Showing 3001 words to 6000 words out of 12562 words

Chapter 2 - BINTA-YAR-JAGALIYA-OUM-YASMEEN

29 Jun 2024

4452

fa ita siyasa mace ce me ciki ba a san me zata haifa ba ?,

Azurfar hannu sa ya murza ya ?auki limon tatatcan inibi ya sha ya ajjiye akan Centre table yace

"A dukiyar mu in mun ?auki biliyan hudu kamar mun ?auki naira biyar ce yi dim tawa talakawa mukai ko mun rasa ba ba?in ciki,

Hakane baffa Allah ya sa mu dace sannan dan Allah baffa ?ar Musa yan daba a siyasar mu sai ma mu jawo su a jiki muga sun shiryu sannan in na hau mulkin kasar nan zan kama duk wani wanda ya ke siyar da kayan shaye shaye da dilolin sai na kama su

Yayi kyau Allah ya temaka

yace

"Ameen"

ya fita gida ne babba ya tsaru ga jami'an tsaro sai zagaye su ke inda yayi parking motar sa ya nufa cikin sauri driver sa ya jiran sa ya bu?e mai gidan me zaman banza ya shi ga

"Oga ina zamu?*

Shiru yayi na wasu sa ?anin san nan yace

"Kura international airport ,

"To, kawe driver yace domin in da sabo ya sama da halin sa tun mahaifin sa na da rai shi yake kai shi ko ina yanzu shekara goma sha bakwai yana tare da shi yana jin dadi aiki da shi yana girma ma tsofan sa hawa kan la fiyayyan titin da zai sada shi da airport da yake yanzu gari yayi duhu an kusan magarib sosai ya bu?e ido yake ganin komai na garin kura sun zo kusa da government house gani yayi an tare hanyar ana taron siyasa ga yan shaye shaye da yan daba sun tare hanyar suna ta busa haya?i

Kau da kai yayi yace

"We yau she za a de na wannan siyasar ne ?"

Ai wannan siyasar gari nan sai addu'a

Allah yasa mu dace

"Amin ya Allah ,

Amma su mai tasa sun lalata ?asar nan

Shiru yayi yana ?an ne a wayar shi shaf ya manta da zan can yayi fallowing ?inta harka business ?in sa yake isa airport sukai nan da nan aka yi mai tarba me kyau sai nan nan ake da shi prevent set aka kai shi nan jirgi ya tashi sai ?asar limon driver sa ya yo gida da motar da yake shi ka?e zai je ban da shi headphone ?? yasa a ?unnan sa bawe wa?a zai jiba a'a karatun Alkur'ani mai girma yake ji lumshe idanuwa yayi yana sauraran a hankali yake motsa lab?ansa yana bi a hankali har suka iso ?asar limon a hankali yake tattaka stairs case ?in jirgin yayin da brief case ?in na hannu zan wata kyakkyawar motar ba?a har ta glass ?in ba?i ne yar gidan Benz ta tsaya a gaban sa security ?in sa suka tare shi saboda irin ci?ar da akai a waje tar bar sa sosai ya shiga mamaki saboda shi be sanar wa kowa zai zo garin ba tuni security suka shiga tare hanyar shiga cikin sauri ya shiga mota driver da Hajiya ta turomai ya ja shi yana fita sosai mutane suka rufe shi hannu ya ?in ga ?ago musu ganin irin soyayyar da suka nuna mai ya sa ya ciro kudi wanda shima besan a dadin su ba ya ?in ga watsa musu har ya samu hanya jilibal j.r.a ya nufa da shi unguwar wance da wane duk wanda kagan shi a unguwar to yaci ya tada kai anan zone 1 nan fa?ar shugaban ?asa take shi kuma yana zone 2 a gaskiya iya tsaruwa limon ta tsaru yawa a ?asar waje kake jami'an tsaron sai yawo suke da bindigu tsayar da su Ku kai katin shi ya ?auko na shedar shi ?an cikin gun ne yasa suka barshi ya shiga amma ko tsutsune ba su yarda da motsin shi ba sai sun harbe shi da yake ba saboda kullum da irin wayan da za'a kawo gaban wani tam?ameman gida suka tsaya sojojin dake tsaron gidan suka bu?e mai suna sara mai da yake mahaifin shi babban soja ne lokacin mulkin soja ya ru?e kasar na shekara bakwai bayan ya sauka farar hula ta ?ar?i mulki tun da lokacin soja be ?ara ?ar ?a ba har kawo i yau gidan girma gare shi ga an ?awata shi
Kai kace wata ?aulal ?asar larabawa kake parking space suka nufa yana dai dai ta tsayuwar motar sa ya fito a cikin nutsuwa yake tafiya har ya isa ?angaran hajiya Turai tsayawa a kwatanta ?yan gun ?ata baki ne sallama yayi cikin fari'a yar shekara sittin taci doguwar riga ta tsadar diyyar atamfa yi dauri irin maryam a bacha hanna yan ta tayi jan kunshi wata budurwa ce a kusa da ita ?ar kimanin shekaru goma sha tara taci fitted gown ta wani material ba?i an mai adon flower golding colour hannun ta ru?e da tamfatsi tsiyar waya tana video a tiktok ganin sa yasa ta ?asai cikin ?issa tace

"Your welcome back my big brother,

?ur ?usawa yayi ya zauna a lallausan carpet cikin girmamawa da ?aunar mahaifiyar sa yace

"Barka da dare hajiya da fatan na same ki lafiya ,

Tace

"Lafiya qalau alhmdllh da baka dawo ba na sami sauki kwana biyu na ci gishiri ne shi yasa hawan jina ya tashi ,

Allah ya ?ara sauki

"Ameen azzam baka ga yusrah ba ?"

Cikin nuna tsananin biyayya ga mahaifiyar sa yace

"daman bata koma ba?,

Eh ta dawo nan saboda zama ni ka?e ba dadi ga kai ka?i aure balle in Sami jikokin da zan ?in ga gani suna ?ebe min kewa su ramlat suna nan zuwa suma

Shiru yayi domin beji dadi ganin Hajiya Turai tayi zance auran sa a gaban yusrah

Ga abincin ka a dining room ko sai kayi wanka ne

''eh ga magarib an kusan kirawo wa ,

Okay a fito lafiya

Ameen ya ce ya tashi ya nufi wata ?ofa inda ta nan ne zai isa shashin sa yana shiga bedroom ya nufa ya cire kayan sa ya shiga toilet wanka yayi ya fito ya shirya cikin jallabiya brown colour ya feshe jikin sa da tsadaddun turarurruka masu kyau da tsada tuni yake fidda ?amshi me dadi counter din sa ya ?auka ya fito a hankali yake motsa ba?in sa yana tasbiyi sai ka kula sosai sannan zaka gane ba?in sa na motsi central mosque ya nufa masallacin fadar shugaban ?asa da yake an kusa kiran sallah da yake ba jami'yar su bace ke mulki sun gaisa da abokan hamayya sun gaisa cikin mutunta juna

(Wani abun sai mu talakawa in mutum baya jam'iyyar da kake ka dau gaba da shi kenan har abada wani har jafa'i kake jamai mu dena yarda masu mulki suna gwara kanmu alhalin su nasu a ha?e yake siyasa daman ita mugun wasa ne)

Sai bayan sallar Isha ya dawo gida kai tsaye dining room ya nufa abinci ne sunfi kala goma ajere da sauri yusrah ta taso ta cire rigar dake jikin ta yan zu doguwar riga ce me roba duk ta bi jikin ta ga uban farce da tasa yawa me shirin shan jini tace

"Bara inyi zuba maka ,

Da sauri ya ?aga mata hannu ya nuna mata hanya

Wasu kwallace ne suka toro a idon ta ga yahun bakin ta da ya ?afe jiki a sanyaye ta juya tana juya ?uwawu

ta?e baki yayi domin ko a jikin sa shi yana mamakin yan matan yaxu su dinga yiwa maza tallan kan su limon kwakwa ya zuba ?anan sai farfesun hanta wanda yaji albasa da kayan ?amshi ya zuba kanda ya fara ci bayan ya gama ya ?auki tissue ya goge bakin sa ya nufi bedroom ?in Hajiya Turai domin yi mata sallama akan daduma ya yatarar da ita tana addu'a zama yayi a ?asa suka shafa tare yace

"Hajiya sai dai safe,

Cire hijab ?in ta tayi tace

"Har ka gama ?"

Eh zan je in ?wanta gobe zan je store ne saboda a ?wai sababbin kayan da nayi order to sun zo tun waccan satin ina so in rabawa yan kasuwa ne be dace in ro?e Kaya ba bacin ana nema


Hakane Allah yayi albarka ka

Ameen baffa yace ki fito da ku?i kimanin biliyan hudu

"To, kawe tace mai

Tashi yayi ya nufi shashin sa shirin kwanciya yayi kasan bacci yasan ya kashe lamp ya mai da dum light yayi addu'a ya kwanta ya ja blanket ?in sa ?aya wayar shi ya ?auko ya bu?e tiktok ya nemo sunan ta duk wani video nata iya fus?arta kawe take nunawa tsaki yayi yace

Allah ka rabamu da fitinar zamani ka mar a mafarki yaga yusrah ita da wani namiji suna kiss ?in juna sosai hankalin sa ya tashi

Wannan kenan. 10:30 pm

Zabga ?amahi take kai kace ?arin turare tayi a kayanta abaya ce ba?a yar Turkiyya sai taunar chengum ta ke ba kwalliya a fuskar ta amma tayi kyau mayafin a bayar ta sashi a kanta kashin kanta ya sha gyara kowa sabgar gaban sa yake a gun masu shaye shaye nayi masu soyayyar shan minti nayi masu rawa nayi masu shan shi sha nayi haya?i ta ja ta fisar tace


"Wallahi Binta kina ban mamaki ya kamata ki amince da mu?atar Alhaji kin san ku?i ba matsalal shi bace ,

Dena danna wayar ta tayi tayiwa ?awar ta ta banzan kallo tace

"Rufi bani da wata daraja da ?ima sai wannan mutuncin nawa ba zan rabawa kadangarun bariki ba insha'Allahu sai na kai shi gidan mijina yar da zai kalleni da mutunci sannin kanki ne mu sa kanmu a wahala duk wani mutumin arziki baya kallon yar tiktok a matsayin me mutunci wasu ma kallon mushurukai suke mana dan haka Wallahi ?ar ki ?ara yimin wannan zan ca balle ni da duniya ke kallo na karuwa ga shi wannan najadun tsohon ya ?ara zubar min da mutunci yau Wallahi su nusi sun shiga ukku we harni za su torowa sun yiwa kahu video yana Bara sun sa yace ni yar sa ce bana bashi komai shi yasa yake bara shi yasa yau ko Kabo na ban bayar ba sun bashi ku?i dan su cimin mutunci,

Gaskiya basu kyauta ba

Hango su tayi da sauri ta tashi ta nufi tabirin giya ta fasa ?aya ta nufi kansu tuni komai ya tsaya aka kashe ki?an saboda ?ar fasa ?walba da a kaji wayan da suka dade basu zo club ?in ba yau sun zo domin sun san a kwai drama tun har neman magana yasa su nusi suka ta?o yar gaban goshin gwamna..............?????


BINTA YAR JA GALIYA*





Wannan littafin na ?u?ine bazanyi free page da yawa ba ki garzayo ki mallaki naki domin bansa ku?i da yawa ba ?300 kacal

Account number palmpay 9061890481 Fatahiyyah Muhammad Yakasai ko katin kira MTN ta wannan number 08141785374 kiyi screen shot ki toromin ta pc

*Ku nunamin kauna ta hanyar siyan littafi na zanyi promo ga mutum goman farko da suka fara yimin comment sukayi share ?in littafin nan ga group 16 suyi screen shot su toromin zan basu littafina kyauta batare da sun biya ba*



Bourn page


Cikin sauri rufi ta kamo ta cikin Muryar wanda ta sha tayi man?as tace


"Haba sister wannan ba girman ki bane kina da yara kisa suci uban su me akai akayi su nusi ko followers 1k basu da shi sun ta?o kine dan ki kula su suyi suna ,

A jiyar zuciya ta sauke ta yar da ?walbar a ?asa ta ?auki ja?ar ta rataya ta dubi nusi tace


"Za mu ha?u ko ba a nan ba kin san bana barin ba shi ?aramar arniya ki bari sai kin kai sannan sai ki ta?o ni ?anne mata ido ?aya ,

Wani irin ihu gun ya ?auka suka ci gaba da rawar su

Ita kuwa fita tayi ranta a ?aci jin horn tayi da sauri ta juyo

Wani matashi ne ya ci as?in nan na yan isa ya le?o da kan sa yace

"Hey Beb how you doing ?,


Cikin ?acin rai ta bu?e gidan gaba ta shi ga ta saki a jiyar zuciya ta biyu tace

Jazzz kai ni gida raina a ?ace yake


Wata ?walba ya ?auko yace

Kullum ina fa?a miki in kina shan wannan ba ke ba ?acin rai

Cikin I don't care manner tace

"Jazzzzzzz Please ai sai ?au?ar hakki yayi yawa ?arshe in shaye shaye yayi min yawa in hauka ce ko to ba haka nake ba nasan mutuncin kai na ,

Ki?a cikin wa?ar simi me taken love don't care ya saki ya fara tafiya a hankali yana bin wa?ar juyowa yayi yace

Okay Alhaji datti yace min
yau 12:00 ki same shi a government house

?a gowa tayi tace

"I don't have any time,

Da katawa yayi da bin wa?ar yace

"Why not?,

Banyi niya ba kasan we yana so in ?ar?i ?wangilal ?ata wannan pro 'azzam Bilal mu'azzam kura

Kina tsoron sa ne

Dariya tayi tace

"Ko ?aya sai de ina tsoron Allah kasan fa sharri zan mai ,

Dariya yayi har da ru?e ciki sai da ya gama sannan yace

"Beb tsoron Allah fa kika ce ai Wallahi da gani har ke ba batun tsoron Allah a rayuwar mu kin san kafin izo nan daga ina nake hmm Allah ya kyauta na birni ya cuci na ?auye ,

ai kasan duk iskancin mutum akwai wan da ya fi shi wata ?ila kai kafi ni

Hmmmm kee uhmm ai Wallahi ko bokan daji haka ya ganki ya ??ale

Wani kallo ta yi mai tace


Uhmm haka kake gani ni Yanzu so nake in zub da makaman ya?i na gaji Wallahi


"Ya kamata in karatu ne in ro?e kalaman ki sau nawa kike fa?ar haka,


Rufe sexy eyes ?inta tayi tace

"A kwana kin nan Wallahi ina buga yan mafarkai ko da na tashi bana gane komai ina tsoron wani abu ya faru fa bana ganina a wannan duniya a wata daban nake gani na fa ga wani mutum bana iya ganin fus?ar sa sai de bayan sa ,


"Hhhhhhhhh ko suruki na ne?,

Hmmmm ka dena daukan magana ta wasa jazz

"To Allah ya kawo mafita,

"Ameen,


zo muyi video yau in rikita fans ?ina kin san wasu cewa suke we bak?a video da namiji

Hmmmm kawe ta ce

Iphone 15 ya ?auko ya shiga tiktok yace

Hey fans gani ga bintu

Murmushi tayi tace

Hey fans yau gani ga jazzzzzzz nan yasa musu wa?ar salim smart me taken labarina baya zama nawa inhar bake tariyi na sukai bi wa?ar dai dai gidan su ya tsaya yace

''beb gobe in dawo ?'

Ba zan fita gobe ba

Okay bye

Bye fito wa tayi tsaki ta ja ganin yan zaman sha isaka da yake zafi ake suna zaune suna hira da munafurci canza taku tayi tafiyar ta tayi sai ?as ?as ta?almin ta keyi

Wani daga ciki ne yace


Allah ka shirya mana zuri'a


Juyowa tayi ta ?age glass ?in ta sama tace

"Amin dan karuwa uban ka yasa kwabashu me huta ,

Tuni sauran sukai shiru domin sun san tsaf zata zage su

shiga soron gidan su ta shi ga ta ?unna fitilar wayar ta da yake ba huta da sauri ta tsaya ganin meragaje da saurayinta ?antala suna manne da juna cikin ?unar rai tace

Dan uwar ka a she baka da hankali tunda har ka iya zuwa gidan mu kana nema ka lallata meragaje rayuwa

Jikin sa rawa ya fara yace

Dan girman Allah ki ha?uri

Uhmmm ke kuma shiga gida ko inyi kasa kasa dake kai kuma zamu ha?u a way zanyi maganin ka

Ki yi hakuri

Baza tayi mai

Meragaje ta shiga gida da gudo tana kuka

Cikin sauri uwani ta fito tace

Meragaje lafiya kike kuka

Koroni tayi muna tare da ?antala we zai lallatani

Kan uban can ita daga ina take ke gwara kina gida ita fa

"Daga gidan uban ki ,

Hantar cikin uwani ce ta ?a?a batayi zatan ta jita ba ta

ta zata ta tsaya suyi tujara da ta saba ashe ta shigo cikin sauri ta kama hannun Meragaje suka shiga ?aki


Kama ?ugu tayi jin alamar ringing a ja?ar ta da sauri ta ?auka ganin sunan yasa ta ja ?aramin tsaki ta ?aga tayi shiru

"Haba Binta kin sa fa dake muka do gara na tabbata in ki kayi wannan aikin Wallahi za mu sami kujera kin san fa ni zan fito ta karar gwamna nayi miki alkawarin biliyan shidda har da mota wacce ba kowa ke hawan ta ba,

Shiru tayi ta shiga tunani anya kuwa za ta bar ku?in nan tana da bu?atar nemo mahaifin ta saboda rashin ku?i bata sami zuwa Saudiyya ba domin mamanta har address ?in sa ta bata kawar da wannan tunanin tayi tace

Amma Alhaji datti baka ganin duniya zata zage ni sannan taya zan kulla mai sharri har a yar da

Wata irin shu'umar dariya yayi yace


Wannan ba matsala bane domin kinsan na iya kulla sharri da ma?irci zamu kulla mai gadar zare kuma keee zaki je zan baki karamar camera ki sa a jikin ki tunda Allah yayi miki halitta da zaki ?auki hankalin duk wani ?ana miji in de me lafiya ne


Samin gu tayi ta zauna tace


"Alhaji tsiraici na zaku nuna wa duniya akan mulki tab Wallahi da na san Wannan banzar maganar zaku zomin da ita Wallahi da tuni da dena harka da ku kai hmmmm,

Kin daka ta kiji mana ko fus?arki ba wanda za a nuna sannan kuma za'a rufe jikin ki kawe hugging ?in sa zaki yi kin fahimta sannan sai kinyi taka tsantsan muna sakin video nan zaki dawo gidan gwamnati da zama


Okay na yar da


Yauwa ko ke fa kashe wayar tayi ruwa ta ?iba ta zuba a buta ta nufi bayi bayan ta fito ta tora ?ofar ?akin ta da sauri ta kunna fitilar wayar ta wa zata gani cikin ba?in ciki tace


"Kut melesi Wallahi yau kowa ba zai bacci ba jajar uban can lalle ,

Iya da take sharar bacci bata san wacce wainar Binta ke toyawa ba

A fusace ta fito ta fara dukan ?ofar ?akin kahu labahani

Cikin magagin bacci yace

Wane mara neman albarka ne yake tashi na tun asuba da na fita nema ban dawo ba sai hudu

Wata da bara ce ta ha?o mata ta ma?e murya tace

"Mala'ikan mutuwa ne,

Cikin ?aki kuwa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login