Showing 3001 words to 6000 words out of 8250 words

Chapter 2 - MATAR SADIK- book2 HAUSA NOVEL

02 Sep 2024

2129

da wannan dalilin ne yasa iyayen ta suka goyi bayan ta tun da tana kawo musu kud'i kuma bayan sun san bata Sana'ar komai, iya kaci aga manyan motoci na fakawa ana zuwa d'aukar ta




Sadik sai k'amshi ake zubawa, yaro ya tura gidan ya kira masa ita, jim kad'an sai gata ta fito, kallo d'aya zakayi mata ka gane y'ar barikice, matar bak'a ce amman bleaching d'in da takeyi yasa fuskarta tayi jajur irin na bleaching d'in nan har wani yellow_yellow kake gani a fuskarta alamun tasha man sosai, sai dai k'afafuwan ta na nan bak'ik'irin


Murmushi ta sakar masa tare da fad'in "Ango! ango ka sha k'amshi" Amarya bakya laifi koda kin kashe d'an masu gida k'amshi da saura sai jibi zamu shan k'amshin "Hhhhhhh ko? " Eh mana "da haka suka rik'a fira duk da ba dad'in firar take ji ba dan bata jin dad'in jikin ta, har sukayi sallama ya wuce


Yana wucewa ta samu abun hawa yakai ta asibity, gefen yan awo taje dan a aunata aga meyake damun ta, awon da aka mata tashin farko aka gano tana d'auke da juna biyu na wata d'aya da kwana goma, ta girgiza sosai



Fitowa tayi daga cikin asibityn wayarta ta lalubo cikin jaka,wata number ta fara dialing, kiran na shiga aka d'aga


"Alhajina "Naam my sugar baby " daga d'aya 'bangaren aka fad'a" Kana inane yanzu? " Gani nan zan fitowa daga gida"Okay ina san mu had'u akwai maganar da zamuyi ne mai muhummanci "Okay mu had'u a hotel d'in da muka saba had'uwa gani nan zuwa yanzu"Okay.............................











Ayi hak'uri dashi ba yawa, bana jin dad'i shiyasa kuke jina shuru





Comment and share fisabillilah

🧕🧕MATAR SADIK🧕🧕



MALLAKAR
ZAINAB DODO




STORY AND WRITING
BY
ZAINAB DODO






Free book 📖

09046495943


Kuna ina fans ku matso kusa dan jin yarda wannan littafin zai kasance na MATAR SADIK



_____________________________
_______________
________
TASKIRA WRITER'S FORUM
💫T. W. F💫

Rubutu Baiwace Ga Wanda Allah Ya Baiwa Da Hikimar Mu Muke Alfahari

TASKIRA ASIRIN MARUBUTA📝
_____________________________
_________________
________
________
BISMILLAHI Rahmanirahim
________
Page 2️⃣4️⃣➡️2️⃣5️⃣

Abun hawa ta samu tahau ta fad'a masa inda zai kai ta, bayan ya kaita ta biyasa kud'in sa ta wuce, kai tsaye ta shiga cikin hotel d'in ta nufi d'akin da tasan yake ciki


Tana zuwa ta tura k'ofar, wani babban mutum ne yana kwance saman gado daga shi sai gajeren wando yana danna waya, murmushi ya sakar mata tare da ajiye wayar hannun sa, isa wajen sa tayi tare da hayewa saman gadon "Sugar baby irin wannan kyaun haka" Uhmm ni duk ba wannan ba magana ce mai mahimmanci ta kawoni "Okay to ina jiranki" Honey ciki ne dani " What? Ya fad'a "eh yanzun nan daga asibity na fito test d'in da aka min ya tabbatar da ina d'auke da ciki na tsawon wata d'aya da kwana ki " Numfasawa yayi tare da jan numfashi kana yace" To yanzu miye abun yi zubar dashi za'a yi? " Haba honey ni gaskiya nagaji da zubar da cikin nan idan fa aka zubar da wannan sau hud'u kenan" To me kike nufi kenan idan ba'a zubar dashi ba me za'a yi? " Na haifesa mana" Kina da hankali kuwa kinsan abinda kike fad'a? Oh so kike girmana da mutumci na ya zube a idon jama'a?





"Nifa ba haka nake nufi ba kasan dai aurena yau sauran kwana biyu ko? " Eh nasani " Da an d'aura auren na shiga gidan shikenan cikin ya zamo na wanda na aura ba wanda zai gane da ciki naje "Kai amman wannan tunanin naki yayi"Kwantar da hankalin ka kawai " Allah sugar baby yanzu dai anyi solve wannan matsalar sai maganar da zan k'ara maimaita miki auren nan da zakiyi kar mu'amalarmu ta sauya " kar ka damu ba abinda zai sauya"haka najesan ji" ya fad'a tare da janyota jikin sa








Yau aka d'aura auren sadik tare da amaryarsa samira, anci ansha an watse wannan auren khadija batayi wata gayyata ba, wad'an da suka sani ne kawai suka zo,





Tun da aka yi auren nan samira bata zama kwana biyu kawai tayi gidan ba tare da ta fita ba Shima washe garin ranar da aka kawo ta ne sai Kuma ranar da k'awayen ta suka zo, ranar da k'awayen ta suka zo khadija taga ikon allah duk inda ta wulga idanuwan su akan ta suna mata wani irin kallo wanda ta kasa gane ko na miye, d'aya daga cikin su har kashe mata ido tayi, tayi kamar bata ganta ba


Ga kuma abun da ke bata mamaki indai suna magana da samira ko suna tsaye sai taga tana k'ok'arin kai jikin ta gareta, abun nan na bata mamaki




'bangaren sadik kuwa wannan auren haka ya koma masa kamar lokacin da yake tare da balkisu, komai ya tsaya masa d'iff, idan yaje kasuwa ba kasuwa haka yake dawowa ya dawo kuma ya tarar da samira bata nan ta fita ba tare da neman izinin sa ba yayi magana yayi fad'a amman a banza dan bazai sa gobe kar ta sake ba





Yau ta d'an tashi da zazza'bi hakan yasa bata fita ba, khadija na d'aki kwance tana bacci, samira ta fito daga d'akin ta ta nufi d'akin khadija falon ta shiga bata nan kai tsaye ta wuce cikin d'akin kwance ta ganta saman gado tana bacci,


harshe ta fito dashi tana lasar saman le'bon ta, a hankali ta nufi gadon tare da hayewa bayan khadija ta kwanta tare da d'ora hannunta saman tudun mazaunanta tana shafawa, cikin bacci ta rik'a jin ana shafata duk a tunanin ta sadik ne hakan yasa ta saki jiki, zura hannun ta tayi saman cikin ta tare da yi sama dashi tana k'ok'arin kamo breast d'in ta,


A hankali khadija ta Bud'e idanuwan ta, wacce tagani a kanta ne yasa ta saurin Mik'e wa zaune tare da tureta tana mai_maita kallar " Innalillahi wa inna'ilaihi'raji'un innalillahi wa inna'ilaihi'raji'un"



Samira ta fara matsowa cikin ta khadija na matsawa tana matsowa, hannu tasa gefen gadon ta ta lalubo kaulba turare tana nuna samira tana huci tare da fad'in" Wallahi idan kika k'ara matsowa sai na fasa miki kaulbar nan akai y'ar iska y'ar lesbian nafi k'arfin ki wallahi " Haba auntyna ki tsaya na jiyar dake dad'in da baki ta'ba jin irin sa ba dan allah ki bari koda sau d'aya ne na d'and'ana zumar ki naji wallahi da gani zakiyi dad'i washhhhhhhhhh ashhhhhhh uhmmmm ahhhhhhh "



Khadija baki ta saki tana kallan ikon allah dan ganin abun take kamar a mafarki" Please ki bari mujiyar da junan mu dad'i kiga gidan nan ba kowa daga ni sai ke mama ta fita shikuma nasan sai anjima zai dawo kinga sai yarda mukayi zan tsotse miki sosai ga na shanun nan naki daga ni zasuyi dad'in sha, ta k'ara sa maganar tana lasar bakin ta d'aya hannun ta kuma tana matsa breast d'in ta


Khadija samu tayi ta sauka saman gadon ta tura hannun ta k'ark'ashin gado ta lalubo muciya ta d'auko tare da nuna mata ita tana nufota " Tashi ki barmin d'aki na tashi ki fita wallahi zan buga miki ita na faffasa miki jikin ki " ganin ba wasa a fuskarta yasa ta sauka saman gadon

" Please please!kema fa nasan kina so" samira ta fad'a, cikin takaici dajin furucin ta yasa khadija ta nufo ta, samira ganin zata iya buga mata ita yasa taruga zata gudu, cikin sa'a khadija ta d'aga muciyar ta buga mata ita a baya sai da ta gantsara, a guje ta baro d'akin..........................................












Comment and share fisabillilah

🧕🧕MATAR SADIK🧕🧕



MALLAKAR
ZAINAB DODO




STORY AND WRITING
BY
ZAINAB DODO






Free book 📖

09046495943


Kuna ina fans ku matso kusa dan jin yarda wannan littafin zai kasance na MATAR SADIK



_____________________________
_______________
________
TASKIRA WRITER'S FORUM
💫T. W. F💫

Rubutu Baiwace Ga Wanda Allah Ya Baiwa Da Hikimar Mu Muke Alfahari

TASKIRA ASIRIN MARUBUTA📝
_____________________________
_________________
________
________
BISMILLAHI Rahmanirahim
________
Page 2️⃣6️⃣➡️2️⃣7️⃣


A guje ta baro d'akin,tana huci tayi d'akin ta

Khadija ta dad'e tsaye tana jinjina wannan al'amarin tare da tunanin matakin da zata d'auka, muciyar hannunta ta mayar wajen da ta d'auko, baccin ma tafiyar sa yayi


Agogo ta duba taga k'arfe shida sauran minti goma, ta fito ta d'auro alwala takoma d'aki ta shimfid'a sallaya ta hau dan gabatar da sallar walha, bayan ta sallame ta dad'e zaune tana addu'a tare da neman tsarin ubangiji daga sharrin duk wani mai sharri mai mugun nufi a kanta






Wannan abun daya faru bata sanarma kowa ba, sai dai neman kariyar da take nema a wajen allah




Tun daga ranar maganar kirkima bata had'ata da samira idan ma sunyi magana mai tsayi to sadik na gidan amman da yasa k'afa ya fita to ta fita sabgarta



Yau bayan ya fita,samira ita ma ta fita taje chemist ta siyo stp ta sake auna kanta, bayan ya dawo tana d'aki tayi zaune saman kujera ta d'aura k'afa d'aya saman d'aya tana taunar cin gum, shigowa yayi d'akin tare da sallama, yace " Amarsu ta ango hutawa kawai akeyi" Eh wallahi har ka dawo " Ta fad'a cikin sakin fuska


" Yaa rabbi" ya fad'a tare da zama kusa da ita" Albishirin ka "Goro"Fari ko ja? " Fari k'alk'alk'al " To idan na fad'a maka me zaka bani? " Duk abunda kike so"Ka kusa zama baba " Ta fad'a tare da sa hannu tana rufe fuskarta wai ita kunya uhmmmmmmmm


Jin furucin ta yasa sadik yin zuru yayi shuru tare da kafeta da ido, sai da ta ta'ba sa yayi firgit tare da fad'in"Dan Allah ko zaki sake maimaita min abunda kika fad'a ina ga kunnuwana basu ji min dai_dai ba " Nace ka kusa zama baba ina d'auke da juna biyu" Wata irin k'ara ya saki tare da fad'in"Dan girman allah kina da ciki?" Kai ta gyad'a masa alamar eh, rungumota jikin sa yayi yanajin wani irin farin ciki wanda bazai misaltu ba ace matar sa nada ciki hannun ta ya janyo suka fito waje khadija na d'aki ya saki hannun ta tare da shiga d'akin khadija yana kaullah mata kira, khadija na kwance ta kwanta saboda kanta dake mata mugun ciwo tasha magani taji yana mata irin wannan kiran sai da gabanta ya Fad'i dan bai ta'ba yi mata irin wannan kiran ba




Tasowa tayi tana dafa bango suka ci karo da juna ba tare da ya tsaya duba halin da take ciki ba ya janyo hannun ta suka fito, suna fitowa ya saki hannun ta ya kamo na samira ya tsaya da ita gaban khadija tare da fad'in "Khadee na kusa zama uba nima na kusa samun y'ayana " Nan take bugun zuciyarta ya k'aru murmushi ta saki tare da fad'in"Kamar ya ban ganeba? " Samira nada ciki"ya fad'a yana shafo cikin samira


Kallan inda ya d'ora hannunsa khadija tayi tare da k'ak'alo murmushi tace" Ma sha Allah na taya mu murna dan wannan farin cikin mune gaba ki d'aya ubangiji allah ya sauke ki lafiya ya kawo muna yarinyar mu ko yaron mu lafiya ma sha allah nayi farin ciki sosai dajin wannan labarin allah ya inganta muna "Amin ya allah amin khadee"


Sake jan hannun samira yayi sukayi 'bangaren mama ya sanar mata itama tayi murna dajin wannan labarin ta kusa samun jika






Tun daga ranar da suka san da zaman cikin khadija ita ke musu girki koda kuwa girkin samira ne ita ke yin komai, samira tunda ta bayyana musu cikin nan ta daina cin abincin gidan iya kaci tasa sadik ya rik'a siyo mata kayan dad'i da masu gina jiki, duk da baya da kud'i haka zaije wajen khadija ya ranto yanzu khadija har littafi ta nema tana rubuta kud'in da ya amsa,

'bangaren khadija kuwa abu d'aya ne zuwa biyu yake damun ta wanda bata nuna masa ba, ranar girkin haka zai je d'akin samira yayi zamansa har dare ya raba bai shigo d'akin ta ba cikin bacci zataji motsin shigowarsa, wani lokacin ma a d'akin samira zai kwanta har kusan asuba sai dai idan ya farka yaje d'akin khadija, sai da asuba zata gansa abun na damun ta,gabaki d'aya yanzu bata samun kulawar sa, na biyu idan yaje ya siyo ma samira abu koda da munafurci ya dace ya bata tunda tanada hak'k'i akai aman haka zai murje ido yabama samira ta cinye ita kad'ai ko suci su biyu, wani lokacin ma a gabanta tana zaune zai shigo da abu ya bama samira suyi zaune daga shi sai ita suna ci yana bata a baki, khadija idan taga abun nasan damunta sai ta tashi ta koma d'aki, ko tasamu yaro ya siyo mata





Duk wannan abun bai hanama samira fita ba taje suna holewa da k'attinta ko yan mata, sadik duk da baisan wajen da take zuwa ba yayi yayi tak'i bari amman tak'i koda yaushe tana saman hanya







Yau tana zaune gida bata je ko ina ba ita ke girki amman khadija ta girka komai tana zaune tana kallan ta,


Khadija bayan ta gama girki ta d'ibi ruwa tayi toilet taje tayi wanka ta fito d'aure da wani babban d'ankwallin wanda ta mayar dashi na zuwa wanka dan bai ida kai girman zanen d'auri ba


Samira na zaune ta bi bayan ta da kallo sai wani lasar baki take, khadija da bata ma san tanayi ba ta zuba ruwa a buta tayi alwala tayi d'aki, da ta shiga mai ta fara shafawa sannan ta fito da kayan da zata saka, tana k'ok'arin janye zanen jikin ta taji alamun mutum a bayan ta juyowar da zata yi watagani inba samira ba tana fitar da harshe kamar tsohuwar karya



"Innalillahi wa inna'ilaihi'raji'un har kin tsora ta ni lafiya ko akwai wani abun da kike so ne? " Khadija ta fad'a dan ita harga allah tama manta da wancan mummunar d'abiar ta ta " Eh akwai abinda nake so"Okay to dan allah yi hak'uri idan na shirya na fito sai na miki " Ohh haba khadijatu kardai kice baki san me nake so ba"Wallahi ban sani ba samira " Abun da nake so yana ga jikin ki shi nakeso ki bani sau d'aya kawai" Wani kallo khadija ta watsa mata mai had'e da harara sai yanzu ta d'ago mai take nufi, hannu tasa tare da k'ara Jan zanen ta ta gyara d'aurin,


"Dan Allah aunty khadija ki taimakamin wallahi inajin k'ishirwarki sosai nasan kema haka kuma zaki ji dad'i na, duba kiga" samira ta fad'a tana d'aga rigar da ke jikin ta sama

" Duba kigani zasuyi dad'in sha" ta fad'a tare da fito da breast d'in ta a fili tana nunama khadija,

Khadija ba tare da tace da ita komai ba ta wuce gefen gadon ta ta duk'a tasa hannu ta lalubo muciya, ta Mik'e tare da nuna samira da ita ta nufo ta gadan_gadan,
da gudu ta fita d'akin, tana fitowa sai ga sadik............................................

🧕🧕MATAR SADIK🧕🧕



MALLAKAR
ZAINAB DODO




STORY AND WRITING
BY
ZAINAB DODO






Free book 📖

09046495943


Kuna ina fans ku matso kusa dan jin yarda wannan littafin zai kasance na MATAR SADIK



_____________________________
_______________
________
TASKIRA WRITER'S FORUM
💫T. W. F💫

Rubutu Baiwace Ga Wanda Allah Ya Baiwa Da Hikimar Mu Muke Alfahari

TASKIRA ASIRIN MARUBUTA📝
_____________________________
_________________
________
________
BISMILLAHI Rahmanirahim
________
Page 2️⃣6️⃣➡️2️⃣7️⃣


A guje ta baro d'akin,tana huci tayi d'akin ta

Khadija ta dad'e tsaye tana jinjina wannan al'amarin tare da tunanin matakin da zata d'auka, muciyar hannunta ta mayar wajen da ta d'auko, baccin ma tafiyar sa yayi


Agogo ta duba taga k'arfe shida sauran minti goma, ta fito ta d'auro alwala takoma d'aki ta shimfid'a sallaya ta hau dan gabatar da sallar walha, bayan ta sallame ta dad'e zaune tana addu'a tare da neman tsarin ubangiji daga sharrin duk wani mai sharri mai mugun nufi a kanta






Wannan abun daya faru bata sanarma kowa ba, sai dai neman kariyar da take nema a wajen allah




Tun daga ranar maganar kirkima bata had'ata da samira idan ma sunyi magana mai tsayi to sadik na gidan amman da yasa k'afa ya fita to ta fita sabgarta



Yau bayan ya fita,samira ita ma ta fita taje chemist ta siyo stp ta sake auna kanta, bayan ya dawo tana d'aki tayi zaune saman kujera ta d'aura k'afa d'aya saman d'aya tana taunar cin gum, shigowa yayi d'akin tare da sallama, yace " Amarsu ta ango hutawa kawai akeyi" Eh wallahi har ka dawo " Ta fad'a cikin sakin fuska


" Yaa rabbi" ya fad'a tare da zama kusa da ita" Albishirin ka "Goro"Fari ko ja? " Fari k'alk'alk'al " To idan na fad'a maka me zaka bani? " Duk abunda kike so"Ka kusa zama baba " Ta fad'a tare da sa hannu tana rufe fuskarta wai ita kunya uhmmmmmmmm


Jin furucin ta yasa sadik yin zuru yayi shuru tare da kafeta da ido, sai da ta ta'ba sa yayi firgit tare da fad'in"Dan Allah ko zaki sake maimaita min abunda kika fad'a ina ga kunnuwana basu ji min dai_dai ba " Nace ka kusa zama baba ina d'auke da juna biyu" Wata irin k'ara ya saki tare da fad'in"Dan girman allah kina da ciki?" Kai ta gyad'a masa alamar eh, rungumota jikin sa yayi yanajin wani irin farin ciki wanda bazai misaltu ba ace matar sa nada ciki hannun ta ya janyo suka fito waje khadija na d'aki ya saki hannun ta tare da shiga d'akin khadija yana kaullah mata kira, khadija na kwance ta kwanta saboda kanta dake mata mugun ciwo tasha magani taji yana mata irin wannan kiran sai da gabanta ya Fad'i dan bai ta'ba yi mata irin wannan kiran ba




Tasowa tayi tana dafa bango suka ci karo da juna ba tare da ya tsaya duba halin da take ciki ba ya janyo hannun ta suka fito, suna fitowa ya saki hannun ta ya kamo na samira ya tsaya da ita gaban khadija tare da fad'in "Khadee na kusa zama uba nima na kusa samun y'ayana " Nan take bugun zuciyarta ya k'aru murmushi ta saki tare da fad'in"Kamar ya ban ganeba? " Samira nada

1
2
3

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login