Showing 6001 words to 9000 words out of 18924 words
TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR π€±..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN π ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR β οΈ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE πSTORY....(28) TAWA K'ADDARAR π’ FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY β οΈππΉπ... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYAπππ...Free book.....
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar π€± QUEEN OF WRITER π```
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *ZUCIYAπππ*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._
*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar π€± QUEEN OF WRITER π nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji β¨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINAπ_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar π€± QUEEN OF WRITER π HAUSA NOVELS π MRS_MLM TAKUCEπ₯°π₯°*
................................βββββββββββββββ
........................
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR π€± QUEEN OF WRITER π HAUSA NOVELS π MRS_MLM)*
*Page 31 to 40*
*MASHA ALLAH ALHMDLLH INATAYA D'AUKACIN AL'UMMAR MUSULMAI MURNAR GAMA AZIMIN RAMADHAN LAFIYA, UBANGIJI ALLAH YA K'ARB'E IBADUNMU π€² ALLAH YASA BAMU WUNI DA YUNWA K'ISHIRRUWA NA BANZA BA π€² ALLAH YASA MUNACIKIN WAD'ANDA AKA Y'ANTA DAGA WUTA ZUWA ALJANNA MAD'AUKAKIYA π€² ALLAH KABAMU LAFIYA DA ZAMAN LAFIYA π€² WAD'ANDA SUKA RIGAMU GIDAN GASKIYA UBANGIJI ALLAH KAJIK'ANSU KAMUSU RAHAMA ALLAH YA HASKE DUKA KABURRURANMU HARDAMU DAZAMU SHIGA ALLAH KAIMUNA AFUWA RANGWAME YAFIYA SASSAUCI π€² ALLAH KA K'ARA MUNA LAFIYA DAZAMAN LAFIYA DA ARZIKI MAI AMFANI π€² ALLAH YA K'ARAMIN ILIMIN ALLAH π€² ALLAH K'ARAWA K'ASARMU NIGERIA ZAMAN LAFIYA π€²π€²π€² INATAYA KOWA MURNA DA ALLAH YASA MUKAYI TSAWON RAI ALLAH YASA MUGA NA SHEKARU MASU ZUWAMAπ€²π€² RAMADHAN KAREEM β¨π DAY 30 FINALLY DAYπ₯³π₯³π₯³π₯³π₯³ TUESDAY 9/4/2024 APRIL*
.....Cikeda murna yanufo gida dukwanda yaganshi yau zaiface yanacikin farinciki, Abun mamaki Kuma saiyatarar da palourn cikeda Sauran Ahlinsu harda Sarkin gabas Wanda shine babba yanzu Ahlinsu Saidai yatsufa Saidai jikinsa maikyau ne bazakaga tsufanba,
Sanye yake Cikin farin yadi da hula bak'a harda safa, murmushinsa yak'aru dayashiga palourn da sallama,
Ansawa sukayi,
"Ah likita bokan turai yanzu akedawowa tind'azu muketa nemanka,"cewar Hajiya fulany matar Sarkin gabas Wanda Shine kakansa itace kakarsa dama mata 2 gareshi itace dai jininsa yafi had'uwa danata danharzama gurinta yayi ada,
Murmushinsa Maikyau yayi Kafin yace"inacan amma jikina yabani nayi Bak'uwace babba shiyasa nadawo da sauri" yafad'a yana zaman k'asa kusadasu Sauran y'ayan Gidan k'ananan dasukazo tare sukazo duk Suka yab'eshi, Adeel da son yara Aikuwa yabiyesu sai surutu sukemasa iyakacinsa murmushi,
Sarkin gabas yayi gyaran murya tareda Kiran sunan Adeel,
Hakan yasa duka palourn sukayi tsittt domin sunsan Abunda zaifad'a Mai Mahimmanci ne, Sakin yaran yayi sukayi waje dagudu shikuwa yamaida Hankalinsa ga Sarkin gabas tareda ansawa,
Cikin dattako yafara magana yace"Adeel yanzu kaiba yaro bane idanhar bazan mantaba Yanzu kayi shekaru 35 kenan Aduniya, kanada Ilimi kanada Kud'i tobabu Abunda zaka tsaya nema yanzu saboda haka aure muke buk'atar kayi Umarni ba Shawaraba kanada wadda kakeso yanzu komune zamu baka,"
Kafin yayi magana Mom tacafe zancen dacewa yanada mana aikowa Anan yasan soyayya da shak'uwa dake tsakaninsu da Naina yanzu saka Rana Kawai yakamata ayi musha biki,"
Tindatafa Magana yakejin wani zafi da haushinta, wai itasai yaushe zatadaina Masa katsalandan cikin rayuwarsa,?
Tinaninsa ya katsene da Sarkin gabas yace"Hakane Adeel"
Cikin ladabi yaduk'arda kansa yace"Allah yak'ara Mai martaba lafiya, zancen Gaskiya ni inada Wadda nakeso yanzu hakadaga gidansu nake Kuma harsunbani dama Kan naturo iyayena Ayi maganar Auran danbanason Abun yajima inada tafiya dazanyi shiyasa nakeson Agama komai kannatafi"
"Kanada wadda kakeso Adeel!!!,"? Mom tayi tanbayar cikin mamaki tana zamowa daga kanjurarda take Zaune,
Abid dai yakasa magana dan yasan Akwai k'ura dan Adeel yad'auko dala ba ganwone,
"Eh Mom nasamo Wadda zan Aura Gaskiya ni itanakeso,"
"Wacece ita y'ar gidan wane Minister ko commissioner ko wane sarkin ce da harkafad'a soyayyata Kuma bayan kasan dawata gabanka Y'ar waye,"?
Dukansu idanuwa sukazuba masa domin jiran Ansarshi,
"Ba y'arkowa bace face mutumin kirki Mai Addini dama mutunci ni Matar kirki nakeso bawai Mai matsayi da dukiya ba, Kuma...."
"Kaidakata Mana yaushe kafara musayar yawu dana samadakai Adeel itad'in fa matsayin uwatake gareka kasaita halshenka kasan yarda zakamata magana,," Cewar daddy cikin fad'a
"To ai haryanzu baka bada Ansar tanbayar ba nikaina Inason Sanin wacece itad'in,"? Cewar Sarkin gabas
"Ni barina fad'amaka ko y'arwacece Naina tafad'a dakeshigowa palourn fuskata duk tayi jage jage dahawaye ga Alama tajima tsaye tanacin duk mesuke fad'a,
"Mom Acan layin Unguwar talakawa take y'armatsiyatace itakanta Awani k'aramin Gardiner take Aiki babanta k'aramin shagon saidakaya garasa na biscuit da alawa intak'aicemaka magana itad'in ba y'ar kowabace face matsiyata wad'anda ko Amasu Aikinmu basukaiba, saboda itanema yak'i zuwa dubani bayan nayi wannnan accident d'in nasamu labarin Soyayyarsu daga wurin k'awata Kuma saigashi dazuwana Domin naji Gaskiyar Lamarin sainakejin tabbacin labarin daga bakinsa Mom wllh Inason Yaya Adeel kumabazan iya had'a numfashi da y'ar matsiyataba," tak'arasa maganar cikin kuka Had'id'a fad'awa jikin Mom.................
*WASHHHHHH NAGAJI WLLAHI KUYI HAK'URI MUHAD'U NEXT PAGE......*
_BASEERATA ITACE ARZIKINA π_
WHATSAPP NUMBER 07064904617
OR
07031012948
*ZUCIYAπππ*
```FREE BOOK```
_APRIL (4) 2024_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR π€±..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN π ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR β οΈ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE πSTORY....(28) TAWA K'ADDARAR π’ FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY β οΈππΉπ... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYAπππ...Free book.....
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar π€± QUEEN OF WRITER π```
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *ZUCIYAπππ*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._
*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar π€± QUEEN OF WRITER π nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji β¨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINAπ_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar π€± QUEEN OF WRITER π HAUSA NOVELS π MRS_MLM TAKUCEπ₯°π₯°*
................................βββββββββββββββ
........................
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR π€± QUEEN OF WRITER π HAUSA NOVELS π MRS_MLM)*
*Alhmdllh Alhmdllh Alhmdllh A yau 10/4/2024 Mukayi k'aramar sallah INATAYA D'AUKACIN AL'UMMAR DUNIYA π BRK DA SALLAH, Ubangiji Allah yak'arbe ibadunmu π€² Yasa mudace π€² HAPPY EID MUBARAK β¨π TAQABALALLAHU MINNA WAMINKUM π₯°π€ Allah yamaimaita muna harta bad'in bad'ad'a π€² Sak'on Taya murna daga Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausa QUEEN OF WRITER π HAUSA NOVELS π (MRS_MLM)*
*Page 41 to 50*
"Kiyi hak'uri Naina indaimun isadashi todolene ya Aureki Saidai infand'aremuna zaiyi Kuma Bai isaba in Sha Allah, Sannan bazaka kwasomana y'artalakawa a Wannan danginba Wllh," Cewar Mom
"Kunga Abu Abun Ahankali ai zamanta talaka bashine zaisa ace baza'a bari ya auretaba Saidai Abun yanada buk'atar azauna ayi magana kanshi,"cewar Sarkin gabas
"Mai martaba ai wannan Abun bamazaiyuba fa, yanajinin sarauta kumaga tarin dukiya hutu gaba da Baya bazai b'atama muna record ba dole ya hak'ura magana ta K'arshe yanzu Kawai Nanda sati 2 tindahar yagama shiri kaikoda baishiryaba nizanbashi gidan zama Inason Ad'aura Aurensa da y'ar uwarsa gatanan magana tak'are," cewar daddy cikin fusata
Tindasuke zantukan yajikansa yad'au nayi tamkar and'auramasa dutse, *ZUCIYA* batabuk'atar bak'on al'amari mik'ewa yayi harduhu duhu yake gani baice Komai ba yabar part d'in duka direct part d'insa yakoma yazauna bakin gado Had'id'a dafe kansa dakemasa wani irin sarawa, shigowa Abid yayi yasoma lallashinsa Amma Sam bayajin meyake fad'a domin *ZUCIYARSA* tagama nisa,
Kama hannunsa Abid yayi cikin tausayi dakwantarda murya yace"Adeel dan Allah Kayi hak'uri idan itad'in matarkace Kuma rabonkace wllh koba yanzuba saika mallaketa kasan Abunda kedamunka Sarai Dan Allah kada kasalwantarmuna da rayuwarka ko lafiya dan Allah Adeel," yak'arasa maganar cikin wani yanayi,
Kallonsa Adeel yayi tareda jinjina masa Kai Kawai, amma shik'ad'ai yasan meyakeji a *ZUCIYARSA* Kuma muddin batasamu Abunda takesoba tofa dakwai gagarumar matsala,.
Sungama yanke Hukuncinsu Kan Naina kawai zai Aura da wannan suka watse,..
BAYAN SATI BIYU
Adaddafe yayi kwanakin batareda zuwa indatakeba Sam yakasa cireta a *ZUCIYARSA* to tayama zai iyatinda yanasonta Anya kuwa sunsan mecece *ZUCIYA*?
Zaune yake a office d'insa Abubuwa duksungama kwab'emasa tinanin mafita yake gashi yanzu Saura sati d'aya sumasa Auren da Naina zancen Gaskiya bazai iya hak'ura da itaba yanasonta wllahi yanasonta kamata yayi yaje yayi magana da ita tabari Ad'aura tareduka su biyun, da wannan tinanin yamik'e yanufe gidansu Cikin fad'uwar gaba danbaisan mezai faruba,
Yana Isa yayi parking motarsa yasami yaro yatura yakiramasa ita,
Komawa yayi Cikin motarsa yakwanta idanuwansa rufe amma k'ofar motar bud'e,
Fitowa tayi ganin motarsa yasa tayi mamaki domin baitab'a zuwa yatsaya cikin motar ba Kuma k'a'idane saiya Fara sanarmata zuwansa kanyazo Kuma idanyazo tawaya zai fad'amata kuma saiyafara tsayawa ta shagon baba sungaisa, Ahankali ta Isa bakin motar tazagaya k'ofar bud'e take da sallama tashiga amma shuru domin yayi nisa Cikin tinaninsa, bubbuga gaban motar tayi dad'an k'arfi hakan yasa ad'anfirgice yabud'e idanuwansa, zubamata Ido yayi bayako k'iftawa sanye take Cikin rigada zane na Atamfa Kuma tasaka hijab babba.
"Ah Wai lafiya dear irin Wannan kallon hakasaikace yaukafara ganina? Waima meke damunka tinaninme kake dahar nazo bakasaniba Kuma nayita sallama nanma shuru,"
Azuciyar Zuciya yasauke tareda d'auke kansa daga gareta shuru yaratsa wurin ganin kamar halin nasana miskilancinsa ne yamotsa saita sharesa itama batasake magana ba, hartacire ran zansake magana saitaji yana Fad'in"Khairynaaaaaa" Saida yajasunan hakan yasatajin wani irin yarrrrr Ajikinta tazubamasa Ido domin Karon farko dayafara Kiran sunanta,
"Kinasona har *ZUCIYA*,"? tanbayarda yajefatama bazata kenan
Kallonsa tayi damamaki Kuma ganin ba wasa kanfuskarsa saita fasa yintanbayarda tasojefamasa,
"Eh inasonka Wanda *ZUCIYA* tace D'auke dashi bawainiba"
"Zaki Amince da Aurena takowanne yanayi,"?
"Waimeke faruwane dear k'afad'amun mana,"
"Ki Ansamun tanbayana Khairynaaaaaa,"
"Eh Zanyi"
"Kiyi hak'uri amma kubiyu Zan Aura lokaci d'aya Kuma Nanda sati d'aya,"
Jin maganar waisu biyu zai Aura tamkar saukar guduma Kan *ZUCIYARTA* "Bangane Ina maganarka tadosaba," tafad'a tana k'ara kafesa da idanuwanta,
Duk Abunda yafaru yafad'amata Saidai yab'oye Cewar basasonta dantanajin talaka kawai yanuna mata y'ar uwarsa sukajima dazancen aurensu,
Girgiza kanta tayi Domin tanaji Ajikinta Tabbas dawata k'asa Kuma zancen Gaskiya bazata iyahakanba Abu saikace Film,
Hawaye suka soma silalomata Ahankali tashare tace"damanasan nayi ganganci fad'awa soyayyarka Adeel domin kuwa wutsiyar rak'umi tayi nesa da k'asa Kai d'anmasu Kud'ine dama nasan abune mawuyaci subari mumallake juna wannan ganganci *ZUCIYATANE* bansan Sanda tafad'a Sonkaba kantafad'a sonka Saida tajima cikin tausayinka *ZUCIYA* batada k'ashi Sam mutum baya iya hanata Abunda take buk'ata musamman b'angaren so, Amma yazama dole gareni dana tilastawa tawa *ZUCIYA* dole tabarka Domin kafi k'arfina, katafi Adeel kada kasake dawowa indanake na hak'ura dakai banasonka!!!!," Tanagama maganar tafice da gudu,
Adeel kuwa tamakar Andasashi babu Abunda kemasa yawo sai kalmar karki "banasonkaba na hak'ura dakai!!!," Wani Irin yanayi yaji yafad'a yajima Kan yawuce Gida...............
*Kuyi hak'uri kunsan inada matsalar Ido bazan iyayin dogon Typing ba*
_BASEERATA ITACE ARZIKINA π_
WhatsApp number 07064904617
OR
07031012948
*ZUCIYAπππ*
```FREE BOOK```
_APRIL (4) 2024_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR π€±..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN π ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR β οΈ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE πSTORY....(28) TAWA K'ADDARAR π’ FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY β οΈππΉπ... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYAπππ...Free book.....
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar π€± QUEEN OF WRITER π```
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga