Showing 90001 words to 93000 words out of 113235 words
tana idarwa ta miqe ta zare rigar ta waiwaya takallesa a sace taga kaman yayi bacci saita sulalo ahankali ta hau gadon ta kwanta gefensa tana fuskantarsa ta zubawa kyakkyawar fuskarsa idanuwanta tana sauke ajiyar zuciya a boye, ta gangaro da idanuwanta kan dogon hancinsa da duk farhat shi ta dauko
Ta lumshe idanuwanta lokacinda taji hannunsa na sauka jikinta ahankali ta cikin bargon dasuke rufe dashi
Daga hakan Bai qare komaiba sukai bacci cikin nutsuwa da kwanciyar hankali.
##MAMUH#
_*ZAFAFA 2021! NEXT LEVEL_*
_*ZAFAFA 2021! NEXT LEVEL_*
_*ZAFAFA 2021! NEXT LEVEL_*
🔥💫☄️📚 📖
_*INA MASOYA MAKARANTA ZAFAFA BIYAR MASU SON SAI ZAFAFA SUNYI NISA ZASU SAYA? TOH KU MATSO, DOMIN ZAFAFAN LITTATTAFAN NAKU SUNYI NISA, DAI DAI DAD’IN KARATU_*
_*YAN BIYAR DIN NAKU KAMAR KO YAUSHE SUNA TSAKA DA RUBUTA DADAD’AN LITTATTAFAN SU MASU TAFIYA A TSARE, CIKE DA FADAKARWA, NISHADANTARWA DA KE TAFE DA RANTSATTSIYAR KAUNA MARAR GAURAYE.._*
_*SHIN YAR KUWA KINA DA LABARIN ZAFAFAN WANNAN KARON MA KUDIN SA NA PAGES NA YADDA YAKE KAMAR NA BAYA? DUKKA LITTAFAN BIYAR DIN BABU NA YARWA, KOWANNE DA KALAR DADIN SA_*
*1*
_*DAGA TASKAR SAFIYYAH HUGUMA: WANNAN KARON TA ZO DA WANI SABON SALON LITTAFINTA MAI SUNA : *ALKIBLA* *(THE BATTLE OF LOVE) WANDA KE KUNSHE DA FADAKARWAR RAYUWAR SAMARI DA YAMMATAN YANZU, AKWAI RANTSATTSIYAR KAUNA DA KE WATANGARIRI DA ZUKATAN MUTANE BIYU: ZAHRA DA ALIYUU🔥❤️_*
*2*
_*SAI DAGA ALKALAMIN HAFSAT RANO, WANNAN LEVEL DIN TAZO DA NATA KALAR RUBUTUN MAI TAKEN: MABUDIN ZUCIYA! (LOVE/HATRED) MABUDIN ZUCIYA NA TAFE DA FADAKARWA AKAN HAKKIN GASKIYA DA AKASINTA, CAKWAKIYA CE DAUKE DA LITTAFIN WANDA WARWARAR SA NA GA ZUKATA BIYU, RAFEEQ DA AYSHA🔥💛_*
*3*
_*DAGA ALKALAMIN MAMUH GEE! WANNAN TAFIYAR TAZO DA NATA SALON MAI SUNA: UBAYD MALEEK(ROYALTY/LOVE) WANNAN KARON KASAR ETHIOPIA TA SHALLARA TA DAKKO AL’ADUN SU MAI CIKE SA FADAKRWA, MUSANMAN AKAN ZAMANTAKEWAR AURE, YA ZATA KAYA NE GA SOYAYYAH GA SARAUTA? WANNAN AMSAR NA WAJEN UBAYD DA NURU!🔥💚_*
*4*
_*SAI DAGA ALKALAMIN NANA HAFSATU (MISS XOXO) WANNAN KARON TAZO DA NATA TAKEN LITTAFIN MAI SUNA: DALAAL! (A NEW WORLD/DESTINY’s LOVE) LITTAFIN NA DAUKE DA FADAKARWA MUSANMAN DANGANA DA HAKURI, YA ZATA KAYA NE DA SOYAYYAR ZUKATU UKU, HABEEBULLAH TAGWAN (TWIN) HAFEZULLAH, GEFE DAYA GA DALAAL DA AKEYI AKANTA?SHIN WA ZAI YARDA YA BARWA DAN UWAN SA?🔥🤎_*
*5*
_*SAI DAGA KARSHE, BILYN ABDULL! NA TAFE DA NATA SALON MAI SUNA: MAKAUNIYAR KADDARA!!! (BLIND LOVE) LITTAFI NE DAKE DAUKE DA FADAKARWA MUSANMAN KAN KADDARA DA KE FADAWA DAN ADAM, NATA SALON KADDARAR MAKAUNIYA CE, GEFE DAYA LITTAFIN NA DAUKE DA SALON RANTSATSSIYAR KAUNA AKAN ZINNEERAH... DA BATALIYAR MASOYANTA, MUSANMAN MODIBBO_!🔥🤍_*
_*DUKA WADANNAN LITTATTAFAI NA ZAFAFA NE DA AKEYI A HALIN YANZU, KUMA KUDINSU NAIRA 700 NE PAGES. DUKA BIYAR DIN. KU GARZAYO KU MALLAKI NAKU TUN DA TURURUN SU, LITTATTAFAN ZAFAFA SUNYI FICE A YANAR GIZO, KU ZO A DAMA DAKU A WANNAN TAFIYAR TA NEXT LEVEL, MASU SANA’OIN HANNU MA MUNA TALLATAWA AKAN FARASHI MAI RAHUSA_*
_*DOMIN MALLAKAR NAKU, KU TUNTUBE MU TA:_*
*_★ AL-ƘIBLA_*💘
_Na Safiyya Huguma_
*_★ MABUƊIN ZUCIYA_*💖
_Hafsat Rano_
*_★ DALAAL_*💝
_Na Miss xoxo_
*_★ UBAYD MALEEK_*💓
_Na Mamu gee_
*_★ MAKAUNIYAR ƘADDARA_*💔
_Na Bilyn Abdull_
Lalai daga ji babu tambaya bana ma ZAFAFAN ku da turirinsu suke tafe. Dan dagani kasan za'a ragargaza cakwakiya, soyayya. Tare da nishaɗi💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻.
Gasu duka akan farashi mai rahusar gaske.
Kamar haka👇🏻💃🏻
Ɗaya___300
Biyu____400
Uku_____450
Huɗu____500
Biyar_____700
Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki👇👇
0225878823 Hafsat Kabir Umar GTB
saiku turawa wannnan numban ta whatsapp shedan biyanku(evidence of payment/Account name)👇👇
*_08085405215_*
IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU👇👇
0903 234 5899
💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻
TEAM----ZAFAFA BIYAR🔥😘🥰😍
[10/5, 8:15 AM] : *_Mamuhgee 43_*
_*LAVENDER RESTAURANT..*_
_(Palace of mouthwatering food/delicacies)_
_IDAN KUKAJI GANGAMI DA LABARI, INA MASU SON INDA ZASU SAMU INGATACCEN ABINCI MAI DADI DA LAGWADA? KAI BA ANAN MUKA TSAYA BA, INA SABBIN AMARE? MAMAs, YAYYU? DA KANNEN MU MASU SON KOYAN GIRKUNAN YAN GAYU NA KASAR NIJERIYA DA KETARE?_
_*TO KU MATSO...! AT LAVENDER RESTAURANT GOTS YOU COVERED. ABINCIN KASASHE DA DAMA MUKE KOYARWA,,COME LETS UPGRADE YOUR FOOD TIME TABLE, MATSO KUSA YAR UWA GA DAMA DA ZAKI CANZA YANAYIN ABINCIN GIDAN KI, KOWA YASAN IYA SARRAFA ABINCI NA TAKA RAWAR GANI A GIDAJEN AURE. KAI KO BUDURWA CE INDE KIN IYA GIRKI ZAKIGA KOWA YANA HABA HABE DAKE.._*
_*UNCLES, DADDIES, BROTHERS., NEWLYWED HUBBYS..! KU ZO KU YIWA ‘YAYAN KU, MATAN KU DA KANNEN KU RAJISTAR WANNAN HARKA TA KOYAN GIRKI.._*
_*Lavender catering school zamuyi practical class. zamuyi 30 dishes continental,snack & desserts, traditional dishes, drink. Fee din 40k NE. phone number WhatsApp and call 09080299283 akwai discount na 5% ga mutum uku farko wadanda sukai register aranakun independence 1/10/2021 to 3/10/2021 Nigeria @ 61_*
_*ZA’A FARA CLASSES RANAR 14/10/2021. WATO SHA HUDU GA WATAN OKTOBAR DA MUKA SHIGA YAU._*
_*GIRKE GIRKE GUDA 30😫😨AKAN DUBU 40 KAWAI, HARDA BONUS NA SNACKS, DESSERTS, TRADITIONAL AND MODERN DRINK, GARGALIYA DA ZAMANI🥂WATA DAYA CHAS ZA’AYI ANA KOYAN GIRKE GIRKEN. _*
_*KU SAKE KARANTA WANNAN BONUS DIN👇🏾RIGIJI GABJI_*
_*Nigeria @ 61 _*
_*COOKING COMPETITION!!!_*
_*from lavender Catering ina masu son koyon girki ga dama zaku shiga gasarmu ta girki bayan kunyi register damu akan 10k,wanda yazo na 1zai shiga ajin mu free hade da wasu prize din na 2 da na 3 kuma zasu bayar da rabin kudine da wasu prize suma saura kuwa zasu ayi musu ragin 5% da wasu prize wannan gasa zamu yita ranar lahadi ne 3/10/21 zamu rufe registration na gasar ranar asabar_*
_*LAVENDER RESTAURANT: NA GARIN KANO, CLASSES DIN AKWAI PRACTICAL AND ONLINE CLASS GA WANDA KE NESA_*
************
Washe gari latti ta farka daga bacci
Ta motsa ahankali tana bude idanuwanta gabaki daya tana duba kan makeken gadon data ganta ita kadai bayanan, ta tashi zaune tana gyara daurin towel din data kwana dashi tana miqewa tsaye tana kallon kofar toilet saidai Jin Babu motsi ta tabbatarda baya cikin dakin ta nufi toilet tayo alwala tazo tayi sallah tana idarwa ta miqe ta koma ta kwanta sai lokacin tafara tunanin maganar kisar da akece mum dinsu afia tayi
Ta tashi zaune tana shiga sabuwar damuwar tausayin afia da farhat musamman afia da sai yanzu take tunanin halin datake ciki,
Yaya zata iya daukan wannan mummunan al'amarin sbd tasan yanda Afia takejin mahaifiyarta cikin ranta wannan al'amari abune me tsananin wahala da azabar dauka Dan Haka afia na tsananin buqatanta akusa da ita gaskia.
Tashi takuma Yi tareda saukowa kan gadon ta janyo kayanta na jiya ta maida jikinta tareda fitowa Palon tana gyara rufar kanta da qaramin gyalen datazo dashi daure akai
Babu kowa palon da Alama dai fita yayi gaba daya Dan Haka Kai tsaye ta nufi kofa ta fice kofa kofa ta palukansa harta Kai kofar ficewa gabaki daya ta fito
Dayake safiyace sosai Sosai Babu mutane tsit koina sai securities din maleek dake koina tafiya daya biyu saika gansu bayi ma na can kowa na aikin gyara da aikin abincin uwayen dakunansu kafin su tashi tasamu ta 'dan rufe fuskarta tana Dan sauri sauri harta Isa sashen Babu Wanda ya ganta tana shiga ta zare rufarta tareda nufar ciki Kai tsaye daga Palo bedroom din afian ta wuce ta shiga hankalinta na tashi dajin shiru a palon.
Zaune take kan dadduma tunda tagama sallah Bata tashi daga gurinba idanuwanta sun kumbura sosai sai fuskarta datai jajir ta dago ta kalli NURUn da duk hankalinta yasake tashi ganin yanayin afian take idanuwanta suka ciko da hawaye ta qaraso da sauri ta rungumeta da tsananin sanyin murya da kulawa tace"
Sorry baby.
Sai yanzu afia tasamu me lallasarta tunda wannan baqin labari ya sameta ta zube jikin NURUn tana sake sabon hawaye tana son magana tana kasawa sbd nauyin Baki dana zuciya
NURU ta girgiza Mata Kai tana tsoyayo hawaye ahankali tace"
Karkice komai kiyi shiru Ina Nan
Gani tareda ke.
Shiru sukai ahaka tsawon lokaci NURU na shafa bayanta ahankali ahankali tana Dan lallashinta tareda tunatarda ita tana tareda ita komai zaizo da sauki inshallah har afia din tasamu Dan sauki tanata sauke ajiyar zuciya akai akai.
Miqar da ita NURU tayi suka nufi gado ta zaunar da ita tareda Dora Mata kafafunta kan gadon ta ja bargo ta Dan rufe Mata Rabin jikinta ta kalleta da nata idanuwan dasuka sauya cikin kulawa da sanyi tace"
Bari nasa akawo Miki wani Abu kici
Jikinki ba qwari.
Fita tayi zuwa Palo takira masu aikin sashen tace akawo abinci Mara nauyi sosai da tea me zafi Sosai na lemun tsami da Zuma.
Da sauri cikin tsananin girmamawa suka amsa da to suka juya da sauri Dan ciko umarninta ita Kuma ta juya Takoma dakin taqaraso ta zauna gefen afia tana shiga nazari da tunanin asalin abin dayake faruwa kokuma yafaru sbd haryanzu takasa sanin takamaimai abindaya faru zancen guntu guntu kawai ta samunsa
Ta kalli afia ahankali tanason taga Bata cikin halinda zata iya tambayarta wani abun a yanzu
Gashi dad dinsu afian ma batajin zata iya tambayarsa Dan kuwa tambayar maleek kaman rashin girmamawa ne garesa saidai shi ya tambayeka Dan Haka bazata iya tambayarsaba saidai ko jekadi, idan tafita Takoma sashenta zata tambayi jekadi komai inshallah idan harta dawo daga delah daga Kai padima gida.
Da kanta ta bawa afia tea da 'dan flat filled bread guda daya ta taimaka Mata Takoma ta kwanta cikin kulawa tace"
Kiyi bacci kina buqatan hutawa Kona awa biyu zuwa uku ne ke likitace kinsan kina buqatan hutu kafin kisamu nutsuwar yin wani tunanin ok?
Lumshe ido tayi tana gyada Kai
NURU ta juya tana cewa"
Zankoma Nima nayi wanka naci abinci.....riqe hannunta daya afia tayi tana kallonta da idanuwanta dasuka sauya take suna neman cikowa da hawaye ahankali ta bude Baki tace"
Karki barni Ni daya NURU wlh ina buqatan wani atare Dani sbd zuciyata da shedan na ingizani kaman na kashe kaina na huta da wannan rayuwar,
Bana tareda soyayya ta uwata danake tsananin buqata da kwadayin samu Amma bantaba samuba tun Ina qanqanuwata mahaifiyata Bata taba zaunawa tabani soyayyar uwaba,
Mahaifina haryanzu Banda masaniyar ko fushin dayake Dani ya sauka Dan haryanzu bansamu ganinsaba bare yasan halindanake ciki,
'yar uwata ta jini yarinyace qarama da banama fatan taji abindayake faruwa,
Kakanni na mulki da rayuwar mulkice kawai agabansu banida kowa saike Dan Allah ki zauna taredani.
Kallonta NURU keyi cikin yanayi na damuwa da tausayi jikinta nayin sanyi tadawo ta riqo hannun afia din ta tayar da ita zaune tana cewa"
Muje can sashena zakifi samun nutsuwar hutawa farhat ma na can jekadi na kulawa da ita inshallah..
Da sauri afia ta dago ta kalli NURUn bakinta na rawa da mamaki tace"
Jekadi Kuma????
Ganin yanda Afia din ta firgita da Jin jekadi yasa NURUn Dan dakatawa da Mata kallon mamaki tace"
Lafiya dai ko??
Girgiza Kai afia tayi da sauri tace"
Mum da jekadi sune abin yafaru dasu ta Yaya jekadi zata dawo??...
Mummunar faduwa gaban NURU yayi tana yiwa afia kallon tashin hankali jekadi aka kashe kenan ko me???
Innalillahi wainna ilaihirrajiun..
Juyawa tayi tana neman ficewa afia tayi saurin biyota ta riqota tana cewa"
Ta Yaya akai Baki saniba bayan kin kwana a sashenki kinkuma ga bakiga jekadin ba,
Shin tadawo ne?
Gabaki daya NURU kasa amsa tambaya daya tayi sbd toshewar Kai
Harga Allah jekadi tamkar uwa ko Kaka take agurinta wadda takejinta Kamar jininta sbd a rayuwarta bayan iyayenta jekadi tafara nuna Mata qauna tamkar ta jini Dan haka bazata iya daukar zancen mutuwar jekadi Kai tsaye daga sama ba tana buqatan cikakken bayanin abinda yake faruwa ta dago jajayen idanuwanta ta kalli afia da itama itan take kallo cikin zaquwar Jin da gaske jekadin tadawo tace"
Kimin bayanin abinda yake faruwa
Acikin duhun komai nake akan al'amarin, shin meya samu jekadin da mum dinki Ni komaima bansaniba
Meyake faruwa"" zuwa lokacin hankalinta yafara mummunan tashi sbd Jin take al'amarin toko yayane ya shafeta sbd yanda rashin nutsuwa da tsoro dayake shigarta.
Afia ma sake rikicewar tayi tana kallon NURU zatai magana saita fasa ta koma ta janyo jallabiyarta me hula ta saka ta fito ta fice sbd dad dinta kawai zata iya gani yanzu kanta neman kuncewa yakeyi ta tsaya gaban NURU data kasa cewa komai tace"
Muje sashen naki Ina buqatan ganin Mr Omar Dan Allah.
Da ido NURU kawai ke binta sbd ita idan tashiga shock kasa komai takeyi Kamar Mara tunani Haka takama hanya suka Isa sashenta tun a palon ta tsaya tana kallon sauran masu aikinta dake tsatsaye suna jiran isowarta tun jiya Bata isoba gari na wayewa sukai ayyukansu suka Gama suka sake dasa jiran isowartata
Ko gaisuwarsu Bata samu amsawa Kai tsaye ta kalli Akira wadda take matsayin babbarsu idan Jekadi Bata Nan tace"
Akira menene yafaru akan matsalar mum dinsu afia??
Shiru Akira tayi tana sauke Kai Suma tuni kowa ya sauke Kai
Akira ta Dan dago cikin shakkun tsoma Baki cikin al'amarin sbd babban gargadi daga mr Omar na kada Wanda yafadi Wanda aka kashe din wa NURU Koda Wasa.
Sake maimaita tambayarta tayi wannan karon da 'dan daga murya
Akira ta sake sauke Kai ahankali cikin tausasa harshe tace"
Kisa akai a sassan maleek a Daren shekaran jiya, Matar MALEEK ta farko itace ake zargin tayi kisan sai jekadi da aka tafi da ita itama sbd ansameta a gurin da abin yafaru.......
Kai tsaye NURU tace"
Waye aka kashen???
Tsit sukayi Akira na sake sauke kanta
Qasa cikin nutsuwa tace"
Babu Wanda yasani tukuna.
Shiru sukayi dukkaninsu daga NURUn har afia sbd tashin hankalin da mamakin al'amarin.
Zamewa afia tayi ta sulale kan kujera ta zauna tana rasa tunanin Yi
NURU ta zauna kusada ita tareda kallonta cikin tausayawa da sanyin yanayi tace"
Kaddarace wannan ki dauka daga ubangijine Kuma Inshallah zata samu kanta idan har batada hannu aciki
Sbd dad dinku bazai taba barinta cikin wannan halin ba komai zaizo ya warware Inshallah.
Kasa dagowa afia tayi tana sauraren abinda NURU take fada Mata Wanda hankalinta baya Kai tayi zurfi cikin tunani ta dago ahankali ta kalli NURU da jajayen idanuwanta tace"
Idan ta tabba cewan itace ta aika wane hukuncine zai hau kanta a shari'ancen Court??
Shiru NURU tayi tana kallonta cikin tsananin tausayawa kafin ta Dan dauke Kai cikin sanyi tace"
A shari'ancen musulunci shine Wanda ya kashe da gangan a kashesa,
A shari'ancen kotu ma idan dukkanin shedu sun bayyanarda yayi kisan da gangan ne ba bisaga qaddara ko dalilin Kare Kai ba ko dalilin ceton Rai to tabbas kisa ce ta Kai tsaye zata hau kansa....
Saurin dafa afian tayi ganin tana neman fita hayyacinta cikin sauri tace"
Dukkanin wannan kadaki yanke ko daya sbd bakisan akan me kisar ta afkuba kika tayine Dan kariyar Kai ko bisaga kaddara kadaki cire Rai daga sauqin ubangiji kiyi kokari kiriqe jarumtar fuskantar komai Inshallah ba hakan bane Ina Mata fata.
Miqewa NURUn tayi Jin tahowar farhat dake kiranta tun daga cikin bedroom ta juya ta kalli kofar dakin kafin ta dawo da kallonta kan Afia a natse tace"
Ina zuwa Bari nadubo ta.
Wucewa tayi zuwa dakin dake gefen nata Wanda aka tsarashi da komai na yara domin farhat din tana shiga ta qaqalo murmushi tana kallon kallon farhat din data shirya cikin riga da wandon asalin yadin qasar na sarauta me kyau ta qaraso gurinta tana cewa"
Heyy sweetie you look more pretty.
Cikin Jin Dadi ta qaraso gurin NURUn tana fadawa jikinta suka juyo zuwa palo tana cewa"
Aunt jiya Ina Kika kwana Kika barni Ni kadai?
Siririn Murmushi NURU tayi tana kawar da zancen tareda Dan dagowa ta kalli inda afia data bari Palon tana fatar Bata jiyo zancen da farhat din tafada ba ta kamo hannun farhat din suka nufi gefen da dining yake ta miqawa Akira hannunta tana cewa"
Kije da ita taci abinci Ina zuwa.
Komawa bedroom dinta tayi tayi wanka cikin sauri ta shirya cikin doguwar royal gown ash ta fito Akira dake jiran fitowarta ta gyara tsayuwa suka nufi sashen Anneti Dan sai yanzu tunanin zuwa Kai Mata gaisuwa ya shigeta musamman tasan tanacan cikin damuwar al'amarin itama tabar afia zaune agurin tana saqa da warwarar yanda zata tarbi al'amarin wa mahaifiyarta sbd ko kowa ya yadda da ita ta aikata hakan bazata taba yadda da mum dinta zata aikata hakan ba.
Koda aka sanarwa Anneti qarasowar NURU gurinta sai farin ciki ya shigeta taji ta Dan samu nutsuwa da saukin abindayake cin ranta ta fito daidai shigowan NURUn data qaraso har gabanta ta durqusa har qasa ta gaisheta cikin girmamawa
Da farin ciki Anneti ta dagota tareda nuna Mata gurin zama tana amsawa cikin kulawa tace"
NURU ya kike?
Kina lafiya dai ko?
Alhmdlh"tafada cikin nutsuwa tana Dan dagowa bayan sun gama gausawar tace"
Ashe abin daya faru kenan¿Allah ya kawo mafitar wannan al'amari tareda tsare gaba.
Ajiyar zuciya Anneti tasake tana gyara zama ahankali cikin bayyanarda 'yar damuwarta tace"
Allah ne kawai masanin wannan al'amarin Amma dai koma Yaya yake
Allah ya fitar da kowa yakawo mafita
Musamman shi maleek da abin yafaru a qarqashinsa Wanda yasa Yan jaridu keta fidda labarai marasa Dadi akai
bana fatan hakan yazamo matsala agaresa, ki kula dashi sosai kibashi kulawa Dan Yana cikin tsananin damuwa na tabbata.
Shiru NURU tayi dukkanin jikinta nayin sanyi da wannan sabon bayanin data samu.
Boyayyan numfashi ta sauke tanajin tsananin buqatar son ganinsa Dan Bata lurada cewa halinda yake ciki ba kenan tun jiyan da bazata baro gurinsa ba gashi yanzu batada ikon maida kanta batareda ya nemi ganintaba.
Miqewa tayi jiki Sanyaye ta fito Takoma tanajin danuwarsa na lullubeta tana shiga Kai tsaye daki ta wuce tafara tubewa ta saka Kaya marasa nauyi tayo alwala tazo tayi sallah tana idarwa ta kwanta tareda lafewa kan gadon tanajin kaman zazzabi na neman shigarta.
Baccine yafara fizgarta cikin tunanin datai nisa daga sama sama taji Ana Kiran sunanta ta bude idanuwanta ahankali dasukai nauyi sbd kanta daya fara ciwo tuni, ta dishi dishi taga kaman jekadi take gani gabanta ta bude idanuwanta gabaki daya tana waresu akanta.
Jekadi data fahimci NURUn Bata gasgata ita bace saita Dan murmushi ahankali tana cewa"
Allah qarawa MUSHRAn maleek kyau da lafiyar bacci.
Da sauri ta tashi zaune har batasan lokacinda tafada jikin jekadin ba ta rungumeta da qarfi