Showing 3001 words to 3072 words out of 3072 words

Chapter 2 - YARINYA NUR DA SARKIN ALJANU SHAM’UNA PART 10

Unknown   

25 May 2025

540

duk daga kwarakwarai ne sai bayi, su ma duk suna zaune ne ba don komai ba, sai don ta yarda da zamansu, kuma don su rika yi mata hidima.
⁃ Shi kuma wannan Sarki, wato Sarki Salahuddin na kasar Burdan-Yamma shahararrre ne, ko kai wane ne za ka tabbatar da cewa lallai yana da kwarjini, sannan kuma ga shi jarumi. Duk wanda ya takale shi, to babu shakka ya janyo wa kansa jangwam, don

1
2

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login