Showing 3001 words to 3441 words out of 3441 words

Chapter 2 - GORAN DUMA BOOK 1 PART 2

13 Nov 2024

1675

mata?"
Nan ma Mubarak ya ja fasali, sannan ya
amsa.
"Anya! Ina tantama, wai me ya faru?"
Ta yi dariyar Karfin hali, ta ce.
"O.K babu komai, ya ya Katsinan? Ina fatan kana shirin ganin gari?"
Mubarak ba dan ransa ya so ba, ya yarda da wannan ninkewa bai-bai din da ta yi masa. Ya amsa a sake, suka yi sallama suka ajiye wayoyi.
Tana daukar mota ta figeta sai Dawaki
Road gidan Hafsat Yayar Mubarak, wadda take tsararta, kuma tare ma suka yi 'yammatancinsu.
Hafsat da tsohon cikinta ta karbeta cike da mamaki, Rumaisa' ba ta irin wannan ziyarar ta ba-zata, to yaushe ma take son zuwa gidanta duk irin shakuwar da suka yi?
Suka zauna a falo. MaRsat la sa aka cikata da

fa a layina dan alkawari ya yo su, layin da ko lay uka na cin amana shi dai bai kamata ya ci ba".
Hafsat ma ba ta son a tsawaita wannan maganar akan layi, dan ta san makomar abin, saboda haka ta yi saurin tare Rumaisa' u da cewa.
"Anya kuwa ba Yusha'u ba ne?"
Sai kawai Rumaisa' ta yi zuru tana kallon
Hafsat, kamar wadda hankalinta ba ya jikinta, ta
ce.
"Ko a tatsuniya bai kamata ki yi zaton Yaya
Yusha'u ba, me ye a ni da yaya Yusha'u zai bata lokacinsa a kaina? Ko kin manta ne? Ai ko a layin + mutane nake zaton mai turo min sako bai kamata ki kawo yaya Yusha'u ba"
Hafsat ta rausaya kai cikin sallamawa ta ce.
"Haka ne, wai dama da ake zargin mai wayar a cikin dangi.."
A dan kufule Rumaisa'u ta ce.
"Ko mun rage mu biyu daga ni sai shi, ya kamata in fita waje neman mai turo min sako".
Hafsat ta yi shiru saboda rashin abin cewa.
Kamar amsa ga abin da suka yiwa tagumi suna tantama sai ga. taken shigowar sakon
Mahaukacin Masoyi.
Rumaisa'u na dubawa ta ga shi ne, sai ta mikawa Hafsat wayar ba tare da ta karanta ba. Ta

mike da hannu dunkule tana dukan hannun hagu
tare da fareti a falon.
Rumaisa u.
Aka ce mutum mutum guda no da rabin. mutum da wanda ba komai ba, wanda ya ke mutum shi ne mai yin shawara a al'amuransa,
kuma mai ra 'ayi madaidaici, wanda ya ke rabin mutum shi ne mai shawara amma ba shi da
madaidaicin ra'ayi, ko kuma yana da madaidaicin
ra 'ayi amma ba ya shawara, wanda ya ke ba komai
ba shi ne mara shawara, kuma mara ra'ayi.
Wani babban sahabi ya ce mana.
Ku vi shawara da mutanen kirki, na gama
yi miki sanin ra 'ayi madaidaici, wato tuni na san
cikar rabautarki. Ashe ke guda ce, na ji a raina
kina son ki yi shawara akan haukar soyayyata,
haka ne?
Ina sauraron abin da hukunci zai yanke min.
Mahaukacin Masoyi.
A fili Hafsat ta karanto sakon zuciyarta na
harbawa, hannunta sai karkarwa yake idonta cikin

1
2

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login