Showing 6001 words to 9000 words out of 12562 words

Chapter 3 - BINTA-YAR-JAGALIYA-OUM-YASMEEN

29 Jun 2024

4450

tuni wani irin tashin hankali ya ruske shi Oni labahani a haka mutuwa ta zo ban cika burina ?aya ba a duniya ashe a fili yake


Gyara tsayuwa tayi tace


"Ai kuwa yau zaka ba?unci lahira domin mun gani ana ta'asa a gidan ,


Dan girman Allah mala'ikan mutuwa kai min rai Wallahi ban sani ba cikin yar da bara ya sa ?afa ya doka a wa uwani domin Wallahi ba zai fuskanci tashin hankalil nan shi ka ?e ba yace

"Uwani tashi daman ance in da rai zaka sha kallo yau ga mala'ikan mutuwa a kan mu,

Aikuwa cikin masifa ta ?auko tasar da taci abinci ?azu ta buga mai tace


"Zan fasa maka kai kafin ni ka fasamin fatsarmama in ban da ka mai dani mara hankali mala'ikan mutuwa ne ya zo gidan nan?"


*Ya ku yan adam har kuna da lokacin yin fa?a alhalin yau zaku mutu*


Innalilahi dan girman Allah ai bansan gaskiya yake fa?a ba kaimin rai Wallahi bacci nake ya ta sheni

Ai kuwa yau zaku yi kwanan barzahu

Tuni uwani ta saki gudawa a zaune yayin da numfashin labahani da ??ar yake fita saboda ta shin hankalin da yake ciki ko mutsi ba yaso yayi ?o?ari yake ya tuno addu'a amma ina ya kasa sai mun jaye nu'ara kulya li'ilafi yake mai mai tawa tun yanayi ahankula har ya dawo da ?arfi..............???


*BINTA YAR JA GALIYA*

Wannan littafin na ?u?ine bazanyi free page da yawa ba ki garzayo ki mallaki naki domin bansa ku?i da yawa ba ?300 kacal

Account number Ja'iz bank 0014853443 Amina Muhammad alhasan ko katin kira MTN ta wannan number 08141785374 ko wannan number 09061890481 kiyi screen shot ki toromin ta pc

*KU HANZAR TA KU SIYA FREE PAGE YA KUSAN ?AREWA*


*DOMIN WASAN YANZU YA FARA*



free page



Dariya ce ta kusan ku?ucce mata ta danne tace

"zan baku za?i ku za?a in kuna so in barku da ranku sai kun hana saurayin meragaje zuwa gidan nan in da gaske yake ya fito ya aure ta

ko in hana ku ba haya na tsawan shekara ?ari ko in sa?ar maka gudawa ta tsawan shekara tamanin ,



zaro ido yayi tuni wata gudawa ta ku?ucce mai ji kake tsuuuuuu yawa an saki fanfo ta?a ?asan shi yayi ga wani irin wari da ya game ?akin a zuciyar shi yace


"anxu gun har an fara sa?ar min tawa yasan wataran ba gudawa zaiyi ba sai de ya kashayar da ?a'yan hanjin sa ,



duban uwani yake amma a ba?ini wasu taurari yake gani sun za gaye shi yau yasan ?ar shan sa ya zo shekara ?ari ba kashi ko ?wana ?aya mutum beba yake ji gata balle mutum yayi shekara ?ari futsari ne ya biyo baya jin har da gudawa yo rana daya mutum yayi gudawa yake fita hayyacin sa balle shekara tamanin ai kawe mutuwar tsaye zaiyi da k?ar ya iya bu?e baki yace



Innalillahi fatalwar gimbiya ku yimin min rai dan allah wallahi ba laifina bane laifin uwani ne na matsani yaron nan ita ta dage sai ya zo gun mairo

Zuface ta ?aryowa uwani tace

Wallahi sharri yake mun kullum sai ya bashi ku?i ko mero


MERO da ta fita hayyacin ta tayi dana sanin shigowar ta ?akin nan tace

"Eyyy eh wayyo allah,

banzan kallo labahani yayi mata yace

"tsakani na da gimbiya a ?wai ?auna ta gaskiya da amana kowa na garin nan ya sheda,

FATALWAR GIMBIYA ni na za?i na farko zan hana shi zuwa

a'a ke naki da banne waccan tsohowar da ta kwanta a ?akin binta zaki taso ta sannan ?arta ?ara ?wana in ba haka ba mu shanye muku ?afafuwa ke da ita

"To, zan taso ta insha allah haka baxata faruba ,

Duda halin da yake ciki be hanashi zabgawa uwani wata uwar harara yace

"hmmmm ai duk ke kika jamini saboda san ?u?in ki shegiya me subfar ?aguwa ,

"kun ceci kan ku ni zan tafi chaina ,

?if suka ji da sauri uwani ta tashi ta fito domin tada iya mahaifiyar ta da tazo daga ?auye


da gudu binta ta wa?a ban ?aki cikin ta har mur?ewa yake saboda dariyar da ke cin ta

Jin alamar gudu yasa uwani ta dafe kanta domin a tunaninta fatalwar gimbiya ce ta tashi sama domin ?arta warce kanta yasa ta dafe shi


"IYA IYA IYA ,

sosai tsohowar ke sharar munshari har da yahun bacci

Hannu uwani tasa ta buga matashin iya a fusace iya ta sa hannu ta buge hannun uwani tace

Dan allah ku barin na huta tun ?azu kuke ta shina yawa wanda na ciwa wani bashi


"hmmmm iya yau fatalwar gimbiya ta zo gidan nan ?azu ta tafi wallahi tace ?ar ki ?ara ?wanciya a ?a?in ?ar ta in ba haka ba sai ta shanye mana kafafu,

cikin sauri IYA ta tashi ta zabgawa yar tata harara tace

Owani lami me yashin madina ?ar da na haifa da cikina ita ke sharara min ?arya uwani bura'uban ki uwani na yi miki kama da wacce fatalwa zata ambaci sunan ta to yasin har in bar gidan nan a ?akin nan zan ?wana


Wasu hawayene masu yaji suka zubu a idon uwani tace dan girman allah iya ki zo mu tafi ?ar suji ja'in jar da muke da ke

zani ta gyara ta face majina ta sai ta matashin ta ?wanta tace

Al?ur'an uwani ki fita adona in rufe wallahi uwani ina raga miki da iliyane da tuni na zubar mai da ha?ura ai ?azu itama shegiyar ina jinta nayi mata shiru domin ban zo gidan nan in ?wanta a tabarma ba nazo inji laushin katifa ai gashi ta ha?ura ta fuce tasan duk tujararta na fita hhhhhhh gaba da gaban ta


majina uwani ta face ta ha?a hannu wanta biyu tace

"IYA dan girman Allah ki ha?uri ki taso mu tafi ,

wata uwar ?irga sukaji a lamun abu buwa sun sauka tuni hanjin cikin uwani ya cure gu ?aya ta fara zare idanuwa domin ba ba?in magana IYA ta ja musu da ta taso da duk haka bata faru ba

"wani irin ?ugi su kaji guggugug wata ku bil adama kuna da taurin kai na maku dama ku fita ?un?i gashi ni har naje chaina na dawo kuna zaune ,


zaro ido IYA tayi ya dafe ?irji daman tun zuwan uwani da ta bita Allah sarki ashe sona uwani ke yi oni lami na shiga ukku yau sai ta Allah tace


*"UWANI* in kin sami ku?uta ina bin matar me gari naira hamsim ku?in daddawa ki amso kiyi min sada?ar ashirin da biyar sannan ki gina min masallaci da raguwar ku?in tun huri na keso in iya sa'alun amma sakalci na ya hanani yanzu da tayi min rana ina zuwa ?abari ana tambayata in amsa kuka tasa domin ba haka ta so ba taso abar mata jiran duniya ,

zuba mata ido uwani tayi da alama IYA ta fita hayyacinta bata san me take fa?a ba yanzu har yaje chaina ya dawo ji tayi fa a radio ance ba ?asar da takai chaina nisa

"?azu na ?afa muku shara?i kun bujere min to zaku rufe idanuwan ku har sai wani daran yayi sannan ku bu?e in kuka ?us kura kuka bu?e to fa rundunar aljani gushshu zatayi sama daku sannan ki fa?awa labahani ?ar ya sake ya ?ara fita waje da sunan bara sai de yaji anyi sama dashi bashi ba dawowa,

"To mun gode ,


tuni suka rufe idon su suka fara laluban ?ofa ruge ruge suka shi ga yi ganin uwani ta bangaje IYA ba ta luraba yasa IYA ta fusgota ta dawo da ita baya tayi wuf ta futa gani take in ta ?ara second ?aya rundunar aljani gushshu zata yi sama da su


Ganin iya ta futa yasa itama ta fita a guje har ta buge da garo ?akin uwani suka shiga suka cure gu ?aya ha kama malam ya zuba ta gumi dan ko shakka babu yasan fatalwar gimbiya ce ta zo musu ba mala'ika ba duk abin da ake yana ji har da hana shi bara duban mero yayi duk ta fita hayyacin ta sai surutai take allah ya rufawa saminu asiri da yau be ?wana a idan nan ba da ya ?wana da dashi wannan rundunar gushshu zata ha?a domin ai ba zasu bar shi ba saboda kajin mutane da yana sakat a garin nan kullum cikin cin kaji yake suma harya sammu su




*WANNAN KENAN*



"wallahi momcy duk abin da zan ja hankalin sa ina yi amma wallahi a banza anya kuwa yana da lafiya?,


YUSRAH ki nutsu ki gano abin da baya so da wanda yake so shine fa amfanin zaman ki kenan a gidan wallahi na ?wa?ayin dukiyar gidan alhaji ?ura kin san kaf ?asar nan ba na biyun su a ?u?i da mulki ke ce wacce zata zamo silal dawamar mu a daula kinsan a kullum sai naji ?akin cikin hajiya turai saboda mahaifin mu ya fi son ta shiyasa har ya bawa bilal auran ta lokacin da na gane haka wallahi har ?wanciya nayi a asibiti ?arshe sai ya ha?ani aure da mahaifin ki wanda bashi da wata shahararriyar dukiya dan haka wallahi ko zan yawo tsirara sai na rusa hajiyan turai akomai


MOMCY yanzu wanne mataki zamu ?auka naji hajiyan turai tana cewa we waccan shegiyar yarinyar zata dawo gidan nan


?wafa tayi tace


"Uhmm zanyi maganin ta ,



MOMCY ya zanyi ya so ni duk abin da nake kamar baya gani fa


Dariya tayi tace


"YUSRAH yana kula da komai halin su ?aya da mahaifinsa zai nuna miki kamar besan komai ba to kisam mummu?e yake yana lura da komai sannan duk kan wani ta?un kowa yana sa mai ido amma zanje gun bokana gibi,


"TO bye,

"Bye,


washe gari ??


cikin sauri yake komai saboda yau suna da taron jam'iya gashi sauran ?wana sittin za?e wani satin za ai primary election za su yi tsare tsaran abubuwa geznar yasa blue black tayi mai kyau abinka da farar fata yasa black shoe ga rolex black a hannusa hula ya sa tangaran gyara babbar rigar sa yayi ya sai ?amshi yake zab gawa ?auki brief case ya ?anna remote ya kashe komai na ?angaran sa cikin nutsuwa yake taka stairs case wayar shi ce tayi ?ara alamun shigowar message be biya ta ?ai ba ya nufi shashin hajiyan turai duk inda yabi sai sojojin nan sun gaishe da shi amsa musu yake cikin sakin fuska

a bakin ?ofar hajiyan turai ya tarar da sam driver sa sam yace


"good morning sir ,


morning sam

?ur ?usawa yayi ya amshi brie case ?in sa

mi?a mai yayi

Cikin hausar sa mara fita yace

"sir ga sabuwar jaridar c.n trues ,

cak ya tsaya be juyo ba yace


innaje office zan duba ta

"sir is important ,

juyowa yayi ya amsa shafin farko yaga picture ?in shi anyi rubutu da manyan ba?i *SHIN KO KUN SAN DALILIN DA YANA ?AN TAKARAR SHUGABAN ?ASA AZZAM BILAL ?URA HANA SHI AURE* ???

Zubawa rubutun ido yayi yawa me shirin gano wani abu wato in kana so ka san asalinka shiga siyasa rintsai don sa yayi a hankali bakin sa ke furta

*HASBUNALLAHU WANI'IMAL WAKIL*

ba abin da ya ?aga mai hankali sai we ana zargin sa da yana hur?a da karuwa shi yasa ya?i aure ring ?in wayar shine ya dawo da shi hayyacin sa da sauri ya ?auka ganin mahimmancin kira yasa dole ya ?aga yayi shiru


AZZAM kana dawo wa daga taron jam'iya ka biyo jirgi ka tawo akwai matsala duk da alhmdllh nayi maganin matsalal


to kawe yace mai sukai sallama kai tsaye shiga ciki yayi domin gaishe da hajiya turai sai wanda ya karan ce shi zai gane cewa yana cikin fushi sosai fuskar sa har ja tayi abinka da farin mutum cije le?ansa na ?asa yayi a rasa da me za aha?a shi sai da zina rumtsai ido yayi tambas siyasa mugun wasa ne in baka da juriya ka shigeta sai a haukata ka ba abin da ya tsana ya ??amace shi irin zina dai dai ta kansa yayi yayi sallama


cikin fara'a ta am samai yace

"lafiya azzam naga yanayin ka ya sauya wannan fa jaridar da ka du?un?une ta me ke faruwa?,

risina wa yayi ya ?a?alu murmushin dole yace


"hajiya bakomai barka da safiya kin tashi lafiya,

ajjiye chokalin hannuta tayi ta dauki tissue ta goge bakin ta ta mi?e cikin nutsuwa take takowa inda yake tace


"Azzam ni na haifeka dan haka kome zakai ka ?oyemin abin da ke zuciyar ka ni me iya karantar shine ta idonka ko fuskar ka azzam kai ka ?e muka haifa duk da haka mun baka tarbiya ta gari mun hane ka da yin ?arya me yasa yanzu xaka fara alhalin fus?ar ka ta nuna ? ,


?asa yayi da idanuwan sa jikin sa yayi sanyi ya mi?o mata jaridar amsa tayi ta sami gu ta zauna ga banta ne ya wa?i tayi shiru na wasu sakanni kana tace


"?aukaka bata zuwarwa mutum ta cikin sauke duk?an wata nasara tana zuwa da ?alubale ba kowa ne zai yarda da wannan zancan ?azafi ne duk wanda yayi maka nasan ubangiji ba zai barsa ba ?ana ?ar ka sa komai a ranka Allah yayi albarka ya dafa maka ,


sosai nasiyar mahaifiyarsa ta shige sa tambas duk wanda yayi sa'ar uwa ta gari ya dace yace



"hajiya zan tafi taron jam'iya sannan zanje kura baffa na nemana,


okay Allah ya tsare


"ameen yau muzamfar zai dawo na barmai komai na kasuwanci na kafin komai ya dai dai ta,


"To allah ya rufa asiri ya bu?a,

"Ameen ya allah,


mi?ewa yayi zai tashi yaji ance



yaya ina ?wana



be juyoba ciki ciki ya amsa yayi gaba abinsa


ha?iye wani yahu me ?aci tayi tayi zaman da?aro a ?asa kai kace yar borice zuciyar ta tayi wani irin ba?i dan ma Allah ya temake ta hajiya turai ta shiga ?akin ta sallamar ramlat taji da sauri ta ?ago kai tana jifanta da wata iriyar harara

Mayafi ramlat ta cire tayi ?amara tace


"wallahi kinsan ni bana ?au?ar raini ko dan wallahi yanzun nan zanyi ?asa ?asa da ke banza ?aruwa ,


cikin zafin nama yusrah ta ?aga hannu zata mare ta haseena ta tare tace


"?arya a kai miki ai yusrah baki ga komai ba sai ance miki yau an daura aure na da yaya azzam ,


Ramlat da zuciyarta ta kawo har huya ta ?auki takalmin ta ta bugawa haseena abaki tana huci tace


"wallahi kaf cikin ku ni ya azzam ya dace ya aura saboda ni daga dangin ubansa nake kufa yan karan ?a?a miya banza ye kawe,


dariya yusrah tayi ta tafa hannaye ta ranga?a bu?a tace


"anayi muna jin da?i ku gama haukan ku ni zan aure shi,


sosai bakin haseena ya fashe yana zub da jini dafewa tayi ta zuba uwar ?ara da sauri hajiya turai ta fito tace



"lafiya haseena ramlat yusrah me ya same ki haseena ?"

yusrah tayi carab tace


"fa?a sukai ita da ramlat ta sami gu ta zauna ta kur?i lemo ta sa earpon a kunnanta tana bin wa?a,

hmmm ni ba zuwanku gidan nan shine matsalata ba aa fa?a kuke ace har yanzu baku girma ba ko wacce a cikin ku da tayi aure da tuni da ?a'?anta wallahi yanzu nan zan ?ira azzam yayi maganin ku nasan beyi nisa ba


Haseena tace

hajiya ?an allah kiyi ha?uri insha Allah ba zamu ?ara ba

Ramlat kuwa sai hura hanci take domin tare suka tashi da azzam ya bata shekara ukku saboda shi ta?i yin aure yanzu haka tana aiki a asibitin kura ta ?auki hutu ta tawo nan gu ta samu ta zauna tace


hajiya ki ha?uri insha allah ba zamu ?ara ba yaran nan ne basu da kunya

hajiya turai tace


yusrah ki basu mukullan ?akuna su za?a wannan barin ku gu ?aya a kwai matsala

wani uban murmushi ta saki me cike da ma'anoni tace


"To hajiya ,

mi?ewa tayi ta tashi domin wallahi ba zasu zauna a ?amgaran nan ba in da ake kai ba?i zata kai su ba har gori sukai mata ba

wannan kenan garin kura


fitowa tayi ta zabga wata uwar hamma ?akin kahu labahani ta kalla tuni wata dariya ta kub?uce mata ta dinyi harda ru?e ciki ganin saminu ya shigo yana waka tayi sauri ta ha?e ranta tace


"ke saminu zo ka siyomin indomi da ?wai,


washe baki yayi domin yasan in ta aike shi tana yi mai hasafi abin hannunta be rufe mata ido ba yace


"to anty binta gani ,


?aki ta shiga ta mi?o mai ATM card ?inta tace


"kai ma ka siyi ta 500 sauran ka da?e ,


anty binta bazan dade ba allah isa kar in sami lahi


Banza tayi mai ta sami gu ta xauna tana yar waka aguje kahu labahani ya fito ri?e da ciki da alama bayi zaishi ga ?aga murya tayi tace


"kahu lafiya kake tafiya a ?ur ?ushe?,


wani to tu?u?in bakin ciki ne ya zomai huya yace



"Binta ?ar de duk abin da akai ki ce baki jiba ?,


Zaro manyan idanuwanta tayi tace


Kahu ban sani ba me akai


banza yayi mata ya shiga ban ?aki domin gaskiya fatalwar gimbiya su ta raina gashi ta hanashi fita nema ta tsame yarta a ciki duk ta'asar da binta keyi


ringing ?in wayarta taji da sauri ta shiga ?aki ganin sunan alhaji ta saki murmushi domin har ta ganota tana fantamawa da ku?i hello alhaji


"my beb yau zai zo kura zan toro miki address ?in sa kije mu gwada sa'ar mu kowa ya dubi halittarki dole ya yaba ,


fari tayi da ??awawan idanuwanta tace

"okay toromin amma da shara?i inga ku?ina ,


binta shegiyar kaya duk wata hanya da zaki cutu sai kin ?auce mata


Alhaji kenan ina tare da ku ba dole in koyi fusaha ba ai sai abarni abaya


hakane my beb yaushe za muyi aurene


"hmmmm alhaji sai na gama cin duniyata da cinke ,


ni kuma zan baki allurar tsi?arar ta


dariya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login