Showing 6001 words to 9000 words out of 9145 words
da kyar suka Jira akayi ukun abba a ran uku basiru da Hamid suka dau wani malami ayi Rabon gado
Ganin haka malam aminu ya Fadi kudadensa dake hanun Abba kafin accident din Wanda shima ba nasa bane na wani ne Amma firrrr suka rufe ido a cewarsu su basu San zancen ba Kuma baza a biya ba.....
Mu'azzam yayi musu rokon duniya sunki,Kuma bayan alhaji akwai wasu mutane biyu da Suma sun biya alhaji kudi ba ayi musu delivering Kaya ba
Saboda hakan ne mu'azzam yayi kararsu kotu Wanda aka dau wata ana je ka dawo sai yau za ayi zama na karshe
Maman nur
ππππππππ
*_DU'A_*
ππππππππ
By maman noorul _hudah_
It just 500 regular,1k for vip via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinith bnk
Chat me via 08148088368
Thank you.
π
ΏοΈ2οΈβ£3οΈβ£β
2οΈβ£4οΈβ£
Bismillahir Rahmanir Rahim
Da yike yau ba shine farko zaman ba,Kiran alhaji aminu akayi,ganin lauyar su Habib daya daga cikin Yan uwan mu'azzam ya zake Yana niman mAh cin mutunci da Dan ransa ne ya b'ace ganin da mutuncinsa ana kiransa makaryaci akan kudaden da basu taka Kara ya karye ba Wanda shi me iya yafewa amininsa girman aiki da sanin illah bashi wa mamaci yasa ya fito yayi magana Dan yasan gatar da zaiyi masa kenan Amma tunda abin ya zama haka zaj kawo karshen komai
Barrister korede ya Bude Baki zaiyi magana
Alhaji aminu yace"dakata barrister badai duk akan kudin Nan ake wanan kace nace ba toh na hakura na yafe zan biya kudaden maganar ya mutu haka pls na gaji "
Mikewa mu'azzam yayi yace"ya Mai sharia please a bani dama Ina da magana ayi hakuri in abin Nan da nayi laifi ne
Mami ta dubesa cike da tausayi
Alkali yace"ka zo gaban kotu
Zuwa ko yayi ya shiga withness stand
Alkali yace"Muna Jin ka
Yace"ya Mai sharia nima na yarda da zancen alhaji aminu yayi tunda basu da niyyar biyawa mahaifin mu bashi ni gaskiya Ina gudun ayi masa azaba ko bashi ta hanasa kwanciyar kabari Dan haka ni Ina son cikin nawa kason na gado a biya masa duk wata basu suka in Bata isa ba zan saida wasu kadarorina a biya mutane kudadensu
Su Kuma Ina me basu hakuri da su yafe min na kawo su kotu akan abinda suke ganin cutarwa ne a gunsu
Kotu ta dau kabbara kowa na furta lallai Kai d'an halak ne
Mami ta sakar me murmushi tace in be isa ba a cika da nawa kason
Tunda ya Fadi wanan Kalmar alhaji aminu ke kallonsa Dan ya balain birgesa,Suma sauran mutane biyar da kudadensu suka shiga hanun Abba har mutuwa tasa ya zaka bashi,kallonsa suke
Wani alhaji sani yace"Allah yayi maka albarka ya bamu zuriar irinka Allah yasa ya'yanmu suyi mana wanan abin
Har alkaline saida ya taso daga inda yake cikin wani irin yanayi ya zo ya rungumesa yace"Allah yayi maka albarka,yau shekarana talatin Ina sharia Amma ban tab'a ganin d'an da yayiwa mahaifinsa hallaci irinka ba Allah ya biyaka"
Be ce komai ba alkali ya koma ya yanke hukunci akan a gama wanan shariar
Duk suka tafi gida su Habib zuciyarsu tas suna zuwa gida suka kira meeting akan inda zasu biya malamin da zaizo Rabon gado a cuce mu'azzam
Hajiya babba tace"na tsane yaron nan wallahi,so Nike in gan ya wulakanta
Yaya maimuna watoh daya daga cikin yar gidan tace"ai rabu da shege ubanda zaici badai shi yace zai biya bashi ba ai Muna Nan wallahi sai yayi bara nikuma Ina jiransa ya zo maula wallahi saina wulakantasa
Musa yace"ana magana kedai bari
Anty amarya tace"hajiya ai duk duniya bani da Wanda nikeyiwa kiyyaya irin wanan aljanin yaro na tsanesa
Haka sukayi ta planing mugunta shiko mu'azzam a daidai wanan lokaci Yana massalaci anyi magrib Yana ta Jiran isha'i
Zaman da yayi,Yana yiwa mahaifinsa addua ne
Sai bayan isha'i ya koma gida
Ya tarar da Mami yau ma kamar kullum tana jiransa a babban falo Yana shigo tace"Allah ya kar'b'a
Yace"Amin Mami"
Tace"bari in kira saratu ta kawo maka abinci
Ya girgiza Kai ta lura akwai damuwa tattare dashi
Ta dubeshi Dan damuwarsa na saka ta damuwa
Tace
Maman Noor
ππππππππ
*_DU'A_*
ππππππππ
By maman noorul _hudah_
It just 500 regular,1k for vip via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinith bnk
Chat me via 08148088368
Thank you...
Kina da burin fara kasuwanci da jari kalilan?yar Uwa zaki iya reposting takalma quality hand made masu inganci kina daura ribarki kina samu ribar,Ina da hand made shoes masu kyau da quality.....chat me via 08148088368 muyi magana my sis
π
ΏοΈ2οΈβ£5οΈβ£β
2οΈβ£6οΈβ£
Bismillahir Rahmanir Rahim
Yace"Mami na damu ne saboda halin da zamu shiga in muka Bada komai na mu aka biya bashin nan,Mami nafi damuwa da halin da zaki shiga inda zamu zauna abinda zamu ci
Mami tayi murmushi ta shafa silky sumamsa tace"ka ji ka fa Muna aiki Ina da asibiti na kaima kana da aiki da pays so miye na damuwar
Sai mu siyi karamin gida mu koma "
Kwanciya yayi a kafadarta ya lumshe Ido
A wanan yanayin ya tuna Du'a sai ya Kuma lumshe Ido dan bazai iya bambamce me yake ji fah ya sai San damuwa ce fal ransa
Cikin dare be runtsa ba ya tashi ya fara Kai kukansa gun ubangiji Dan a gaskiya yafi tunanin halin da maminsa zata shiga
Washe gari ya tashi ne da ciwon Kai Mai tsanani kawai ji yayi ana wa Kofa mahaukacin bugu Yana jiyo saratu na cewa Ina zuwa
Tashi yayi ya saka jallabiya
Yana fitowa daga b'angarensa sai sukayi kicibis da ummansa ta saka hijabi saman rigar baccinta
Tace"son wai wani hayaniya ne wanan?"
Yace"oho muje Muji da
Habib ne ya shigo bayan saratu ta Bude Kofa yace"ku fito me Rabon gadon ya zo kar ku zo ku kaimu kotu ku ce an cuce ku
Kallon maminsa yayi har zai koma Dan a iya saninsa basuyi shawarma dashi ba....Mami ce ta kama hanunsa ta kallesa sai ta girgiza masa Kai
Ta dau wayarta a saman kujera ta kira alhaji aminu ta sanar dashi yace"gashi Nan zuwa
Suna fita suka tarar duk wani d'an na gidan Yana zaune,ganin wani baren malami ba Wanda suka shirya ba farko yasan cutarsa zasuyi Amma ya sawa ransa shi bazai tab'a fad'a kan gado ba
Zuwa yayi ya zauna da maminsa malamin ya sha rawani kama kallonsa kasan baza ayi abin kirki ba
Saida aka fara lissafo duk abinda Abba ya bari sanan aka fara Rabon
Mu'azzam na ganin cuta kiri kiri haka yayi shiru Dan gudun bala'
Karshemscewa akayi an bashi mikiyan goma ya bar gidan wai sunyiwa gidan kudi shiyasa suka sallamesa da mikiyan goma
Inda be ce umfa ba haka itama Mami Bata ce ba,alhaji aminu ko da ya zo an gama wai yayi ta mamaki wai duk dukiyar alhaji a ce wai mu'azzam ya tashi da mikiyan Dari biyu
Ya so Jin ba'asi Amma Mami ta hana ana cewa mu'azzam ya Bada account number sai ya Bada na alhaji aminu yace"Abba ga kudaden Dan Allah ka biya bashi mutanen ko Abba zai samu sukuni a kabarinsa
. Wanan abin ya tab'a alhaji aminu mussaman inda sauran suka nadi kudadensu suka bar wurin har matan na washe Baki
Mu'azzam yace"sauran Jamar Kuma Abba in zai yiwu Dan Allah ka kirasu Dan gobe zani aiki yanzu su zo mu San inda za a warware bashi
Alhaji ya kira sauran duk suka zo a falon Mami
Mu'azzam ya dubesu yace"kuyi hakuri kudadenku ya Dade,ya dubi alhaji sani yace"nawa ne kudinka "
Alhaji sani yace"miliyan hamsin ne"
Mu'azzam ya dubi Mami yace"kira account numberka"
Ya ko Bada Mami ta tura masa miliyan hamsin
Alhaji dauda yace"nasa miliyan ashirin da biyar
Mami ta dubi mu'azzam tace"miyan sha biyar ne ragowar duk saving Dina ne
Mu'azzam yace"tura masa Ina da kudi account Dina bari inyi balancing dinsa da ragowar"haka ko akayi ya tura masa
Alhaji garba yace"nasa sabain da biyar ne
Alhaji garba yace"kudinsa sabain da biyar
Ajiyar zuciya mu'azzam ya sauke yace"alhaji hakuri zakayi a halin yanzu saidai in baka takkadun gidana na London street zatayi miliyan tamanin please ka rike in akwai canji ka bani in Kuma Babu ka rike
Haka duk ya rabawa ragowar mutanen kadarorina ciki har asibiti Mami
Duk suka amshi takkadun suka bar gidan
Ya sauke ajiyar zuciya yace"yau zanyi bacci cikin salama Mami"
Tayi murmushi tace"na kira sadiya tace zata ajiye mana makullin gidanta na quarters gobe sai mu tafi mu fara had'a Kaya
Kunna kira'a tayi a falon dasu da saratu da jikinta yayi sanyi suka fara had'a Kaya
Washe gari
Maman Noor
ππππππππ
*_DU'A_*
ππππππππ
By maman noorul _hudah_
It just 500 regular,1k for vip via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinith bnk
Chat me via 08148088368
Thank you
π
ΏοΈ2οΈβ£7οΈβ£β
2οΈβ£8οΈβ£
Bismillahir Rahmanir Rahim
Washe gari duk suka had'a kayansu suka loda a motar kwasar Kaya babba sauran Kuma a motar Mami Dan nasa motar ya shiga lissafin biyan mota har ya Bada makulli motar
Suna fitowa bayan sun gama Lodi ya dubi saratu yace"kin tabbatar zaki iya bunmu for now bamu da kudin biyanki fah for now bama son mu shiga hakki ki"
Ta dukar da Kai tace"alhaji duk inda kuka tafi zan tafi Kun min alkhairi da ta kudi
Duk wanan abin Yan uba na tsakar gida sun had'a party suna kallonsu suna dariya
Be nuna hakan ta damesa ba Dan inda sabo ya Saba da kiyayyar da suke nuna masa da Kuma tsana ya shiga driver seat saratu ta shiga baya mama na gaba ya ja Motar suka bar gidan....har suka bar gidan Mami kuka take tana tuna daga yau fa shikenan ta bar gidan mijinta sai yau taji zafi da radadi mutuwar mijinta
Abin mamaki da yike Mai motar Kaya ya dau wani hanya daban hankalinsu ya tashi suka dinga binsa
Mami tace"Ina Kuma zaije mana da Kaya haka ?"
Yace"bari dai in bisa suna binsa suka gan yayi millionaire quarters wani anguwa ne na masu kudi,anguwa ya gaji da haduwa
Sai suka gan ya paka Rai b'ace mu'azzam ya fito motar saidai kafin ya karasa babban mota domin yiwa driver magana sai ga alhaji ya fito a cikin wani gida Mai kyain gaske
Ya duka ya gaishesa
Alhaji aminu ya amsa da murmushi yace"kana mamaki ne my son karkayi mamaki domin kuwa kama kofar gidanka ne mallakinka Kuma halak dinka
Da mamaki ya dubesa yace"Abba nawa Kuma?"
Mami ta fito a motar suka gaisa
Yace"je ka shigo da motar cikin son mu shiga ciki muyi magana
Da mamaki ya koma ya shiga ciki Mami da kafa ta shiga shima Mai motar Kaya ya bisu a baya
Suna shiga yayi ta kallonsa gidan Dan gidan ta had'u ba karya
Yayi mamakin ganin su alhaji sani da alhaji dauda a tsaye
Ya gaidasu cikin ladabi suka gaisa da Mami
Alhaji aminu yace"son Allah yayi maka albarka"
Yace"Amin ya rabbi "
Yace"Allah yayi maka albarka
Yace"Amin
Saida ya fad'a sau uku sanan yace"son wanan gidan mahaifinka ne ya Siya sa shekaru biyu da suka wuce yace"in har ya rigani toh in baka gidan Naka ne halak malak Dan yasan Yan uwanka zasu bi hanyar da zaka wulakanta Kuma yace"baya cikin gado naka ne
Da mamaki yake kallon alhaji aminu cikin wani irin yanayi Mai ban al'ajibi
Alhaji dauda yace"nine shaida anyi haka son duk wani mota na cikin gidan Nan naka ne mahaifinka ya baka sanan Muna maka albishir cewa min dawo maka da duk wata kudin da ka bamu da sunan biyan bashi domin nagartarka ta birgemu harda Karin kyauta mun yafe bashin duniya da lahira
Zaiyi magana alhaji aminu yace"daga jiya zuwa yau kyaututtuka sun shigo Babu adadi son ta hanun alkali ma am samu miliyoyin kudade domin abokan abbaka sun Yana da halayenka Kuma da ka Kalli tv jiya da zaka gan gan hirar da akayi da alkalin da yayi wanan shari'ar Dan sabar ka birgesa ya siyi airtime a gidan television yayi interview dasu ya bawa duniya labarin hallacin da kayiwa mahaifinka cikin ya'ya ashirin da biyu Kai kadai me ka sadaukar da dukiya domin biyan mahaifinka Allah yayi maka albarka shine mutane sukayi ta tura kudade ta account Dina,mutane daga kasasge dabam dabam suna sa maka albarka da ka hau social media da ka gan inda kake trending kaina man of the year
Mami dai kallonsu take da mamaki,ya Ciro waya ya nuna masa figure din kudaden da aka Tara masa
Wani irin ihu mu'azzam yayi domin kudin yafi ma abinda aka bar musu gado
Alhaji yayi murmushi yace"ka gan iKon Allah ko son ka cigaba da halayenka na kirki
Mama na ganin figure din ta saki ihu itama
Haka suka shiga ciki cike da farin ciki washe gari ya kafa camera ya fara yiwa mutane godiya hakan yasa yayi suna sanan Kuma zancen nasa ya baza gari
Wanan abin ya d'aga hankalin Yan uwansa ba haka suka zo ba mussaman data kasance cikinsu ba Wanda ya kama kafarsa a arziki a yanzu,shiyasa ake so komai zakayi a rayuwarka ka sa Allah yau ga labarin sa ya canza
Du'a
Daga page na gaba an gama free page
Maman Noor
ππππππππ
*_DU'A_*
ππππππππ
By maman noorul _hudah_
It just 500 regular,1k for vip via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinith bnk
Chat me via 08148088368
Thank you
π
ΏοΈ2οΈβ£9οΈβ£β
3οΈβ£0οΈβ£
Bismillahir Rahmanir Rahim
Du'a
Tana shiga ciki ta tarar da baaba tsaye hankalinta tashe tana Kai komo Dan ta gan dawowar ihsan Kuma ai tasan tare suka fita da ita Kuma ta gan ta dawo ita kadai gashi bata isa ta tambayeta ba
Hakan ne ya d'aga mata hankali
Ganin ta shigo yasa ta karasa tace Ina kika shiga
Tace"baaba wani wuri naje na rasa gane hanyar gida wani Jan mutumi ne ya dawo Dani ba'aba na had'u da wani mutum idon magene dashi"
Baaba ta tsuke fuska tace"karki Kara kula Maza da kin gansu ki gudu
Tace"toh baaba "
Ba'aba tana kallonta sai ta Bata tausayi suka shiga ciki ta baaba na tunawa da hajiya saratu rayuwa kenan ko Ina ta tafi ta bar ya'yanta Allah ya bayyanata
Kamar daga sama baaba taji tace"ba'aba meyasa Nike fitsari,kullum sai na dubi jikin kowa ni kadai Nike yi baaba"
Baaba tace"cuta ce Ina miki addu'ar Allah ya Baki lafiya Mai daurewa
Tayi ta kallon ba'aba,hajiya ce ta shigo tace"ki fito Ba'aba ga d'anki ya jawo magana ance ya saci waya ana nimansa,baaba taji gabanta ya Fadi Dan tasan Fahad me kullum cikin sace sace yake yaron baya Jin magana ba kadan ba
Ta fito waje jikinta na rawa ta gan Yan Sanda ne su uku
D'an Sanda yace"kece mahaifiyar fahad"
Da Kai ta amsa da eh
Yace"zamu tafi dake office Dan d'anki yayiwa wata b'arna sun fasa shago shi da abokansa Yan shiyasa har sun sacewa Mai shago waya da Kaya su atamfofi Wanda kudadensu zata fi million d'aya
Dafa kirji tace"million daya fa office
Be tanka ta ba yace"muje
Ba musu tayu gaba
Du'a na fitowa ta gan za a tafi da ita ta fara kuka ta bisu har waje
Mahmuda na zaune ya gan ta fito sai kuka takeyi ya tashi zai karaso sai ga ihsan ta fito Dan hajiya ce ta turo