Showing 9001 words to 12000 words out of 12312 words

Chapter 4 - WANI DARE COMPLETE HAUSA NOVEL

25 May 2025

1415

Bata kawo komai ba taƙarɓa tana faɗin,"zan rama ne Allah kawo lokacin ku narama,"
Tana dariya da cin fruit ɗin sosai,




Ganin tacinye fruit ɗin duka ba ƙaramun daɗi tajiba ganin tacinye tasan dole tarƙonsu zai kama,.




Har Akagama bikin bataji komai ba da yamma yazo yaɗauke ta suka komai gida,


Tana zaune bakin gadon tana mitar yaƙi bari takwanacan harzuawa sanda za'agama bikin nan duka,.

Kayan bacci yake sawa Murmushi yamata Yace,"kinsan bazan iya barin harkwana 7 satifa kenan kinacan banganki ba gwanda gaki gani gakuma cikina,"



Miƙewa tayi tana faɗin "kajidashi dai," jin wani Abu yawani fisge cikinta da ƙarfi, dafe cikin tayi tareda rusa wani ihun Azaba dataji yaziyarce ta, ƙasa tayi tana zabga ihu sosai,


Cikin ruɗewa yaƙaraso gurinta yana faɗin "meya faru? meke damunki,"?



"Cikin Azaba tadanƙe hannunsa tana faɗin cikina Yuseep marata bayana wayyo Allah zan mutu ciwo sosai nakeji wayyo,"




Sai yanzu hankalinsa yakai kan ƙafafunta, binsu da kallo yayi tindaga saman har ƙasan jini kezuba sosai kamar Anbuɗe fanfo, Cikin tashin hankali Yace,"kar dai wannab cikin makina ƙoƙarin rabani dashi ne Humaira,"?




Batamajin meyake faɗi saboda Azabar ciwon da takeji, tini tasume Aƙasan,.




Cikin sanyin jiki yakamata suka nufe Asibiti, Suna isa direct Emagency Akatafi da ita,

Da ƙyar Akasamu ceto rayuwarta jinin yatsaya,

Fitowa dr Ahmad yayi yana goge gumin fuskarsa,


Da sauri Yuseep yaƙaraso wurinsa yana faɗin," Yaya Ahmad Cikin nanan kuwa,"?



"Colm down Yuseep amma kasani kai musulmi ne yakamata kayi imani da ƙaddara nasan yarda kakeson Haihuwar kuma gashi kana rasawa lokuta da dama plzz kayi..,"



"Is owk dr kawai kafaɗin meke faruwa kafaɗamun gaskiya dan Allah,"




"Hunmm hakane amma zanƙara faɗama ita ƙaddara koda yaushe zuwa take matarka tasake ɓari amma wannan yayi muni gaskiya tazubda jini dayawa yakamata ma muje kabada jininka Asamata dan tarasa jini gaskiya nayi mamakin fitar cikin nana Abu saikace sihiri ciki da wata 8 yafita kai da mamaki wllh,"



Dafe kansa yayi yana faɗin ,"Innalillahi wa'inna ilaihin raju'un," luuuuu yayi ƙasa yafaɗi...........…………………………………………





*COMMENTS AND SHARE FISABILILLAH



_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_



WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948




*WANI DARE🌌 Free book* *🅿️91&95*



_RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💖 MALAM, AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN...._





```MARUBUCIYAR.... 1-FAHAT HOT LOVE, 2-RAUNIN MACCE... 3-SAINA KASHE MIJINA.. 4-SO SIRRIN ZUCIYA.. 5- ZUCIYAR NAMIJI.. 6- SILAR ƊA NAMIJI..7- BARRISTER KHALEEL..8-AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S..9-MAIZAMAN KANTA"PAID BOOK" 10-BAƘIN KISHI"PAID BOOK" 12-ABBAKAR SARAKIEY"PAID BOOK" 13-DORCTOR HEESHAM.. 14- *TAƘAMA PAID BOOK* 15, _WANI DARE FREE BOOK_ ALL MY WRITE'S 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💗 MALAM... AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HAYDAR OSTHMAN....```




*NASA DAUKAR GA MASOYANA MASOYA LITTAFINA KAWAI👌*




Cikin sauri Ahmad yakamashi kwantardashi Kan gadonda ke Office ɗinsa namarasa lafiyansa Akayi, ruwa ya ɗaura masa kafin yasami damar kiran Najib dasu Ansar kan kowa cikinsu yafaɗawa iyayensu,



Hakan takasance bayan wayewar gari dika suka bayyana, takowanne ɓangare kowa yazo Abba ne yabada jininsa Akasa mata,.



Buɗe idanuwansa yayi ya miƙe toilet ɗinsa yashiga yafito ya sauya kaya break fast yahaɗa yanacin Abunsa hankalinsa kwance Amma can ƙasan zuciyarsa wani irin tururu kedamunsa wai cikin yasake zubewa,


Shigowa dr Ahmad yayi Yana faɗin," peation Anfarka ne amma bakaje ganin matar kaba kumafa dika Ahlinka suna waje babanta shine ma yabada jininda Akasa mata amma fa yarinyar tanajin jiki,'




Mitsssss,"to mezan mata ne? ko ni kebada lafiyar ne? kai kam kacika surutu wllh,"

Miƙewa yayi yafito waje gaida iyayen nasu yayi kafin sumasa sannu suma,


Dan ganin idanuwan iyayenta kawai yasa yashiga ɗakin amma badan yaso yashiga,


Harta farfaɗo lokacin tana ƙurɓab tea wanda Ammin sa tahaɗa mata, sau ɗaya ya kalleta ya kauda kansa tarame nakwaba ɗaya tak, amma haushinta yakeji yanzu,.



Baice mata komaiba yajuya zaifita, da mamaki tace,"Amma seep bakace komai ba ko sannu bakamun ba balantana tanbayar yanawa jikin,"




"Kece fa kika rabani da yarana har karo na 2 Yanzu kece wai zanma sannu? Hunm lalle kinada ƙarfin hali Humaira Ashe kyanki na ɗan maciji ne, kuma bawani sona dakike tinda kike iya zubarda ɗan cikinmu kinban kunya,"

Baisaurare Ansarta ba yabar ɗakin cike da haushi....






Kukane Yasuɓuce mata kenan Yuseep zarginta yake da zubda cikin nan meyasa zai mata haka itama batasan dalilin hakan ba wllh, tana cikin kukan ne Ammi tashigo Azaton ta tana baƙin cikin rasa cikin ne, dan haka tahau lallashinta,

Tindaga ranar bata sake saka Yuseep A idanuwanta bayan yasa kowa yatafi Akan shi zai kula da ita, kwananan ta 5 Asibitin dik tarame ta sauya Asannan Akasalla meta Ammi tazo dakanta takaita wurin takula da ita na kwana 3 kafin tamaidatz gidanta,.





Tinda tadawo taga mugun sauyi bayacin Abincinta baya zuwa ɗakinta baya dawowa gida dawuri wanisa inma saitayi bacci zaidawo, sam yadaina kulata dik ta rame ta fita hayyacinta, shikansa haƙuri kawai yake amma yanacikin damuwa but yanason koya mata hankali ne,


Shigowarsa kenan yau yanason yin aiki Agida, jinshigowarsa yasa tamiƙe Asaɓule jiki ba ƙwari tanufo ɗakinsa Zaune tasa mesa yadasa laptot Agaba yana dannawa da sallama tashigo Ansawa yayi ciki ciki batare da yaɗagoba,



Bakin gadon tazauna tace,"Idan laifi namaka kayi haƙuri kadaina Azabtar dani haka wllh inacutuwa sosai kadaina kula dani bayan A yanzu nake neman kulawarka dan Allah yuseep ka...,"



"Kinga malama dakata dan Allah kada kici kamun kunnuwa da surutun banza bakiga aiki nake ba, kinacutuwa nicutat dani dakikayi fa? sau nawa kina kifarmun da ciki? idan bakisona ko bakison ki haihu dani meyasa kika Aure ni ehe,"?

Yaƙarasa maganar cikin tsawa,.




Kuka maizafi yaƙwace mata tana faɗin," wllh banida masaniya Akai Allah bani ke zubda cikin ba amma kuma kasan inasonka wllh bani na.....,"




Dogon tsaki yaja tareda barin ɗakin Ayanzu mugub haushi take bashi .





*****--



Ahaka rayuwa tacigaba da tafiya, inda sumy ta tare da Angonta dik yarda takeso haka yakeyi saboda tagama shanyesa,

Inda Shamsiyya kuwa bokan tsafinsu yahanata Aure saidai aikata baɗalarsu kawai suke da Uban Meery batare da ita meery ɗin tasani ba,.




Zaune yake A office insa dik Abunda yadamesa yau kusan wata 6 kenan baya kula Matarsa kuma yahanata fita ko ina Anya yamata Adalci kuwa? wata zuciyar kece masa wannan shine daidai da Abunda ta aikata maka ai,

Shigowar Ahmad ce taƙatse masa tunaninsa wasu file yaɗauka sannan Yace,"kaji tsoron Allah dr idan kagaji da ƴar mutane kasake ta kawai kai kasami sauƙin tunani itama haka," yana gama maganar yafice Abunsa,



Ajiyar zuciya yasauke gaskiya bazan iya sakin Humaira ba dan inasonta amma Zandai turata gida kawai kafin nasamu mafita shawarar da ya yanke Aransa kenan,





Sam Ahmad baisan meery ba amma yasan ita ƙawar matarsa ce dan haka da izininsa Akabarta tashiga office ɗin seep, tana shiga tinkan taƙarasa tasami shu'umin turare tasa, tayi sa'a koda tashig baya gurin yana banɗaki dan haka da sauri cikin murna tabuɗe fridge ɗinsa taɗauko lemu haɗida zubamasa table na tayarda sha'awa ta ɗaura masa kan table ɗinsa sannan takoma gefe taɓuya dan tanason ganin halinda zaishiga kafin tafito, koda yafito yaga lemu kan table ɗinsa yayi tinanin ko Ahmad ne yashigo dan yaji ƙarar shigowar mutum, baikawo komai Aransa ba yaɗauke lemun yakoma kan 3ster dake Aje Agefe cikin office ɗin dan manyan baƙi yazauna yafara shan lemun, wani kala yaji lemun Abakinsa amma baikawo komai ba yashanyeshi tasss, kafin wasu lokuta yaji mararsa na bala'in sara masa lokaci guda yaji taɗaure masa wata muguwar sha'awa mara misali ta dirar masa lokaci ɗaya, idanuwansa suka sauya daga fari zuwa ja yadafe marar yana salati, ganin halinda yafaɗa yasa meery fitowa daga maɓoyarta batunanin komai kawai ta Afka masa............…………………………………………………




```KOMAI ZAIFARU??? TO KUBIYONI NEXT PAGE DANJIN YAZATA ƘARGE, INAJINJINA MUKU DAYAWAN COMMENT ƊINKU MEMBERS NA ZAFAFA HAUSA NOVELS DA DIKAN MASU COMMENT A FACE BOOK INA GDY MUJAHEEDAH TAKUCE```







*COMMENTS AND SHARE FISABILILLAH*






_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_



*(((DOMUN TUROMUN SAƘO TA EMAIL DAN BADA SHAWARA KO GUDUNMU KUNEMAN TA Shafa'atu Aliyou@gmail.com NA GODE SAINA JIKU INASONKU MASOYANA🥰❤️💃💃💃))))*

WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948


*WANI DARE🌌 Free book* *🅿️99&100*



_RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💖 MALAM, AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN...._





```MARUBUCIYAR.... 1-FAHAT HOT LOVE, 2-RAUNIN MACCE... 3-SAINA KASHE MIJINA.. 4-SO SIRRIN ZUCIYA.. 5- ZUCIYAR NAMIJI.. 6- SILAR ƊA NAMIJI..7- BARRISTER KHALEEL..8-AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S..9-MAIZAMAN KANTA"PAID BOOK" 10-BAƘIN KISHI"PAID BOOK" 12-ABBAKAR SARAKIEY"PAID BOOK" 13-DORCTOR HEESHAM.. 14- *TAƘAMA PAID BOOK* 15, _WANI DARE FREE BOOK_ ALL MY WRITE'S 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💗 MALAM... AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HAYDAR OSTHMAN....```




*NASA DAUKAR GA MASOYANA MASOYA LITTAFINA KAWAI👌*



*FINAL FINAL FINAL FINAL PAGE*


*SATURDAY AUGUST 6/8/2022*





____Idanuwansa rufe batare da yasan wacece ba dan buƙace yake kawai yahaɗe bakinsu kissing juna suke zafafe cike da buƙatar junansu, hannayensa yatura A ƴar ƙaramar rigar tata zuwa cikin breast ɗinta saidai Abun mamaki saiyaji Abu kamar takalmin shiga wanka dik sunwani yamushe badai irin na Humairan sa ba, cikin ƙarfin hali yabuɗe idanuwansa dik da dishi dishi yake gani saboda tsabar jaraba amma hakan bai hana fuskar Meery bayyana ba, cikin sauri yature ta yana faɗin "Auzubillah, ke waya baki damar.. shigomun.. office..ba.. izini.. harki..,"
Dik Ahaɗe yake maganar saboda mugun ciwonda mararsa take.




Tashi tayi tana sake yowa kansa dik da taji zafin faɗuwarda tayi natureta dayayi "ka tsaya mutaimake juna dr bawanda zaisani kana cikin halin buƙata nima haka so bawanda zaisani,"


Ƙoƙarin kamosa take amma sai zillewa yake, cikin ƙarfin hali yasake tureta tafaɗi shikuwa yasaka glass ɗinsa dan ɓoye Asirin idanuwansa yafito waje, "Karufemin Office ɗina Sani " yana gama faɗin hakan yabar wurin





Fitowarta banɗaki kenan tazauna bakin gado tana tinanin halin rayuwa da Abunda keshiga tsakaninta da Yuseep, tayi sakaci dan Ayanzu tafara zargin Aikin sihiri ne keɗawai niya da ita dik da batasan wake bibiyarta ba Amma tanada yaƙinin sihiri ne lurada yawan mafarkanta da Abubuwan tsoro datayita haɗuwa dasu, Afili tafurta "Nayi sakaci ni Humaira nayi sakaci wurin Ibada gashi Anrabani da cikina kuma Anrabani da mijina dik A *WANI DARE* kuka yaƙwace mata sosai take nadamar sakacin Ibadatar gashi dik cikin *WANI DARE* Wasu sunrusa mata komai,



Ganin kukan bazai Amfana mata komai ba yasa tamiƙe tareda share hawayenta, gaban sik ɗin kayanta tanufa dan zaɓar wanda zata saka kamar wanda Aka wurga haka kawai taji Anrugu mota taba,

Cike da tsoro tajuyo Seep tagani saiwani faman shigewa jikinta yake, tinkan tagama gano wani hali yake ciki, taji yaƙwace towel ɗin jikinta yayi kan gadon da ita dik ƙoƙarinta naƙwace kanta amma Abun yaci tura, dan Awani zafafafe yake Aikin kamar wani mayunwacin zakin, tanaji nagani yarya samawa kansa satisfy ammafa taji jiki tasan tahaɗu da maza, bacci mainauyi yaɗaukesa, rabajikinta danasa tayi tana zubda hawaye tareda komawa towel tasake wanka tafito palourn bayan tahaɗa Abunda zataci tazauna, kogin tunani tafaɗa Aranta tace,"haka zata rayu kenan bawata kulawa tsakaninsu idan kuma yana buƙatarta saiyazo mata bako shiri kamar wata dabba? Hawaye tashare tamiƙe haɗa kayanta tayi, tasami ƴar takarda tarubuta masa.... *NAGAJI YUSEEP HAƘURI NA YAƘARE BAZAIYU BAKA KULANI BA KUMA NAZAMO ABAR HUTAWARKA IDAN KATASHI DAN HAKA NI NAYI GIDANMU AMMA KAYI HAƘURI IDAN NATAƁA SAƁAMAKA DOLECE TASA NABARKA AMMA INASONKA MIJINA KASANI BANI NA ZUBDA CIKINKA BA ALLAH NE SHAIDATA WLLH*...



Ajemasa takardar gefen madubi tayi kan tabar gidan tana share hawayen dake zubo mata.....



baifarka ba sai Araound 3:00 baccin Awa ɗaya da rabi yayi kenan ɗan dafe kansa yayi dayaji yana saramasa still haryanzu duba ɗakin yayi dakyau komai tsaf sai kamshi ke tashi, Atunaninsa tana banɗaki dan haka yamiƙe yasa kayansa yabar ɗakin dashigarsa ɗakinsa yafaɗa banɗaki yayi wanka yafito yasake shiri, fitowa yasakeyi nanma baiji motsinta ba, fita yayi Abunsa wurin shaƙatawa yanafa yajima can yana tinanin Abunda yafaru yanzu da meery tayi nasara kansa fa? waima meya hau kansa hakane harya biyewa shaiɗan da ita suka aita wannan ɓarnan? rashin samun ansa daganin ɓata lokacinsane yasa yamiƙe yakoma gida saidai har lokacin ba motsin matar sa,. baidamuba yaɗauka fushi take nazuwa mata dayayi bashiri dan haka yashige ɗakinsa yayi kwanciyarsa, amma yana saka dik randa zaiyi ido Huɗu da meery saiya ɓallata,.



Washe garima dayatashi bawani motsinta jin shuru yayi yawa yasa yaleƙa saidai Abun mamaki yarda yabar gadon jiya yamutse yanzun ma hakan yake bagyara, leƙa har banɗaki da kitching yayi amma bako labarinta Sake dawowa ɗakin yayi yabuɗa wadrove ɗinta saidai ba ko rabin kayanta sai yanzu yalura har cikin Akwatunanta ba guda 2 idansa yafaɗa ƙan wasiƙar da tabarmasa, ɗauka yayi tareda zama gefen fadon yawarwareta, Sam baiji daɗin Abunda yagani ciki ba Ayanzu har kunya yaji taya zainemi Ubanta bayab kojiya bainemeta ba? damuwa yafaɗa da tunani kala kala,



Aɓangaren Humaira kuwa sam bagida tajeba Akwai ƙuɗi Ahnnunta hakan yasa tawuce Katsina inda ɗayan kawunta wanda shima malamin ƙauyen ne na makarantar Allo matarsa ɗaya Abu ƴaƴansa 2 Audu da Mairo suna son Humaira dan dama can takan ziyarcesu kuma tamusu ƙyautar ƙuɗi hakan yasa suka tarbeta hannu bibbiyu bayan tahuta tafaɗa musu komai,


Jinjina kai malam lauwali yayi tare da faɗin," Zaki zauna nan kenan amma yakamata iyayenki su sauna,"


"Amma kawu Abari sainan gaba ƙaɗan dan allah,"


Da ƙyardai suka shawo kansa itada matarsa Abu,.
Zamansu lafiya ƙalau sai fire firensu suke amma koda yaushe malan yakan bata rubutu tasha dama nashafawa dan kare kai.



Meery kuwa jiki baƙwari cikin hasala tabar Asibitin Hotol takoma takira Abokin baɗalarta namir yazo suka sheƙe Ayarsu, namir shinefa mijin sumy, dan Ayanzu dik wani sihiri yadaina tasiri shikansa shu'umi ne badaga baya ba gun bin bokaye, sai bibiyar ƴanmata dik sumy tarame taƙoɗe koda taje ƙorafi ba ruwan Abba Acewarsa itace takawoshi dan haka baruwansa,.




*BAYAN SATI ƊAYA*

Ammi ce dakanta tazo gidan dan duba lafiyarsu bata ko faɗamasa zatazo ba, gidan bakowa sai maigadi kawai, gaisawa sukayi tace,"Masu gidan fa dika basa nanne harda Humaira naga komai Akulle,"



"To Ai hajiya ita matar gidan yau sati ɗaya batanan saidai oga kawai kuma yatafi aiki,"


"Sati ɗaya batanan? to ina taje,"?


"Bansani ba hajiya amma Alamu sun nuna kamar yasaketa ne ko tayi fushi dan harkayanta taɗiba tafice tana kuka,"


"Subhanallah wani Abu yafaru kenan? kuma shine yuseeo baifaɗamun ba, nagode ɗan nan," ficewa tayi ranta ɓace direct gidansu Humaira tanufa amma kuma can ɗinma batanan, kiransa Abba yayi Akan yazo saida gabansa yafaɗi kafin yace ,"to ganinan zuwa,"

Bayan yazo anzauna antattauna yake faɗin dalilin tafiyarta kumashi yana fushine kan yana ganin itace ke zubda cikin,


Salati sukayi inda Ammi tayi tamasa faɗa dan yanzu ba'amasan inda takeba,


*BAYAN WATA 8*


Cikin Humaira yagirma Ashe dama sanda Wannan Abun yashiga tsakaninsu tasami ciki gashi yau wata 8 keda cikin bayan tasha maganin tsari iri iri wanda malam yabata, kuma yaune yaɗauko ta suka dawo gida..



Awatannin nan Yuseep dik yarame gashi koda yaushe mafalkin matarsa yake,



Sumy kam yau takama mijinta da meery dik da tanada ciki saida suka danbace harta illata meery dan kuwa Agabanta tawatsa mata ruwan zafi, harda namir ɗin ihu kawai suke cikin ƙarfin hali yamiƙe yama sumayya shegen doka har saida tasume Anan, Hayaniyarsu tajanyo jama'a ganin dukansu na neman taimako Aka kaisu Asibiti, Sumayya dai cikin yafita saboda wahala, inda gaban meery yalalace gaba ɗaya namir kuwa yasami muguwar matsala Agabansa takasa riƙe fitsari,


Hasala taɗibe Namir yarafkawa Sumy saki 3 Agaban Uwayen nata duka, shikan ɗaukesa nasa iyayen sukayi suna zagin Sumayya sukabar ƙasar dashi,.


Sumayya sai kuka take tana kiran Akiramata Humaira taneme gafarar ta ga Abunda tayi mata, hakama ɓangaren meery itada kanta tatona dik wani ƙulli nasu Akan Humaira,


Sosai Abba da Yuseep suka shiga ruɗu bama kamar yuseep, sai Ayanzu yake nadamar ɗaukar hukuncin A *WANI DARE*


koda suka koma gida suka same Humaira dacikinta murna kamar me gun yuseep yaneme Afuwarta hakama meery da sumy,

dik ƙoƙarin Su shamsiyya dan ganin bayan Cikin Humaira Abun yaci tura daga ƙarshe dai har dodon nasu yahasala yacinye sumy taɓangaren David kuwa mahaifin meery tini yahaukace yabi titi can mota taƙaɗesa yamutu, Meery kuwa H.v.b tabayyana jikinta Asibitin korarta sukayi dan sungahi gawani wari datake musu, samun labarin mutuwar Ubanta data sumy yasa take tahaɗe zuciyarta itama tamutu .


Humaira kam dik yarda yuseep yaso shawo kanta Abun yafaskara dole yaƙyaleta Agidansu, Haihuwa tazo mata tahaifo yaranta 3 2 maza ɗaya 1 macce Kazo kaga murna gun Ahalin ranar suna yara sukaci sunan kakanninsu,

Nadama sosai sumayya da uwarta suke, dan ƙiris ma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login