Showing 6001 words to 9000 words out of 25195 words

Chapter 3 - _AFNAN_ Hausa novel

16 Aug 2024

5615

da tausayi" ban fahimcekaba mekake nufi me fadeelan tayi?" Momy zuwa t'ai yabiyo AFNAN har gida tasata suke aykata abin da ubangiji ya haramta "na Hana AFNAN fita shine tabiyota har cikin gida fa momy" da idona fa naganta suna amfani da juna Kuma fa AFNAN din tariga da tasuma ko tamutu bamu sani ba Amma duk da haka fadeela Bata rabu da itaba kawai biyan bukatarta tasani" innalillahi wa'inna ilaihirraju un yanzu abin da yafaru kenan munshiga uku "momy sabi da ita jahilace AFNAN fa Al,Ada takeyi Kuma Bata da lafiya Amma bataji tausayin taba" nashiga uku shikkenan ta kashemin yata"momy tafada tana fashewa da kuka, Abba kuwa Yama rasa abin da zaice sai dai kwalla da ta kwanta acikin idanuwansa Yana jin zuciyarsa kamar ta fito ta fashe.

Doctor ne ta fito daga cikin dakin cikin masifa Yana cewa" wanna ay rashin hankaline da rashin tunani" Anya kuwa wanan yarkuce Kay kana da hankali?" Doctor me yafaru"? mené ma be faruba kunzo zaku hallaka yarinya ubanwaye yasa don an hayfeta da *dick* ana amfani da ita irin Haka so kuke ku kasheta waye dawana haukan"? Doctor ya tambaya Yana kallonsu, shiru dukkansu suka Masa ,sai ko yaciga ba da cewa" wanan ay rashin tinanine yanzu gashinan yarinya tarasa ruwa ajikinta ga Bata da isheshshen jini ga Al,ada Tace Amma Sabi da rashin imani akai amfani da ita" Banda aukama yarinyar nawa take wanna yarkaramar yarinyar Kash oh God" doctor kadaina fadar Haka Dan Allah mudai asamu yarinyar ta rayu" hmm shikkenan kabiyo Ni office" dasauri AREEF yabi shi abaya har suka Isa office din ,kujera yasamu wadda take fece din ta doctor ya zauna Yana Mai da numfashi kirjinsa na dukan uku uku yace doctor lafiya" kardai kafadamin AFNAN ta mutu?" A,a bata mutuba amma tana cikin hadarin da idan aka cigaba da takurawa mata zata iya tsintar kanta Awani yanayi da zaiyi yuwa Bata gurbata rayuwar Yan mata dadama"amma Kai yayantane?" A,a ni mijin tane" zaro Ido doctor yayi yace "what mijinta Kuma haba Dole Ashe Kai kasata a wannan halin" a,a doctor wallahi bani bane akanme Zan cutar da rayuwarta ,Ni ko shigarta bantaba yiba Sabi da aganina yarinyar tayi kankanta tausayin ta nakeji"tom Amma meyasa ka aureta BAYAN kasan tayi kankanta"? Uhm doctor kenan Sabi da wannan ciwon datake dashi yasa aka auramin ita ko za a samu saukin sha,awar amma abin sai Kara yawa yake" Dan Allah doctor idan kasan inda ake aykin *dick*ka fadamin konawane Zan baka Ni dai BURINA tasamu lafiya"
"Tab dijan babbar magana" doctor ya jinjina Kai sannan yadanyi shiru nawasu Yan dakiku kana yace " A.R agaskiya wannan Abu dakake yun kurin yinsa babban barazanane da rayuwar AFNAN"aduk fadin duniyarnan asbiti dayane wan da nasani ake aykin *dick*shima Kuma an Hana aykin saka makon halaka da yara yukeyi wajan yin aykin Amma akwai wani likita wan da nasani ya shahara wajan aykin Nan sai dai babban tashin hankalin haduwa dashi dakuma inda zaka sameshi" to AREEF ya rike Baki tare da jinjina Kai yace" to shi wannan wanene kenan da ganinsa zaimin wahala afadin duniyar Nan bayan Babu abin da kudi basa saya" ni A.R ban da wannan likitan "natakar cemaka acikin likitocin duniya shine nadaya Wanda yaci gasar ayki iri iri likitane sannan Kuma sojane Haka zalika lauya ne" kudade kuwa saï dai yabaka badai Kai kabashi ba "anan garin waye yafi kowa kudi?" Kaine ko Wanda ake Kiran da millions A.R to idan Wannan mutumin yaba ka sadaka daga cikin dukiyarsa karamar sadaka ta baka sai tafi karfin yawan dukiyarka sabo da Haka ba asamun da ta sauki "shawara da Zan baka ka hakura da wannan aykin dakakeso ayi mata" a,a bazan taba hakura ba doctor dolene sai na nemawa AFNAN lafiya Aina kake tunanin Zan sameshi?" Agaskiya baya zama agari daya kuma bani da tabbacin mené asalin sunan doctor Amma Ina da wan da yasan gidan su "okay Dan Allah doctor kahadani dashi" sai dai nabaka numbar sai domin shima Wanda yasan gidan Basu yadade baya kasar ko nakirasa baya dagawa amma ina da number doctor takasar *FARIS* Zan baka idan ka Kira kasameshi saikamasa bayani idan Kuma baka sameshi ba shikkenan sai dai ka hakura" "wallahi bazan hakura ba duk yadda za ay saina samo doctor ko bawa Zan kashe yanzu yajikin AFNAN din" tom yanzu dai munsamu ta Dan samu sauki munmata allurar bacci zuwan da awa2 zata iya farkawa" nagode doctor bani number yanzu sai naje nayiwa su momy bayani dan nasan yanzu hankalinsu ba a kwance yakeba .



___ 💋 *AFNAN* 💋______
*Chptar 5*


💃💃*TO!! TO!! TO!! Shhhh*😌 *KUNA INA MASOYA LITTAFIN*💋*AFNAN*💋WANAN LITTAFIN DABAN YAKE DA SAURAN AFNAN FA AKA FADA MUKU KUNSAN YADDA KUKAJI WANNAN LITTAFIN ZA A KWASHI ROMON DADI ACIKINSA AFNAN LITTAFINE MECIKE DA TARIN ABIN BAN AL,AJANI FADAKARWA NISHADAN TARWA DUK ACIKIN WANNAN LITTAFIN ME SUNA 💋 *AFNAN* 💋.
*NICE TAKU HAR KULLUM MARUBUCIYAR *✍️
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
_*AFNAN*_
_*BY*_
_*HAFSAT UMAR ƊAN GORO*_
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼

_*JARUMAI💪🏻WRITER'S ASSOCIATION📚*_

_*Marubuciyar*_
1- Burina Mu'azzam
2- Ba Mahaifiyata bace
3- Babana ne sila
4- Ummu Amani
5- Amatullah
6- Zuciyarta
7- Mace Rayuwa
8- Rayuwar Ƙasƙanci
9- Mar'atussaliha
10-Babbar sakayya
_And now_
💋_*AFNAN*_💋
*BOOK one*

*Chapter 5*

______ AREEF Yana fitowa da ga office din ya janyo kofar tare da karasawa kusa da su momy, Anne ya musu bayanin abin da doctor yace Masa" abbane yace "yanzu son Aina kake tunanin zamu samu wannan likitan?" Abba nima ban sani ba wallahi amma ga numbar sa doctor ya bani Zan jarraba nagani ko zamu samu" to Amma son kudi me yakeyi ay nake ganin tun da muna da kudi shi dakansa likitan *dick* din zai nememu" a,a fa Abba wannan likitan dakake gani yafi karfin arzikinmu kanaji ance dukiyata Gaba kidaya itace wadda yake ba da sadakarta kaga kuwa shi mutum ne n'a daban ba irin sauran mutane ba "nidai BURINA nasamu number sa ta shiga ko da ace rokonsa ne sais nayi indai zai taimaka yayi mata aykin" tooo!! Ikon Allah wannan wanene kuwa Anya AREEF kasan yawan dukiyar da muke da ita kuwa sadaka fa kace "?Abba shi doctor shi lauya shi soja abba ga kudi ga tarun ilimi Dole ganinsa yamana wahala Ina ma ace Zan ganshi Dana rokeshi Akan wannan ayki "Ni Zan koma gida domin inason naje nayi wanka sai na dawo kafinan AFNAN ta tashi" tom shikkenan son sai kadawo Allah ya taimakeka Dana ya tsaremin gabanka da bayanka" ameen abbana ya fada tare da karasawa wajen motarsa.


AREEF Yana Shiga motarsa Kai tsaye gidan su fadeela ya nufa ba gida ba, Yana zuwa ya ganta tacika akwati da Kaya ta fito harabar gidan zata gudu, da sauri ya Sha gaban ta da motar, parking yayi ya fito daga ciki, tun da ya fito fadeela taga shine gaban ta yashiga bugu kamar Ganga nan take zuciyarta ta fara harbawa da sauri ,wani azabebben yawu ta hadiye ji kuke kutttt ,tasaki a kwatin a kasa tana kallonsa cike da tsoro da fargaba, shiko AREEF girar sama da ta kasa ya hade tare da tauna lebe inda ga San ba AREEF ba Gaba kidaya yanayinsa ya sauya idanuwan sa sun kada sunyi jajur sun wani canza kala, magana ya farayi cikin bacin Rai Yana sa hannunsa a saman wan donsa Nan take yazaro belet daga jikinsa ,idanuwansa sun kankance yace" mugawa fasika azzaluma wallahi Ni AREEF nine zanyi maganinki" tsorata fadeela tayi tayi baya ayko AREEF yashiga zuba mata belet d'in ajikinta ,ihu Fadeela take tana kuka tana neman taimako amma shiru kakeji Babu wan da ya kawo mata dauki, shiko AREEF sai da ya tabbatar yagama tafasa mata jiki ta galabaita sosai sannan ya durkusa ya kamo hannunta zuwa cikin gidan nasu, suna Shiga ya bude har cikin falon gidan su ummanta da abbanta dama sauran kannan ta suna zaune ciki harda kanwarta zee kawar AFNAN, mamakine ya Kama iyayenta yadda suka ganta AREEF ya rukota ga jikinta da fuskarta duk sun kunbura tsabar duka da taci, Basu an Kara ba sukaga AREEF ya hurgar da ita a kasa ayko sai gashi ta Fadi sharaf a gurin Nan take ya saka hannunsa ya ja rigar dake jikinta ayko sai gashi ta yage har kasa ,sai ga fadeela nononta ya bayyana komai nata duk a waje ga jikinta ko bura Babu hatta wando Babu ajikinta" umma ce Tace "innalillahi wa'inna ilaihirraju un "munshiga uku ta runtse idonta shiko baban fadeela sumar zaune yayi Yana kallon ikon allah ,dur kusawa AREEF yayi ya kamo habarta ya Dora bakinsa a nata yashiga cizon ta ta ko Ina acikin bakinta sai da ya tabbatar yagama ragargaza fatar lebanta tukunna ya cikata take agurin fadeela tafadi sumammiya, shiko AREEF ko da da minti daya beyi na damar abin da yayi mataba domin shi a tinaninsa hakan shine daidai, kallon su yayi Gaba daya yace" kunga yanzu saï kuyiwa yarku tarbiyya ba taje gidanmu tana lalatamin kanwa agaban iyayena ba "kuma kuji inda dadi" kamar yadda AFNAN take kwance agadon asbiti itama ta kwanta taji yadda baiwar Allah take ji shashasha Mara tarbiyya kawai" Yana Gama fadar Haka yayi tsaki ya fuce daga gidan.



Kuka umma tasaki tana Allah wadaran halinki fadeela"gashinan Kiki kiyi aure ga irin abin da kika jawo mana jibi har gida an cimana zarafi " zainab tashi ki dakko zani ki rufeta banason ganin wannan abin bakincikin " Kuma wallahi Babu Wanda zai kaiki asbiti kigama sumarki ki tashi kiyi jinya agida Kinga daga yau bazaki sake zuwa ki lalata Yar mutaneba" tana karasa magana ta tashi ta bar kurin"shikuwa baban fadeela agurin ya Suma bekara mitsawaba sauran kannenta kuwa tashi sukayi suka shiga cikin daki domin sun gaji daganin tsaraicin ta.

AREEF tun da yafice Bai tsaya a ki Ina ba sai acikin gidansu ,BAYAN yayi parking ya fito yanufi takin su, Kai tsaye bathroom ya nufa ya watsa ruwa ya fito daure da towul a kirjinsa, Yana tafe Yana faman tinani iri daban daban har ya karasa bakin durowar da,si lokacin ta kula da rigar daya saka wa AFNAN ,ashe jallabiyar sa ce fara ya saka mata,shima jallabiyar ya dakko yasaka sannan ya karasa bakin bed ya kwanta domin ji yake mayma ba zai iya sakawa ajikinsa ba, wayarsa ya janwo yashiga dannawa Yana kokarin Kiran numbar da doctor yabashi,BAYAN ya Nemo number ne ya shiga Kiran number Kuma yayi da,a tashiga Amma an ki dauka,sai da yakira number yafi so 30 Amma shiru ba a dauka ba, hakanne yasa ransa ya Soma baci waushi da tsanar likitan ya kamashi ,tsaki yayi yace"mtseeeew ace Dan ma iya ayki shine saika dauki girman Kai ka dorawa kanka "wallahi idan banda na damu da aykinnan bazan zauna inaji Ina gani adinga wulakanta Ni ba"mita yake tayi sosai domin yarasa abin da yake Masa dadi Dan Haka ya zauna yashiga tunani can sai ya tunano wata da bara , murmushi yayi yace "yauwa Bari n'a tura message kawai muga" kan number ya shiga tare da Hawa Jan message yashiga rubutu kamar Haka"Assalamualaikum barka da wannan lokacin doctor ya kake ya aiki da kokari dautane, Daman ni sunana AREEF Ina zaune ne a *KOGI LAKWAJA* ina da kanwa karama yar shekara 12 zuwa sha 3sai dai an haifeta da *Dick*n'a Maza kuma na tambaya ance Kai kadaine zaka iya wannan aykin Dan Allah inason kataimaka kayiwa kanwata ko nawane Zan biyaka AFNAN tana cikin hadari katai maka doctor". AREEF Yana Gama tura message d'in yatabbatar da ya tafi sannan ya ajiye wayar Yana tsammanin Kiran doctor ,mintina kalilan zai dauki waya ya duba ko doctor yakira Amma har lokacin shiru.

Gajiya yayi da jira Dan yaga alamun doctor ba shi da alamar Kira,Dan Haka ya Mike tsaye ya dauki takalinsa yasaka sannan ya dau wayarsa da mukullin mota ya nufi waje.

AFNAN kuwa tun da ta farka take faman razana tana tsorata abin dai sai wan da yagani ,momy dake zaune a gefanta sai faman tofa mata addu,a take Amma AFNAN takasa nutsuwa sai faman furgita take tana cewa" wayyo Yaya AREEF ga tanan "wallah kasheni zatayi ,Yaya ga anty fadeela Nan zata kasheni"shikkenan takamani Yaya zata ciremin gabana Yaya kataimaka zata kasheni" wasu wasu zafafan hawaye ne masu dumi da zafi suka Shiga zirya a cikin idon momy ,kallon Yar Tata take cike da tausayi ,tabbas Allah ya jarafci AFNAN da wata kadda wadda cinye zarabawar ta sai Mai imani,Allah katsaremin ita aduk inda take "ya Allah kada ka samata abin da bazata iyaba "allah ka kiyayya daga sharrin mutane dama aljanu "kukane me karfi yakara CIN karfinta Har da majina,jitai an dafa kafadar ta ta baya ,afurgice ta juyo domin ganin waye, AREEF ne tsaye a kanta, hannunsa yasaka Akan fuskarta yashiga gogemata wahaye Yana girgiza mata Kai Yana cewa" momy kidai na bana so "idan kina kuka muma saiki sakamu mufara kukan Dan Allah kidaina insha Allah AFNAN zata samu lafiya kuma ta kasance kamar kowa ce Macé" son Zan daina Amma ban da wannan lokacin shin bakaga halin da take ciki bane Taya za ay ruwan hawaye na yakasa zuba?" Yanzu ya maganar doctor kasameshi a wayar"? Ajiyar zuciya AREEF yasaka sannan yace "momy nayar da da maganar doctor dayace samun wannan likitan wahalane tun dazu nake Kiran wayar tashiga Amma ba a dagawa ,sannan har message nayi Masa Amma shiru kukeji "bazan gaji da rokon Saba sannan bazan gaji da kiransa ba har sai lokacin da yafahimci AFNAN tana tsananin bukatar likita irinsa "shikkenan AREEF Allah ya maka albarka Bari bane waje gurin Abban ku Kai ka zauna a nan Naga tun dazu furgita take" tom shikkenan momy sai kun dawo"

Zama yasamu yayi a kujerar dake kusa da AFNAN ,bayan ya zauna ne ya kura mata ido Yana kallonta cike da tausayawa, hannunta ya kamo ya rikeshi cikin nata ,Nan take tajuyo a hankula ,itama kallonsa take kamar yadda yake kallonta sai dai ita idanunta yacike da kwalla ,rintse Ido AREEF yayi ya bude Dan jiyake idan Yana kallonta zai iya sakin kuka, sai Kuma ya daure ya bude idonsa tare da sakar mata murmushi yace "sannu kanwaty" batare da Tace yauwaba ta jefo Masa tambaya"Yaya bakason ganina ne?"" To AFNAN me kika gani ?" "Naga kana rufe idonka ko kaima kafara guduna me?" "A,a AFNAN Ni n'a isa ina tare dake har karshen rayuwata" "Yaya Dan Allah kayi hakuri" "hakurin me Kuma AFNAN"? "Yaya bani nakirawo anty fadeela ba ka hanani na biye mata Allah Yaya ba laifina bane Dan Allah kada kayi fishi Dani" Kai kadaine wan da yake fahimtata Kuma kaikadai ne wan da yafi sona da nuna min kauna dan Allah yaya kayi hakuri "tana karasa maganar tare da fashewa da kuka, "ksh oh God AFNAN Ni ba Zan taba fishi dake ba Kuma bakimin komai ba Dan Haka kidai na damuwa kinji kanwaty" "Kai ta dagamasa sannan ta kakaro murmushi Tace" Yaya Dan Allah ka rungumeni" zaro ido yayi yace" AFNAN a asbiti fa kike ko kin manta nanfa ba gida bane" eh Yaya Ni kawai sonake najini ajikinka Dan Allah Yaya" AFNAN tasake marai Rai cewa, kasan cewar bayason da muwarta yasa ya Mike tsaye yayi Dan tattaki zuwa inda take ya sa hannu ya dagota zaune sannan shima ya zauna a kan gadon ,tallafo kanta da bayanta yayi zuwa kirjinsa yashiga jinnigata Yana Dan bubbuga bayanta har bacci yafara dauketa, sai da sukayi mintina kusan 20 a Haka sannan AREEF ya tabbatar baccinta yayi nisa tukunna ya kwantar da ita a hankula ,sai da ya tabbatar yagama gyra mata kwanciyar sannan ya yimata addu,a ya shafa kanta ya durkusa yayi mata kiss a goshi sannan ya fito waje.



Kai tsaye office din doctor ya nufa Yana zuwa ya kwankwasa kofar doctor ya bashi izini ya shiga, BAYAN yashiga ne yasamu guri ya zauna a kujerar dake fece din doctor,gaysawa suka Yi sannan AREEF yace" doctor wannan numbar da kabani tana shiga ba a dauka sannan namasa message still shiru "ko zaka taimaka ka bani number wannan abokin naka nakasar *Faris* Dan Allah doctor kada kace a,a"shiru doctor yadanyi na Dan wani lokaci sannan yaja dogon numfashi yace"A.R samun doctor abin da matukar wahala nabaka shawara kaki ka yar da , da hakura kayi da yafiye maka sauki kada kaje garin ceto ran yarinyar nan kasaka kanka a wani halin " hmm bazaka gane ba likita wannan yarinyar itadin kamar rayuwa Tace inason na cireta daga wannan halin bakasan ko ta sanadiyyar Haka Allah sarya samu a aljanna dagani har kudin Ni dai BURINA kabani number" shikkenan "doctor ya dakko wayarsa ya fadawa AREEF numbar abokinsa alhji ilu dake zaune a kasar *Faris* bayan ya fada masa ne AREEF yayi godiya sannan ya tashi ya fita daga office din, dakin da AFNAN take yakoma still dai haryan zu Bata tashi ba ,Dan Haka yasamu guri ya zauna ,numbar yashiga Kira tana ringin Amma ba a daga ba sai da yayi Kira yakai hudu ana diyar din aka daga , Ajiyar zuciya AREEF yayi tare dayin handala yace" ASSALAMUALAIKUM" wa, alaikumussalam" aka amsa cikin dattako daga can kasar, "yakake nasameka lafiya "AREEF yafada, "lafiya kalau alhamdulillah kaifa"? Nima lafiya kalu yauwa kana magana da AREEF ABDULLAHI daga *KOGI LAKWAJA* "Masha Allah malan AREEF meke tafe dakai?" Daman Ina neman wani bawan Allah ne ko zaka taimakamin ka hadani dashi" wakenan?" Likitan *Dick* " ban fahimci inda ka dosaba kamun cikkakken bayani akan sa?" Ayadda akacemin shi doctor ne kuma shi lauya shi sojane" zumbur alhji ilu yatashi tsaye tare da zaro Ido yace " Wai *Lion*kake nufi" to sunansa lion ?" Koma dai mene nidai shinakeson gani" agaskiya ganin *lion* zai maka wahala dan koni Tun da nake sodaya na taba ganinsa ,ranar danagansa kuwa sai Dani kwana da kwanaki cikin tuaninsa bazan maka karya ba ka hakura da ganin doctor indai Babu damuwa "meyasa kace na hakura"? Sabi da nasan har aba da bazaka taba ganin Saba" Wai shi wanene wannan mutumin ba Dan Adam bane kamar kowa?"

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login