Showing 96001 words to 99000 words out of 115165 words

Chapter 33 - AGE MATES COMPLETE HAUSA NOVEL

17 Jan 2026

776

ta kammala wanka da shiryawar ta"sosai shaddar tayi mata matuk'ar kyau da haskata"ta kuma sake sosai wajen shiryawar sbd baya cikin d'akin"Ahankali ta matsa gaban mirror d'in ta shafa lipstick red data gani ya Ajiye mata, ranta yabata yana son ta shafa ne"bayan ta gama tayi d'aurin d'an kwali ture kaga tsiya ta fito da gashinta dake d'aure daga baya"tana fesa turare Dr darma yaturo k'ofar d'akin ya shigo"k'irjinta ya buga!ta cikin mirror ta hangosa sanye da irin shaddar jikinta"ta saki murmushi tana Ajiye turaren ta rintse Ido sbd ganin yana tunkarota....wata kyakykyawar runguma yamata ta baya yana fad'in oya bud'e idon "ba musu ta bud'e suka kalli juna ta cikin mirror d'in suka saki murmushi Atare "kafin yace kinyi kyau habibty ki dinga make up Ina so pls"juyowa tayi ta rungumesa ta kwantar da kanta saman faffad'an k'irjinsa "yamata zobe da hannayensa yana fad'in Allah yayi miki Albarka Aminatu"jiya da yau kin bani farin ciki "nima yaka mata ki samun Albarka Dana kawo miki samartaka na ko?"ba k'aramin kunya yabata ba ta b'oye fuskarta Ajikinsa tana dariya "Allah da gaske nakeyi"nidai Adena zancen "nak'i ya"inma zaki doje ki Ajiye y'ar kunya garama ki Ajiye "ni kece komai nawa sbd haka baki daga cikin mutanan da zanjima kunya"tayi shiru"kinji Amarya?"nidai muje parlourn"saina miki Allura na shafa miki cream"idan munyi break fast saiki sha magani ko?"inaso idan kinyi bacci zan d'an fita kafin ki farka zan dawo"Ina zakaje?"cikin gida na gaidasu"kuma zanje office nayi signing na d'aukar hutu"sati nawa zakayi ?"2 ne habibty"gaskiya bestie yayi kad'an "hak'uri zamuyi bestie dukda nan gaba kad'an k'asar zamu bari"muje Ina?"India! zanyi wani course na 6 month Acan"k'ilan ma ki haihu Acan ko?"haihuwa kuma?"Eh mana "Ai jiya na zuba Ajiyata Anan?"yafad'a yana shafa cikinta"shiru tayi sai son janye jikinta daga nasa da takeyi"ya kama murmushi ya matseta"ta kama yimasa chakulkuli"ya dinga k'yalky'ala dariya yaci kata ta juya zata fita ya cafkota suka fad'a saman bed d'in ya haye samanta"ta rintse Ido"habibty Ina jin tausayin ki ki gane mana"to nidai ka d'aga ni wlh nauyine dakai"banma sake miki ko rabi ba"kina so na d'aga ki?uhmm"to ki tsaya zan shafa miki magani"tayi shiru"kinji?"ko kunya kike jine?"nifa mijinki ne miye zaki b'oye mun ,bayan kinsan ni likitah ne kuma?"batace komai ba"saiya d'agata Ahankali ya ware mata k'afafuwanta yafara janye pant d'in yaduba wajen"saida yaji tsikar jikinsa ta tashi"ya dake ya shafa mata cream d'in ya maida mata pant d'in"ya kalleta yaga Idanunta Arufe "sauran Alluran tana can cikin waccan ward rope d'in "to"shine Abinda ta fad'a "gabanta nata fad'uwa sbd tana masifar tsoron Allura"tana kallonsa ya wuce ya d'akko ya had'a,tun kafin yayi mgn ta kwanta zuwa ruf da ciki"yayi sama da rigar "Atake manyan cinyoyinta zuwa jibgegen k'ugunta suka bayyanah"saida yaji tsikar jikinsa ta tashi"ya shafi cinyoyin nata yana lumshe Ido "broth kamun mana"beyi mgn ya zauna ya maidota saman cinyoyinsa d'in ya matseta sosai yana jin yadda jikinta ke kirma"Ahankali yafara tsira mata Alluran bayan yayi k'asa da pant d'in nata....ahhhhhh! washhhhhh! ta furta tana sakin k'aramin kukan da bbu hawaye tana rirrik'esa"bayan ya zare yafara lailaya mata wajen yanata fama jera mata sannu "ita kuma tanata kuka irin na tab'ara"yayinda mutumin naku harya fara jin wani iri daurewa kawai yayi"Ahankali ya d'ago kanta ta lumshe Ido"habibty sannu kiyi shiru"yanzun muje na miki tausa ko?"ta nok'e kafad'arta "to fad'amun meye kikeso Ayi?"tayi shiru tana shigewa jikinsa "saiya matsa ya jingina bayansa a fuskar gadon ya d'auki wayarsa yana y'an danne danne ita kuma tana sauke numfashi"yaushe rabon da Amiki Allura?"nifa har na manta"ki daure ki rage rakin Allura bestie karki b'atamun yara da tsoron Allura bayan mahaifinsu likitah ne kuma?"ni Ina ruwana dasu"kaima bbu ruwana dakai"yakama dariya yace"nid'in kuma?"Eh mana "beyi mgn ba sbd wayarsa data hau ruri.....
Ab'angaren cikin gidan kuwa "da safe da yake ummah ce keda girki mamah bata jira daga gare taba ta shiga kitchen nata sbd had'a Abin break fast nasu"batama yi k'ok'arin had'awa dasu Ahyaan ba sbd tasan mamy zatayi dasu.tun jiya da Khadija ta sanarwa ummah taga Abdallah Mashi da Asma'u suna mgn suna murmushi"kuma wajen dinner Atare suka yima Ahyaan da Dr darma lik'i ranta yabata Akwai wata ak'asa "sai kuma yau da safe Mubarak ke sanar mata yaji labarin wai AA Mashi yanzun Asma'u yakeso"ba k'aramin b'aci da haushi ranta yayi ba"itada Ayau take da niyar cika Aikinta da boka yabata Agidan"Wanda Dr darma zai koro Ahyaan da takardan sakinta"sannan daga baya ta samu ta saka boka Ahada' soyayyar Abdallah Mashi da Khadija sai taji wani zance daban"duk yadda taso ta hak'ura kasawa tayi Mubarak na fita daga cikin parlournta itama ta fito zata wuce d'akin Abba"Adaidai lokacin Asma'u ta shigo tsakar gidan tana fad'in" mamah! mamah!! lafiya sarkin hankali?"cewar mama tana fitowa daga cikin kitchen nata.dama mamy data kirani tace nazo muje nida yaya khaleel yakaini gidan Anty Ahyaan nakai musu Abin kari"to shikenan Allah yatsare ki gaidasu"dato ta Amsa ta wuce d'aki"mamah kuma ta koma kitchen "yayinda ummah taja tsaki ta nufi cikin parlourn Abba....yana zaune kan kujerah yana karatun jarida"yana sanye da jallabiya fara "da mamaki ya d'ago kansa ya kalleta sbd ganin babu ko sallama ta shigo"yana yinta kawai ya kallah yasan ranta Ab'ace yake "shidai yasan yabada duk Abinda za'a buk'ata na kari to kuma miye ya b'ata mata rai?sai bai tan kataba yaci gaba da Abinda yakeyi"banyi mamaki ba sbd kaga ba zainab bace ta shigo y'ar masu kud'i shiyasa ka maida kanka cikin ko in kula"to inda na godema Allah mahaifiyarta batada mak'iyi kamar ka Aduniya"yayi murmushi bece komai ba "na rasa wace irin tsana kayi mun dani da yarana Agidan nan?? kamar ba jinin kaba"yaron nan Abdallah daya fasa Auren Ahyaan "maimakon ka bashi khadijah shine ka tura masa Asma'u"yarinyar dako shekara 16 batayi ba"ga khadijah dake cikakkiyar budurwa....dama wannan zancen banzan yaka ki?shine zaki zo kimun tsaye saman kai kina mun mgn cikin rashin ladabi sbd ga sa'anki?"to bari kiji! bana neman kaida kai da y'ay'a nah"idan ita yace yana so zan Amsa masa"to ba ita yace yana soba ki yarda ko karki yadda damuwar kice"Abu d'aya nakeso na sanar miki shine"zainab d'in nan dai data tsare miki komai Arayuwa itace nakeso! sbd kyawawan halayenta"bana zaton zanso wata mace bayanta ko kamar irin son danake mata"bazan gaji da sanar miki sbd mahaifiyata nake zaune dake ba"muddin kika kaini mak'ura wlh zakiyi nadama"yana fad'in hakan yaja tsaki ya d'auki jaridarsa ya wuce cikin bed room d'in yabar mata parlourn gaba d'aya..
Bayan Dr darma ya gama Amsa wayar mu'az ya shafi fuskarta yace"parlourn zamu koma sbd kar wani yazo idan Anyi knocking ba zamu jiba bestie"to nidai ka d'aukeni mana"Angama sarauniya Aminatu"ko kuma nace Queen minart?ta saki murmushi ya mik'ar da ita tsaye ya jera fuskokinsu ya zaro wayarsa yafara yi musu selfie suna murmushi "sun shagala sosai da yin pics kiran khaleel ya shigo cikin wayarsa"yad'an tab'e baki tare da cewa"kiran me kuma yaron nan kemun?"ka d'auka kaji mana yaya babbah"ya dungure mata kai yana d'aukar wayar "sallama khaleel yayi yace"yaya gamu nan bakin k'ofa munata knocking "ko muba me gadi ne?"ah ah nidai su shigo"cewar Ahyaan dake sauraren su"ku jirah gani nan"yana fad'in hakan ya yanke wayar ya kalleta"bestie wayace miki Ana yima Amare sammakon zuwa?"su kawo su juya"in kuma so kike nayi kissing naki gabansu niba ruwana"ya k'are maganar yana kama hannunta suka fito tana girgiza kanta batayi mgn ba.yana rik'e da hannunta suka sakko down stairs d'in ya bud'e k'ofar Ahankali....."khaleel na tsaye yana waya da Alama da budurwansa yake wayar"yayinda Asma'u ke tsaye daga gefe rik'e da basket d'in "Autan mama k'araso mana"yafad'a yana d'an murmushi suka matsa"Ahyaan ta sakar masa mintsini tare dajan gefen sajensa da k'arfi yasaki k'ara"Khadija da khaleel suka kallesu"Ahyaan ta kama b'abb'aka dariya"yayi saurin matsowa zai cafkota ta ruga gudan bed room d'in Aguje"Atake uban gayyar ya rufa mata baya.... khaleel ya kama murmushi yana fad'in Asma'u Ajiye musu break fast nasu muyi tafiyar mu tunda bata tamu suke ba"itama tana murmushi ta Ajiye musu basket d'in saman center table"suka juya suka fita.
Ahyaan kuwa turo k'ofar taso tayi ta rufe, sai gashi ya sako kansa cikin d'akin "ta saki ihu tana fad'awa saman bed tace pls bestie kayi hak'uri kaga banda lafiya fa.lallaima habibty kinsan Aida baki lafiyar kika Jani bayan kinsan Ina tausaya miki ko? yak'are maganar yana haurowa saman bed d'in "da sauri tayi k'ok'arin sauka"ya fisgota ya haye samanta ya sake mata duka nauyinsa gaba d'aya"ta zaro Ido tana sakin nishi da k'yar tace"pls yayanah I'm sorry kanada nauyi ka d'agama mamy y'a tam"nak'i wayon"tunda kin jamun gemuna ni kuma Anan zan rama"ya fad'a yana Aza hannuwansa saman tudun nashanunta"pls broth yunwa fa nakeji"wayyo Allah mamy! ya kama dariya yana d'agata ya d'akkota suka fito daga cikin d'akin"k'asa kan carpet suka zauna kanta na saman kafad'arsa sai shagwab'a take zubawa son ranta shi kuma yana biye mata "sai d'an murmushi yakeyi yana duba komai da mamy ta shiryo musu"Aransa yana jin k'aunar mahaifiyar tasa na nunkuwa Aransa "ya lura k'aunarta da Ahyaan daga Allah ne"yakuma fahimci tasan tabbas sai wani Abu yafaru sbd irin Abincin data dafo sak.irin Abinda yaka mata mace ta cine idan ta tsintsi kanta cikin wannan matakin.shi kansa ruwan shayin yaji kayan yaji da k'amshi"ga naman rago ga shashshe me ruwa ruwa da yaji"wanda Ahyaan na gani taji ya burgeta"shi kansa chips d'in harda soup d'in k'oda aka zuba samansa"Abindai shar "bayan ya had'a musu tea d'in yadinga bata shibai shaba"dataga haka saita dena Amsa tama fara cin naman da tun d'azun k'amshinsa ke dukan hancinta"bestie pls kaci Nima Ai zanci komai ko?in kuma baraka ciba Nima haka"zanci habibty naso dai ke kifara k'oshi kisha magan...be rufe bakiba ta d'auki cup d'in ta nufi bakinsa dashi"beyi musuba suka cigaba da break fast d'in Atare"bayan sun idar yabata magunguna "da yake Akwai na bacci cikinsu danda nan ta kama bacci"ya sunbaceta ya tashi ya fita ya rufe ta da key....sai wajen k'arfe 12 na rana Ahyaan ta farka sbd shima knocking d'in dataji ne Anayi"ta tashi rik'e da d'an kwalinta ga hannu taje bakin k'ofar tana fad'in waye ne?"nice k'awata kona koma ne?"da sauri ta bud'e k'ofar "Khairiyyah da Asma'u suka shigo rik'e da botikan su,dubulan,cincin,Alkaki,nak'iya, dambun naman kaji da sauransu"Ahyaan ta tarbesu da murna suka shigo suka zauna"Asma'u ta kwashe komai takai kitchen "Khairiyyah tace Amarya baki laifi"kona kashe d'an masu gida"duk sukayi dariya gaba d'aya"na d'auka bazaki zoba?"ah ah dama nace bara na biya nayiwa su mamy ya gajiyar biki idan da
sak'o na wuce dashi"shine na samu Asma'u zata zonan sai muka taho tare"kafin Ahyaan tayi mgn khaleel da Isma'il sun shigo da kaya na cefane da drinks A hannuwansu"Amsa sallamarsu Ahyaan tayi tare da cewa sbd bestie ya Aiko ku shine kuka zo ko?"ba haka bane Anty Ahyaan "suka fad'a suna Ajiyewa suka fita"Ahyaan ta kira Asma'u ta fito ta dinga shiga da kayan cikin kitchen tana jerasu inda yadace "bayan sun kawo sauran suka sanar mata Anjima zasu dawo cin girkin Amarya "Ahyaan na murmushi ta d'auki wayarta tana fad'in ni baby tunda yafita bema kirani ba"Ayyah Ashe bawan Allah yaturo mun text ma "ta fad'a tana murmushi tana karantawa"Khairiyyah tace soyayya dad'i k'awata "kedai bari"yanzun ki tashi muyi sallah saimu Aza lunch"sbd nacema baby yasanar ma mamy kar Akoma kawo mana Abinci.gaskiya ne me baby "irin wannan soyewa haka"shareta Ahyaan tayi ta kira Asma'u "ta fito daga cikin kitchen d'in rik'e da waya baby Nokia da Alama waya takeyi da Abdallah mashi"ki zauna Anan Auta muyi sallah"idan mun fito sai kije kiyi.kanta ta gyad'a musu ta zauna gefen kujera....
Bayan sallar la'asar...✍️
wannan book d'in na kudine! idan kina buk'atar siya serious 500 normal grp vip grp 1000
Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki 08100084251

dan girman Allah da dajarar iyayenki karki mun mgn idan baki shirya siyaba

Bana son kira a what's app kawai zakimun mgn

Idan kika karantamun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitar mun Allah ya isa banyafe miki ba🧍 *AGE MATES* 🧍‍♀️

*69&70*




*Littafin kud'i ne!*


.......washe gari misalin k'arfe 6:38 am Dr darma ya bud'e sexy eyes d'insa yana saukesu Asaman gashin Ahyaan daya rufe masa kyakykyawar fuskarsa da wuyansa"yad'an lumshe Ido yana koma bud'ewa Ahankali ya kalli Agogon dake manne jikin bango yaga sun makara"Anutse ya tattare gashin nata ya maida mata shi Abaya yana shafa fuskarta dajan karan hancinta yana d'an murmushi "gaba d'aya jinsa yakeyi wasai ,zuciyarsa fes da farin ciki"ya shafi cinyoyinta da kusan gaba d'aya suke Awaje sbd rigar baccin dake jikinta ta tattare"me makon Ahyaan ta farka saima koma mak'ale masa Ajiki tayi"yad'an lumshe Ido yana d'ago fuskarta ya manna tasa Agefen kumatunta yana sinsinarta da sauke mata hucin numfashinsa....saurin bud'e Idanunta tayi sabida sajensa dake sukar kumatun nata da wuyanta"saita turo baki ta ture masa fuska...da wannan rigimar kuma Aka tashi Mrs darma?"kukan shagwab'a tasaka tana janye jikinta daga nasa tafara shure shuren k'afafuwa, ita bata gama baccin taba ya tasheta"cike da ban sha'awa yaketa kallonta Ahankali yace"I'm sorry sweetie"sallar zamuyi kinga har 7 am yakusan yi mun makara"da fatan jikin naki da sauk'i?"sai Alokacin tama tuna irin gurzan data ci hannunsa Adaren jiya "sosai taji kunya tak'i yi masa mgn"saiya sauka daga saman bed d'in yana fad'in bestie daurewa zakiyi har sit bath nakeso kiyi yanxun"toka kamun jallabiya da hijab mana"okay ya fad'a yana fita daga cikin d'akin "da sauri ta sauka daga saman bed d'in tana yamutsa fuska"jikin nata da sauk'i saidai batada k'arfin jiki"kuma bakinta ba dad'i"har yanzun kuma wurin na mata zafi sama sama"Ahankali ta shige bath room ta murza key...saida ta fara kama ruwa sannan tayi sit bath da Alwallah kafin ta fito Ahankali daga cikin bath room d'in."Dr darma na tsaye ya shimfid'a praye mate da farar jallabiya Ajikinsa"ga kayanta gefen bed a Ajiye"ya zuba mata Ido yanata kallonta yana jin kamar yaje ya rungumeta"ita kuwa sam tak'i yadda ta kallesa....bestie shine kika mun dubara kika Aikeni kika shige toilet?"b'oye fuskarta da tafikan hannayenta tayi tana y'ar dariya"ba komai zan rama kizo yanzun muyi sallar ga kayan nan"batace komai ba ta k'araso ta d'auki jallabiyar ta Aza saman rigar baccin sannan ta saka hijab d'in ta matsa ya jasu sallar....
bayan sun shafa Addu'a ta matso ta Aza kanta gefen kafad'arsa tace"bestie Ina kwana?"lfy qlau habibty nah ya jikin naki?"tayi shiru"saiya zare mata hijab d'in ya d'auketa gaba d'aya ya nufi saman bed d'in da ita"ita dai Atsorace take dashi"tasan da wuya ya k'yaleta yanzun ma ,ita damuwarta zafin datakeji...."bata gama wannan tunanin ba taji yana cire mata jallabiyar jikinta"cikin rawar murya yace"habibty pls ko iya romance ne kinji?"kanta kawai ta gyad'a masa batayi mgn ba"shi kuma ya zare jallabiyar jikinsa ya matso ya mata rumfa da faffad'an k'irjinsa "ta lumshe Ido da sauri"Ahankali ya fara yin sama da rigar baccin nata yana manna fuskarsa saman cikinta "da sauri ta shafi gashin kansa zuwa bayansa tana lumshe Ido had'e da sauke numfashi"Ida zare mata rigar yayi yayima Albarkatun k'irjinta wata wawar cafka yana sauke wani irin nishi"Ahyaan bata san lokacin data fara shafashi suna kissing d'in juna kamar zasu cinye bakin juna ba"gaba d'aya daga ita harshi sun rikice sun haukata juna da shafe shafen jikinsu"cikin rufewar Ido ya Afkama Ahyaan batare daya shiryaba.itama bata k'i ba saida tafiyar ta fara yin nisa sannan ta fara jin zafi"kasancewar Dr namiji ne ba kad'an ba"sai magiya da kuka take masa, be sarara mata ba saida hak'arsa ta cimmah ruwa"bewar Allah fuskarta duk hawaye"gabanta nata rad'ad'i da zugi "jiki Amace ya rungumeta yana shafa bayanta murya Akasale yace"sorry bestie kinji?"zai dena zafin Akwai wani cream dazan shafa miki idan mukayi wankan xuwa Anjima kinji?"ya fad'a yana kissing goshinta"sai sannu yake mata"ita dai tayi shiru tana kwance lamo Ajikinsa"bestie! yakira sunanta cikin rad'a!"uhuhmm ! ban kyautaba ko?"kiyi hak'uri dad'inki ne yayi yawa shiyasa na mance da komai"nidai dan Allah kadena mun da k'arfi"karki damu bazan koma ba baby love"to ni zanje d'akina na shirya"ban yardaba"kin mgn tayi sai son zamewa daga saman jikinsa da takeyi"gashi babu kaya Ajikinsu ,bed sheet ne kawai suka ja suka rufe jikin nasu dashi.yanzun ki nutsu naje naka maki towel ki d'aura ko?"idan mun shirya sai A yanke mun hukuncin laifina"saina had'aka da mamy "yayi murmushi tare da cewa" kamar da gaske zata iya"yaka mata ace yanzun An wuce zancen kiji kunyata habibty"na lura baki son sakewa dani ko?"bafa haka bane broth....oh har yanzun dai Ina nan a broth d'in bayan Abinda yafaru jiya da kuma yanzun??"tak'iyin mgn"ya kwantar da ita ya sauka daga saman bed d'in ya suturta jikinsa ya saci kallon ta yaga ta rintse Ido "ya girgiza kansa yana nufar bath room"yana shiga Ahyaan tayi k'ok'arin tashi Amma ta kasa ,ta saki k'ara tana yarfe hannunta "Ahaka yafito ya sameta ya kalleta cike da tausayawa yace"sannu kinji?"zai dena zafin Amma dole ki hak'ura na miki Allura habibty kinjiko?"yafad'a cikin tsananin tausayi yana matsowa ya d'agota ya d'aura mata towel d'in "sai cije baki da rintse Ido takeyi sbd Azaba"saidai yadda ta lura da yadamu saita daure "ya d'auketa yanata faman jera mata sannu ya kaita cikin bath room d'in...
. k'ara ta saki daya sakata cikin ruwan d'umin ta rirrik'esa "sannu ! broth kaje zanyi da kaina"bece komai ba yafito kamar yadda ta buk'ata.bayan ya fito ya canza bed sheet d'in sannan yaje d'akinta ya d'akko mata doguwar riga ta shadda light green me Aiki,ya had'o da duk Abinda yasan zata buk'ata "saida ya Ajiye mata sannan ya d'auki kayansa irin nata yafita daga cikin d'akin.....cikin mintinah 25 Ahyaan ta kammala wanka da shiryawar ta"sosai shaddar tayi mata matuk'ar kyau da haskata"ta kuma sake sosai wajen shiryawar sbd baya cikin d'akin"Ahankali ta matsa gaban mirror d'in ta shafa lipstick red data gani ya Ajiye mata, ranta yabata yana son ta shafa ne"bayan ta gama tayi d'aurin d'an kwali ture kaga tsiya ta fito da gashinta dake d'aure daga baya"tana fesa turare Dr darma yaturo k'ofar d'akin ya shigo"k'irjinta ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login