Showing 18001 words to 21000 words out of 38031 words

Chapter 7 - 'Yar Fulani COMPLETE HAUSA NOVEL

08 Jul 2024

20222

dakatar da ita Nafisa banace wannan umurnine ba shawara nazo nema ba dan haka banson jin mgnarki.... Dole taja bakinta tayi shiru...shikuma ya miqe tare da cewa Hassan Na baka nan da kwana biyar ka kawomin takardar ta inko ba hakaba zaka hadu da fushina yayi tafiyarsa ya barsu shiru tamkar ruwa ya cinyesu da dai dai suka rinqa watsewa kowa da abinda ke ransa saura Ummah da Ammi sai waziri da sarkin gida Hassan da tuni yayi mutuwar zaune sai yanxu yace baba waxiri dan Allah Ku bawa Abbana haquri wlh bazan sake yin abida baya soba ya juyo gun Umma da Ammi yana mai kwantar da wuya yace dan Allah kuma kubawa Abba haquri Ammi ta watsa mai harara gami da cewa banyi alqawariba ai kai kai ka haifi kanka ba a isa a maka zabi ba toh dole zaka saketa dan bazaka kashe yar mutane a banxaba kai kaine mai hannun duka ko Ummah tace dan Allah Aysha karkiyi yaji wannan zance ana qoqarin danneshi kekuma kina ingizashi Ammi tayi kwaffa tare da cewa kuma wlh kar Na sake ganinka a dakinta tayi ficewarta..... Yaya Bashir yace Hassan bakaji duk tsatstsauran ra.ayinkane zai jawo maka komai haka dai suka taru sukayi ta mishi fada fada nasiha nasiha daga garshe suka watse ........shikam Hassan gida ya koma ya rasa meke mai dadi a duniya ya zaiyi su Abba su gane halin da yake ciki har zuwa daren rannan ya kasa samun sukuni gashi yau win duka baima samu ya rabetaba bare ya danji sauki d qyar yayi sallan ihsha ya wuce gidan kai tsaye dakin yayi niyar shigewa har yazo bakin kofa yaji Ammi Na cewa kai ina zakaje me ka ajiye a dakin a hankali ya juyo yazo gunta yace Ayyah Ammi am dan Allah kuyi haquri mgni xan bata a hatsale tace fita fita ka ban waje kaje ka samu Abbanku baniba wato nice mareiniyar wayonko tajuya tai tfy ta da saurinsa yaje ya tura kofar yajida gam a rufe rai a bace ya koma gida ya kwanta da takaici can ya tuna da yabar daya phone enshi a gunta ya dauki wayarshi ya kirata.............. Tana kwance ta fara bacci taji Qatar wayan da sauri ta daga tce laaaa ya manta wayarsa ta daga tare da komawa kan gadon cikin damuwa da kasala da tunani cikin raunin murya yace Hello Fateema kinyi bacci ne ? tce Ehhh kinyi bacci baki nemeni ba ko kadan...en nemaka kuma mai zanmaka ......
*Kuyi haquri masu karatu ban samu nayi typing da wuriba*
By garkuwan Fulani
[4/12, 11:30 AM] Garkuwa Ali Aysha: ??Qd?? ]?? ]?? ]?? ]?? ]?? ]?? ]?? ]Y'ar Fulani part 35 Na Aysha Ali Garkuwa
?? ]?? ]?? ]?? ]?? ]?? ]?? ]?? ]?? ]
A hankali yayi ajiyar zuciya da sauke numfashi ya kirata cikin wani irin yanayi kamar mara lfy yce Fateena banda lfy....ta danyi shiru candai ya sake cewa bazaki tabbyen meke damu naba ...a a zan tabbaya ka mana yaci gaba da cewa zuciya tace bata da lfy ji nake tamkar Na kusa mutuwa da sauri tace kai ba kyau fa mutum ya ce haka shikuma a take yaji tausayin kanshi da kanshi ya kamashi yace Fateema Na kusa rasa numfashina kinga ko ai jiki ba muntashi kam sai mutuwa ko?ita dai haka Allah ya yita tana tsoron a kirawa mutum mutuwa a take taji hawaye Na cikamata ido cikin rawar murya tace..... Ka gayawa Abba d su Ammi baka da lfy ne to kaje asibiti mana ya kara narkewa a jikin blanket tare da fesa numshi waje yace Abba Na baya sona yanxu haka Ammi nama harda Ummah Fateena duk yanzu ba mai sona kema ba kya so nako? Ko Na mutu ba ruwanku .. Cikin kuka tace suna sonka fa yace to kefa ?tai shiru yace shikenan tunda Na San kekam bakya sona tace nidai kaje asibiti da yce toh ke ki dawo gida mana kije ki samu Abba kice ke kam zaki dawo gidanki indai kinson Na samu sauki gashi duk karayar da nayi da sun taso da sauri tace sun taso kuma yce ehh tace toh gobe ko jibi muje gidan Bappa zai hada maka wani mgni yace a haka sukayi sai da safe zuciyarsa Na suya................
Yaw kwana 3 da yin mgn kuma tun ranan ba a sake barinshi yaje inda Fateema takeba duk ya fita haiyacinsa baya zuwa Asibitinma Sam a gida yake wuni Ammi kuma ko gyasuwarsa da qyar take amsawa Abba kam cewa yayi inya kawo takaddar sakin sayi mgn Amman ba yanxu bakan........... Yanzu kusan qarfe 10 :23 pm ya shigo gidan Porlo Ammi ya nufa yana shiga ya kwanta kan kujera ya daura hannayenshi kan goshi Ammi da Hussaini da Nazir ga Amirsuna ta hira Nazir yace yadai oga yaw ba ko SLm ne bai kulashi ba Hussain yace ai da wanine fa ya shigo ba slm da munsha masifa........ Ammi tace toh ma inba baqin haliba kowa Na hira shi yazo ya riqe kai kamar maraya.. Ya tashi ya zauna fuska a murtuke yace dama ina zaku ji slmata kuna ta surutu kamar barebari???i???i???i ya dankalli Amminshi a raunane yace Ammi ai ke da Abba ni kunmai dani mara qarar woyar Nazir ta katseshi yana dagawa yace Hello my dear ya danyi shiru sai can kuma yace am sorry my dear ganinan zuwa yanzu zan dawo. Ya katse kiran gami da miqewa yace kutashi mutafi gida dare yayi fa Shi dai Hassan bai kulasuba Hussain yace bro miqe mu tafi yanxu nasan Zainab tana can tana zaune dan wlh bazata iya kwanciya ban koma ba Hassan ya watsamusu harara gami da mgn a cikin zuciyarsa shegu mugaye ai Ku duk xuwa zakuyi kusamu Mtn Ku Na jiranku wato nine wahallale mai kwana da pillows ko toh wlh yaw haqurina ya Kare za aga rashin kunya. Nazir ya miqa mai hannu yana cewa taso mu tafi ya girgiza kai ya kamo hannun Naxir ya mike tare da yin mgn da sudin kawai sukaji abinda yace bazan komaba yan iska ai gun matanku zaku tafiko to nima gun matata zan tafi yasa hannu ya tura Hussain ya ratse ta tsakiyarsu ya tafi dakinta yana tura qofako yajita a bude yana shiga ya maida kofar garam ya rufe Ammi kam mmki ya hanata mgn Nazir d Hussain kuma dariya sukayi tare da yiwa Ammi SLM suka tafi.. ???k???_???k???_???k???_ku biyoni muga wacce wainar zai toya a dakin???i kabara karfa aita mutsu mutsu???i
by Garkuwan Fulani
[4/12, 11:30 AM] Garkuwa Ali Aysha: ??Qd?? ]?? ]?? ]?? ]?? ]?? ]?? ]?? ]Y'ar FULANI part 36 Na Aysha Ali Garkuwa
?? ]?? ]?? ]?? ]?? ]?? ]?? ]?? ]?? ]
Tana kwance kan gado tana baccinta cikin kwanciyar hankali sai numfashi take fitarwa a hankali...ya koma jikin kofa ya jingina da gefen qofar tare da harde hannayenshi a girji ya dan jingina kanshi da jikin kofar ya tsura mata idanu yana mai karemata kallo cikin tsananin qaunarta da shaukin begenta keta fixqar zuciyarsa ya zubamata ido qur ko qiftawa bayayi kwance take tayi rigingine da alama daga wonka ta fito ta bingire agun ta kama bacci towel ne a jikinta da bai wuce iya guiwaba sai dan qaramin hijabi da iyakarsa kan kafadunta... Nan take yaji zuciyar Na jansa zuwa gareta a hankali ya rinka takawa har ya isa gareta a hankali ya haukan gadan wai gudun kar ta tashi cikin hikima ya tattara hijabin jikin nata gami da tureshi gefe yasa hannunshi a nitse ya kwance towel en nanda nan yaji qirjinshi ya fara bugu uku uku tunanin shi ya fara kaucewa ya fara manta koshi waye a inayeke kuma yake. ..ita kuma sai lokacin ta dan motsa tare da dan daga hannunta daya ta cusa cikin gashin kansa da sauri ya jawota jikinshi cikin sauri da gigita ya manna bakinshi kan dukiyar Funaninta nan yaci gaba da sarrafata ta yadda yake so wani abin mmki kuma da ya qara haukatashi bai wuce yadda itama take mayarmai da martanin duk abin da yake mataba cikin wani salo da shauki duk abinda sukeyi idonta a lumshe toh fa ase ita Fateemaaa nata gefen mafarki takeyi duk abin da yake mata a mafarki take ganinshi wai Fateema bakisan a gsk kike son haukata mana Doctor Hassan inmuma tafiya tayi tafiya gaba daya hankalinshi yabar jikinshi ya fara gurnani kamar wani xaki ga numfashinshi dake shirin barin jikinshi duk burinsa a duniya a yanzu bai wuce ya jishi cikin jikintaba itako alokacin ta tashi daga salon nata kidimar da sauri ta bude ido gami da tureshi ina shi bai sanma tana yiba da sauri tace .. Wayyo wlh ni ka barni bana so kabari kar ka sake ban warkeba wlh inajin tsoro bana so ta daddage ta tureshi ya dago a kidime ya kamo hannuta ya riqe qam yana durqushe kanshia kasa da azaba ya dago kanshi ya kalleta ganin idanunashi da suka koma tamkar wuta ya kara bata tsoro ta kara jaa da baya tana dan Allah kayi haquri wlh bazan qaraba kai kawai ya rinqa girgiza mata yana furza ajiyar zuciya da gyar cikin wani irin murya yace dan Allah dan Allah ki taimakamin kiyi haquri ki ceci raina Fateema plsss ki ceci ran mijinki nefa ya qara narke mata a jiki yace so kike na mutune ta girgiza mai kai dan bata San meyasaba yake bata tausayi yace toh kiyi haquri bazan miki da zafiba kinji ta girgiza kai tana mai zubda hawaye tace a a nikam inajin tsoro ka maidani gun Bappa Na ya sake jawota kirjinshi yaci gaba da wasa da nata qirjin jikinta duk ya dauki bari a hankali ya saketa yace bazan miki abinda baykya soba zan haqura kodako zan rasa raina Na haqura kiyi shiru bana son kukunnan naki yana tayarmin da hankali .....ya dauko towel en ya miqa mata yace daura da kanshi ya maida mata hijabinta ya juya ya kwanta a kife ya cusa kansa cikin pillow ya damqe pillow da hannu ya riqa numfashi da gyar itako can gefe ta koma tana kallon ikon Allah a hankali tace dare yayifa ka tashi ka tf gida zan rufe qofa ya mike da gyar yana tfy kamar Wanda yake cikin maye yazo kanta yasa hannu bibbiyi ya dagota ya hada fuskarsu wuri daya Fateema bakya son ganina ko tace a a yace bakya tausayamin bakisan zan iya mutuwaba inhar Na rasa kulawarkiba banda lfy Amman baki damu daniba kinga yadda nake tfy ko? tace ehh yace toh so kike Na zama gurguko tace a a yaci gaba da cewa cikin hikima da nuna mata wayo yayi amfani da yarintarta yace toh gobe zamuje gun Bappa ko? Zaki rakani ya hadamin mgni tace ehhh yace karfa ki gayawa kowa zan zo da safe in nazo zan kiraki a phone sai ki fito ki sameni a woje tace toh kinyi alqawari tace ehh ya danyi murmushi cikin qrfin hali ya subba ceta a goshi ya kwantar da ita yatafi tare dajamata kofan sadab sadab ya bar gidan yana zuwa gida ya samu Hussain a bakin kofar shiga part ensa ya kalleshi a yatsine yace kai meya hanaka bacci cikin fada yace bansaniba bro sokake ka jawa kanka masifa ko ka Duba lkacifa 2:Am ya dan bugi kafadarsa yace toh ya zanyi anhanani matata andawo dani kamar brwo ya wuce ya tafi yana mita ranar dai suduka basuyi bacciba shi tausayawa kansa yake baisan y zaiyi da Abbansuba gobe itako sai takejin tausayishi da halin da ta Ganshi a ciki. Washe gari karfe 9 dai ya kirata yace ki futo ganin tace toh ta zari mayafinta ta riqe a hannu tana tafe tana waige waige tajuyo kawai sai ga Ummah a gabanta cikin mmki tace ina zakije cikin in ina tace a a in in ehm zan kaimishi phone enshine tace waye din ta sunkuyar da kai tana murza yatsunta Ummah tadanyi???i tace Hassan ne ta geda mata kai alamar ehh.. tace toh sai kindawo tace toh tai woje da Sauri Ummah ta bita da ido tace mata da miji sai Allah.. ???j???j???i???a???_ uhum kubiyoni dai muji ina zaikaita kuma me zaiyi???i???i sann byan Yaya zata kaya da Abban ???j???i???i???i ina alfahari daku masu karatu by Garkuwan Fulani
By garkuwan Fulani
[4/12, 11:30 AM] Garkuwa Ali Aysha: ??Qd?? ]?? ]?? ]?? ]?? ]?? ]?? ]?? ]Y'ar Fulani part 37 Na Aysha Ali Garkuwa
?? ]?? ]?? ]?? ]?? ]?? ]?? ]?? ]?? ]
yana zaune ta iso sanye take da rida da siket in atanpa mai taushi tayi das a jikinta qirjinya ya zauna ras a cikin rigar ga gugunta da ya baiyyana kib a ciki ta sake gashin kanta yana kwance kan kafadunta yayi ras a kan kafadun tamkar mayafi ta yafe daga saman rigar kaurin mamanta ne suka dan danno kai fuskarta tamakar ta balarabiya dan qaramin bakinta jaa sai sheqi yake daga nesa fatar jikinta kuma tamkar ta jarirai tana taku tamkar hawainiya nanma wai sauri take.......har ta qaraso inda yake bai San ta isoba binta kawai yake da ido ta bude marfin car in ta shiga gami da zama sai da tace kai da kankane zakayi driving ne? Ya danyi ajiyar zuciya gamida lumshe ido yace eh xan iya ai qafatace tafi ciwon tace toh mu tafi kar Ammi ta nemeni bata ganniba ta fito ya kalleta da kyaw lokacin da yaja motar sukabar haraban gidan yace hmmm kina tsoron kar ta gankine ba da mijinki zaki fitaba tai shiru a hankali ya daura hannunshi kan cinyarta yana dan murzata a nitse yace kinyi shiru ko nidin ba mijinki bane shirun dai ta kuma yaci gaba da cewa Fateena kayannan sun miki kyau Amman sun matseki da yawa...tce a a batsu matseni bafa.... Ya juyo ya kalleta ya daga yatsarsa ya zana kan Rabin mamanta da suka fito waje yace haba Fateema ai zakisa zuciyata ta buga in mutu ki gafa kirjinki duk rabi a waje ai wannan sirri nane bana son ki sakesa irin wannan kayan ki fita kinji ko toh tace dai dai lokacin da takai hannunta ta kamo nasa hannun da yake ta faman turawa cikin riga da sauri ya matse hanun nata cikin nashi ya jawo ya daura kan cinyarsa ya rinqa murzawa tana ja yana ja hankalishi kuma Na kan titi... a hankali ya ringa danna hon a bakin wani katon Hotel Na gani a fada mai gadi ya bude musu get ya dannan hanci motarsa ciki ta kalleshi da kyau tace hotel fa me zamuyi anankuma ba tare da ya kalletaba yce zan duba wani mara lfy ne ki fito mu tafi... Dakine babba da pola ba abin da babu a ciki Na bukatar rayuwa ya wuce daki ya ajiye yar akwatin dake hannusa ya fito ya ce xokici abinci a a Na koshi... Toh bazakison mu tfko nidai Na koshi sauri muje gun Bappa ni girkin innata nakeson ci ya jawota kan kujera ya dauko ledar dake kunshe da zabbi ya rinqa yaga yana bata a baki tanaki yana tura mata a dole da lallashi ya samu taci kadan ta mike tare da gyara zaman rigarta tace mu tafiko yace zoo yayi cikin dakin ya kwanta kan gadon ta tsaya ta tsaya taji shiru ta taka a hakali ta shiga ta tsaya kusa dashi tace bacci zakayi kuma tfyar fa ta turo baki tce ni dai wlh ka tashi mu tf xauna mana a a nidai bazan zaunaba ta fada idonta Na zubda kwallah ya jawota a hankali ya mannata da jikinshi bakyason zama dani ko kiyi haquri Fateena ki gayamin gsky bakyason zama dani bakyason ganina ko kingaji dani ta gyada mai kai alamar eh ya dago da sauri yce bakyasona kinfo son Abba ya rabamu kinfi son kibarni Na rasa rayuwata yana mgn ne iya gskyarsa kuma har ransa hakane ya kara matseta a jikinshi fateeema kece farin cikina kece burin raina ke kadai zaki iya zama min mafita dan Allah ki samu Abba kice kar ya rabamu wlh bazan iya sakinki ba cikin rashin damuwa tace nifa gsky ba ruwana gwarama su rabamu dan ni kana bani tsoro ka fiye min mugunta ni ni nafison in koma gidanmu. araunane cikin zulumi ya xame qasa ya ruqo hannunta cikin rawar murayam yace dan Allah fateema ki mance abin da ya rigada ya wuce dan Allah ki qafarceni wlh xaki sameni mai gyara gaba jikinta yayi sanyi ya tashi ya ruggumota ya rinqa kiss inta tako ina cikin hikima ya zuge zip in rigarta ya sabule nashi kayan ya rinqa sarra fata duk ya rude ya rudata cikin kuku tace kabari bana so wayyo Ammi zai kasheni cikin kuku shima tamkar yaro yce kiyi haquri dan Allah ki bani haqqina kiyi haquri kar kisani nakai kaina wuta wlh yau bazan iya danne Sha.awata ba plss inaji a jikina zan rasa Fateema dan Allah yaw kawai ki barni Na samu nisuwa dake dan Allah in ban sameki yawba toh Narasaki har abada abin mmk baya qarewa a duniya Hassan mutum da akaimai gyaran kareya da targade yana zaune cikin hankalinshi bai xubda kollaba sai yaw kuka sosai yake yana mgn Fateena yau Abba yace nabashi takaddari yau zan rasaki gobe kuma zan rasa raina dan Allah ki bani hakkina kar Na mutu da Sha.awarki ki taimaka in inada rabon Aihu in dasa jinina a cikin mahaifarki ya kara ruggumota kiyi haquri ki kasance uwar yayana dan Allah ki barni insamu in bar mai min Addu.a koda bayan raina abin tausayi shi kuku ita kuku ta fada kanshi ka daina kuku bana so kazo kayi duk abinda kakeso Na yarda bazaka mutuba ta kamo shi zuwa jikinta jikinshi har bari yake ya fada kanta da niyar kauda damuwar da ta addabi zuciyarsa itako rumtse idanunta tayi tana tuna azabar da tasha a baya hawaye nabin kuncinta....qirrrrrrrr qarar phone enshi ya katsemai hanxari da kyar ya Sa hannu ya dauko da niyar katse kiran sai yaga Abbanshi ke kira da sauri ya amsa kiran ko SLM bai Amsaba yace Hassan duk inda kake ka zo yanxu ka dawomin da fateema ya katse kiran cikin farga ya yajawota ya fara samata kayanta ta bude ido tce Na yarda kayi a a Fateema tashi mutafi Abbah Na kirana da gyar yake tuqin Allah dai ya kaisu gida lfy.. Cike suke a parlon suna Shiga Abba yazo gabansa yace bani bani takardar sakinta yanxu ya juya ya kalli Ammi da sauran mutanen

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login