Showing 1 words to 3000 words out of 113235 words

Chapter 1 - UBAYD MALEEK complete HAUSA NOVEL

MAMUGEE   

02 Nov 2024

24336

๏ปฟ_*UBAYD MALEEK*_
_(Royalty versus love)_
*_Mamuhgee_*

_Bismillahir-rahmanirraheem_

*1*
Qoqarin sauke kayan dake kan jakinsa yakeyi fuskarsa cikeda annuri da farin cikin jikinsa ma na nuna hakan sbd yanda yake sauke kayan da kuzarinsa da dukkanin himmarsa.,
Fitowa bayi matarsa Kuma uwar yayansa tayi tana kallonsa cikin tsananin mamakin ganinsa adaidai wannan lokacin,
Kallon sama tayi tana son kwatanta lokaci idan ta kwatanta daidai zata Kira lokacin da guraren uku zuwa hudu na yamma,
Duban uban kayan daya shigo dasu da jakin tayi tana sake bayyanarda mamakinta a fili na ganinsa Rana tsaka batareda lokacin zuwansa ganinsu yayi sbd a qaidancen aikinsa sai bayan sati bibbiyu yake zuwa ganinsu yayi kwana daya ya juya sai Kuma bayan satin biyu,
Yau kwanansa shida da komawa Amma gashi tana ganinsa harda kaya haka,
inda yake ta fito tsakar gidan tana ajiye butar hannunta tana Dan sake fuska kadan ta qarado tana karban qaton akwatin qarfensa dayake qoqarin saukewa daga kan jakin tana Dan nishin nauyin akwatin tace"

Abal Kaine yanxu?

Kallon kayan data sauke tayi tana maido kallonta kansa tace"

wannan dukannin kayan fa??
Fatan dai lafiya?

Yana qarasa aje daurin karshe dake kan jakin ya jasa zuwa wata rumfar dake can nesa da dakunansu wadda sukai daure dabbobinsu lokacinda suka taba kiwo yakaisa ya dauresa yadawo Yana zama kan saqin data shimfida Masa Yana cewa"

Alhmdlh ya ubangiji.

Ruwa taje tadebo Masa a qaton kofi me nauyi takawo gabansa ta ajiye tana zama gefensa cikin sauke ajiyar zuciya tana sake gaishesa wannan karon cikin yarensu na amheric tace"

_Dehina metahi_
(Barka da dawowa)

Shan ruwan yayi sosai Yana jinjina mata Kai Yana cewa"

Yawwa barkanku da gida,
Nasameku lafiya?

Alhmdlh"tace tana sake Masa kallon tambaya sbd gabaki daya hankalinta baa kwance yakeba da ganinsa gida yanxu sbd tafi kowa sanin tsanin qarfi da ikon masarautar delah take dashi akan ma'aikatansu Dan shekarunta ashirin harda yan Kai batareda mijinta ba saidai yazo yaganta duk bayan sati biyu yakoma saidai idan tace takai Masa ziyara wadda kafin tagansa ma aikine saiyanzu da shekaru sukaje saidai yayansu suje sugansa duk bayan kwana biyu saigashi yanzu tana ganinsa kwatsam haka ba tsammani.

Sauke numfashi tayi ahankali zatai mgn ya rigata da kallonta cikin tattara Yar nutsuwa a fuskarsa ta dattijantaka yace"

Jamila nasan hankalinki ba'akwance yakeba da ganina adaidai wannan lokacin,
Ki kwantar da hankalinki lafiyace tasanyani dawowa,
Babu wani abu daya faru kamar yanda kike tunani,
Nadawone gida wannan karon gabaki daya da yardar Allah shikenan zansamu yancina zanyi rayuwa taredaku cikin iyalina,cikin nutsuwa.

Wani guntun numfashi ta sauke wannan karon dukkanin jikinta nayin sanyi dajin abinda yake fada Wanda tasan ba iyakacin maganar kenanba akwai babbar maganar dake gaban wannan daya fara ta dago murya a sanyaye tana kallonsa tace"

*_NEGES?_*

'Dan dauke kai yayi ahankali cikin 'Dan jin nauyinta ya jinjina Kai ahankali yace"

Eh negestati.

Sama numfashinta yayi cikin wani irin yanayi na tsoro da muguwar bugawar da zuciyarta tayi ta sunkuyar dakai idanuwanta suka fara qoqarin cikowa da hawaye
Ya kalleta Kai tsaye yace"

Mahaifina yayi bauta a delah tun yanada kuruciya har tsufa ya kamasa Saida yakai baya iya wata bautar Ni yabayar ya yanci kansa a bautar dela,
Nayi bauta a delah tun Ina qaramin saurayina harna zama cikakken saurayi harna aureki muka Tara yaran dake gabanmu,
Nayi shekaru sama da talatin Ina bauta a delah,
Kinyi shekaru kusan ashirin ko fiye kina zaman kadaici batareda mijikinba,
Yarana sun taso Basu zauna da mahaifinsuba suka samu dukkanin kulawarsa,
Shin kina ganin bai kamata ba Nima nasamu yanci nadawo gidaba na huta 'daya daga cikin yayana ta fanshi 'yancina?
Jamila kinfi kowa sanin daganan har lokacinda Rai zaiyi halinsa ba barin delah zanyiba matuqar ba Wanda zan bayar maimakon yancina
Da inada 'da namiji bautar da mahaifina yayi haryabar duniya Nima nayi Shima ita zaiyi da haka zuriarmu zataita tafiya fa Amma yanzu daga kaina inshallah wannan gadon bautar yaqare sbd nine me 'yaya mata su ba bauta zasuje yiba *_NEGESTATI_* zasu zama.

Rintse idanuwanta tayi ahankali tana maida hawayenta sbd kada yaga rashin hakurinta ko rashin hankalinta ta dago batareda ta kallesaba tace"

Neges?
Acikinsu biyun waccece kazaba data zamo din?

Numfashi tasauke ahankali tana bayyanarda dukkanin damuwarta afili muryarta tayi tsananin sanyi tafara cewa"

Abal, dukkaninsu su ukun nice na haifesu,
Na rainesu,
Na zauna dasu nasan halin kowacce daga cikinsu,
MERIYAM bata cikin lissafi sbd itace qaramarsu gabaki daya shekarunta goma cif,
*_PADIMA_* da *_NURU_* sune ake magana akai.

Wani tsananin sanyi murya taqara zuciyarta tayi nauyi tanaji tun yanxu dukkanin burikanta da fatanta akan 'yayanta yana rushewa tareda dukkanin kuzarinta,
Hannu tasa ta dauke hawayen dasukeson sauko mata ta dauke kai ahankali tace"

Dukkaninsu inada burin ganin aurensu Kamar wanne 'yaya,
Nayi tanada da fatattaki akan rayuwarsu da aurensu,
bantaba kawo wani tunanin inda mahaifinsu yakeba zai iya juya qaddarar daya daga cikinsu daga zama Matar aure kamar kowace 'ya zuwa neges wato *_MACEN SARKI KO 'DAN SARKI KO JIKAN SARKI WADDA IYAKACINTA DASHI KWANCIYA DA HAIHUWANE_*,
Bantaba tunanin acikin yayana akwai wadda batada rabon igiyoyin aure su rataya akantaba saidai tazama _Negestati_ *(Kings mistress/kwarkwarah/abokiyar kwanciyarsa/abokiyar nishadin shimfidarsa).*

Kasa riqe hawayenta tayi wannan karon dukkanin jarumtarta saidai tanajin nauyi da kunyar bayyanarda damuwarta akan wannan hukuncin nasa sbd idan tayi Masa adalci ya cancanta ya huta Shima sbd ya bautu,
Ya hidimtu,
Ya wahaltu duk Dan qari sbd su da farin cikinsu baikamata ta nuna damuwarta afili ba duk da tasan aikin gama yariga Yagama tunda harya baro tasan yariga ya karbo shedar musayan yanci.

Abal kayi hakuri.

Girgiza mata Kai yayi Yana gyara zama yace"

Karki bani hakuri Jamila Dan dama dole zakiji ba Dadi saidai duk kuyi hakuri hukuncin Dana yanke kenan,
Maganar rashin jin Dadi anan dayace wato ta rabuwa da 'danka Amma kinsan irin rayuwar jin dadin da negestati keyi a daular nan banbancinsu da matan sarautar aurene Amma nawane suka sauya kaf zuriar danginsu daga talakawa zuwa attajirai.,
Banda burin 'yata tashiga delah dan ta maidamu attajirai saidai inada burin samun yancina Nima na huta daga bauta idan arziki yazo takawo Mana bazan qiba sbd kowa nason arziki kowa nason hada jini da delah dan haka Nima bazanqi naso samun jikoki daga delah ba sbd tabbaci ne na har abada da yardar Allah zuriarmu tagama bauta tashiga Kuma cikin littafin tarihin delah.

Murmushin qarfin hali tasaki tana qoqarin miqewa takawo Masa kunun madarar nonon raqumi da sabuwar danyar shinkafarsu tace"

Allah yasa hakan ne mafi alkhairi abal.

Amin" yace Yana gyara zama ganin ta dauko tasar kunun Yana hango haskensa tun daga hannunta.

Aje Masa tayi tafara kwashe kwayan dayazo dasu takai daki tadawo kenan su NURU din na shigowa gidan kowacce sanye da dogayen rigunan asalin yadin kuta,
Padima ce agaba kyakkyawar asalin brown/chocolate kalar fata,
Doguwace tanada jiki kadan musammn kirjinta acike yake Wanda yasa bayyanarda shafewar cikinta.
NURU ce abayanta hannunta riqe dana meryam,
NURU doguwace itama kyakkyawa me yellow brown skin asalin kyakkyawar amhara,
Batai jikin padima ba Amma tafi padima bajewar qugu Wanda yasa tafi padima suturta jikinta da kaya masu Dadi da rashin kamawa sbd boye irin kalar siffar da Allah yayi mata ta Jan hankali,
Tafi padima manyan idanuwa da fuskar marasa hayaniya sbd koyaushe fuskarta is simple sabanin ita padima da daka ganta zakasan tanada rawan Kai da jiji da Kai tareda jin kanta sbd kyawunta datake alfahari dashi duk da dai NURU da meryam sunfitashi haddama hasken fata sbd su kamarsu daya sosai da sosai sbd su mahaifinsu suka dauko shine asalin amhara wato asalin Ethiopian sai ita ta dauko mahaifiyarsu asalin hausa data surka da amhara din.
NURU da meryam kusan halinsu daya na rashin karauniya kuma meryam tafi shaquwa da NURU sbd itace Bata dukanta ko mata fada sabanin padima da Bata daukar raini ko kadan fada take mata musamman akan yanayin yanda takeson gudanar da rayuwarta.

Akwai saquwa sosai da kauna a tsakaninsu su duka da iyayensu,
Suna son junansu matuqa,
Suna kulawa da junansu tareda tsayawa junansu ako yaushe,
Kaman yanda ake karatun addini Dana boko Suma sunada wani qarin karatun wato karatun al'ada,
Sunyi karatun addini daidai misali,
Sunyi na bokon Wanda duk fiyeda rabinsa na aladunsune Dan haka gabaki daya idan kagansu Kai tsaye bazaka tantance sudin musulmaine kokuwa Dan al'adunsu a bayyane suke sosai tattare dasu.

Ganin mahaifinsu zaune yasa dukkaninsu tsayawa cak suna kallonsa cikin mamaki Banda meryam data qaraso da gudu ta fado kansa tana Masa sannu da zuwa cikin yare.

Kallon mamaki sukam suke Masa musamman dasukaga amminsu itama su take kallo zuciyarta fal da tunanin to shin cikinsu waccece za'a bayar amatsayin negestati,
NURU batada hayaniya,Bata iya doguwar hayaniyaba bare rigima baiwar Allah bazata iya da gidan sarautaba musamman delah dake cikeda fitintinu na mulki da sarauta sbd yawa da girman delah din idanma anbarta anan delah din idan Kuma asalin can daular dake qasar waje aka kaita inda asalin masarautar delah din take zuba zallan mulkinta Babu yanda NURU zata iya rayuwa a acikin asalin zuriar delah Sam Sam NURU bazata iyaba.,

Idan Kuma padima ce to itama akwai babban akasi sbd padima mace ce me tsananin son juya kanta bazata iya rayuwa acikin wainda mulki da iko yagama ratsa jininsuba sbd ita din zata zama bakowa bace acikinsu zasu juya rayuwarta Kamar suna juya kujeran zamansune Wanda taurin Kai da bakin padima zai hallakata acikinsu cikin qanqanin lokaci gashi a iya saninta babban burin padima shine auren mijinda yagama fita hayyacinsa akan Sonta wanda itace zata mulkesa acikin gidanta,
Burinta na biyu samun gidan arzikinda zata juya rayuwarta ta moru kyawunta bayyanardashi duniya tasanta acikin jerin kyawawa shiyasa babban burinta yakasance auren Koda bawane dake asalin delah dake qasar waje wato GIZAH,
Tanada burin komawa can Dan acan ne zata samu rayuwar datake shiyasa takeda kyakkyawar alaqa me qarfi da Ahmed Dan babban sarkin fada dake can giza Wanda ta shirya ta aminta da aurensa tabisa delah ta giza inda zaibi mahaifinsa yasamesa acan Wanda sai mai rabo ne keda sa'ar zuwa can.

Numfashi ammyn ta sauke tana dauke kanta daga kansu suna qarasowa ciki da mamaki suke Kiran sunan baban nasu cikin bayyana farin ciki da mamaki NURU tace"

Abal kana lafiya dai Ina fata?

Murmushi yasaki Yana cewa"

Alhmdlh nake NURU ganinku nazo yi.

Ajiyar zuciya padima ta sauke tana qarasowa itama sbd da har zuciyarta tafara shiga wani fargaba jin abinda yace yasata sakewa ta qaraso tana sakin murmushin farin ciki ta zauna gefen ammynsu tana cewa"

Abal harnaji tsoron ganinka sbd jin labarin yau anrabar da shedar sauyin yanci.

Daga abal din har ammy tare suka dago suka kalleta da sauri zuciyar ammyn na harbawa sbd sanin akwai akasin ra'ayi a alamrin musamman sbd yanda suka sabawa yaransu da rashin takurawa.
##MAMUH#
*_Haske writers๐Ÿ’ก_*



ZAFAFA BIYAR! ZAFAFA BIYAR!! ZAFAFA BIYAR!!!



Ina masu tambayar yaushe za'a fara? Ina masu jiran ranar? Toh gata fa tazo, mun zo muku da salo na daban wanda bamu taba zuwa muku da irin sa ba.

Me kike jira yar'uwa? Biya naki ki karanta halaliyar ki a nutse cikin kwanciyar hankali da jin dadi. Karki bari a baki labari, maza mallaki naki ta hanyar da aka tanada domin biya.

Littafan dai sune๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ




*_โ˜… AL-ฦ˜IBLA_*๐Ÿ’˜
_Na Safiyya Huguma_

*_โ˜… MABUฦŠIN ZUCIYA_*๐Ÿ’–
_Hafsat Rano_

*_โ˜… DALAAL_*๐Ÿ’
_Na Miss xoxo_

*_โ˜… UBAYD MALEEK_*๐Ÿ’“
_Na Mamu gee_

*_โ˜… MAKAUNIYAR ฦ˜ADDARA_*๐Ÿ’”
_Na Bilyn Abdull_

Lalai daga ji babu tambaya bana ma ZAFAFAN ku da turirinsu suke tafe. Dan dagani kasan za'a ragargaza cakwakiya, soyayya. Tare da nishaษ—i๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป.

Gasu duka akan farashi mai rahusar gaske.

Kamar haka๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป

ฦŠaya___300
Biyu____400
Uku_____450
Huษ—u____500
Biyar_____700

Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

0225878823 Hafsat Kabir Umar GTB

saiku turawa wannnan numban ta whatsapp shedan biyanku(evidence of payment/Account name)๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

*_08085405215_*

IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

ย  0903ย 234ย 5899

๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป
TEAM----ZAFAFA BIYAR๐Ÿ”ฅ๐Ÿ˜˜๐Ÿฅฐ๐Ÿ˜ [10/7, 10:22 AM] +234 803 855 1766: *_UBAYD MALEEK_*
_(Royalty versus love)_
_*Mamuhgee*_



*2*
Treat/repair your skin with mg's skincare today,are you battling with pimples,
Black spot
cream reaction
eczema,acne, sunburn,spot, stretch mark, discoloration/skin damage, stretch mark โŒthen mg's skincare is the plug for you,mg's skincare gat solution to all ur skin prblms๐Ÿ˜everyone deserves a blended skin๐ŸŒฟ when it comes to skin issue๐Ÿ˜ขgv it to mg's skincare ๐Ÿ’ฏ๐Ÿ”ฅ now is the time to take care of ur skin,this product is the real deal ๐Ÿ™Œclears white patchesโœ…dark patchesโœ…dark feet's/knuckles โœ…reduces the appearance of greenveins,it clears pimples,spot and make ur skin fresh nd glow like never before just gv it a try nd ur skin will definitely thank you๐Ÿ’‹โœ…evn if you don't HV anything mg's skincare gat you a soap that will maintain ur skin nd make the skin to glow๐Ÿฅฐ
Soap price:3k
Chat 08062991549 to plc ur orders
Call:08064532391
We deliver Nationwide buh delivery is not free๐Ÿ™
we can't wait to be a part of your beauty story๐Ÿคญ



*******
Fuskewa abal yayi Yana dauke kai daga zancen padima din ya maida hankali kan NURU dake tambayarsa lafiyarsa da qafarsa dake ciwo sbd yawan tsayuwa daya kashe qafafun sbd wani lokacin yakanfi awa uku hudu a tsaye a delah gurin aikinsa gakuma manyanci sai qafafun sukeson fara gazawa.

Fira sukahau Yi sosai da abal dinsu kafin daga baya NURU ta miqe tayi gurin ammynsu Dan tayata aikin sabuwar dahuwar dare datakeyi sbd abal din daya dawo badan haka ba kunun madarar raqumi sukeyi susha abinda da daddare sbd 'yaya matansu basacin abinci me nauyi da daddare a al'adarsu sai kayi aure kafara hayayyafa tukuna.

Sai magriba suka kammala lokacin padima hartayo wankan yamma tana zaune dakinsu tana shafawa jikinta mai batareda NURU ta kalletaba ta ajiye kallabinta data zame daga kanta dogon gashinta ya bayyana Wanda yasa padima turo Baki sbd Bata baiyi tsayin na NURU din ba,
Abu uku ne NURU takedashi duk nata kyawun takejin dama ita Allah yabawa duk ta hada,
Dirarriyar shape din NURU dayafi nata sosai sbd hips da Allah yabawa NURUn da qarin cikin NURUn dayafi nata shafewa sbd ita tafi NURU jiki sai gashin Nan na uku asalin yelloebrown fatar amhara da NURUn ta dauko Wanda yafi nata.

Wanka NURUn itama tayo taraka meryam itama tayo sukazo sukai sallah dukkaninsu atare kafin suka dungamo tsakar gida suka zauna cin abinci tareda iyayensu.

Kallon yanda sukecin abinci abal keyi Yana karantarsu Dan sake tantance wacce zai bada,
NURU yake kallo sosai Yana sake yaba sanyi da nutsuwarta saidai Sam bazai iya badataba sbd cutatuwa zatayi musamman idan yayi duba da baisan taqamaimai waye acikin delah za'a bawa 'yarsaba.
Kallonsa ya maida kan padima wadda Kecin abincin a kiyaye batason Bata bakinta sosai Sarai yasan halinta da babban burin son abun duniya shiyasa zuciyarsa ke wasi wasi akanta Dan idan taje giyar daular arziki da mulki suka bugeta Yana tsoron ta zama wata mutum dabam sbd tsananin son duniyarta da jijida kanta yanada yawa kowa yasanda wannan.

Numfashi yasauke Wanda yasa ammi kallonsa sbd tasan tunaninsa tana lure dashi da yanda yake karantarsu,
Itadai tunda abune na dole baza'a taba guje masaba to a gaskiyance gwara abada padima sbd tunda sunada wata 'yar bazata iya Bari abada NURU ba Dan baqaramar cutatuwa zatayiba,
Bazata iya rayuwa acikin sarautaba sam,
Tsaftatacciyar zuciyane da NURU zasu gurbato musu ita da rudin zalamar mulki da dukiya gwara padima tana zuciyar son abun duniya Dan haka zata iya gwagwarmaya acikinsu ta qwataci kanta dama 'yayan negestati dazata haifa.
Suna kammalawa dukkaninsu suka hau fira da abal dinsu bayan NURU ta tattare gurin itada meryam suka dawo suka zauna.



_________________
*_No 554 U.MALEEK DELAH Aptmt_*
_Jericho brighton New York City,New York._


Mum""Yar budurwar yarinyar da Bata wuce sha Tara ba ta furta cikin nuna takaicinta da damuwarta a fili tana kallon takardun hannunta data dauka daga gaban madubin bedroom din uwar Tata.
Qarasowa tayi idanuwa na cikowa da hawaye har gaban dining din ta daga takardun dake hannunta tana cewa"

Mum menene wannan??

Cikin wata irin cikakkiyar izza data gama Kama jininta ta dago a natse Kamar Bata fahimci damuwa da tarin baqin cikin data gani atattare da babbar 'yartaba wadda bazaka taba cewa 'yartaceba sbd itama tsufa ko wani manyanci ba gama kamata yayiba sakamakon auren wuri na sarauta da akai musu da mijito Kamar wata qanwarta danma tafi Yar 'kyawun jiki da itakuma 'yar tafita kyawun fuska nesa ba kusaba sbd zallar Kamar mahaifinta data dauko.

Kallo daya tayiwa takardun kafin tamaida kallonta kan fuskar 'yar cikin wani irin sautin zallar iko da mulki tace"

AFIA menene naki akan wainnan takardun dake hannunki?
Wannan tsakanin nida abal dinki ne so stay out of it okay?

Dire mata takardun tayi da qarfi gabanta idanuwanta na cikowa da hawayen baqin cikin halin mahaifiyarta tace"

Mum wannan decision din naki na nufin rabuwa da abal fa,kinsan abal mgn daya yakeyi Wanda idan yayi Babu Wanda ya isa canzawa
Mum are you willing to take that risk?
Idan bakya tunanin kanki da rabuwa dashi mum please kiyi tunanin mu 'yayanki idanma Ni bakya tunanina kiyi tunanin farhat Mana,
Mum farhat bazata iya rayuwa Babu 'dayankuba tsakanin ke da abal idan kikai signing wannan contact din Kika tafi Tokyo shikenan fa kinbar delah har abada bazasu karbekiba kokin dawo daga baya please think and think and think mum"" taqarasa mganar hawaye na gangaro mata tanajin Ina zata Sanya zance mum dinta ta aje wannan rayuwar dama tafi ta turawa zama abin tsoro.

Spoon din boiled veggies da aka soya da kwai takai bakinta tareda shanye sauran black lemon tea dinta ta zari tissue ta goge bakinta kadan ta miqe tsaye sai alokacin ta fuskanci afia din dakyau ta kalleta cikin wani irin iko tace"

AFIA tuntuni nasan cewa zanbar delah duk ranarda na karbi contract din santrigo Tokyo na jirane dama sbd ki qara girma kiyi wayonda Zaki kula da farhat idan natafi hakama idan nadawo nasan Zaki tsaya tsayin daka su karbeni,
Santrigo Tokyo babban burinane Dana girma dashi na rayu dashi Dan haka aure bazai hanani cika burinaba ayanzu Dana samu dama,
Idan kinason duk wannan kar ayi azauna lfy kije kiyi convincing dad dinki yabarni naje Tokyo nayi aikina Dan bazan bar aikina Dana dauko shekaru fiyeda goma sha ba inayi akan tsantsar ikonsa da izzarsa ba.

Wani numfashin mamakin mum dinta tasake tana mata kallon mum kinyi nisa ta sake sauke wani numfashin tareda gyara tsayuwa ta kalleta cikin sanyin murya tace"

Mum kinfi kowa sanin mijinda Allah yabaki idan duk dukiyar Tokyo zakije abaki bazaki samu abinda yakai Wanda kike samu agunsaba,
Duk abinda Zaki samu a duniya bazaki samu abinda yakai _*UBAYD MALEEK DELAH*_ ba,

Mum Ina sake Baki shawarar kizauna adaki kiyi tunanin abinda kike Shirin aikatawa,
Zaki rasa mijinki,'yayanki biyu,dukiya,suna da matsayinki na Matar _MALEEK_ na GIZAH Wanda nake ji Miki tsoron rasawa har abada.
Ke mahaifiyatace bazanso ki rasa duka wainnan sbd abal shine abu na qarshe da mace zatai baqin cikin rasa samunsa a rayuwa.

Wani QAYATACCEN murmushi LAILAH tasaki tareda dafa kafadar 'yarta tace"

AFIA ke yarinyace
Kinason dad dinki fiyeda komai shiyasa kike ganin dukkanin hakan Amma abinda Baki saniba shine dad dinki mutum ne da duk

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login