Showing 1 words to 1750 words out of 1750 words
GORAN DUMA BOOK 1 PART 4
GORAN DUMA 1-umi*Maimuna Idris Sani Beli* sura tawa kaina makarantar nan ina yin abin da ya fi haka, gara ma ka dinga gayyato nin ina zuwa kila na saba da kallonta gwauruwarta...
99
p
Ta kasa ci gaba da magana saboda kukan da ya toshe mata makogwaro, ta ɓige da bude gilas kawai ta saka sannan ta hadiye kukan.
TSV
Motar ta yi tsit har suka kawo mahadar tituna na Kabuga, yanzu ta hakura da kukan duk da karfin hatsi ta sa masa, amma dai ya bi umarninta ne da taimakon hango wasu mata biyu da ta yi suna bara a tsakanin motoci.
egsb Matan ba wai tsoffin almajirai da ido ya saba ba gani ba, a'a matasan mata 'yan shekaru ashirin da biyar zuwa talatin, kuma abin da ya fi shayar da takaici shi ne da yanayi irin na mazan da suka yi kaurin suna wajen hawa gajimare (shaye- shaye).
008 5
Ba ta gama cika jakar mamaki da alhininta ba sai ga su gabanta. Dayar ta zuro hannu ta rike is sitiyari tana layi. nam tax system dove le vin Is Hajiya ki taimake ni kamar yadda Ubangiji Ya yi miki sutura ki ba ni na siye abinci da dan hayaki...
99
Dayar kuma ta cafe da cewa. dia 2 REKO S
motar nan aka yi dai an san babu
ba ta wulga ta kanta ba... Kuma haɗa mutumn da
GORAN DUMA 1-anumis
*Maimuna Idris Sani Beli* Allah ba ya nufin an rasa yadda za a yi, in motar nan cancakat na so sacewa na rantse yanzu zan muku rufa ido in dauke she... ko ba haka ba?" 2
zan
b Suka dubi juna ita da su Mubarak, zai yi magana ta hana shi da yi masa inkiyar ya bude mata jaka, amma sai ya kankame jakar ya juya keya. Ta fahimci manufarsa saboda jaka ta yi 'yar dariya ta dube su da kyau, ta ce.quids en spui "Ai ni ma da na ganku murna na yi da Allah ko 'yar naira ashirin ce ku ba ni, goro zan ci". "Yawa ki ke Hajiya".
enne lysb
idas
Nan da nan kamar walkiya suka ɓace daga gare ta. Duk motar kowa ya rude da dariya lokacin da suka sami hannu suka wuce. Shu'aibu ya ce. "Anti yaya aka yi kika san mashayan nan ba sa son a roke su kudi?" now, cara med tv salle Tana dariya ta ce.
sd
(ovads nin"Ko daya, na dai san wanzami baya son jarfa, amma dai na yi mamaki in labari aka ba ni shaye-shayen mata ya kai matakin fito da sua kwararo dabɗabi'u irin na 'yan daba wallahi karyatawa zan yi.... Amma sai idona ya ga zahiri...
99
Shu'aibu ya tareta da fadin. vec "Anti ai gara wadannan da ganinsu kin san dama sun gagari iyayensu ne, akwai wata budurwa
GORAN DUMA 1-
*Maimuna Idris Sani Beli*
a unguwarmu, ba zan iya kirga sau nawa na ganta a make ba. Na sha kama ta na kai ta gidan yayata a tsare ta ya fi a kirga. Ina mata gudun ɓata-gari su cimma wata mummunar manufarsu a kanta".
"Innalillahi wa inna ilaihi raji'un
Rumaisa'u ta fada cikin kololuwan bayyana takaici da alhininta, sannan ta dubi Mubaak ta ce. "Mubarak ko akan shaye-shayen mata zan yi batuna a wannan watan ne?"
fadakar'
yanci
"Good! Wannan zai kayatar kuma zai
99
"Za ka taimake ni da bincike ke nan?" Ya amsa mata da karfafawa
"Babu matsala, yau zuwa gobe ina cikin
FUS
"Ko ba ka cikin 'yanci ma na ga ai kana dagewa ka yi aikina'
99
Ta fada ba tare da ta dube shi ba, da ya yi dan nazarinta sai ya yi dariya ya ce.
W
"Allah Ya sa ban kauce hanya na yi kuskures
a maganata ba.
Ta yi dariya kawai, Shu'aibu ya ce.
"Ka kawota gidanmu ta ga yarinyar da na yig maka maganarta idan tana da bukata
Cikin sauri Rumaisa'u ta ce.
"Me zai hana? Idan bahu damuwa mu je
GORAN DUMA 1-
*Maimuna Idris Sani Beli*
gida ku ci abinci sai mu fito tare
99
60 B
51823
"O.K babu matsala". Inji Shu'aibu, Mubarak ya dora da cewa, "Sai kuma ina?"" Ta ce, "Da safe ka raka ni freedom na yi cigiyar Hajiya Maryam
1/2/2013 ole
99
Ta wayi garin ranar yau da kumainisist
da
jima ba ta tanadarwa kanta shi ba, har ga Allah tana ji a ranta sun yi hannun riga da Mahaukacin Masoyi tunda dai ga shi kwana biyu ke nan babu sakonsa a waya, saboda shi ma ta kara lokutan hawa facebook, amma ya ɓacewa ganinta, wannan ba karamin dadi ya yiwa ranta ba, ta shirya karasa watsar da shi da tanadin yadda zata gungura ragowar tsumman rayuwarta da ta ke wa taken gawa ta ki rami ba. or die al cd o
SWORD
Ba kamar yadda ta so ba, wato zuwa Freedom tare da Mubarak, sai Alhaji ya ba shi wani aiki na wakiltarsa daurin aure garin Katsina, a ranar juma'ar da jiran bikin nadin sarauta a washegari asabar. Wanan ya sa ita kadai ta je Freedom bayan an sauko masallaci. Ba ta sami ganin Hajiya Maryam ba kan abin da ya kai ta, sai dai ta samu garantin ranar samunta. Ba ta dawo haka ba, sai da ta shiga sashin labarai neman ji daga wanda ya kawo wani rahoto game da yadda
B
GORAN DUMA 1-
*Maimuna Idris Sani Beli*
wata 'yar maye ta daɓawa wani matashi wuka.
A ranar yau Rumaisa'u ta kara godewa Ubangiji da Ya hukuntota a mai son bincike da yin rubutu game da abubuwan da za su amfani alumma, saboda yadda ta ke haduwa da ayoyinsa iri-iri masu kara mata tsoron Allah da gode masa, da kuma masu sanyata gudun yi masa butulci da daukar saɓonSa ba a bakin komai ba. Ini
Tana Freedom radio aka yi sallar la'asar dan haka kafin ta fita sai da ta yi alwala ta shiga masallacin mata tayi sallah.
652 Bayan ta idar ta bude jaka ta hau goge- gogen fuska da gyara daurin kallabi ta gama tana mayar da kayan jaka taken shigowar sako ya kada a wayarta.
B
Da karfin hali irin na dan daudun da ya kamo kadangare ta cafko wayar ta fara duba sakon.
Rumaisa'u
Ban kasance ma'abocin sauraron wakoki ba, amma abin mamaki wata waka ce yanzu ta ke gilmawa kunnena wadda ta motsa min dubun taki kaunar a makoshi nan. Kin san wakar? Ita ce wakar 'YAR MAYE, wakar ta shige ni! Ta sa ni tausayin kaina fiye da tausayin matan da ke jefa
GORAN DUMA 1-
* Maimuna Idris Sani Beli
kansu a halin shaye-shaye, saboda na san giyar kaunarki ta make ni fiye da yadda ko wanne irin kayan maye ke make ma'abotansa.
Idan kin taba nazari akan 'yan maye, ki zace ni da kalar tausayi fiye da yadda kika san su. dam Mahaukacin Masoyi - Tayi iyakar kokarinta wajen hadiye rudaninta saboda wasu mata biyu da ke sallah a gefenta, kuma wannan dakewar tata ce ta bata damar yin wani tunani na zaton, duk yadda aka yi Mahaukacin Masoyi akwai kafar da yake samun labaran halin da ta ke ciki, ya turo sakonsa a kansa, in dai shi ba jinnu ba ne.
Ba ta tsawaita tunani ba bare ta samo abin da zai kore mata wanda ya gaskata ta fara latsa wayarta ta kira Mubarak.
OT
"Mubarak wa ka sanarwa cewa zan yi rubutu akan masu shaye-shaye, kuma wa ka sanarwa zuwana Freedom?"
Mubarak ya jima yana jan numfashi kafin
ya amsa mata.
"Anya na yi maganar nan da wani? Kusan ma fa wallahi na manta maganar tun jiya da muka
je unguwar su Shu'aibu".
numfashi, sannan ta ce.
Ta yi ajiyar zuciya ita ma ta jima tana jan
GORAN DUMA 1-
"Ina Shu'aibu?"
* Maimuna Idris Sani Beli*
Ya ce, "Mun yi waya da shi yau da safe yake ce min yana kwance a gida saboda ya gamu da masassara, wani abu ya faru?"
Muryar Rumaisa'u na rawa ta yi saurin girgiza kai kamar yana a gabanta.
"A'a babu komai, kana jin babu wanda zai iya sanina wajen Shu'aibu har ya bashi batun ina bincike akan mashayan mata?"
1197
amsa.
Nan ma Mubarak ya ja fasali, sannan ya
“Anya! Ina tantama, wai me ya faru?"
Ta yi dariyar karfin hali, ta ce.
"O.K babu komai, ya ya Katsinan? Ina fatanon kana shirin ganin gari?"
Mubarak ba dan ransa ya so ba, ya yarda da wannan ninkewa bai-bai din da ta yi masa. Ya amsa a sake, suka yi sallama suka ajiye wayoyi.
Tana daukar mota ta figeta sai Dawaki Road gidan Hafsat Yayar Mubarak, wadda ta ke tsararta, kuma tare ma suka yi 'yammatancinsu.
Hafsat da tsohon cikinta ta karɓeta cike da mamaki, Rumaisa'u ba ta irin wannan ziyarar ta ba-zata, to yaushe ma ta ke son zuwa gidanta duk irin shakuwar da suka yi?der &
Suka zauna a falo, afsat ta sa aka cikata da
GORAN DUMA 1
*Maimuna Idris Sani Beli*
fa i layina dan alkawari ya yo su, layin da ko layuka na cin amana shi dai bai kamata ya ci ba". Hafsat ma ba ta son a tsawaita wannan maganar akan layi, dan ta san makomar abin, saboda haka ta yi saurin tare Rumaisa'u da cewa. "Anya kuwa ba Yusha'u ba ne?" S Sai kawai Rumaisa'u ta yi zuru tana kallon Hafsat, kamar wadda hankalinta ba ya jikinta, ta 15 my mom mum aid "Ko a tatsuniya bai kamata ki yi zaton Yaya Yusha'u ba, me ye a ni da yaya Yusha'u zai ɓata lokacinsa a kaina? Ko kin manta ne? Ai ko a layin mutane nake zaton mai turo min sako bai kamata ki kawo yaya Yusha'u ba
ce.
Hafsat ta rausaya kai cikin sallamawa ta ce. "Haka ne, wai dama da ake zargin mai wayar a cikin dangi..."
99
A dan kufule Rumaisa'u ta ce.
Ko mun rage mu biyu daga ni sai shi, ya kamata in fita waje neman mai turo min sako".
Hafsat ta yi shiru saboda rashin abin cewa. Kamar amsa ga abin da suka yiwa tagumi suna tantama sai ga taken shigowar sakon Mahaukacin Masoyi.
Rumaisa'u na dubawa ta ga shi ne, sai ta mikawa Hafsat wayar ba tare da ta karanta ba. Ta
GORAN DUMA 1-
*Maimuna Idris Sahi Beli
mike da hannu dunkule tana dukan hannun hagu tare da fareti a falon.
Ab
swou eb a's
Rumaisa'u.
id
molles Aka ce mutum mutum guda ne da rabin mutum da wanda ba komai ba, wanda ya ke mutum shi ne mai yin shawara a al'amuransa, kuma mai ra'ayi madaidaici, wanda ya ke rabin mutum shi ne mai shawara amma ba shi da madaidaicin ra'ayi, ko kuma yana da madaidaicin ra'ayi amma ba ya shawara, wanda ya ke ba komai ba shi ne mara shawara, kuma mara ra'ayi.
is
Wani babban sahabi ya ce mana.
'Ku yi shawara da mutanen kirki, na gama yi miki sanin ra'ayi madaidaici, wato tuni na san cikar rabautarki. Ashe ke guda ce, na ji a raina kina son ki yi shawara akan haukar soyayyata, haka ne? ser
Ina sauraron abin da hukunci zai yanke min. Ka Mahaukacin Masoyi.
A fili Hafsat ta karanto sakon zuciyarta na harbawa, hannunta sai karkarwa yake idonta cikin