Showing 15001 words to 18000 words out of 35259 words

Chapter 6 - JEJI GIRL COMPLETE HAUSA NOVEL

25 Jul 2025

2035

abee da ammee sekuma sunanka gabaki d'aya tad'aga Muna hankali sedama su abbu sukazone tadan nutsu daya lallab'ata sedai har yanzu taki yadda kowa yazo kusanta musamman nurse da Dr Al,meen duk tafirgice...to suda idan kingama muje cewar Hafees domin shi kad'ai ne yarage awurin...Baki Marwa tasaki tana binshida kallo tinda Shima yayi gaba yabarta Nan cikin mmki tace "to Ina ya irfaan (ummm Marwa kenan abunda bakisaniba tinda kifara magana IRFAAN yayi gaba Ammi tabi bayanshi =??)

Ahanzarce yashiga room d'inda take Yanabin bed d'inda take da kallo yadda tawani makure wuri d'aya tana zarar Ido kamar kace mata kyatt ta,arce dagudu,,ga duk su abbu da Abba aciki suna tsaye nesa da,ita kad'an ga Kuma Dr Al,Ameen agefe Yana San cire mata drip tak'i bari...tsaye yayi kawai bakin k'ofar Yana kallanta batareda yashigoba...Sam Babu Wanda yakuladashi acikinsu se itada d'agowarta kenan ta hangeshi tsaye Yana kallanta aiko cikin sauri tamik'e tareda dirowa daga akan bed d'in tana fad'ar abeee tareda nufar inda yake dagudunta...aiko ahanzarce yanufota domin k'arfin Saka drip d'in da kejan hannunta... dukkansu se alokacin suka kula Ganin yadda tawani zabura kamar wadda za,ayanka tanufi IRFAAN d'in...Dr Al,Ameen nafad'ar ke kitsaya mana karki jiwa kanki ciwo...Amma Ina Sam batajinshi.

Atsakiyar room d'in suka had'u batsaya komaiba tafad'a jikinshi tana sakin marayan kukan tareda kankameshi sosai ajikinta..shiko cikin alamar rarrashi yashafa bayanta tareda d'agota daga jikinshi Amma Ina tak'i yadda tad'ago Sema K'ara matseshi datayi ajikinta...cije lips d'inshi yayi adede lokacinda Ammi tashigo tareda Hafees yad'ago yakalli Ammi tareda marairace fuska kamar zeyi kuka Yana nuna mata yadda yarinyar tacukuykuyeshi...murmushi Ammi tayi kana tazo wurinsu tareda rik'o hannunta tana fad'ar sannu y'ata zokizauna kinji..aikamin Ammi tak'arasa ta tuma Takoma bayan IRFAAN tana rik'e k'ugunshi tamau.

"iKon allah Abba yafad'a Yana kallonsu cikin mmki...abbu yace tomiyasa take tsoron mutane ainad'auka mune kawai take tsoro Ashe hadda mata? Yafad'a cikin mmki...abbu itakadai fa take take rayuwa acikin jejinnan babu bil,adama ko d'aya daga ita se dabbobi Kuma batasan munzoda itananba domin asome muka shigida ita garinnan mukanmufa da farko tayi tsoronmu daga bayane tadena Amma dudda Hakan tafi mak'alewa yallabai domin ko fadeel damuka samesu tare Bata nacewa kamar yadda take yiwa wannan Dan Jin kan,,, yak'arasa zancen cikin tsokana tana Yana kallan IRFAAN...aiko yakeshi iya wuya domin wata muguwar harara yadoka masa ak'asan ido...tofa cewar abbu Yana kallan yadda take b'oye fuskarta abayan IRFAAN d'in...Dr Al,Ameen yace to yanzu yazamuyi da,ita kenan domin gaskiya Doline tasamu kwanciyar hankali idan bahakaba ba,asamu abunda akesoba wannan firgicin datakeyi yayi yawa ze iya haddasa mata wata matsalar tadaban bancin wadda takeda ita..subahanallah Dama tanada matsalane? cewar Abba.

"Eh tanada matsala Alhaji ainayimusu bayani yadda abun yake to idan abun komai yadda yadace insha allah komai zetafi yadda akeso. "Wacce irin matsalace Dr abbu yatambaya cikin mmki. "Matsalace me girma gaskiya Alhaji sedai idan and'auki mataki dawuri abun baze zama komaiba insha allah..anan dai Dr Al,Ameen yabawa su abbu bayanin komai akan matsalarta yakuma Basu shawarwarin da suka dace da lalurarta..numfashi suka sauke atare inda abbu yace Babu matsala Dr insha allah baza,arasa abunyi ba wannan duk me sauk'i ne.. gaskiya kam allah dai yabata lpy Abba yafad'a Yana k'ok'arin barin d'akin abbu yabi bayanshi.

Suko suna,Nan tsaye k'aumun Domin dai tak'i zama Kuma tak'i yadda IRFAAN yad'aga ko Ina...shiko Hafees se tsokanarshi yakeyi Yana dariya..Ammi tayi2 tazauna tak'i ga muguwar yunwa tanaji Dakyar yasamu yab'anb'arota daga bayanshi kana yajata zuwa kan bed d'in.



*Yar shin kinafamada rashin Sha,awa ko rashin son namuji yarab'eki? Shin kinafamada rashin gamsuwa agun shimfid'arki? Shin kinafamada rashin gamsarda mijinki agun kwanciyar aure? Shin kinafamada k'ank'antar azzakarin mijikin ko saurin inzali? Shin kinafamada kurman numijine? Shin kinafamada namuji be bibiyar matan banzane awaje? Shin kinafamada rashin ni,imar jiki? Shin kinafamada matsalar dangin miji ko abokanan sa? Shin kinafamada kuraje dayawa ko d'aya me azabtarwa? Shin ko kinsancewa idan kabanki nabud'e ko kinada ni,Ima bazata anfanekuba? Hummm duk Wanda kafamada wannan matsalar ko makamancin Hakan to kusani gadama tasamu kisani maganinmu bayada na biyu aduk fad'in arewa iname bakishawara bakasanin ingancin Abu sekayi anfanidashi idan kinada buk'atarshi zaki iya nemanmu ta wannan nomber =?I? 08107819124 zamu iya tura Miki kayanki har inda kike Kuma maganinmu garanty mukebadashi akan farashi mesauk'i Kuma zamu Saka Miki lokaci keda kanki zakidawo harkinemo wasu Kuma zakisamu abunda kikeso bikudiratillah kuzaryayo kusamu naku ance abari yahuce shike kawo Rabon Wani..allah yabamu lpy me anfani Kuma kadatardamu da alkhairinsa acikin rayuwarmu.*


Assalamualaikum

Daga bakin Dr Yasmeen Ahmad y'an uwana Maza Da mata Ina me farin cakin sanardaku cewa duk maganinda kukaga nasaka book d'ina to na yadda da ingancinshine domin maganine Wanda manyan Malaman addini musulunchi sukayi hadin k'arfi wurin kawowa Al,ummashi domin temakawa musulmai wurin samun lpyrsu domin kudena wahala wurin sayen magani barkatai Kuma bukatarku Bata biyaba kusani seda lpy ake komai arayuwa sabida Hakan inabaku sharawa kuyi hanzari kunemi naku ance sayen nagari Maida kud'i gida =?O?:&?
_______________________

Yazaunarda ita yajuya zed'auko kayan abuncinda sukazo dashi aiko tarik'eshi tamau tana kwab'e fuskar tareda fara hawaye domin ta harga allah kallan dodanni takeyiwa kowa awurin kamar cutadda ita zasuyi...kanshi yadafe cikin k'osawa yace ya salm ahankali Yana kallan yadda tarik'eshi...dariya Hafees yasaka shida fadeel da shigowarshi kenan shida Marwa Yana fad'ar tofa kace bro yazama natsare kenan hhhh aiki yasameka IRFAAN yak'arasa zancen cikin shak'iyanci....fadeel hadda Kai Ammi tafad'a tana murmushi kamun tace subashi kad'ai ba haddaku domin Doline kutayashi wannan aikin


Na jahadi...dariya suka Saka dukkansu inda Hafees yace wanne jahadi Kuma Ammi bayan wannan damuka kusa shek'awa lahira ai jahadi kam munrigada munyi sedai Wani alahira idan anayi domin nikam nak'are na duniya,, yafad'a Yana hararar IRFAAN. "Aa nikam bandani Doline nataya my bro k'arasa wannan aikin domin Nima k'anwata ce Kuma ai aikin ladane ko IRFAAN? Shidai shiru yayi musu bece komaiba Sema abuncin dayake Bata Amma tana b'ata fuska alamar Sam batasaba cinshiba...shiko Hafees tsegumi nacinshi yak'arasa kusan fadeel yace Kai raba kanka wannan aikin se IRFAAN domin fa kaji yadda nagansu ranarda muka baro jejincan acikin Goki kokuwa zaka tayashi wannan d'in? "Ido fadeel yazaro Yana rufe bakinshi yace laalalaa bazan iyaba wannan kam seshi. Ammi Nima banacikin wannan jahadin domin yafi k'arfina wannan aikin se IRFAAN yafad'a suna shek'ewada dariya kana suka tab'a shida Hafees...cup d'inda ke hannun IRFAAN yajefo musu cikin Jin haushi yace wlh allah idan bakubar room d'innan ba zan balla mutin munafukan banza Muna fukan wofi yak'asa zancen Yana yunk'urin yatashi aiko cikin sauri tarik'eshi tana girgiza Mai Kai alamar karya tafi...wata irin dariya duka k'ara kecewa da ita suna fad'ar haba mlm inazakaje wurin fad'a ai yanzu yafi k'arfinka jida kanka kawai..

"Hafees fadeel kuzo kuficemun anan sakunan tsokana allah kubarmin Yara suhuta Hakan kawai kunzo kunwani sakasu agaba Kuna dariya sekace wasu marasa hankali Ammi tafad'a tana kad'asu waje..I'm sorry my Ammi cool down mana Hafees yafad'a suna k'ok'arin fita...mafecin hannunta ya cilla masu tana fad'ar nak'i nayi cool down d'in me nak'i nayi allah sekunbar d'akinnan.

Ficewa sukayi suna dariya...se alokacin Ammi tajiyo tana fad'ar haba kuba yadda za,ayi kuhad'u sekun Saka mutin magana kamar wasu kanannan Yara tak'arasa fad'ar Hakan tana murmushi domin inda sabo tasaba da halinsu idan sau d'ari zasu had'u sesun tsokani juna sau d'ari shiyasa Sam basa rasa abun fad'a.

Shiko IRFAAN gabaki d'aya hankalinshi na kanta domin yayi iyayinshi tak'i taci komai karshema yunk'urin amai tarik'a Yi domin Bata sababa...Ammi ce taga yadda yazuba mata Ido kawai domin yarasa mima zeyi. Setace miyafarune son? "Dan yamutsa fuska yayi cikin k'osawa yace Batacin komai Ammi maybe Dan Bata Saba bane..iKon allah to acan mitakeci? Ta tambaya cikin mmki...Dan shiru yayi Yana tinanin can yatunoda tabasu gasasshen nama Kuma takawo musu kayan fruit maybe itama sutakeci "inaga nama ne da fruit Ammi barana Nemo mata...aa kurasu Hafees sunemo mata kasan bazata zaunaba kaje kadawo.

Dan shiru yayi Yana cizar lips d'inshi tareda shafa kwantacciyar sumar fuskarshi yabud'e Baki ahankali yace "ohh my god,, kamun Kuma yad'auko waya yashiga Kiran fader d'in...seda yad'aga kana yagamashi abunda zekawo mishi bejira cewarshiba yakashe wayarshi domin yasan bazeyi shirida bakinshiba.

Su Abba kuwa bayan sunfitane abbu ya Kalli Abba yace Alhaji abubakar kajimun wannan lamari me ban mmki? Ni wlh abunnan yabani tsoro kawai nayi shirune karyaran sufahimta Amma tayaya za,ace k'ank'anuwar kamar wannan da irin wannan matsalar tayaya ma zata iya d'aukar namujito inbadai ya lahantataba,, yak'arasa zancen cikin alhinin abun...nisawa Abba yayi yace iKon allah fa mukhtar aiyafi gaban mmki Kumani Banga Abun tada hankaliba acikin wannan lamarin kawai mafita zamu samu kar abun yazamo b'arna...wannan gaskiya ne abbu yafad'a ahankali kamun yace to wacce mafita kuwa awannan lokacin? "Humm Alhaji mukhtar kenan kaide bari kawai kaga yadda zamu b'ullowa lamarin domin tabbas akwai abunda nahango Wanda inga sanadin shine allah yakawota cinkin ahalinmu allah dai yasa mudace Kuma yashige mana gaba akan komai..ameen y allah cewar abbu kana kowannensu yashiga motarshi suka nufi gida...!




Masu fitarmun da book Ina godiya sosai =?O? Kuma kusani duk abunda kayi se anyima kabar Ganin kaiba writers bane allah ze aiko inda za,ayima Tawani gefen dededa abunda kayi>?7?








Autar alheri
'?
[8/17, 12:57 PM] +234 803 683 8511: *JJG*

____'___&&&&&&&&&&&&

Paid
Page 37 & 38

"Shikuwa fadeel kallan Hafees yayi yace muje musiyiwa yarinyar jeji abunci wai Yama sunanta ne? "Harararshi Hafees yayi cikin fad'a yace wanne suna Nima zaka tambaya sunanta? Aikeyadace mutambaya tinda Kai mukasamu da,ita. "iKon allah to miyayi zafi Kuma? Nidai Dan Allah muje yafad'a Yana rik'a hannunshi suna nufi motar fadeel d'in sukabar asibitin Basu zarce ko inaba se wurin masu kayan fruit suka Siya meyawa kana suka wuce Wani gidan abunci inda suke gasa naman rago Dana kaji..dayawa Shima sukasiya kana suka suka nufi hospital d'in.

Acan gida kuwa Safah ce keta famada zeelha dakeyiwa momma rigima akan setazo sunje hospital tinda ya Hafees d'inta nacan..Amma momma tayi banzada ita


Shiyasa Safah kelallab'ata..sunacikin rigimarne momma tafito tajata zuwa bedroom d'inta tabata Sabin kayanda Hafees d'in yakawo mata d'azu tana bacci..aiko momma takashe bakin rigima domin tinda takarb'a se tsalle takeyi tana murna kamar wata jinjira. Ganin Hakan yasa momma ficewarta tana dariya domin yaro seda dabara.

A hospital kuwa su Hafees ne sukashigo room room d'in da sallama d'auke abakinsu...azaune suka samu IRFAAN yad'ora kanshi agefen bed d'in itakuwa ta kwanta akan faffad'an k'irjinshi dukkansu bacci yayi yayi awun gaba dasu sefanar tura Baki takeyi gaba tasaka hannayenta duka biyu tasak'ale wuyanshi..itako Ammi awaje suganta zaune itada wasu mutane dattijawa Yan uwanta suna firarsu domin tinda Taga bacci yad'aukesu ahakan itakam tafita waje abunta tana mmkin wannan Al,Ameen.

Kallan juna sukayi fadeel da Hafees kana suka shekeda dariya suna tafawa,,, Hafees ne yazaro wayarshi yashiga yimusu picture tareda video kala,kala suna dariya seda sukagajida barbard'arsu daneman magana kana suka,ajiye kayanda sukashigo dasu sukayi gaba.


Sukuwa bacci sukayi sosai domin kowannensu akwai bacci sosai a idonshi kusan awarsu ukku suna bacci ahakan Abba da abbu sunzo sunsamesu ahakan basuyi Wani mmki ba suka tafiyarsu su Hafees ma sundawo suda Muneer da ya Mahmoud Amma steel bacci sukeyi kowa yazo yagansu ahakan seyayi mmki yadda suke bacci mak'ale dajuna kamar wasu ma,aurata abun gwanin Sha,awa.

Sukuwa su ya Mahmoud dasu Marwa bakomai kebasu mmki ba irin yadda IRFAAN ya yadda wannan yarinyar yake mak'ale dashi Wanda kokusa baya k'aunar kosu Marwa su rab'eshi ko zeelha datakasance k'arama baya bari tanashige mishi Hakan Amma yanzu gashi mak'aleda mace ajikinshi...ahadai kowa kek'are surutunshi yayi gaba yabarsunan Dr Al,Ameen dayashigo yagansu haka kuwa Hafees yakira gefe yace "Hafees bana gayamuku matsalar wannan yarinyar ba miyasa Dan uwanka zebari tashiga jikinshi Hakan za,afa iya samun matsala domin ita batasan damuwartaba Amma idan tana samun relief ajikinshi tofa kowanne namuji zata,iya yiwa Hakan...shidai Hafees Yana saurarenshi bece komaiba seda yakai k'arshe kana yace "Dr wannan yarinyar ba yadda zamuyida itane shiyasa kaga bro yabarta acikinshi bara kaji. Yafad'a tareda bashi lbrn ta kana yak'ara dacewa Amma insha allah zamu Samo mafita karka samu damuwa..nisawa Dr Al,Ameen yayi cikin jimami yace gaskiya da matsala to Amma tinda shine kawai ta yadda dashi ya aureta mana kaga duk se awuce wurin...Ido Hafees yazaro tareda toshe bakinshi Yace rufa mana asiri Dr wannan ne ze aureta hummm kaide allah yakawo matafita Amma inba sokakeyi yakashe Yar mutaneba tayaya zakayi wannan tinanin yafad'a Yana nufar room d'in yabar Dr Al,Ameen tsaye awurin Yana kallansu.


*MANYAN MATA MASU AJI SEDA GYARA*


Sabulun gyaran jiki Wanda zegyara Miki fatarki kikoma kamar Yar itofiya------- 1k


Maganin sanyin mara Nasha Dana tsarki sanyi ko haifaffene zaki samu lpy da iKon allah--------1500...akwai Kuma nasha kawai------1k duk Wanda kikeso



Maganin hips sadidan sesun isheki kindenasha Indai matsalarki duwawune-----3k


Maganin k'iba------3k


Maganin gyaran gashi tsawon Suma laushi Baki duk Yanayi.


Akwai Kuma nau ukan maganin mata kala2 akwai duk Wanda kikeso wasu base nayi bayaniba sabida Maza nakaranta Novel Wani lokacin karsu Gane mana sirrinmu=?
? ga duk mebuk'atar Wani abun ze iya tantab'ar wannan nomber =?I? 07037092176 ngd =?O?
______________________


Shikuma Yana shiga room d'in yasamu duk sunfarka atare Amma kowannesu yakafe Dan uwanshi da Ido kallan juna sukayi dukkansu kamar way'anda basusan junaba Kuma kallone Wanda zaka rasa fahimtar Ina yadosa domin wannan kallo sukad'ai sukasan manufarshi...ahh lallai abun babbane wannan kallo hakan kaga sarakunan love afa hospital kuke yafad'a cikin tsokana...matashi tasaka IRFAAN saurin kauce idonshi batareda Yama Kalli inda Hafees d'in yakeba yajanyeta daga jikinshi yamik'e tsaye tareda nufar bathroom,,,aiko cikin sauri tadiro daga kan bed d'in tareda bin bayanshi kamar zata tashi sama....Ido Hafees yazaro Yana fad'ar too a bathroom d'inma tare zaku shiga tab d'ijam allai IRFAAN kad'ebo ruwan Dafa kanka aikuwa zaka dahu yak'arasa zancen Yana sakin dariyar sharri.

Shikuwa IRFAAN Yana shiga fuskarshi yafara wankewa kana yad'ago danufin yin alwala kawai yaga mutun akusanshi...Dan waro kyawawan idanuwanshi yayi kamun yabud'e Baki cikin sweet voice d'inshi yace "miyasa kikabiyoni bakisan Nan bathroom bane ba,ashiga mutun biyu? Yatambaya Yana kafeta da Ido( Niko nace IRFAAN kamanta Bata fahimtar komai>??)

Shiru yaga tayi batace komaiba Sema bakinshi datake kallo yadda yake juyashi Yana magana...dafe kanshi yayi ahankali yafurta "ohh my god wannan yarinyar yazanyi dakene? Kamun Kuma yarik'o hannunta Yana Shirin fitada ita..Amma seta kafe Ganin ruwa awurin tayi mishi alamada zatayi fitsari...Amma yakasa fahimtar abunda take nufi seda suka b'ata lokaci tana mishi kwatance tukunnah yagane cikin nutsuwarshi yashiga nuna mata inda zatayi fitsarin dakuma yadda zatayi seda duk yaga nuna mata tashiga ta tsugunna agabanshi sa,annan yajuya zefita


Sekuma yatsaya cak Jin tarik'e hannunshi..jiyowa yayi yad'auka ko Wani abunne aikin sauri yakawarda fuskarshi Yana fad'ar innalillahi wannan yarinyar zata kasheni sabida abunda idonshi yagane mishi domin tamayarda gabanta setin fuskarshi Kuma tabud'e kafafuwanta zatayi fitsarin gabaki d'aya idonshi akan kyakkyawan Gindinta yasauka Hakan yahaifar mashi bugawar zuciya dak'arfi cikinma yajanye fuskarshi Yana gudun yafisge hannunshi yafice tak'iyin fitsarin tabiyoshi=??

Seda tagama tayi tsarki kamar yadda yanuna mata kana yadawo da kallanshi gareta sabida yaji tamik'e tsaye...sa,annan ya Bata brush tareda nuna mata yadda za,ayi anfani dashi domin tawanke bakinta...abun mmki IRFAAN besha wahalaba cikin sauk'i ta,iya sabida tasaba anfanida asiwaki
Seda tayi brush din tagama shikuwa yayi alwala suka fito atare..!


My lovely fans =?
? sunan jarumarku yakusa bayyana Amma awannan karon nabaku zab'i kizab'a mata sunanda yadace da,ita kowa yafad'i Ra,ayinshi semuduba Wanda yadace.. Akaftaaaa=؃?=؃?=؃?







Autar alheri
'?
[8/17, 1:10 PM] +234 803 683 8511: *JJG*

___'___&&&&&&&&&&&&&

Paid
Page 39 & 40

"Suna fitowa yad'auko ledar da yagani awurin domin kobetambayaba yasan Hafees ne ya,ajiyeta bud'ewa yayi ya fidda mata kayan fruit yad'ora a plate kana yad'ora mata akan cinyarta yak'ara d'auko naman Shima yabud'e yajuye Mata a plate d'in yak'ara d'ora mata akan cinyarta. D'agowa tayi tana dubanshi tareda duban abunda ya ajiyemata. Shima kallan nata yayi yace oya eating it okay. Yafad'a Hakan Yana nuna mata taci da hannunshi.

Aiko tagane domin itama setace yadda yace tana d'auko apple
Bata damuba tazauna tana cin abunta hankali kwance tana kallanshi..shiko yajima Yana sallar domin magarib da Isha,I ba Wadda yayi seyanzu yake ranakonsu. Harsu fadeel sukashigo Yana sallar...itako k'ofar dataga anbud'e yasa tadakatarda cin abuncinda takeyi takafe k'ofar da Ido.

Fadeel ne yafara shigowa Hafees na bayanshi...Ganin sune sebayi komaiba kawaide tanabinsuda Ido. "Au k'anwata kintashi kenan fadeel yafad'a Yana murmushi. Itama murmushin tayi dudda batasan miyake cewaba Amma tasan itayake yiwa murmushin shiyasa tamaida mishi martani...shiko Hafees cewa yayi aa mutanen JEJI ansaku kenan to sannunki yafad'a cikin tsokana. Itadai batace komaiba Kuma Bata tashi daga inda takeba kawaide Ido tazuba musu. Duk suka zauna akan kujerin Dake d'akin suna firarsu. Can Sega Muneer yashigo Yana fad'ar hey guys nifa zan wuce guda domin inaga nemana dady keyi shiyasa yaketa kirana yak'asa zancen Yana shigowa room d'in duka....da kallon tsoro tabishi domin tinda suke ajeji maybe Bata tab'a kulada Shiba shiyasa yanzu tabishida Ido.

"Okay kaje kawai see you tomorrow cewar Hafees. Kamin Muneer yabashi amsa IRFAAN yamik'e daga kan sallaya domin tuni yak'arasa kawai Yana lazimine..aiko tana Ganin yamik'e tataso zatazo wurinshi. Shiko kan gadon yanufa domin yazauna. Aikuwa Yana zama beyi auneba yajita ajikinshi tamak'alk'aleshi tana regon Muneer Dake managa sama2 gashi yatara Suma sosai akanshi Amma fa Tasha gyara=?
?

Jiyowa yayi Yana kallanta kamun yace what's happening? Yafad'a Yana mata alamar tambaya da hannunshi irinna kurame..aiko tagane miyake nufi tashiga nuna mishi Muneer Dake tsaye Yana kallansu....dariya su Hafees suka saki suna fad'ar to y'allabai Muneer kama gabanka domin baby doll d'in IRFAAN Bata yadda dakaiba suka fad'a cikin tsokana dominsu harga allah Sha,aninsu dariya yake Basu. "Shima cikin dariyar yace ahh lallai aidoline tak'i yadda Dani tinda takaimu jejin k'are kukanka allah daine yanufi da kwananmu agaba yafad'a Yana mata hararan wasa. Aiko tak'ara mak'ale IRFAAN tana Neman Saka kuka.

Mik'ewa fadeel yayi yace kaga please muje Dan Allah karka firgitamin k'anwa banasan sharri. Shima Hafees mik'ewa yayi yabi bayansu suka fice daga room d'in seya rage daga ita se shi.

To zakeni ai yanzu suntafiko? Yafad'a tareda jiyowa Yana kallanta. Abun mmki seyaga shinshinar jikinshi takeyi tana lumshe kyawawan idanuwanta tana k'ara tura kanta cikin jikinshi..Ido yazaro yafili too nashiga ukku da wannan yarinyar badai feeling ba daga zama kusana wannan wanne irin abune hak..aik'arasa abunda yayi niyyar fad'aba sabida yadda yaji tana goga mashi tudun nonuwanta a k'irjinshi


Wani irin yammm yaji ajikinshi duk seda tsikar jikinshi tatashi. Aibesan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login