Showing 1 words to 3000 words out of 12562 words

Chapter 1 - BINTA-YAR-JAGALIYA-OUM-YASMEEN

29 Jun 2024

4446

*BINTA YAR JAGALIYA*

_story and writing_

_By_
Oum yasmeen

*?? wannan labarin ?agaggene duk wanda yaga yayi dede da rayuwar sa to ya ?auko a rashine sannan paid book ??*

Marubuciyar

*AFIF*

*YA ?IN MAGE*

*RASHIN SANI*
https://chat.whatsapp.com/Fu2P8PebrYYAXRI3z0vvXh.

Wannan littafin na ?u?ine bazanyi free page da yawa ba ki garzayo ki mallaki naki domin bansa ku?i da yawa ba ?300 kacal

Account number palmpay 9061890481 Fatahiyyah Muhammad Yakasai ko katin kira MTN ta wannan number 08141785374 kiyi screen shot ki toromin ta pc

*Ku nunamin kauna ta hanyar siyan littafi na zanyi promo ga mutum goman farko da suka fara yimin comment sukayi share ?in littafin nan ga group 16 suyi screen shot su toromin zan basu littafina kyauta batare da sun biya ba*



?? Page 1-5

Bisimillah

?arfe 4:50 pm

____________?asar limon garin kura tun daga ba?in lungun su yake ganin gun gun yan siyasa da yake yan zu lokacin siyasa ne an kusa za?e gyara babbar rigar sa yayi wacce duk ta ko?e jar shadda ce amma ta zama milk saboda zama a rana bawe sana'a yake ba aa yawon bara yake ?afar sa na duba

Yawa wanda aka tono shi daga rami takalmin ?afarsa ya ?aure da leda zuciyar sa ce ta ?ara tun zura ganin gungun yan siyasan nan sun fara ta fiya da alama sun gama taron su takalmin ?afar shi ya cire dan a cewar sa shi ya hana shi sauri har ya ?ara sa gun yan siyasan nan a hammata ya saka shi ya zura a guje yace

"Gwara inyi gudo domin Wallahi ba zan yi rashi biyu ba ga na wannan dan iskan yaron we shi na matasa mai idanuwa yawa an soya gya?a shi yasa nake yin siyasar Alhaji datti mai tasa ,

Kash kafin ya ?arasa har sun shiga mota sai sauran yan daba su ma kowannan su yana kama han yar inda ya nufa gumi ya share ya nufi kangon gidan sa domin ko katanga babu sai langa langa akasa tun daga ?ofar gidan sa yana gano layin yan siyan awara koda ya ?ara mi?a huyan sa sai yaga ashe awarar ta ?are mutanan da ya gani yan zaman hira ne annurin fus?arshi ne ya ?auke yace

"Wayyo Ni labahani tunda shegiyar yarinyar nan ta ajjiye min shegiya a gidana na dena samu sai de inga rashi to Wallahi da sake a gaskiya gimbiya ta cuce ni ta haifa min jara ba ta mutu ta barni da ciwon ido dana zuciya yo ganin Binta yar jagaliya ai ciwon idone ka ta?a ya zame maka ?amaya maya ka barshi ya zame maka ciwo wa suma ce mata suke Binta yar daba ga shegen ?arfi yarinya kamar ba mace ba tsiyar shege kenan ,

Ji yayi an ro?o rigar sa a fusa ce ya jiyo ya war ce kayar sa yace

"Malam lawandi kuturu na ce maka ka de na ta?a ni na lura nima so kake in kamu da cutar nan ,,

hannu sa ya kai kusa da hancin labahani yace

"Wallahi yazu na fara ta?a ka tun da na lura gudo na kake,,

Ganin lawandi da gaske yake yasa ya shiga gida a guje duk kayan da yaci karo sai yayi bal da shi uwani ce ta fito tayi ?aurin ?irji ta karka ta ?auri gaba ta ce

"We Kai me isa malam baka tafiya a hankali ne duba fa kaga yar da kayi min jifa da kaya jifa jikin ka yawa wanda katafila ta baje ka ?"

I don sa ya kai kan kayan tuni yayi farin gani combos ?in binta yar jagali ya gani a ramin gidan su wanda gun ya zama kamar ?wata tuni gumi ya tsastsafo masa a ransa yace

"Lalle yau na ta?o tsuliyar dodo ,,

Cikin kawar da maganar yace

"Uwani zan sami dan wani abu da zan sa a bakin salati ne ?"

hmmmm ina zaka sami wani abu tun da baka bayar ba ita yau me bayar War ta ce ta gaji

Uhmm kawe ya ce ya sami kujera yar tsuguno ya zauna ya zuba ta gumi domin abin duniya ya fara isar sa tun safe yake baki titi daya ga yamma tayi suka ha?a kai shida abokin bararsa suka tafi gidan mai soyayyun idanuwa yawa an soya gya?a malam Shehu yace yana raba ku?i kullum ga talakawa tun da uban sa ya tara mai shi ka?e ya haifa gashi ya mutu shi ma yaron Allah yayi mai ?ashin arziki a she baya bawa mabarata sai wanda basu da shi dole ce ta sasu yin Bara koro su yasa akai a she da safe da ya fito ya gane su ya basu sadaka bazzawarar shi iyatu ta cinye tace sai min wannan tun da taga ku?in ya ?are tace mai rana tayi zata zaga ya ko Allah zai sa wani ya bata sadaka

duba gabas tayi ta duba yamma tace

Tun safe tana ?wace ko fitowa ba tayi ba sai dare yayi ta wanke ?afa ta fita yawan siyasa kasan fa yanzu ya rinyar mai tasa ce dan majalisar tarayya jiya fa lado cemin yayi ba?ar mota ce ta kawo ta we daga ?asar limon take kasan fa na matasa ya zo garin nan kanfe saboda shi yake son shigaban ?asa ina zamu zabi gauro kofa auran fari beba ance we aljana ce ta aure shi mutum ya girma ga ku?i ba aure

Jin karar bu?e ?aki nayi da sauri na kalli ?akin domin tun shuguwa ta gidan ?akin ya tsone min ido jine ance

"Kanbura uban can lalle yau akwai bidiri a gidan nan wanne shegenne yayi min hulli da takalmi na "

Kallon kallo aka shiga tsakanin uwani da labahani........???


*BINTA YAR JA GALIYA*

??????????????????????????????????????????????????????????

*?ar ku bari a baku labari*

Wannan littafin na ?u?ine bazanyi free page da yawa ba ki garzayo ki mallaki naki domin bansa ku?i da yawa ba ?300 kacal

Account number palmpay 9061890481 Fatahiyyah Muhammad Yakasai ko katin kira MTN ta wannan number 08141785374 kiyi screen shot ki toromin ta pc

*Ku nunamin kauna ta hanyar siyan littafi na zanyi promo ga mutum goman farko da suka fara yimin comment sukayi share ?in littafin nan ga group 16 suyi screen shot su toromin zan basu littafina kyauta batare da sun biya ba*

https://chat.whatsapp.com/Fu2P8PebrYYAXRI3z0vvXh

Bourn page

_________Ganin sun yi shiru a lamar mara gaskiya tace

"Magana nake kunyi shiru yau Wallahi sai na hana kowa zaman lafiya a gidan so nake ya bushe nan da ?arfe tara in fita club shi ne a kai min tamola da shi ?wafa tayi ,

Labahani hulal sa ya gyara yawa an kefa lutsassiyar tasa duk ta jeme ko?addiyar rigar sa yasa ya share gumin fus?ar sa Wallahi yasan binta sarai wannan ?aramin aikin ta ne ni labahani na shiga ya duk gimbiya ta jajamin ta haifamin jaraba gashi kaf mazan garin nan tsoranta suke ji balle ince in zan Mata aure in huta duk maganan a zuciya yake yinta da bara ce ta ha?o mai da sauri ya tashi ya ?auko ta ?almin ta ya ajjiye su da sauri ya ?ago jin wani uban ki?a akan sa

Ayayye rass a nayi muna jin dadi sosai matashin yake rawa yana juya ?uwawu kai ka ce mace ce ya ci irin kayan nan na wezaye

Cikin fusata labahani ya ?auki ta ?arya ya bishi a guje tuni matashin ya fara gundun cetar rai a bakin ?ofar gida yaji kamar ansa mai ?arfe a huya zare ido yayi zai jiyo yaji ance

"Muje ciki oga ce ta bani umarni ka koma cikin gida in kuwa ka?i Yanzu in maka billan barebari

Cikin rawar murya yace

"a'a ba batun?i ai ni me biyayya ne a gare ku

muje ina ni ina billan barebari kaf dangina fulani ne muje nasan ni me laifi ne duk abin da yake ?arfin haline domin shi ba?in sa baya mutuwa shiga yayi ya zauna a inda ya tashi

"Kahu labahani wa ya yimin cille da takalmi na har ya shiga cikin ?wata sannan yanzu takalmin da nasiya sati ?aya daya huce shi kai wa haka we yau she zaka de na shiga har kar kayana ji bi fa har leda ka saka mai duk ya fita daga kaman nin sa ?"

Wani irin gumine ya yan kowa labahani ai take ya tuna karon su da Binta cikin hikima yace

"Yar gidan gimbiya Wallahi bani da takalmin da zan sa shine na ?auki naki amma ki ha?uri zan wanke in gyara miki shi ,

"Wanne ?wallon shegenne ya yi min jifa da ta ?almin na kahu labahani?,

me ya faru kike zun duma wannan ashar ?in ni kin ga yanzu na dawo daga nema ba abin da na samo ga uwar yunwa ina ji ?"

Juyowa ta yi nan na sami damar ?are mata kallo ba?a ce amma ba can ba dan za'a iya kiranta da Black America bata da tsayi sosai dai tsayin ta dai dai misali ne bata da jiki sai de diri da Allah yayi mata domin ?irjin ta cike yake dam ga hibs cikin ta a shafe yake yawa bata cin abinci ko babu hanji a cikin ta ga dara daran idanuwa farare tas ga suma me kyau yawa komai ita tayiwa kan ta lips ?inta pink colour ba?inta dan ?arami saboda tsabar cikar girar ta har ha?ewa take sexy eyes ?inta ta ?ago ta dubi uwani

"Ni yanzu binta in tafi nemo abin da zan ci tun da kin gane bani da laifi sai ki tambayi uwani ko ita ta sani kai kuma matsamin da ga kai da fus?ar ka yawa anyi ?aurayar zunu ,

cikin jin zafin maganar sa yasa dan daban nan ya zaro hu?a yace

"Yasin in daba dan darajar ki ba da tuni da da?e da sumar da tsohon nan ,

Wani kallo Binta yar jagaliya ta watsa mai domin duk yar tsamar dake tsakanin ta da kahun ta bata bawa wani ?ofar cin zarafin sa ba

Cije baki yayi yace

"Yi hakuri oga dawa dai dawa an buga dake anbar ki ma?iyan ki fadawan ki kinci dubu sai ce to ke murucin kan dutsai ce baki fito ba sai da kika shirya,

Gyara rigar sa yayi yace

"In tafi Binta dan girman Allah ?arki sa?ar mana muciji a gida Wallahi shegaran jiya da ya na?emin huya ko bara ban fita ba har gudawa nayi a zaune kai kuma a haka zaka ?are kana cije baki yawa wani maye ,

banza tayi mai domin ta tsani barar da yake zuwa tace

"Wa ya yimin wulli da combos ?ina ?"

?aurin ?irjin ta ta gyara tace

"Yo ina zan sani kina ga fa tun da na gama aikin tatar koko na koma ?aki na kwanta kuma kin ga meragaje bata dawo ba tana fa?ar haka ta shige ?aki ,

Hmmmm kawe binta tace

Hamdallah labahani yayi ransa Allah ya temake shi bashi da rabon huya domin yana tuna karon su na bara be jindadi ba kare tasa yayi masa kaca kaca da katifa kai kace mar ka?ata a kai a inji shi a haka dadi yaji da bashi suka yagal gala ba tashi yayi domin tun da ansa mu tayi shiru da zancan gwara ya fita waje ya nemo abinci da ya tambaye ta lamarin ya ?ara ca?ewa

Kujerar da ya tashi ta zauna tana kar ka?a kafa yawa wata sarauniya yana nufar soro a guje ya dawo a she binta kwantan ?ouna ta yi mai ?ane kan bishiya yayi tuni karun nuka suka za gaye bishiyar suna

haushe gashi ko za'a kwana a yini inba tayi musu magana ba baza su bar shi ba

?ib?ibta ido ya fara domin yau yasan me raba shi da Binta yar jagaliya sai Allah ba bakin sa ya bu?e a walale yace

"Binta kiwa Allah da Manzonsa ki barni haka ,

Jikin ta ne yayi sanyi yasa tace

Cleaner,reza ku zo tuni suka tawo gunta a jiyar zuciya yayi ya sauko

*KURA GOVERNMENT HOUSE*

Yanzu yaya kuke ganin za muyi da yaron nan ya taso da masoya ya za muyi mu batar da siyasar sa ni Wallahi har far gaba nake gani nake Kamar ba zan koma kujerar mulki na ba

Honourable Nasir yace

"Haba excellency me akai kayi shi duk da ya sami ?aurin gindi a gun kakan sa amma Wallahi ba zai kai ga ci ba kana ganin al'ummar limon za su za?i gauro ne ba shi da aure fa,

Alhaji datti mai tasa ya ce

"Ku barmin ku mai a hannu na zan sa sojojin baka su ?ata shi a gidan Radio da social media ni Wallahi ko yanzu na sami dama sai na kashe kura domin tsohon nan ya tsaya min a rai ,

Excellency yace

"Ko ni dama nake nema in ban zama shugaban ?asa ba to Wallahi sharrin kura ne ,

?ar ku damu ina da Binta yar jagaliya ku ?auka yawa anyi an gama

dukan su dariya suka sa domin sun san binta yar jagali ba ?anwar sala bace

Wannan kenan

Kallo ?aya za kai wa tsohon kasan hutu da jin dadi sun zauna kuma za kasan tsohon dan siyasa farine tas shi yasa a lokacin siyasar sa ake cewa sukari bakai farin banza ba kai bangon sukari ne kowa ya jin gina da kai sai ya sami arziki yana yi dim tawa al'umma shi yasa yanzu yake so jikan sa ya gaje shi badan komai ba sai dan cin hanci da rashawa sun addabi al'umma musamman wannan gwamnatin me ci a yanzu

ya ru?e mu?amai da dama har yakai matsayin shugaban ?asa yanzu da ba mulki sai ya dawo gidan sa dake garin taura yana zaune cikin yan uwa da abokan arziki ba kowa ne sai

*Alhaji Ibrahim Bashir kura* duban jikan sa yayi yace

"Azzaman naji yan jarida suna so suyi hira da kai ?"

a hankali ya ?ago kan sa da sauri nayi ?asa da nawa idon saboda kwarjininsa da ci?ar kamalal sa

farine tas yawa Balarabe babbane amma ba can a ?alla zai kai shekara talatin da tara yana sanye cikin manyan kaya yadin kubta ne a jikin sa brown colour anmai aiki da milk colour irin na sarakan nan fus?arsa cike da ?asumba kwance lub hulal sa ya cire yayi aski sama sama cikin husky voice ?in sa yace

"Eh baffa amma har yau banyi approval ?in ta ?ar dar ba ,

Lumshe idon sa yayi yace

"Kai abu me kyau sosai sai na gab da primary election sannan sai ka fara baza manufu fin mu ?azu a bu gomin yawa su mai tasa sunyi taro a kan rusa ka kabi a hankali sannan ka iya ta ?unka sannan dole ka bar gidan ka na j.r.a kadawo kura estate ?in nan mu zauna tare ,

Cire farin glass ?in sa me kama da medical yace

"insha'Allah Zan kiyaye sannan zan dawo,

Cikin ?ausar murya ya ce

"Mu'azzam mu'azzam mu'azzam dole ka fito da matar aure kar ka ?arar min da abubuwan da na shirya wa ?asar nan nasan wannan dalilin ne zai sa a ?i baka takarar ka kasan ko su yanzu da wannan suke ganin za su rusaka sannan wannan yarinyar yar social media nasan zaka iya ganin ta musamman wannan ?afar ta Tiktok nasan zaka iya gani tallata dan takarar shugaban kasa wato sunusi dalhatu mai rawani gwamnan garin nan tana da mabiya da yawa amma tambas ta ta?o mu wallahi Wallahi Wallahi sai na shafe ba bin ta dole ta zamu ?ar ?ashin ikona ko naka ? ,

Da sauri ya ?ago manyan idanuwan sa domin ya girgiza da zan can baffan sa

Gyara zaman sa yayi ya ?ora ?afa daya kan ?aya yace

"Eh kai a kwai wani shiri da nake yi in har ta kus kura ta ta?o mu ta ?ar?i kwangilar rusa mu,

Hmmmm kawe yace domin yasan sarai kakan sa baya maganar banza

Sannan ina so kayi fallowing ?inta zaka ga user name ?in ta princess Fatima zarah

"Baffa ni kuma inyi fallowing ?inta ?"

Eh kayi zaka ga irin abin da take yi duk da bata shigar ban za sai dai rashin kunya sannan zan sa aimin bincike a kanta

Hanky ya ?auko ya goge fus?ar sa yace

"Zan bu?e wani account ?in amma ba zan yi da nawa ba zata ?auka ita wani abun ce ,

Sosai tsohon shugaban kasar yayi wata dari yace

"Good idea tambas Bilal ya haifamin copy na me kama dani me suna na Allah ya jikan sa da rahama,

Ameen baffa tashi yayi ya mai da hulal sa ashe dogone ga kiba ya zura wayar sa a aljihu yace

"Zan tafi limon yau saboda jikin Hajiya ta ciwon ta ya ta shi ,

Allah ya bata lafiya ka ce ina mata sannu sannan kace................???


*BINTA YAR JA GALIYA*



*Promo ya kusan ?arewa 10 ga wannan watan zan gama free page sai bayan sallah in dora amma fa saika biya*


Wannan littafin na ?u?ine bazanyi free page da yawa ba ki garzayo ki mallaki naki domin bansa ku?i da yawa ba ?300 kacal

Account number palmpay 9061890481 Fatahiyyah Muhammad Yakasai ko katin kira MTN ta wannan number 08141785374 kiyi screen shot ki toromin ta pc

*Ku nunamin kauna ta hanyar siyan littafi na zanyi promo ga mutum goman farko da suka fara yimin comment sukayi share ?in littafin nan ga group 16 suyi screen shot su toromin zan basu littafina kyauta batare da sun biya ba*



Bourn page


"Ta fito da ku?i ki manin biliyan hudu za muyi campaign da su nan da wata me kamawa,

Kallon kakan nasa yake cikin rashin fahimta yace

"Baffa biliyan yan hudu bata yi yawa kasan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login