Showing 6001 words to 9000 words out of 12312 words

Chapter 3 - WANI DARE COMPLETE HAUSA NOVEL

25 May 2025

1416

kece baki nuna masa mahimmancin Ƴan uwanki ba dan da yagirmama mu, ni Abunda yakawo ni sarƙa nakeson ki Aramin wannan ta gold wadda kikasa ran Auranki,"





Gwalalo ido Maira tayi," Sarƙa tafa ta gold kikace Sumy, haba sumy ina laifin kice nabaki normal sarƙa ko ita wadda nasiya dakaina ko Abbanmu yasiya muna amma taya zan ɗauke sarƙar gold wadda ƙuɗinta zaikai 1millon nabaki kuma wadda mijina yasaimun idan taɓata da wanne ido zan kalleshi? balantana nabasa Ansar cewa saƙar taɓata kuma wurinki, kidai yi haƙuri amma gaskiya sarƙar gold kam bazata samu ba gaskiya Sumy," taƙarasa zancen tana kauda kanta dan ita Ayanzu tagaji da mulkin mallakarda suke mata Agida sunmata bazaiyu Agidan mijinta ma subiyota sumata ba.,




"Eh lalle Humaira wato wannan mijin naki yaƙara ɓataki yau nikike kallon idona kifaɗamun bazaki bani Aron sarƙar kiba saboda mijinki yasiya,"
Kuka tafashe dashi kafin tacigaba dacewa,"Saboda nazo nema hargidanki shine zakimin gorin Auranma tinda ni banda mijinda zai siyamun dole kimun gori yau ni Humaira ni zakima gorin Aure!!," bakomai nagode Amma wllh zaki kisan nikikama haka, kuma bazan sake taka ƙofar gidanki ba balantana kimin kwatankwacin walaƙanci irin wannan, Ke hanne tashi muje,"
Tana kuka taja ƙanwar tasu suka bar gidan.


Harbakin ƙofa Maira tabiyosu tana faman bawa Sumy haƙuri amma batako juyo ba balantana tasaurareta,.



Dawowa tayi tazauna daɓas Apalourn tasaka kuka itakam yazatayi da rayuwarta gatada Ƴan'uwa najini amma ace sam basu ƙaunarta wai itakam Arayuwa meta taremusu basu ƙaunarta haka,?




Sautin kukanda yajiyo yasashi fitowa ita yatarar tana kuka sosai, Zama yayi kusa da ita yana tanbayarta lafiya meya faru,"



Amma saboda batason yaga laifi kojin haushin ƴar'uwarta saita sauya maganar dacewa, "Kadufa yau kusan Wata ɗaya bangasu Ummammu ko Abbanmu ba, kumafa tafiya zasuyi ziyara amma bandani," kuka kawai tasake fashewa dashi Amma can ƙasan zuciyarta wani irin baƙinci da damuwa kedamunta.,





Yaɗan jima yana kallonta amma sam baiyarda da kalamanta ba dan yasan wacece sumaiya tin randa yake zuwa neman Auren Humaira yasani sarai basa ƙaunarta, ganin taɓoye masa gaskiyar yasa yanuna kamar baisan gaskiyar ba shima kawai yahau lallashinta damata Alƙawarin zasuje gobe, harma bari zaiyi takwana koda 2 ne, Aiko murna da tsalle tahauyi yace zata kwana..................



*COMMENTS AND SHARE FISABILILLAH*




_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_




WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948



*WANI DARE🌌 Free book* *🅿️55&59*



_RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💖 MALAM, AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN...._





```MARUBUCIYAR.... 1-FAHAT HOT LOVE, 2-RAUNIN MACCE... 3-SAINA KASHE MIJINA.. 4-SO SIRRIN ZUCIYA.. 5- ZUCIYAR NAMIJI.. 6- SILAR ƊA NAMIJI..7- BARRISTER KHALEEL..8-AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S..9-MAIZAMAN KANTA"PAID BOOK" 10-BAƘIN KISHI"PAID BOOK" 12-ABBAKAR SARAKIEY"PAID BOOK" 13-DORCTOR HEESHAM.. 14- *TAƘAMA PAID BOOK* 15, _WANI DARE FREE BOOK_ ALL MY WRITE'S 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💗 MALAM... AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HAYDAR OSTHMAN....```




*NASA DAUKAR GA MASOYANA MASOYA LITTAFINA KAWAI👌*



_NASARA KO FAƊUWA DIKA DAGA ALLAH NE_





Tinda safe takammala komai sai ɗaukin tafiyar take koda yafito itama tashirya tsaf dukansu shadda light blee suka saka sunyi kyau sosai, ƙwalalo ido yayi dayaga tajanyo wani Akwati tafito,"Ina zaki da wannan Akwatin haka saikace wadda zata shekara can,"?



"Hunm ai koban shekara ba kasan sainayi ƙaunar shekara wata ɗaya fa banje ba haba kasan dole naɗan jima wurinsu,"





"Yanzu zaki iya daɗewa baki ganni ba ko? saboda bakidamu dani ba yanzu kindaina sona,"
Yafaɗa yana shagwaɓe fuska kamar ƙaramin yaro,.



Dariya sosai tamasa,"Kaga seep muje dan Allah lokaci naga rigima kakeji yau,"


Fitowa sukayi suka shiga motar sukabar gidan, Suna isa cikin gidan tinkan ya ƙarasa packing baiyi Aune ba kawai yaga tayi fit tafice da gudu cikin gidan tana kiran Ummana! Ummana!! Ummana!!! girgiza kansa kawai yayi yafito da kayan suka gaisa da maigadin, ƙanen Maira ne ya ƙaraso gurinsu yana gaida Seep haɗida Ansar Akwatin hannunsa shikuma yaɗauke lodojin da yashigo dasu suka nufe cikin gidan, Dika ma suna A palourn dan harsu granny sunzo baƙaramin daddy zuwan ta yau tajiba, kaitsaye kan Umma tafaɗa kafin tasake dawowa kan kakar babanta dan kakar mamanta tajima da rasuwa,.


"Keee kada ki karyamana Uwa mana," Cewar Ummanta,"


Hajiya Tace,"barta tayi kewata ne amma itada mijin nata basa zuwa inda nake,"




Zama maira tagyara Aƙasan tana cire gyalenta Tace,"Ba haka bane Hajiya kinsan mijina bazama yake ba shiyasa amma ai yau gani kuma gaki,"




Mama kam inbanda hararar maira ba Abinda take itada sumy dan taƙara kyau ga kwanciyar hankali zaune A fatarta,



Juyawa Maira tayi tagai dasu dika dik da bawani sosai suka Ansaba dan haushinta sukeji,


"Ina Abba wai," cewar Humaira,.




Yana palourn sa baƙi garesa kinsan yau Akazo neman Auren Aunty sumy,".




Cikin ɗauki tace,"dan Allah Hany da gaske,"?




"Sosai wllh Aunty,"




"Kai naji daɗi inatayaki murna sumy Allah sa Alkhairi Allah yasa Ayi bikin damu Ashe nazo Adaidai,"



Umma sai hajiya ne kawai suka Ansa mata,




Hajiya tace,"wai ina mijin naki,"?



"laaa namanta ma wllh tare mukazo dashi ma,"



"Eyeee lalle Ƴarnan," cewar hajiya.,


Da sallama yashigo palourn harƙasa yaduƙa yana gaidasu, cikin fara'a suka ansa bandasu Mama da sumy,.



Ledodin da yashigo dasu ya'aje kusa da Hajiya,
Godiya Hajiya tamasa,

"Ke Humaira kije ki kawowa mijinki ruwa mana," cewar hajiya.



Harzata miƙe Hamra tace,"Ah Aunty yizamanki bara nakawo masa," dik da irin hararar da mama da sumy suke ɓallomata hakan baisa tafasa ba, dan ita gaskiya sam bata tare dasu gurin musgunawa ƴaƴan kishiyar uwarta,.




"to nagode Hamra," cewar Maira…………………………………………………






*COMMENTS AND SHARE FISABILILLAH*





_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_






WhatsApp number 07064904617 or 07031012948



*WANI DARE🌌 Free book* *🅿️60&69*



_RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💖 MALAM, AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN...._





```MARUBUCIYAR.... 1-FAHAT HOT LOVE, 2-RAUNIN MACCE... 3-SAINA KASHE MIJINA.. 4-SO SIRRIN ZUCIYA.. 5- ZUCIYAR NAMIJI.. 6- SILAR ƊA NAMIJI..7- BARRISTER KHALEEL..8-AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S..9-MAIZAMAN KANTA"PAID BOOK" 10-BAƘIN KISHI"PAID BOOK" 12-ABBAKAR SARAKIEY"PAID BOOK" 13-DORCTOR HEESHAM.. 14- *TAƘAMA PAID BOOK* 15, _WANI DARE FREE BOOK_ ALL MY WRITE'S 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💗 MALAM... AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HAYDAR OSTHMAN....```




*NASA DAUKAR GA MASOYANA MASOYA LITTAFINA KAWAI👌*




bata jima tafito ɗauke da tire maiɗauke da fruit salat da lemuka sai danbun nama dake gefe, Ajemasa tayi Agabansa, cikin murmushi da yabawa tarbiyar yarinyar bakamar yayarta ba yaƙarɓa,.





Tinda Aka kawo masa Abincin idanuwan maira ke kan tire jin yawunta yatsinke tayi tinda taga danbun naman haka kawai taje yaburgeta ganin kamar yasha banban da wanda tasaba ci, kasa daurewa tayi saida tamiƙe takoma kusa dashi ƙasa tazauna kusa da tiren Ahankali takai hannu har rawa yake taɗibin danbun taci,



Dik kallonta suke, shi mamaki ma tabasa yasan bata faye son danbun kaza ba kodayake wannan na nama ne amma dai da mamaki,






Cikin zolaya Hajiya tace,"Yau dai gashi naga zahiri Yuseefa ɗinnan yafi jidani akan ke tinda ni nama baya ƙatsemun wannan ma nice nazo dashi gashi ke ƙwaɗayin naman ma kike,"



"Kai haba ai bawata kishiya dazata iya ƙwace Seep daga dareni nima haka kawai naji ina ƙwaɗayin wannan yau shikanshi yasan bandamu da danbun kaza ba amma wannan na nama ne kuma naji yayi daɗi wllh," taƙarasa maganar tana daɗa tura naban bakinta.




"Ah to saikin cinye kinbarshi, Acici kawai dama naga kinzama ƙatuwa Ashe haka kike cinye komai kina barin yaya" cewar Najib Auntansu cikin dariya




Dariya sukayi dukansu banda ita data ɗan tura baki tace,"karai nanifa Allah najib bari Abba yazo shine zaimana tsakani,"



Hajiya tace,"Allah dai ya inga dan daganinki Anga maiyaron ciki to kiki yaye,"



"Ciki kuma Hajiya? A'a wllh nibanda ciki kawai yana kuladani ne shiyasa," taƙarasa maganar tana ɗan tura baki,



Yuseep kam saiyanzu yake mata kallon tsaf tabbas hakane Alamu sunbayyana hakan amma ya'akayi baisani ba tini ga Alama itakanta ma batasani ba, amma ko yaji daɗi sosai Allah yasa wannan cikin yazauna.,



Tinda Aka Anbace cikine da ita gaban Sumy yafaɗi , idan bata mantaba *WANI DARE* tayi mafalki Akan indai Humaira ta haihu to tabbas bazata taɓa samun cikar burinta kantaba, dole tayi dik yardz zatayi taga wannan cikin ma yafita wllh...




Abba yafito suka gaisa inda Seep yamusu sallama zaitafi, Humaira tabishi dan rakashi, .

Harmota tarakashi, daga wajen motar tatsaya tanamasa Allah yatsare,.

Ɗanjanyota yayi Ahankali tashigo motar Yace,"shine kika ɓuyan babban Albishir irin wannan,"?


Ɗanshagwaɓe fuska tayi kafin tace,"wllh nima bansani ba amma tabbas naji sauyi sosai, amma ai laifinka ne kaiba dr bane,"?


"Zaki shigo hannu, yawwa dan Allah ki kula kada wannan karon ma narasa cikin wllh inason Abuna ki kula to,"


"To" kawai tace tafice motar dan bata kawo komai Aranta ba....………………………………




*COMMENTS AND SHARE FISABILILLAH*





_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_





WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948




*WANI DARE🌌 Free book* *🅿️60&79*



_RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💖 MALAM, AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN...._





```MARUBUCIYAR.... 1-FAHAT HOT LOVE, 2-RAUNIN MACCE... 3-SAINA KASHE MIJINA.. 4-SO SIRRIN ZUCIYA.. 5- ZUCIYAR NAMIJI.. 6- SILAR ƊA NAMIJI..7- BARRISTER KHALEEL..8-AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S..9-MAIZAMAN KANTA"PAID BOOK" 10-BAƘIN KISHI"PAID BOOK" 12-ABBAKAR SARAKIEY"PAID BOOK" 13-DORCTOR HEESHAM.. 14- *TAƘAMA PAID BOOK* 15, _WANI DARE FREE BOOK_ ALL MY WRITE'S 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💗 MALAM... AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HAYDAR OSTHMAN....```




*NASA DAUKAR GA MASOYANA MASOYA LITTAFINA KAWAI👌*




Harbacci yafara ɗaukarta kukan wayarta ne ya tasheta, cikin muryar bacci taɗauka tanafaɗin "Sallamu Akaikum"



"Wa'alaiki salam Momyn yara natashe ki kina bacci ko,"?



Ɗan murmushi tayi kafin tace,"Au harnazama mommyn tasu tinkan suzo duniyar,"?


"Sosai kuwa, Ai inacikin farinciki sosai Maira inafatan Allah yabarmun cikin nan nasakarai sosai gareshi wllh, harna faɗawa su Ammy harma tace zataso taganki nace tabari saikin dawo yanzu kina gida,"



"Uhunm Allah sarki Ammy kenan har ita Ankai mata labarin to Allah yasa mairabon zuwa duniya ne,"



Ɗanjim yayi ƙaɗan yana nazarin me wannan kalmar tata take nufi ta Allah yasa mairabon Zuwa duniya ne? kodai.... saurin kauda tinanin yayi dan baya tsammanin hakan daga wurinta Afili yafurta,"Ameen, so bari nabarki kiyi bacci kishafamun babyns ɗina dan Inatsammanin ƴan 2 zaki haifamuna,"



Tana dariya Tace,"Saida safe kaje karungu me pollow kayi bacci kawai malam," tana dariyar mugunta taƙatse kiran,



Murmushi yasake yana faɗin "zakiyi bayani yarinya," kwanciyarsa shima yayi..




Safa damarwa nahango Sumy nayi Afili tafurta,"bazaki haifeshi ba shima wllh boka Zansamu daganan nafidda ƙudurina kan Seep nagaji da biyewa bokansu sumy wllh gobe kawai zanjira naje neman maganin matsalata," da wannan tinanin bacci yaɗauke ta,




*******--********



Meery nahanga gaban baban nata saifaman bada haƙuri take, cikin masufa Davi yake faɗin "baki isa kisa dodon tsafi yasha jinina ba saidai yasha naki, kan me zakisoma ɗanyen aikin nan? idan wani zakiso kiso mana amma bawannan musulmin ba maikafiya da yawan Addi gashi kina neman ruguza mana shiri gaba ɗaya, meye tunaninki idan dodon tsafi yasan cewa kinayunƙurin Auren Musulmi taƙarfin tsafinsa kuma bama lalatacce mai sauƙin taɓawa ba saimai taurin kai irin wannan mijin matar, to inagargaɗinki daki janye maganar tinkan bokan tsafi yasan da hakan," dik da yaransu yake maganar yana gamawa yafice cike dajin haushin ƴartashi wai Yuseep takeson ma tsafi ta Aura.,



Tsaki meery taja tana tura baki Aranta tace,"Shikenan su basuda zaɓi dole saina dodon tsafi, itafa bawai dole sai ta Aura seep ɗin ba koda takashe ƙishinta ne kawai yawadatar, amma komai zaifaru wllh saita ƙeɓe da seep.....………………………………





*COMMENTS AND SHARE FISABILILLAH*


_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_


WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948



*WANI DARE🌌 Free book* *🅿️80&85*



_RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💖 MALAM, AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN...._





```MARUBUCIYAR.... 1-FAHAT HOT LOVE, 2-RAUNIN MACCE... 3-SAINA KASHE MIJINA.. 4-SO SIRRIN ZUCIYA.. 5- ZUCIYAR NAMIJI.. 6- SILAR ƊA NAMIJI..7- BARRISTER KHALEEL..8-AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S..9-MAIZAMAN KANTA"PAID BOOK" 10-BAƘIN KISHI"PAID BOOK" 12-ABBAKAR SARAKIEY"PAID BOOK" 13-DORCTOR HEESHAM.. 14- *TAƘAMA PAID BOOK* 15, _WANI DARE FREE BOOK_ ALL MY WRITE'S 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💗 MALAM... AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HAYDAR OSTHMAN....```




*NASA DAUKAR GA MASOYANA MASOYA LITTAFINA KAWAI👌*



Kwana 5 tayi Agidan kafin tawuce direct gidansu tawuce tasami ƙarɓa maikyau zuwa yamma yazo suka dawo gida,




Ansaka ranar bikin sumy nanda Wata ɗaya wanda wani ɗan makarantarsu ne takawo,


Cikin Humaira yaɗan kora inda yashiga wata 6 gwaje gwaje yamata sosai Antabbatar yara 2 ne cikinta, murna tattali ba irin wanda bata gani tindaga kanshi zuwa iyayensa harda nata ma, saidai dik wani motsi nata nakanshi,.



Sumy nahanga gaban boka tanafaɗin,"So nake Aɓarar da cikin kawai tareda ɓata mata mahaifa dik Acikin da tasamu yalalace, kuma Arabasu,"



Yan tsibbe tsinbensa yayi kafin yaɗago Yace,"Ina sam bazaiyu ba, bawani mahaluƙi dazai iya rabasu dan sunason junansu bugu da ƙari sunada tsari da ibada sosai, maganar zubba cikin kuma cikin zaizube amma wannan karon bada sahannunki ba dan yanzu haka maganarda nake miki wasu nacan nata faman aikamata tsafinda zaizubda cikin wanda nasu aikin yafi namu ƙarfi,"




"Wasu namata tsafi wanda yafi naka ƙarfi boka,"?




"Ƙwarai kuwa dik wani maitsafi to yana tsoron harkar wani matsafin dan haka bayarda zakiyi dasu, kizuba ido kawai dan bake ƙaɗaibace keson ganin bayanta,"



Jinjina kai tayi kafin Tace," to nawa mijin dazah Aura inason Amallakemunshi Ahannuna shida dukiyarsa duka,"



"Bakida matsala kan wannan kije kawai zakiga aiki,"





*********************


Har Office ɗinsa Meery taje Amma bata samesa ba, ƙarya tazabga ma ɗaya daga cikin ma'aikatan mafi kusanci dashi tasami number shi,




Sumy nahanga gaban david suna magana Akan yarda zasu sami damar ciro cikin Humaira,


"Kamar yadda Aka saba oga idan tamanta da Azkar ɗinta sai Atura dodon tsafi yaciro," Cewar Sumy.,





"A'a bazaiyu yaje dakansa ba wannan karon kece zakije dakanki "



Ƙwalalo ido tayi "Amma oga tayaya idan Asiri na yatonufa,"? cikin tsoro tayi maganar



"Kinason kice kinyi sanyi daga son ganin bayanta,"?



"A'a oga,'"



"To kece zakije da wannan Abun kitabbatar taci wannan ko Alemu ne ko Abinci kawai dai taci kotasha,"



Cikin gamsuwa dason ganin bayan Humaira tayarda ƙarɓar maganin tayi,


Ranar itama tabiyo jirgi tadawo, ta tarardz meery A hostel ɗinsu,


Meery tagama ɗana tarkonta kan Yuseep jira kawai take yafaɗa itakuwa ta Afka masa,.……………………………………………




*COMEENTS AND SHARE FISABILILLAH*







_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_



WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948


*WANI DARE🌌 Free book* *🅿️89&90*



_RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💖 MALAM, AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN...._





```MARUBUCIYAR.... 1-FAHAT HOT LOVE, 2-RAUNIN MACCE... 3-SAINA KASHE MIJINA.. 4-SO SIRRIN ZUCIYA.. 5- ZUCIYAR NAMIJI.. 6- SILAR ƊA NAMIJI..7- BARRISTER KHALEEL..8-AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S..9-MAIZAMAN KANTA"PAID BOOK" 10-BAƘIN KISHI"PAID BOOK" 12-ABBAKAR SARAKIEY"PAID BOOK" 13-DORCTOR HEESHAM.. 14- *TAƘAMA PAID BOOK* 15, _WANI DARE FREE BOOK_ ALL MY WRITE'S 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💗 MALAM... AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HAYDAR OSTHMAN....```




*NASA DAUKAR GA MASOYANA MASOYA LITTAFINA KAWAI👌*




*YA ALLAH KABAWA ƘASARMU NIGERI'A ZAMAN LAFIYA, ALLAH KAHAƊAMU DA SHUWAGABANNI NAGARI AMEEN,..*






A yau Ake fara bikin sumy dan hakan Maira tashirya tsaf Ya sauketa can, "Inaƙara tinatar dake Maira kikula da cikin nan sosai kada kibari wani Abu yasa meshi inaƙara sanar miki,"



"Wai nikam ina maganar ka tado sane Seep sam baigano kaba kullum da tsarfin da kake shugomun dashi musamman danasami cikin nan shin mekake nufi ne,"?
Cikin ƴar hasala tayi maganar dan Ayanzu tafara jin haushin kalmar,



"Inadai gaya miki ne kawai saboda kiƙara kula kuma kisan inason cikina sosai," Yaƙarasa maganar yana nuna Alamar bakomai,


Buɗe motar tayi tafice cikeda haushi batace masa komai ba,.





************-


Shamsiyya sundiro gidan itada Meery kuma bakomai yakawo Sham ba face aiwatar da ƙudurinsu,.





Anan palourn suka haɗe dukansu Akadinga fira,

Asace Shamsiyya tamiƙe tahaɗo Fruit daganan tazuba maganin , fitowa tayi takawomata tanafaɗin,"Gashi maiciki nasan kina buƙatar fruit Ayanzu sama da komai,"

Taƙarasa maganar tana ɗaura mata fruit ɗin kan cinyarta,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login