Showing 36001 words to 36756 words out of 36756 words

Chapter 13 - BAYAN WUYA COMPLETE HAUSA NOVEL

RIAMCOOL   

24 Nov 2024

5774

tana miƙewa, ɗakin da aka ware masu su zauna nan Fattu ta shiga,kwance ta iske Joddi hakan ya sakata tunkararsa tana zama kusa dashi tare da ɗora kanta bisa cikinsa tana shafa gashin dake ƙirjinsa, bai hanata ba dan tun yana tureta.idan tana yi harya daina turata, shafawa take tana wani.lumshe ido tare da jin matsananciyar buƙatuwar Mijinta,hancinta takai saitin nasa tana gogawa,wani numfashi suka saki daga shi har ita, kayanta ta cire da nashi sannan ta fara sarrafashi,lura da yana cikin buƙatuwa shima ya sakata bashi damar kusantarta, da kanta ta temaka masa harya shigeta,dauriya kawai take yi, lokacin daya shigeta saboda jin wata irin azaba ta ratsata, ya daɗe a kanta kafin ta tabbatar ya samu nutsuwa,da kanta ta temaka masa ya zare jikinsa,kwanciya yai yana mayar da numfashi, nan take bacci mai nauyi ya ɗaukesa, da ƙyar ta samu ta lallaɓa cikin dauriya ta fita ta haɗa ƙirare ta saka ruwan zafi,gasa jikinta tayi tai wankan tsarki,


Bata kwanta ba sai da ta gyara jinin daya ɓata wurin, cikin wani shauƙi da farincikin data tsinci kanta ta shige jikin Joddi tana kwanciya wani bacci mai daɗin gaske ya ɗauke ta


kamar daga sama cikin bacci taji an hankaɗar da ita ana furta "Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un" da sauri ta ida tashi tana kallon JODDi dake Binta da wani mugun kallo "wacece ke ina ɗan uwana Bobbi,mi kuka aikata mana????" Ya jero mata waɗannan mugayen tambayoyin


cikin mamaki da maɗaukakin farinciki ta ɗago tana furta "haƙiƙa ina mai matuƙar farinciki da godiya ga Ubangijin daya bawa mijina lafiya har kana iya magana sannan ka tuno waye kai"

Dubanta yake yana ƙara Binta da kallon mamaki "waye mijin naki,ki faɗa man dalilin daya saka kika kawoni nan"

girgiza masa kai tayi hawaye na bin kuncinta tana furta "kada dawowar tunaninka ya sakaka mance wace Ni a rayuwarka, ka tuna zamana dakai Fattunka mai son kasancewa dakai a koda yaushe, sannan kuma Matarka mai tsananin buƙatar kulawarka a wannan lokaci"


Tunda take zancen bai fahimci koda kalma ɗaya a zancenta illa ƙara tunkarota da yai yana Binta da ƙasƙantaccen kallo yana furta "ban fahimceki ba kuma bana buƙatar fahimtarki, ki ajiye karyarki da kika shirya a gefe da kalamanki na cewar ke mata tace"


Kuka mai ban tausayi Fattu ta fashe dashi tana furta "mi yasa zaka zamo mai butulci na baka abu mafi mutunci da ƙima, kaine mutum daka Sanni a ƴa mace ka mayar dani cikakkiyar mace mi yasa kaki fahimtana idan kaƙi fahimtar ni Matarka ce kazo akwai shedu, ta faɗa tana kama hannunsa,

Sai dai tassss kake ji ya kasheta da maruka har ukku cikin huci ya furta "kuskurenki na farko da za kiyi shine gigigin haɗa fata dani sannan furta cewar ni Mijinki ne da kuma furta na sanki a ƴa mace ki gyara kalamanki, sannan babu inda zanje neman sheda a yanzu ba sai Anjima ba zan bar nan na koma inda na fito bana fatan sake gani wannan fuskar taki"


*End of Book 1*

*Tofa tabɗijam rigiji gabji yanzu aka fara wasan*

*Shin cikin dake jikin Muneebba kuwa kowa zai yadda na Bobbi ne,ballantana shi uban gayyar koda ta faɗa masa nasa ne shin zai yadda idan yaga vedio da aka yaɗa tana aikata Alfasha, shin zai yadda da cewar ita ce yarinyar daya nema baya ga Mommi ta faɗa masa tayi tafiya*

*Shin waye zai yadda da cewar Muneebba bata aikata Alfasha ba*

*Shin Muneebba kuwa zata haukace kamar yadda Mammin Maheer ta aikata mata baƙin sihiri, shin su waye suka sace Muneebba*


*Shin da gaske Asirin Mammin Maheer zai saka Bobbi yaso Maheer ta mallaki zuciyarsa*


*Shin ya abun zai kasance idan Mom ta ga Vedio sannan taga akwai ciki a jikin Muneebba *


*Shin taya aikai aka haɗawa Muneebba vedio Alfasha na ƙarya sannan Zaidu ne ko wa?*



*Shi ya abun zai kasance idan har Ogan ƙungiyar yaga fuskar Bobbi wane mataki xaya ɗauka shin kashesa zaiyi ko ya?*


*Shin mike shirin faruwa da Fattu da Joddi,hankalinsa ya dawo shin zai bar Fattu kamar yadda ya furta? Sanna wane hali Fattu zata shiga idan JODDi ya barta?*

*Shin wai ina labarin kurwar Momma da Mamma Ladiyo ta bada shin ya zata kaya a gaba*

*Ina labarin Abbie Wanda yake son ya fasa rufaffen ƙwan daya daɗe a rufe*


Hmmmm yanzu za'a fara soma wasan

*Duk zaku samu tarin amsoshinku a Book 2 wanda yake akan ₦300 kacal, za kuyi making payment a wannan account ɗin 9074759493 MARYAM ZUBAIRU SANI opay bank*

*Mai son neman ƙarin bayani ya tuntuɓeni ta wannan Number 09074759493*


*Habibties mu haɗu a Book 2 in Sha Allah*

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login