Showing 15001 words to 18000 words out of 25195 words

Chapter 6 - _AFNAN_ Hausa novel

16 Aug 2024

5620

yanzu saรฏ nake kallonsu amatsayin green" green kuma?" Allah Yaya dagaske nake kashiga bathroom ka kalli mudubi" batare da yace komai ba ya Shiga bathroom din cikin asbitin tare da kurawa mudubin Ido,"Kay to meyake Shirin faruwa danine AFNAN tayi gaskiya Nima gabana ya fara bugawa" ya Dade a tsaye a gurin kafin ya fito inda AFNAN take yace" AFNAN kina da gaskiya Amma bansan meyake faruwa ba "Yaya gabana faduwa yake Dan Allah ku fasa tafiyar nan" a,a zamuje mudan shirya zuwan tarbar doctor Kinga karyazo ba a shiryamasa komai ba" shiru AFNAN tayi batare da Tace komai ba, shiko AREEF durkusawa yayi kanta yamata kiss Nan take tarike hannunsa idonta na zub da hawaye,"Yaya Dan Allah kada katafi kabarni" AFNAN Wai yakike fadar Haka Ina zanje nabarki?" Nidai banason katafi Dan Allah"nanfa ta Kara fashewa da wani sabon kukan me karfi zuciyarta tana rayamata wani abu, zame hannunsa yayi daga nata ya Soma tafiya ,har yaje bakin kopar kirjinsa yayi wani mummunan faduwa, "yaya" AFNAN ta kirawo sunan sa, juyo wa yasakeyi zuwa bakin gadon inda take ayko cikin hanzari ta Mike ta fada jikinsa ta rushe da kuka me ban tausayi"yaya dan Allah kada katafi hankalina yakasa kwanciya" a,a AFNAN tafiya zanyi Babu abin da zai faru Dani ,nidai BURINA ki samu lafiya, AFNAN dan Allah ki kula da kanki ,koda ace BAYAN Raina kada kibari rayuwarki ta lalace "Yaya Wai mekake nufine" kardai kace idan katafi bazaka dawo ba, meyasa kake min zantuka irinna wadan da zasu mutu?" Uhm Zan dawo AFNAN insha Allah bazan mutuba har sai munrayu tare dake kawai dai Ina fadamiki ki kula dakanki duk wuya duk runtsi AFNAN bautar ubangiji kada kiyi Wasa da ita, "allah Yaya nakasa yarda da abin da nake gani a idanuwanka da wan da bakinka ke furtawa" uhm AFNAN duk Wanda ya mutu kwanan sa ne ya kare Kuma bawa baya tsallake kaddarar sa mudum Allah yayi yau Zan mutu to ko Ina zaune a yanzu inda nake muna magana dake saikiji nadaina motsi Allah ya karbi Raina" shikkenan Yaya adawo lafiya Allah ya tsaremin ku "ta Yi maganar tana zame jikinta daga na sa Takoma ta zauna sharaf jiki Babu kwari.

AREEF tafiya yasomayi har ya karasa bakin kofar sannan ya juyo ya sake kallonta, itama shi take kallo, murmushi ya sakarmata yace" Ina sonki AFNAN" kallonsa kawai take ta kasacewa komai domin ita jikinta yariga ya mutu da lamarin AREEF Yama za ayi ace mutum ya canza lokaci guda ,itama kakaro murmushi tayi tasakar Masa, futa yayi inda ita Kuma tasake rushewa dawani kukan.




Yana fita yasamu su momy da dady a tsaye a bakin motar ,karasawa yayi yace momy na nabarku da jira ko?" Murmushi momy tayi Tace Babu komai zai tun ce dai kawai Tace yaya yaki fitowa" "yar dariya yayi yace "ay daman nasan saรฏ ita uwar surutu mutum haryanzu Yana gwaranci amma yace saiyayi shira" Yana magana Yana kama kumatunta, jiyayi Tace "Yaya mutuwa a idonka" dariya su momy sukayi domin sun dauka gwarancin tane na yara, shiko AREEF sai da gabansa ya sake faduwa dajin wannan maganar, Amma sai ya kakaro murmushi yace "ZAITUN mutuwa Kuma ?" Yanzu ita mutuwar tarasa inda zata zauna sai a Ido na" to kema mutuwa a idonki" Gaba kidayansu dariya suka kwashe da ita , AREEF yashiga kokarin bude motar ,babban abin da ya bashi mamaki shine, yadda yaga glass din motar an daukeshi kasa, juyowa yayi ya kallisu momy yace" momy waya sauke glass din motar Nan?" Ah Wai dama' bakai bane to ay mu munyi tinanin kafito kajiramu sai ka bude shi, dakaga bamu fitoba kakoma ciki" shiru AREEF yayi Yana tunani Anya kuwa sutafi kuwa, Kay bakozaibi shawarar AFNAN ya zauna ba"? Ko dai dagaske ne mutuwa zaiyi?" Shahada yayi ya bude yashiga sanna su momy ma suka shiga da Sadiq da umar Kuma suka shuga Gaba sanan suka rufe ,get din asbitin megadi ya bude musu suka fita, AREEF kuwa Yana tuki Yana juyawa ta mudubi Yana kallon get din asbitin.



_ ๐Ÿ’‹ *AFNAN* ๐Ÿ’‹______
*Chptar 11*


๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ*TO!! TO!! TO!! Shhhh*๐Ÿ˜Œ *KUNA INA MASOYA LITTAFIN*๐Ÿ’‹*AFNAN*๐Ÿ’‹WANAN LITTAFIN DABAN YAKE DA SAURAN AFNAN FA AKA FADA MUKU KUNSAN YADDA KUKAJI WANNAN LITTAFIN ZA A KWASHI ROMON DADI ACIKINSA AFNAN LITTAFINE MECIKE DA TARIN ABIN BAN AL,AJANI FADAKARWA NISHADAN TARWA DUK ACIKIN WANNAN LITTAFIN ME SUNA ๐Ÿ’‹ *AFNAN* ๐Ÿ’‹.
*NICE TAKU HAR KULLUM MARUBUCIYAR *โœ๏ธ
๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ
_*AFNAN*_
_*BY*_
_*HAFSAT UMAR ฦŠAN GORO*_
๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ

_*JARUMAI๐Ÿ’ช๐ŸปWRITER'S ASSOCIATION๐Ÿ“š*_

_*Marubuciyar*_
1- Burina Mu'azzam
2- Ba Mahaifiyata bace
3- Babana ne sila
4- Ummu Amani
5- Amatullah
6- Zuciyarta
7- Mace Rayuwa
8- Rayuwar ฦ˜asฦ™anci
9- Mar'atussaliha
10-Babbar sakayya
_And now_
๐Ÿ’‹_*AFNAN*_๐Ÿ’‹
*BOOK one*

*Chapter 11*



* Tun da AREEF yafita ya bar asbitin AFNAN kefaman kuka har tagaji, jitayi kanta yana juyawa kamar zai cire Dan Haka ta samu ta kawanta takalli sama tana tunanin AREEF ko zai dawo ko bazai dawoba.


_____kamal dake gefan wata mota Yana kallon yadda AREEF da iyayensa suka shiga motar har su ka bar asbiti, tsaki yayi yace "metseeeeew oh my God bansoba" daya daga cikin yaransane ya kallesa yace "oga ban gane bakaso ba?" Hmm bazaku gane ba naso ace iya AREEF ne kawai yake cikin motar banso iayayen da suka Shiga ba ,naso ace sai da tafara jin zafin mutuwar AREEF kamafi taji ta iyayenta Sabi da abubuwan zasu mata yawa karamar yarinyace kanta bazai dauki wannan abin ba" "Kash Wai dama' oga Sabi da wanan abin kake tsakai tab mu ay gwara duk su mutudin Dan wallahi har nagama lissafin abin da zanyi da dukiyar yarinyar Nan ,"mahaukaci kawai bazaka gane ba to yanzu da suka Shiga motar idan suka mutu Gaba daya uban sa Zai bani auren AFNAN kasan dai Dole sai ta amince Zan aureta Kuma kaga idan ban aureta ba bamu da yadda zamuyi mu samu dukiyar AREEF da iayyaenta da ita kanta AFNAN d'in" nasan idan da suna rayรฉ zasu iya bani aurenta ko tanaso ko bataso Sabi da atunanin su Zan iya maye mata gurbin AREEF Tun da Ni abokinsane na kut da kut" "Dan Allah oga kabasar kawai indai sananne ko makota ay zasu iya daurawa kaidai kawai ka kwantar da hankalinka Tun da aykin Gama yaruga da yagama" " walalhi danasani nake nabi San zuciyata na kashe babban abokina Wanda ya nunamin kaunar da Babu wan da yata ba nunamin ita " mtseeeew mekake nufi ?"mukenan bama sonka kome?" "Hmm AREEF na da bannne idan da za a Tara mutane da yawa aduniyarnan be zama lallai asamu kwarra guda biyu masu kyewawan halaye kamar na AREEF ba" tom shikkenan kazauna jimamai har azo a kamamu Dan wallahi Ni tafiya zanyi ato" a,a kada katafi kabari idan mukaji sakon mutuwarsu sai mutafi ko "okay suka samu guri suka zauna suna jiran tsammani.

*LONDON*



AREEYAAN dake kwance acikin bargonsa me laushi ga tausi da tsada sai faman zuba kamshi yake a kance a kan lallausan bed dinsa, bazaki taba cewa da mutum acikiba Sabi da yadda gadon ya lotsa tsabar laushi gashi bargon da ya lulluba dashi hatta fuskarsa sai da ya rufe Baki iya ganin ko da hannunsa, daga cikin bargon ya furta " yasalam " ya runtse idanuwansa tare dacewa" so beautiful girl" murmushin gefan fuska kawai yayi ya dauki wayarsa tare da futa daga what's app din yashiga Kiran number AREEF.

AREEF Yana zaune acikin motar cikin tunani da fargaba yake tukin ,jiyayi wayarsa tana Kara Nan take ya fara kokari tsayawa domin ya daga Amma Ina motar taki ta tsaya neman kwacewa ma sitiyarin motar yake daga hannunsa, Babu yadda ya iya Dan Haka ta rike sitiyarin motar da hannu daya daya hannun Kuma ya zaro wayarsa ,number doctor AREEYAAN ce,dan murmushi yayi ya daga tare da mikawa Sadiq yace" saddiqu maza karamin wayarnan a kunnena" karba yayi ya karamasa ita ,sallama AREEF yayi yace " Assalamualaikum" wa, alaikumussalam warahamatullahi"barka da wanna lokacin doctor Ina fatan kaga sakona ko" eh nagani insha Allah Nan da jibi Zan sauka a *KOGI LAKWAJA* domin mutaho tare da ku sai ayi aykin" okay to doctor nawaye kudin kenan"?uhm karka damu abokina duk Wanda yakasance Yana da irinwanan halittar kyauta nake Masa ayki domin shi kansa abin tausayine ita KANTA yarinyar yadda na fahimta akwai matsalar Sha,awa guda biyu data Hadar mata, ga ta pussy ga ta dick" eh doctor Haka..... Ay Bay karasa fadar abin da zaice ba sai jiyayi an daki gefan motar sa, cikin hanzari ya saki wayar Sadiq yace" Yaya kakula babbar motace fa mutsaya Yaya tana Dada tun karomufa"innalillahi wa'inna ilaihirraju un" momy motar da Taki tsayawa wallahi anyanke Birkin motar munshiga uku" innalillahi wa'inna ilaihirraju un momy ta furta tare da cewa" shikkenan motamu takare innalillahi AFNAN yanzu yazamuyi da ita kenan mukadai gareta dan Allah kowaye me babbar motanan ta dakata mana" kokari. Tsaida motar AREEF yake Amma BABBAR motar Kara tun karosu take har tazo daf da su, sai jikukai gorafffffffff mutar ta tashi sama ta fado tawani irin juyawa ta hantsulo kasa tayi ragaraga, innalillahi wa'inna ilaihirraju un AREEF ya furta tare da cewa" lailaha,illah Muhammadur rasulillah daganan besake ko Ina daga hannunsa ba sukuwa su Abba da momy ko motsi basayi ,zaitun kuwa wanan glass din motar ne ta caketa,SADIQ da UMAR kuwa sun Dade da cikawa tun juyawar da motar tayi na farko, wayar da take hannunsu kuwa tsalle tayi tafada kasa can gefe, haryanzu kiranda AREEYAAN yayi bai katse ba ,domin dukkan abin da yafaru acikin kunnensa ta faru.



Zumbur yayi ya Mike daga kan bed din yawani baza gashinsa zuwa baya ,ware blue eyes din sa yayi gaba daya fararen idanuwansa masu kama da me bacci suka kada sukayi jajur ,kananun labbanta dasuke ja kamar yasaka jambaki ya taune yace " innalillahi wa'inna ilaihirraju un" innalillahi wa'inna ilaihirraju un" AYAAN ?" Dasauri ya durgo daga kangado bakinsa harrrawa yake hakama jikinsa tsuma yeke daga shi sai gajeran wando Wanda ya bayyana murdadden jikinsa, cover dinsa ya bude ya dauki jallabiyar sa baka yasaka .ya futa falo aguje, AYAAN" AYAAN" AYAAN?"dasauri AYAAN dake kwance adaki ya fito yace" Yaya lafiya?" "Inafa lafiya AYAAN ayanzunan ashiryamin jirgi tafiya zanyi" zaro Ido AYAAN yayi yace" jirgifa Yaya inazaka"? yamma tayifa.

"Akwai matsala AYAAN bansan dogon bayani kakiramin *SAJEN AMEER* banason kakara cewa komai Akan Haka kayi abun da nace" to Amma Yaya jallabiya cefa ajikinka" katsaya abi abin a nurse" short up"ya dakamasa tsawa tare da zazzare Masa Ido yayi Masa wani kallo wan da sai da cikin AYAAN ya kada, sumsum AYAAN ya fuce zuwa harabar gidan , wani part din ya nufa Kar tsaye cikin wani daki yashiga da sallama dauke abakinsa yace" assalamualaikum" daga canciki aka amsa Masa tare da basa izinin shigowa, Shiga yayi tare da kallon mutumin dake zaune Yana rubutu a takarda, karasawa yayi inda yake yace" barka da yamma AMEER" barka dai AYAAN lafiya kuwa da yamma nan?" Lafiya ba lafiya ba yau dai Naga abin da ya tsoratani" meyake faruwa" Yaya be yace ashirya masa jirgi yan zunan "jirgi Kuma Ina zaije" hmm ay Ni abin yafi karfina fadan da yafi karfinka ay sai kamai dashi Wasa Danni banta banin Yaya a furgice irin yauba"tom shikkenan AYAAN jeka ganinan zuwa. Yakarasa maganar Yana juya yafita.



_ ๐Ÿ’‹ *AFNAN* ๐Ÿ’‹______
*Chptar 12*


๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ*TO!! TO!! TO!! Shhhh*๐Ÿ˜Œ *KUNA INA MASOYA LITTAFIN*๐Ÿ’‹*AFNAN*๐Ÿ’‹WANAN LITTAFIN DABAN YAKE DA SAURAN AFNAN FA AKA FADA MUKU KUNSAN YADDA KUKAJI WANNAN LITTAFIN ZA A KWASHI ROMON DADI ACIKINSA AFNAN LITTAFINE MECIKE DA TARIN ABIN BAN AL,AJANI FADAKARWA NISHADAN TARWA DUK ACIKIN WANNAN LITTAFIN ME SUNA ๐Ÿ’‹ *AFNAN* ๐Ÿ’‹.
*NICE TAKU HAR KULLUM MARUBUCIYAR *โœ๏ธ
๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ
_*AFNAN*_
_*BY*_
_*HAFSAT UMAR ฦŠAN GORO*_
๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ

_*JARUMAI๐Ÿ’ช๐ŸปWRITER'S ASSOCIATION๐Ÿ“š*_

_*Marubuciyar*_
1- Burina Mu'azzam
2- Ba Mahaifiyata bace
3- Babana ne sila
4- Ummu Amani
5- Amatullah
6- Zuciyarta
7- Mace Rayuwa
8- Rayuwar ฦ˜asฦ™anci
9- Mar'atussaliha
10-Babbar sakayya
_And now_
๐Ÿ’‹_*AFNAN*_๐Ÿ’‹
*BOOK one*

*Chapter 12*




*KOGI LAKWAJA*


Tun da motar tasu takifa ,mutanen dake kusa da gurin suka karaso domin kawo musu dauki, Nan danan gurin yacika fal da mutane ,Abu kamar Wasa "yan jarida da "yansanda sun iso Nan take akashiga zarosu daya bayan daya dai dai lokacin da motar asbiti ta karaso, cikin sauri likitocin suka shiga dubasu Amma Ina kowanne daga cikinsu Babu Rai, Kamal kuwa dashi da sauran abokanan da tuni sun hallara agurin ,run the Ido Kamal yayi ya hankade kowa tare da tsugunawa a gaban gawar AREEF Yana kuka Yana cewa "innalillahi wa'inna ilaihirraju un yanzu wane' Mara imanine ya aykata muku Haka" wane laifi kukai musu, wayyo Allah na munshiga uku yanzu kenan AFNAN ce kadai tarage kuka yake har da majinar munafurci Yana jijigashi, hakuri Aka Shiga bashi ana ta tausar zuciyarsa ,masu hotuna da vidรฉo kuwa saรฏ faman yi ake ana ta dorawa a Jafar sada zumunta ,wasu kuma gidan redio wasu t.v nan take mutuwar italan alhaji ABDULLAHI da dan sa millions A.R ta zagaya ko Ina.

Doctor na zaune a office dinsa Yana kallon wata Tasha yaga an dauke an Nuno accident din da su AREEF sukayi, Abu kamar bazata mikewa yayi cikin hanzari ya zame glass din sake idonsa ya kurawa gawawwakin Ido tabbas Babu makawa sune ,to Amma Ina AFNAN?" Zaro Ido yayi yace" kardai ace t.v dake dakinta a kunne take an shiga uku"ya kwasa a guje zuwa dakin datake kwance ,dadai lokacin da ta Kai kansa zai Shiga lokacin AFNAN takawo Kai zata fito tana faman rusa ihu, kanta ko dankwali Babu ruwan ma fincikewa tayi ta fito, daga ita sai jallabiyar AREEF dake jikinta ,rukota likitan yayi Yana cewa"lafiya kitsaya AFNAN kada ki fita ,yanzu bakya cikin hayyacikin" kacikani doctor kabarni ,yazakacemin na dakata bayan ga ahalinacan akwance Ina gani, wallahi koka cikani ko ayanzu namaka ihun kwarto" eh naji koma mezakice Amma ki dakata mutafi tare" "Baki tabude zatayi magana numfashin ta yashiga yin sama sama daker ta iya cewa" likita canciiiiiiii".... Dakata AFNAN yayi saurin sakinta ta watsa a guje, duk inda ta huce a asbitin kallonta ake wasu kuma su gudu sun zata mahaukaciya ce, gudu take zubawa akan titi duk motar da tataho sai dai ta kwauce mata badai ita tamatsa ba Dan Takoma bataji Bata gani da alamun tafara zarewa, inda taga mutane jingim da yansanda Nan gurin ta karasa aguje, tana zuwa ta hankade kowa ta huce, an zagaye gurin yadda Babu Wanda zaije Amma ita tusa Kai kawai take, dasauri dansan Dan ya rikota Yana cewa" yarinya lafiya kuwa"? Banza tamasa itadai Babu abin da take cewa sai" nashiga uku na lalace shikkenan narasa duk wani gata ,yau Babu momy Babu Yaya AREEF me kula dani innalillahi wa'inna ilaihirraju un" hannunta ta fincike ta fada kan gawawwakin tana kuka abin tausayi ,daga taje ta jijjiga wannan sai ta jijjiga wancan" AREEF ta kalla tana kuka tana ganin yadda yake kwance kamar me bacci sai dai baya numfashi, kuka take tana cewa" Dan Allah Yaya katashi kada kacemin bazaka tashiba* Dan Allah kace mafarki nake Yaya,Yaya AREEF kada kacemin tafiya Kai kabarni, Dan Allah Yaya katashi Dan Allah katashi sai da nace kada kafito Amma kaki" yanzu shikkenan narasaka wayyo Allah Ni AFNAN Naga rayuwa, nashiga uku Yaya katashi Dan Allah, idan katafi kabarni wanene zai kula dani waye zai nunamin soyayyar dakake bani, waye zai min wanka yabani abinci, waye zai n'a kula dani yaya sankinkayana Kai ne kagogemin kaccanzamin Kaya ka lallasheni har nayi bacci to yanzu duk wazaimin wadannan " Dan Algirman Allah kada kutafi ku barni Ni kadai Babu uwa Babu uba Babu dangi Babu yayana" to mezanzauna nayi aduniyar ,wayyo Allah na meyasa mutuwa zakimin yankan kauna ,natsani wannan duniyar banason rayuwar Nima mutuwa zanyi" ta karasa maganar tare da tashi dasauri ta nufi bakin titi ta tsaya a gaban wata mota ,wai tataketa ay dasauri doctor da ya biyo bayanta ya janyeta zuwa gefe Yana cewa" AFNAN Wai Baki da hankaline bakisan kaddaraba, luuuuuuu ta sulale a kasa sumammiya Bata ko motsi.



Mutanen dake gurin kuwa bakaramin tausaya mata sukai ba domin tun da suke Basu taba jin irin wannan Abu da yarinyar Nan take fada ba tabbas jikinsu yayi sanyi wasu suna kuka wasu Kuma idonsu duk yacicciko da kwalla.




*LONDON*

"AMEER kabi abin da nace maka kana son ubangiji ya kamani da laifi biyu ne, da ace nasan Haka zata faru da tun wuri na daga Kira sa yanzu Ina Zan samesu BAYAN akunnena naji kamar sunyi accident ne" duk yacce za a Yi yau dinan sai na kwana a KOGI kagane Kuma kubi abin da nace a hadamin kayana sanna ashiryamin jirgi yaudinna saina bar London bazan sake kwana anan ba" shiru Ameer da AYAAN sukayi kowanne yayi tsuru tsuru Yana kallon ikon Allah ,sudai sunsan tun da suke da shi Basu taba ganin mutanen dasuka shiga zuciyarsa irin wadannan ba ko meyasa ,to shi Ina ruwansa da koma menรฉ ta samesu saรฏ kace wani su ne sukayi accรจdent d'in AYAAN ya fada acikin zuciyarsa, "AYAAN mekake tunani bazakai abin da n'a saka ba ?" Am sorry yaya ni n'a isa Bari yanzu Zan je nayi" wallahi AYAAN idan ka batamin lokaci bansani mutanennan ba akanka Zan huce Dan kasan sauran.


_ ๐Ÿ’‹ *AFNAN* ๐Ÿ’‹______
*Chptar 13*


๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ*TO!! TO!! TO!! Shhhh*๐Ÿ˜Œ *KUNA INA MASOYA LITTAFIN*๐Ÿ’‹*AFNAN*๐Ÿ’‹WANAN LITTAFIN DABAN YAKE DA SAURAN AFNAN FA AKA FADA MUKU KUNSAN YADDA KUKAJI WANNAN LITTAFIN ZA A KWASHI ROMON DADI ACIKINSA AFNAN LITTAFINE MECIKE DA TARIN ABIN BAN AL,AJANI FADAKARWA NISHADAN TARWA DUK ACIKIN WANNAN LITTAFIN ME SUNA ๐Ÿ’‹ *AFNAN* ๐Ÿ’‹.
*NICE TAKU HAR KULLUM MARUBUCIYAR *โœ๏ธ
๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ
_*AFNAN*_
_*BY*_
_*HAFSAT UMAR ฦŠAN GORO*_
๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒผ??๐ŸŒผ

_*JARUMAI๐Ÿ’ช๐ŸปWRITER'S ASSOCIATION๐Ÿ“š*_

_*Marubuciyar*_
1- Burina Mu'azzam
2- Ba Mahaifiyata bace
3- Babana ne sila
4- Ummu Amani
5- Amatullah
6- Zuciyarta
7- Mace Rayuwa
8- Rayuwar ฦ˜asฦ™anci
9- Mar'atussaliha
10-Babbar sakayya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login