
Ihsan
U want daily update of this book? No worries,I got you covered.just pay 500,1k vip via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinith bnk
Maman nur
👄👄👄👄👄👄👄👄
*_DU'A_*
💋💋💋💋💋💋💋💋
By maman noorul _hudah_
1️⃣3️⃣✅1️⃣4️⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim
Ihsan ko tun tana zuba Ido ta gan dawowar Amma shiru
Ganin sai kalle kalle take mahmuda yace"ya dai?"
Ta yi murmushi yake sai Kuma ta daure fuska tace"Amma yau zan ci uban yariyar Nan ni ta shanya yar iska kawai daga je bakin junction shiru kamar an haifi bawa garinsu jahilar banza"
Sai yanzu ya d'ago ya kalleta a yanzu ne zai iya cewa ya tantance kamaninta cause tun d'azu ba wani kallo yayi mata ba
Yace"ita waye din "
Yace"wanan yariyar da ta tafi mana wacce ka ganmu tare katuwa da ita fah fitsarin kwance take kana ganinta ta girmeni ta bani shekara biyu but fitsari take Kai ba sai a kwance ba a tsaye na saki take "
Da mamaki yace"iKon Allah Kuma an kaita asibiti am dubata
Juya me hanun tayi tace"oho waye zai kaita bama fa cikin main gidan mu take ba can baya suke ita da baabarta shiyasa na fito da ita ko zata daina wallahi babe kana kusa da ita zaka ji wani Karni na tashi"
Ya dube ta da mamaki yace"babe? Who is babe??"
Ta toshe bakinta da tafin hanunta tace"sorry a slipt of tongue "
Yace"ban ma gama accepting dinki as friend ba kina niman daukaka abin"
Ta ji kunya tace"sorry please"
Yace"ita din miye dinki ne?"
Tace" a gidanmu take baabar su yar aikin hajiyar mu ce "
Yace"ok but kin tab'a sanin cause din fitsarin cause is not normal
Ta ji haushi inda ya dage Kam zancenta ita da ta so b'ata Du'a din zai wani dinga yi mata tambayoyi akan ta
Tace"ban tab'a ji ba gaskiya"inda ta amsa maganar sai ya fahimci da fushi ne "
Be Kuma cewa komai baya cigaba da latse waya
Ganin ya share ta tace"ni zan shiga ciki"
Yace"bazaki jirata ba Ina bakuwa ce Dan ban tab'a ganinta ba
Tace"ah'ah ba bakuwa b'ace ta Dade kawai jahila ce kasan ba karatu tayi ba Kuma ga duhun Kai da rashin exposure yanzu haka kila b'acewa tayi shashasha ni ba abinda ya dame ni tana fadin haka ta mike tace"see you later "
Har ta fara tafiya yace"Baki ji ba"
Ta juyo tana d'an Jin dadi Dan ta dauka number ta zai tambaya
Ga mamakinta sai ta ji yace
It 500,vip 1k via
2378022567
Aisha Mohammed
Zeinith bnk
Kun jini shiru ruwa ake ga rashin wutar arziki Allah yasa mu dace but this novel trust me is gonna be banger
Maman nur
👄👄👄👄👄👄👄👄
*_DU'A_*
💋💋💋💋💋💋💋💋
By maman noorul _hudah_
1️⃣5️⃣✅1️⃣6️⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim
Yace"miye sunanta?"
Tuni annurin fuskarta ya dauke tace"waye din "
Lura da in har ya nuna wani abin bazata Fadi sunan ba yasa shi cewa jahila kawai Ina son duk randa na ganta inyi teasing dinta
Dawowa tayi ta zauna cike da murna tace"Du'a
Lumshe Ido yayi tare da budesu a kanta yace"hmmm sunan ko dadi"
Tace"kasan Allah ni ban tab'a Jin sunan ba sai a gunta Kuma kasan Nan bayan sunan Yan kauye da ke gareta nothing good about her as in she is a mess herself
Yace"I can see from her appearance she is a dirty stinky witch "
Dariya ta kwashe dashi tace"harda witch ka Kara,never thought of that,Kuma zai iya yuwuwa tana maitar fa
Yace in ba mayya ba waye zaiyi ta fitsari a jiki ai sai maye
Ta ji dadi sosai Dan hakan ya mugun goge mata tantama sosai
Yace,"tafi anjima zamuyi magana kinji je kiyi wanka"
Tace"toh see you later "
Haka ta tafi ya bita da kallo har ta shige gidansu dake opposite din nasu,tana shigewa ya Mike da sauri ya bi hanyar junction Yana duba lungu da tsako ko zai ganta but be ganta ba,sai mamaki yake
Can baya tafiya me nisa Dan kusan awa uku ya ma fita anguwan haka kawai ya sami kansa a cikin damuwa Yana addua Allah yasa ba b'acewa tayi ba
Hango ta yayi zaune gaban wani gida tayi tagumi hawaye cike da idanunta
Ya karasa da sauri harda had'awa da gudu yaje ya same ta
Yace"keeee
D'agowa tayi a tsorace Dan ta tsorata Wanda hakan saida ya sata sakin fitsari
Ya mata wani kallo ganin jikinta a joke yace"me ke damunki meyasa kike fitsari a jiki
Cikin sanyi da yunwa hade da gajiyawa Dan ta ci yawo gun nima gida tace"nima ban sani ba
Ya dube ta,duba ta wulakanci Wanda Bata masan yanayi ba tace
Maman nur
👄👄👄👄👄👄👄👄
*_DU'A_*
💋💋💋💋💋💋💋💋
By maman noorul _hudah_
🅿️1️⃣7️⃣💋1️⃣8️⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim
Yace"what is your name "
Ta girgiza me Kai hawaye cike da idanunta sai ta fashe masa da kuka "
Yace"ni ba kuka nace kiyi min ba tambayarki nayi what is you name
Tace"ban San gida ba "
Yace"ni ban tambayeki wanan ba cewa nayi what is your name?"
Fitsari ne ya zo mata Dan lamarin nata ya had'u da lack of confidence Kuma da tsoro kasancewar ta taso cikin tsangwama da rashin yanci baaba ce kadai ke sonta shiyasa take tsoron mutane most expecially strangers
Yace"Ina magana dake "
Cikin sanyi tare da d'ago farin hanunta ta fara tsotsa Kai tace"Dan Allah kayi hakuri ni ban San nayi maka laifi ba
Ta kare da fashewa da kuka Mai ban tausayi
Yace"tashi ki biyo ni"
Ba musin ta tashi ya dubeta daga sama har kasa ya shafa kansa a fili yace wai makurari dan a jike take
Tace"Dan Allah gida zaka kaini?"
Cikin gatse yace"ah'ah "
Kawai sai fashe da kuka "
Tsawa ya mata yace"muje
Ba musu ta kwashi kayan fitsarinta ta aza a Kai ta bi bayansa
Shiko sauri yake tana binsa a baya Dan baya ma son a fahimci suna tare ne,tafiya yake tana gano kayin
Tayi murmushi cike da farin ciki tace"lahhhh ga gidan mu na hango
Ya juya Yana kallonta besan Sanda yace you are beautiful ba
Ta kura me Ido dariyar fuskarta na gushews Dan Bata San me yace ba sai kallo da take binshi dashi
Sai kawai ya juya Yana tafiya har ya Kai kofar gidan
Ya juya ya kalleta ya gan rigar jikinta a jiki cikin wani irin yanayi Yana mata Kallo cikin Ido yace"meyasa da girmanki kike fitsari a jiki
Ai da sauri ta shige gabansa ta fara buga gate Bata yarda ya sake kallonsa ba
Ya sauke ajiyar zuciya shima ya juya yayi gida
Kotu
Kotu yayi da sauri da wanan shariar is very dear to his heart abune da ya shafi marigayi mahaifinsa,Kuma yau ne zama na karshe
Yana shiga duk aka bisa da kallo Yan uba ko suka dinga masa kallo banza suna ji kamar su shakesa
Har ya karasa ya zauna Yana sauke ajiyar zuciya Dan ba a ma fara ba
Ya kalli mahaifiyarsa suna had'a Ido ta sakar masa murmushi shima ya Maida masa
A kafta cikin mazajen Nan biyu waye kuke ganin ya dace da Du'a,nasan ba ayi nisa ba but Ina son in San Yan team din mahmuda da Kuma Mu'azzam kusan Dan soyayya tsakani da Allah Nike so kuyi musu a kafta
Bazan b'oye muku ba rashin comment na cikin abinda yake hanani typing regularly
But let do this to encourage readers
TEAM
Mu'azzam!mahmudah
Maman Noor
👄👄👄👄👄👄👄👄
*_DU'A_*
💋💋💋💋💋💋💋💋
By maman noorul _hudah_
It just 500 regular,1k for vip via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinith bnk
Chat me via 08148088368
Thank you
1️⃣9️⃣✅2️⃣0️⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim
Yace"Abba ka kula da kanka,sai ka dawo Allah kiyaye hanya"Abba ya tafi suna yiwa juna bye bye har motar Abba ya bar babban gidan nasu shima ya juya yayi part din maminsa cause dashi da maminsa basa shiga hurumin Yan gidan ganin ragowar matar uku sun had'a kansu suna tsangwama maminsa har shi suyi ta ce ma d'an mara asali a cewarsu Mami Bata San asalinta ba
Which wanan labari ne na daban
Yana zuwa yaji kansa na tsarawa Daman yau da gobe bazai je aiki ba ya shiga d'akin Mami ya tarar da ita zaune bakin gado tayi tagumi yace"lafiya dai Mami?"
Tace'wallah son basan me ke damuna ba Ina Jin wani iri a jikina gabana na fad'iwa
Yace"kiyi addua mamina ,bazaki je asibiti bane?'
Tace"zanje Ina da petient
Yace"toh Mami ki shirya ki tafi kiyi addua"
Tana murmushi tace"in sha Allah son kaima ka kula da kanka saratu zata baka abinci"
Yace ok ya juya ya tafi mami shiri take tana inallillahi da hasbunalahu wa'ni'imal wakil ta fita
Tafiyar Abba da kusan awa uku,mu'azzam na bacci yayi ta Jin hayaniya a tsakar gida ya fito ya gan alhaji aminu jikinsa duk jini Yana kuka kamar yaro Yana karasawa ya gan gawa gudu biyu shimfid'e tsakar gidan ji yayi kansa ya tsara be gama gane komai ba babba yayarsu watoh d'an hajiya babba Yana cewa wayyo mun zama marayu,rike kansa yayi Yana salati daga Nan be Kara sanin inda yake ba ya sume sai farkawa yayi ya gansa gefen maminsa itama drip ne a hanunta alamu itama sumewar tayi tunda ya shiga tashin hankali haka ya Kuma fita jiri na dibarsa ya tafi ya tarar ana fama da yayyunsa suyiwa mahaifinsa sutura,daga me cewa Yana tsoro kar yayi masa fatalwa sai masu cewa basu iya ba
Haka aka Kai gawar Abba b'angaren Mami mu'azzam da alhaji mamudah sukayi masa Wanda da sutura aka fito dashi tuni yan Uwa driversa suka zo suka dau gawar driver
A babban massallaci akayi masa sallah yayi jama'a haka Kuma talakawa sunyi kukan mutuwarsa kasancewarsa mutumin kirki me taimako da jinkai talaka Dan ma ba a b'ata lokaci ba bare Yan nisa su zo
Daga massallaci aka Kaisa makabarta a ranar bayan dawowa daga makabarta yayan gidan da Maza da mata suka fara zancen gado Dan kiri kiri basiru babban d'an gidan ya tambayi wani malami cewa gobe za a iya Rabon gadon
Wanan abin ya bawa mutane haushi malam aminu yaji ba dadi da mu'azzam haka ko suka matsa da kyar suka Jira akayi ukun abba a ran uku basiru da Hamid suka dau wani malami ayi Rabon gado
Ganin haka malam aminu ya Fadi kudadensa dake hanun Abba kafin accident din Wanda shima ba nasa bane na wani ne Amma firrrr suka rufe ido a cewarsu su basu San zancen ba Kuma baza a biya ba.....
Mu'azzam yayi musu rokon duniya sunki,Kuma bayan alhaji akwai wasu mutane biyu da Suma sun biya alhaji kudi ba ayi musu delivering Kaya ba
Saboda hakan ne mu'azzam yayi kararsu kotu Wanda aka dau wata ana je ka dawo sai yau za ayi zama na karshe
Maman nur
👄👄👄👄👄👄👄👄
*_DU'A_*
💋💋💋💋💋💋💋💋
By maman noorul _hudah_
It just 500 regular,1k for vip via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinith bnk
Chat me via 08148088368
Thank you
real 2️⃣1️⃣✅2️⃣2️⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim
Yace"Abba ka kula da kanka,sai ka dawo Allah kiyaye hanya"Abba ya tafi suna yiwa juna bye bye har motar Abba ya bar babban gidan nasu shima ya juya yayi part din maminsa cause dashi da maminsa basa shiga hurumin Yan gidan ganin ragowar matar uku sun had'a kansu suna tsangwama maminsa har shi suyi ta ce ma d'an mara asali a cewarsu Mami Bata San asalinta ba
Which wanan labari ne na daban
Yana zuwa yaji kansa na tsarawa Daman yau da gobe bazai je aiki ba ya shiga d'akin Mami ya tarar da ita zaune bakin gado tayi tagumi yace"lafiya dai Mami?"
Tace'wallah son basan me ke damuna ba Ina Jin wani iri a jikina gabana na fad'iwa
Yace"kiyi addua mamina ,bazaki je asibiti bane?'
Tace"zanje Ina da petient
Yace"toh Mami ki shirya ki tafi kiyi addua"
Tana murmushi tace"in sha Allah son kaima ka kula da kanka saratu zata baka abinci"
Yace ok ya juya ya tafi mami shiri take tana inallillahi da hasbunalahu wa'ni'imal wakil ta fita
Tafiyar Abba da kusan awa uku,mu'azzam na bacci yayi ta Jin hayaniya a tsakar gida ya fito ya gan alhaji aminu jikinsa duk jini Yana kuka kamar yaro Yana karasawa ya gan gawa gudu biyu shimfid'e tsakar gidan ji yayi kansa ya tsara be gama gane komai ba babba yayarsu watoh d'an hajiya babba Yana cewa wayyo mun zama marayu,rike kansa yayi Yana salati daga Nan be Kara sanin inda yake ba ya sume sai farkawa yayi ya gansa gefen maminsa itama drip ne a hanunta alamu itama sumewar tayi tunda ya shiga tashin hankali haka ya Kuma fita jiri na dibarsa ya tafi ya tarar ana fama da yayyunsa suyiwa mahaifinsa sutura,daga me cewa Yana tsoro kar yayi masa fatalwa sai masu cewa basu iya ba
Haka aka Kai gawar Abba b'angaren Mami mu'azzam da alhaji mamudah sukayi masa Wanda da sutura aka fito dashi tuni yan Uwa driversa suka zo suka dau gawar driver
A babban massallaci akayi masa sallah yayi jama'a haka Kuma talakawa sunyi kukan mutuwarsa kasancewarsa mutumin kirki me taimako da jinkai talaka Dan ma ba a b'ata lokaci ba bare Yan nisa su zo
Daga massallaci aka Kaisa makabarta a ranar bayan dawowa daga makabarta yayan gidan da Maza da mata suka fara zancen gado Dan kiri kiri basiru babban d'an gidan ya tambayi wani malami cewa gobe za a iya Rabon gadon
Wanan abin ya bawa mutane haushi malam aminu yaji ba dadi da mu'azzam haka ko suka matsa