Showing 21001 words to 24000 words out of 35259 words

Chapter 8 - JEJI GIRL COMPLETE HAUSA NOVEL

25 Jul 2025

2038

Batareda ya amsaba yabanka mata haha yace mikikeyi anan? "Baki taturo gaba kana tace mangone fa zansiya ya irfaan. "Humm gabaki d'aya momma da mom sunb'ata wannan yarinyar. "Oya bud'e shigo yafad'a Babu wasa ataredashi. Bamusuko tabud'e tashigo tana tura Baki sedai Ganin y'ar jeji acikin motar yasa tawashe Baki tana fad'ar laaa ya irfaan itace wadda Kukad'auko? "Wow gaskiya tanada kyau sosai ya irfaan inasanta k'awa tafad'a tana tab'ota. Itako Jin antab'ata yasata jiyo tana sakarwa zeelha murmushi. Ahakan suka k'arasa office d'in shugaban makarantar bayan sungaisada IRFAAN yayimishi bayanin duk abunda yadace susani akan wannan yarinyar kana yak'ara dacewa sesunyi hak'uri tinda kowanne yare Bata iyaba ayanzu zata koya. Kumaga zeelha Nan zata temaka mata wurin wasu abubuwan. "Shikenan badamuwa insha allah zamuyi ita k'ok'arinmu wurin Ganin komai yayi Dede. "Thank you so much cewar IRFAAN Yana k'ok'arin mik'ewa. "To ya sunanta cewar shugaban makarantar. Juyowa IRFAAN yayi danjin wannan tambayar bazatar sekuma yayi murmushi yace sunanta..!








Autar alheri
'?
*JJG*

____'___&&&&&&&&&&&&

Paid
Page 45 & 46

"Sunanta *IKRAAM MUKHTAR* Yana gama fad'ar Hakan yajuya zefita..cikin sauri tamik'e itama tareda rik'o hannunshi tana kwab'e fuskarta. Shima juyowa yayi seyasaki murmushi Ganin yadda duk tawani narke fuska shiyasa abun yasashi dariya, Kara janyota yayi jikinshi tareda shafa fuskarta yayi mata zancen kurame Kuma Yana fad'a mata dabaki amalar zeje yadawo tazauna tareda zeelha kamin yazo yafad'a Yana cireta daga jikinshi yakamo hannun zeelha datayi mutuwar tsaye tana kallonsu yasaka na IKRAAM ciki, kana yasaki murmushi. Itama martanin murmushin tamayar mishi kana yamik'e dasauri yafice daga office d'in.



Se alokacin zeelha tasauke ajiyar zuciya tana fad'ar tab d'ijam lallai IKRAAM kinsamu ya IRFAAN danice namasa Hakan ko su anty Marwa aiseyaci ubanmu. Shiko shugaban makarantar tashi yayi dakan yakai IKRAAM class tareda gabarda ita da sauran malaman makarantar dakuma gaya musu matsalar ta Dan Susan yadda zasubida ita. Kana yakaita islamiya cikin school d'in yayiwa babban mlm islamiyar bayanin matsalarta, aiko besha wahalaba domin dukkansu sun fahimta sedai kawai fatar allah yabasu iKon kulada ita yadda yadda yadace.

Awannan ranardai tare suka wuni itada zeelha gabaki d'aya tashiga damuwar rashin Ganin IRFAAN sedai Idan zeelha tashiga da,ita gun friend's d'inta dakuraren wasanni seta sakijikinta. Gabaki d'aya yau IKRAAM tagacanjin rayuwa tashiga wurare mabanbanta acikin school d'in Kuma tareda mutane ba dabbobiba. K'arfe 6:30 ne lokacin tashinsu domin idan akagama Boko karfe 2 ankayi sallar azahar se,ashiga islamiya se 6:30 wannan shine dokar makarantar. Kuma Wani abun mmki yau ga IKRAAM yarinyar jeji sayin sallah acikin dalibai dudda badede takeyiba wurin tada sallar dakuma abunda ake karantawa Amma tanayi ruku,u da sujjada Dede yadda Taga sauran Yara nayi. >??

Bayan dintashi suka fito bakin get Sega driver gidan momma yazo d'aukar zeelha tindaba gidansu takeba tana gidan momma ne,,hannun IKRAAM tarik'a suka nufi motar Amma yadda zeelha tabud'e motar Taga Wanda ke tuk'ata tasaki hannun zeelha tareda jaa baya tana girgiza kanta alamar bazata shigaba. Da kallo zeelha tabita tana tunanin tomiyasa bazatashigaba? Ganin zata b'atawa kanta lokaci ba amsa yasata fad'ar Kinga IKRAAM d'in ya irfaan zomuje gidazamu Kinga antashi daga school kinjiko. Itawai zeelha atinaninta wayone tayimata idan tace mata Hakan zataje. Amma sebeyi aikiba domin Sam Bata fahimci saura abunda take nufiba Amma iya yau tasan mi,akenufi idan ance zomuje ku letgo....suna anan tsaye turka turka suna kallanta domin dai tak'i shiga motar har wasu malamai biyu sukaga tsayin yayi yawa sukazo suna tambayar zeelha mike faruwane? Nan zeelha tagayamusu abunda tagani tinda itama batasan daliliba.

Anacikin Hakan Sega motar IRFAAN tafaka shida fadeel ne aciki. "Tau shikenan ma aiga ya irfaan Nan nasan shine kad'ai zesakishiga dole tafad'a tanayiwa ikraam dabatasanma mitakenufiba gwalo...bud'ewa yayi yafito yabinsu da kallo cikin mmki ganinsu duk anan kamar andasasu. Kamun yayi magana itako allah yanuna matashi ai cikin sauri tanufeshi dagudu tana zuwa tafad'a jikinshi tareda kankameshi tana sauke numfashi. Shima d'in numfashin yake saukewa domin tinda tashiga jikinshi yaji Wani mugun sauyi a lokaci d'aya



*Sanarwa me mahimmaci kitsaya kikaranta koda Baki anfanaba maybe kinada sister ko k'anwa wadda zata anfana dakarantawar dakikayi*


<ؙ??Tsayakiji y'ar,uw<ؙ??

Wannan abun ingantaccen abune Kuma mematukar anfani awurinmu mata harda mazama batsafi aciki kumaba kauce hanya Amma bikudiratillah zakisamu abunda kikeso.

1,,macenda allah yajaraba da namuji manemi mata. Akwai tazo da yardar allah kukanta yazo k'arshe akwai zakara da,akeyimata me allura 99 zeyi kwana ukku anakiyonshi dasunanta Dana mujinta wlh billahi shida wata macen har abada ke kokekanki inbakice bandakeba inda yazo kwanciyadake tokema baze k'ara waiwayarkiba.

2,, hatsabibiyar gumba maybe kunajin sunanta Amma wannan ta banbanta domin Koni kaina bani nakeyiba Kuma ba,ayi,a,ajiye sedai idan kinaso kiyi bukin domin kuwa da sunanki za,ayita..wannan gumbar nalamunce Miki idan kikashata dasafe idan yamma tayi kisaka yatsarki agabanki kiji indan yatsarki tashiga tashiga jikinki to wlh allah kigayamin tsakaninki da allah Niko zanbaki kud'inki.

3,,me kurman namuji Wanda duk abunda zakiyi mashi aduniya baya,uhn,balle,uhn,uhn shidai gashi kawai yanashan dad'i Amma ke bakya fahimta..to kizo akwai bud'e bakin kurma D'an kuwa wlh allah ko bebeneshi seya kuwata dabebentakarshi.

4,,Akwai maganin sanyi Wanda sanyi komai jimawarshi ajikinka ko ajikinka to da izinin Allah seyafita Indai bana ajali bane.

5,, mata masu kishiyoyi marasa imani way'anda kerabasu damazajensu sedaisu asosu...to wlh kizo akwai maganinta domin tabbas idan bakece kina lamunce matashiba to sedai mugun abunta yakoma mata.

Ba,Iyanan baiwarda allah yabamu takeba duk wata matsala dakikasan kinada wadda tashafi namuji insha allah idan kikazo to Allah zekawo k'arshenta...kedai kawai ki tuntub'i wannan nomber =?I? 08107819124 aduk inda kike afad'in zamu,iyajida matsalarki da yardar allah..yar uwa karki kirani domin yimun tambayoyi akan abunda kikariga kika Gani idan kinshiryama fuskantar matsalarki danneman maganinta to zaki iya nemana idan renin hankali yakawoki tofa way'anda keda kayan Kuma zasukulada lamarinki bazasu lamuntaba my nafatar kinfahimta...allah yada mudace.=?O?



Baki da hanci zeelha da duka malaman suka saki suna kallansu yadda yake shafa banta Yana sauke numfashi...shiko fadeel Wani irin murmushi kawai yakeyi aranshi yace Humm irfaan bakada kyau yanzu abun Wani yace kanasan yayinyar Nan za,asha rigima..dagacan waje kuwa seda yaji numfashinta yadedeta kana yad'ago ta daga cikinshi Yana kallanta kamun ya marda idonshi gun zeelha Dake fad'ar "ya irfaan kawaifa baba idi ne yazo daukarmu shinefa tak'ishiga motar kamar Wanda take tsoro. Seda takai k'arshe kana IRFAAN yadubi malaman tareda Basu sukagaisa Yana Basu hak'uri akan tadosu da shirmen ikraam yayi kana yaja hannunta kawai yabud'e bayan mota zesakata aiko tamak'aleshi tak'i shiga. Mmki abun yabashi yatsaya kallanta secan yatuna cewar beta ajiyeta ananba hasalima duk Yana driving tareda ita mak'ale take acikin jikinshi. Numfashi yasauke kana yazo gun d'aya gefen mezaman banza yabud'e seda yad'an ciza lips d'inshi kad'an aran Yana fad'ar yagode allah daba Hafees bane suke tare domin yasan fadeel bayada matsala irin Hafees. Shiru yad'anyi Shima fadeel d'in Yana tunanin yadda zeyi dashi kamun yabud'e Baki ahankali yace "bro kadawo back please bazata zauna ananba koka ja motar semuzauna ana kawai yafad'a cikin alamar damuwa Yana cillamasa car key d'in bateda yajira cewar fadeel ba yashiga back side din itama yashigo da,ita aiko bayi musun komaiba tashiga tareda shigewa jikinshi tad'an kwanta.

"Okay kawai fadeel yace Yana Bud'e motar taredashiga yatada Yana mmkin wannan Al,amarin aranshi.......gidan Ammi suka nufa koda sukaje Safah tadawo daga gidan momma yau tana gidan Ammi itada Marwa Hakan yasa duk abunda za,ayiwa ikraam sune suke mata. Washe gari dasafe Dan kulafucin masita Sega zeelha tacewa driver yazo sud'auki ikraam kana suwuce school atare,,shiko beyimata musun komaiba yakobiyoda ita gidan. Dagudu tashigo bako sallama tanata k'walawa ikraam kira. Ikraam ikraam ikraam...Ammi ce Dake kitchen tafito tana fad'ar "ah ah wai zeelha kece? Wacece Kuma ikraam? "Ehhh my Ammi zeelha tafad'a tareda rugawa tanufi Ammi tana rungumeta tace I miss you so very much my Ammi tafad'a batareda ta amsawa Ammi tambayarta ba ko Wani zancen kunyar sukar tata. "Miss you too my baby wakike nemane yanzu dasafennan ko ko nbiyo yayunkine? Ammi ta tambeta cikin kulawa. "Aa Ammi nazo gun ikraam ne muje school atare ai school d'inmu ya irfaan yakaita jiya...se alokacin Ammi tagano kowace zeelha kekirada ikraam din, cikin mmki tace ikraam Kuma wayace Miki ikraam ne sunanta? Ya irfaan mana bahakane sunantaba? "No hakane ai tinda yagaya Miki. Jekikirata tana bedroom d'in Safah.

"No jeki kawai barazan kaita. Duk juyowa sukayi sabida badusanda zuwanshi ba kawai muryarshi sukaji Yana fitowa daga part d'insu. "Miyasa to cewar Hafees Dake bayanshi? Ko kallanshi beyiba yafice daga parlor. Hakan yasa Ammi ma batace komaiba takomawarta kitchen. Shiko Hafees hannun zeelha d'inshi yarik'o suka fito Yana fad'ar karkik'ara zuwa d'aukarta kinji my wife bara har idan Dan jinkan yaga damar Hakan karsu Saka kiyi late kinji. "To ya Hafees kawai tace domin bataji dad'in Hakanba..shiko Bada wata manufar yafad'i Hakanba kawaide yasan bazata yadda tabita bane. Koda sukazo bakin motar yanayiwa baba idi kashedi karya Koma zuwa d'aukarta ko zeelha tace suzo yabarta kawai yakaita school. Shidai Hafees besake cemai komaiba yasaka budurwarshi amota baba idi yaja suka tafi. Suna tafiya suko suna fitowa Safah na rik'eda hannunta tasakata motar irfaan d'in Shima Yaja suka tafi.

Tindaga wannan lokacin zeelha Bata Kara biyawa ikraam ba domin suje school kullun irfaan ke kaita Kuma ya d'aukota seda duk abunda sukeyi itada zeelha atare sukeyinshi Sam mu,amalarsu Bata canjaba ko kad'an Kuma alhmdllh tana Gane abubu dayawa ayanzu domin class biyu take d'auka Dana kurame Dana masu Baki Hakan yasa cikin iKon allah da buwaysrsa bakinta yafara buduwa yanzu tana iya magana da kowa seda Wani Dan abunda ba,arasaba.

6 month ago

Izuwa wannan lokacin ikraam tazama Yar gida ko Ince Yar gari domin kominene tasanshi sarai Kuma tana iya fad'arshi da hausa koda turanci tasan sunanta tasanna duk Wanda take taredashi komai tasani ba abunda batasaniba kobata iyaba ayanzu. Kuma tak'ara kyau tafarta tak'ara fita ta asalin larabawa kyawunta yak'ara bayyana. Gefen matsalarta kuwa batada damuwa sosai da Hakan dumin suna ragewa juna zafi sosai itada yayan nata irfaan Kuma sosai yake taka tsantsan akan Hakan gudun samun matsala domin yayi iya k'ok'arinshi wurin Ganin yak'aurace mata sabida yasan abunda sukeyi Sam badede bane,,sedai watarana kawai tatashida matsanancin cunwon mara tana school tasome aka kirashi a awaya yazo a gigice yakwashe zuwa hospital. Asannanne Dr kegaya mashi Al,adane tafara batare lokacin zuwanshi yayiba sabida muguwar Sha,awarda take famada ita itace tasako wannan jinin datana samu tana rage sperm d'in ko yayane abun zezo mata da sauk'i yanzuko idan akafara yimata injection ko wasu k'wayoyin zasu iya tab'a mahaifarta...tofa tindaga lokacin seya Dena k'aurace mata domin gudun matsala yanzu har aunsaba da juna sosai Kuma har izuwa wannan lokacin Ammi Bata fahimci komaiba Amma ranarda yad'auketa sukaje gidan momma seda tad'ora Ayar tambaya akansu.

Ayau saura kwana 6 bikin yaran gidan dukkansu wato ya Mahmoud da Safah se fadeel da Marwa. Shirye shiryen bikin akeyi sosai domin bak'aramin shiri sukayiwa bikinba su zeelha da ikraam sune k'anen Amare da angaye se rawar Kai akeyi anata gyare gyaren biki se hidima sukeyi gabaki d'aya sunkoma busy. Hakama su ya irfaan d'in yanzu kwata kwata basa samun had'uwa kowannensu nabuk'atar Ganin Dan uwanshi Amma badama domin sunfi kwana 9 Basu keb'e dajunaba. Tofa >?? ayau ana saura kwana 3 bikin Kuma ayaune anty Maryam k'anwarsu momma da Ammi tadiro garin Abuja...!









Autar alheri
'?
JJG

___'___&&&&&&&&&&&&&

Paid
Page 47 & 48

"Muneer da IRFAAN ne suka d'aukota daga airport kaitsaye gidan momma suka wuce da,ita domin acanne take sauka duk lokacinda tazo Abuja sedai daga baya taje gidan Ammi. Momma bak'aramin dad'i tajiba dataga k'anwar tata domin anty Maryam tajima batazoba. Yaran anty Maryam d'in kuwa se murna sukeyi sunzo gunsu anty Marwa.

Suna fita suka Koma gun karb'ar kayansu dazasu Saka gobe wurin kamu abun mmki irfaan yayi kala d'aya shida ikraam yayinda Hafees yayi kala d'aya shida zeelha.

Zaune suke a bedroom d'inta inamata kitso se matsar k'wallah takeyi domin Ammi tace dukkansu se anyi musu kitson zeelha nagefenta itama tanajira akarasawa ikraam d'in ayimata....turo k'ofar bathroom d'in yayi yashigo d'aukeda jaka ahannunshi turus yayi ganinta zaune itadasu zeelha Wani irin haushi yaji domin sosai yaso yarage zafi domin allah yagani abuk'ace yakeda ita kamar yadda yasan ita kanta buk'ace take dashi...itako tana Ganinshi tashiga mik'omishi hannu kamu tabud'e Baki cikin sweet voice d'inta tace "ya irfaan kaga wannan k'awar ta anty Safah tanamun wannan abun kumada zafi sosai tak'arasa zancen ashagwab'e tana k'ara turo Dan k'aramun bakinta gaba.


Wani irin runtse Ido IRFAAN yayi domin Jin wannan kalaman natayakeyi har cikin k'wak'walwarshi gabaki d'aya duk Wani sashe najikinshi seda yakarb'i wannan Sak'on nata..cikin Dan k'arfin Halin dayarage masa yak'arasa shigowa tareda ajiye kayan gefenta kana yace kiyi hak'uri nadan Wani lokacine kinji kibari ak'arasa tinda anfara Amma idan bakyaso baza,ak'arayiba. "To ya irfaan ai...gocewa yayi cikin hanzari batareda yabari tatab'ashin datayi niyyaba kana yace "ya,Isa Hakan kiyishiru ak'arasa Yana gama fad'ar Hakan yamik'a cikin sauri yabar bedroom d'in batareda yajimizataceba. Da kallo tabishi haryabacewa ganinta kana tasauke ajiyar zuciya tana Sakin lallausan murmushin dayakara fitoda asalin kyawonta.


"Humm ni wlh ya irfaan nabaki mmki yanzufa danice nayi Hakan sidaseya lallasani anan wurin. Zeelha tafad'a tana murmushi. Itama k'awar anty Safah wadda kemusu kitson cewatayi gaskiya kam irfaan yayi laushi fad'an Nan duk babushi ayanzu....itadai ikraam tanajinsu Amma batace musu komaiba har akagama mata kitson akayiwa zeelha kana sukashirya sukanufi gun da,ake k'unshi.


Washe gari misalin karfe 7:30pm kowa agidan Shirin zuwa kamu yakeyi y'ammata ansha kyau kowa yad'au wanka bakecereni awannan ranar k'awayen amaren se rawar Kai akeyi yayinda amarenma suka d'auki Nasu wankan ba k'arya... tsakanin gidan momma Dana Ammi sekarasa a inane ake bikin domin dai duk y'ammatan suna gidan momma acan suke shiri yayinda samarin kegidan Ammi hadda angaye. Su Ikraam kuwa suna gidan umman zeelha acan tad'auko musu wadda zatayi musu makeup da gyaran jiki domin yau d'in tinsafe sukaje can anata tumulmula musu fata sunyi kyau iya kyau skin d'insu se shek'i yakeyi abun gwanin birgewa...yanzuwa kuwa makeup ne akeyiwa zeelha domin angamawa ikraam

Kallanta nayi inata tinanin aina nasan wannan fuskar domin kuwa ikraam ta had'u bakad'anba Dakyar na,iya Gane itace tasaka Wani leass Dak ash color fulawoyin leass d'in su kasance jajayene storms d'inshi kuwa suna fidda walwalin Golding color da ja Hakan yasa yake bala,in d'aukar ido d'inkin doguwar Riga ne aka mata sosai d'inki yafidda asalin kyakkyawar kirarta ta y'a nace domin hips d'inta yak'ara bayyana sosai kamar d'ora natashi akayi nonuwanta ma sunk'ara girma Masha allah dudda ba irin sosai d'innan ba agaskiya duk Wanda yayiwa ikraam kallo d'aya seta tafida imaninshi domin tanada duk Wani abunda akeso agun y'a mace....bayan ank'arasawa zeelha nata makeup d'in ne akayiwa ikraam d'aurin dankwali da Jan opi aka Saka nata sakar Gold me dutse jaa aciki. Wow Masha allah =?L? masu karatu ku kanku kumisilta yadda kyawun ikraam zekasance =؃?

Zeelha ma tahad'u bakad'an domin irin rik'asu d'aya itada ikraam sedai banbancin shine color domin ta zeelha blue light da fulawa Golding color Hakan yasa color ce kawai ta banbanta seyazamana kowacce irin kayanta d'aya danata saurayin.

Domin kosu acan ash color d'in yadine irfaan yasaka gana yad'ora hula yaddara akanshi..Shima Hafees light blue d'in yadine yasaka yad'ora hular yarbawa meruwan Golding Hakan yasa suka Bada kala bakad'an ba domin sunyi bala,in kyau ba,amagana. Kuma wannan ankon dasukayi kowa besan sunyishaba har su matan seda aukafitine za,aje kamun sukagani domin kowannensu shine yazo damotarshi yad'auki d'aya Hafees yad'auki zeelha irfaan yad'auki ikraam yayinda sukabar Muneer da d'auko ango fadeel da amarya??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????rshi Marwa acewarsu bazasu yiwa k'anwarsu driving ba itada angonta.

Tinda Ikraam tafito Idon irfaan ke kanta Dakyar yasamu yadedeta natsuwarshi harta shiga motar yatada suka nufi gun kamun abunda kenan Sam irfaan bakulada bayan ikraam ba da shakka Babu baze bari taje kamunnan ahakaba sedai akace k'addara tariga fata anrigada an k'addaro ahakan zataje.

Koda suka Isa wurin kamun kowa yaje hadda Amare da angayensu kowa ya hallara sune kawai sukayi shigar k'arshe aciki...Amare ansha kyau da angayensu su ya Mahmoud ba,a magana gashi ga Safar shi hakama fadeel. Muneer nagefenshi domin Sam su irfaan sunki ko zuwa gefen wurin Wani wurin suka samu daban suka zauna...sedai tin shigowarsu Idon Wani saurayi abokin ya Mahmoud ke kanta kamar zecinyeta Sam irfaan be kulaba sedaga baya Hakan yasa yamik'e tareda rik'o hannunta tace zomuje muyiwa Amare lik'i. Bamusu tabi bayanshi domin itama kid'an da,akeyi yahaukanta sosai...suna Isa yafidda y'an 1k sabik'ar bugun Abuja yafarayiwa ya Mahmoud da fadeel lik'in..itama fidda nata tayi tana yiwa su anty Safah da Marwa mikin kamun suci gabada yiwa amaren da angayen gaba d'aya. Sunjima suna zuba nera itadashi dakuma Hafees da zeelha daga k'arshe aka fidda amaren suka Koma mazauninsu se akabarsu acikin filin wannan Kuma umurnin anty Maryam ne domin itace tace Abar Hafees da irfaan da budarensu tanaso tagansu da kyau sabida Taga shigowarsu dakaya iri d'aya.. Muneer ne yashigo tareda wata budurwar yana fad'ar shegu ai wlh Baku isaba shine kukamin wayo tonima nasamo tawa.

Dukkansu bawanda yacemai komai sedai kawai rik'e hannun matan dasukayi. Hakan yasa suke D'an juyawa zeelha narawa sosai Hafees namata lik'i...itako ikraam Bata iya rawaba Hakan yasa take D'an jujjuya jikinta ahankali kamar wata tarwad'a aiko abun yabada citta sosai domin Dan wannan juyin datakeyi idan baka kulaba zakace bakomai bane Amma abaya yadda kasan cikin Wani Dan iskan salo mejan hankali take kad'a mazaunanta Hakan suke kad'awa cikin birgewa da d'aukar hankali duk Wani mi kallanta bawai namujiba komace takalleta se ta birgeta....Shima irfaan d'in wayarshi yake dannawa yad'an juyin tareda yiwa ikraam d'in lik'i cikin gwaninta da wayewa abun gwanin Sha,awa. Gabaki d'aya suntafida hankalin kowa Dake wurin kamar sune angayen da amarensu. Anty Maryam d'ince tataso itada k'awayenta tashiga yimusu b'arin nera kamar bagobe duk aka lullunb'esu da kud'i sedai itafa k'arfi Haline kawai takeyi domin tinda tanufo wurin gabanta kemugun fad'uwa tarasa dalili gabaki d'aya wannan yarinyar daketareda irfaan tatafida hankalinta...dagacan gefe d'aya kuwa wasu matasan samarine suka tasowa ikraam ciki kuwa hadda abokinnan na ya Mahmoud rufesu sukayida lik'i kamar way'anda akasaka Hakan sukeyiwa Ikraam b'arin kud'i kamar banemansu sukeyiba Wani daga cikinsu hadda akan tudun mazaunanta yake lika kud'in aitinda irfaan yahangi yadda sukeyimata lik'in ita kad'ai zuciyarshi ta sosu ranshi yayi mugun b'aci...itako se shigewa jikinshi takeyi tana Neman rushewada kuka domin itakam tsoro suka bata tinda Bata sansuba..Hakan kuwa yak'ara ta,azzara fishin IRFAAN aikamar daga sama yaga wannan dakeyiwa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login