Showing 1 words to 1729 words out of 1729 words

Chapter 1 - GORAN DUMA BOOK 1 PART 3

05 Dec 2024

1570

GORAN DUMA BOOK 1 PART 3






na Rumaisa'u. Bakinta na rawa ta ce.
"Da wa kika yi zancen za ki zo neman shawara a gurina?"
Babu toro a fuskar Rumaisa'u ta kebe baki
ta ce.
"Da harshena dai ban fitar da sautin zan nemi shawarar wani ba, dazun a Freedom na zanta da zuciyata, ina fitowa kuma kai tsaye na nufo gidanki"
"Mun 'shiga uku!"
Hafsat ta fada tare da wurgar da wayar a
* - Can tsorace cikin jikinta ya sa da sauri Rumaisa'u ta isa gareta ta ruko kafadarta tana dariya.
"Matsalata da ke tsoro wallahi, ba ki san babu abin da zai iya samun dan Adam ba sai abin da Ubangiji Ya kaddaro maka? Bana tsarmanin wani katon al'amari cikin sakonnin Mahaukacin Masoyi, kawai dai na gaji da bacin lokataina da tunanina ne wajen wassafa shi shi da sakonninsa"
Hafsat ta yi kasake, sai nan take ta dawo hankalinta, ta mika hannu ta dauki wayar ta sake
"dubawa lambar 08175348850, nan take ta danna maballin kira, tana gama bincike dab ta zata shiga sai ta katse, kusan sau goma tana gwadawa hakan na faruwa. A Karshe ta kwafe lambar a wayarta ta
- kira, nan ma hakan ce ta faru

1
Suka dubi juna kowacce fuskarta. da jarumta. Hafsat ta sauke nuinfashi, da sast
nyar
B SI
murya ta. ce.
"Ina horon. » da áddu°a da mayar da lamari ga Allah Rumaisau, kar mu raya wani mugun abus a cikin sakonnin 'nan, mu kwantar da bankali mu kuma dauke su ba komai ba, ki'ba ni kwanaki biyun na yi wani dan bindike. Idan kin amince zan sanar b da Sani":
Rumaisa'u ta yi saurin girgiza kai.
"Ban amince Sani yaji ba, kin' san Sani da surutu maganar tana iya zuwa kunnen su Hajiya ba tare da mun shirya mata ba"it
Cikin saduda Hafsat ta'ce.
"Haka ne, ammal"dai' surutun Sani mai ma'ana ne, ki daina suffanta' shi da wani Aku..:
Ta Rare da Zolaya duk kuma sukaiyi dariya.
Suna fitowa harabar gidan suka ci karo da Sani maigadi ya wangale masa Rofa ya shigo.
• Suka tsaya fikin motar da Rumaisa'i ta. 20
"da ita suna jiran Karasowar Sani, Rutaisa'a ta rungume hannu a kirji ta yi fuska, ma'ana tab shiryawa shegantakar da Sani tijin Hafsat zai zo% ya yi mata tundal ya saba. tog sea Reca
"" Ilai kuwa' idon masu hidima? da ke kara- i kainar yi masa maraba da zuwa bai sire shi ya

kasa girgije su ya nufo su kai tsaye ba.
Hafsat na dan boye fuska tana satar dariya ta yi masa sannu da zuwa, hankalinsa na kan Rumaisa'u yana mata kallon sama da kasa. A karshe ya ce.
'A'a yau mutanen Zuhdu ne suka tuno da
mu?"
"Na tuno da ita dai, Allah Ya sani ba dan kai na zo ba"
Ta tare shi tana nuna masa hanyar wucewa.
Ya tuntsire da dariya, ya ce.
"Matsalata da ke ke, nan, sai ki dinga dagewa sa kin yi fada kur.. da yake ba dabi' arki ba' ne sai ba ya yi miki kyau, har tafiya ke nan? Ba zaki zauna mu gaisa ba ga shi na ga fuskarki da abin karatu..
99
Wannan kalaman nasa suka sa ta dariya kawai, ta bude Kofar mota ta shige, suna dan taba barkwanci har ta fice.
***
* *
Ta tattara duk wata. sabga da zata iya dugunzuma mata hankali a rayuwarta ta watsar, in sako ya shigo wayarta ta daina budo shi, in ta hau faccbook ta share inbox, sai komai nata ya dawo dai-dai.
Sati daya a tsakani sai Mahaukacin Masoyi ya dawo kwado mata kira a waya. Da farko share

Beli*
"Ashe ya zo?"
Goggon ta amsa mata.
"Eh, tun safe yana nan ai, ina tsammanin ma ya riga ki zuwa. A dai ci gaba da hakuri Ubangiji Yana son bayinSa masu hakuri, rayuwar dai kina ganin yadda ta ke gutsirewa kana tsaka da Kara mata burika, wadanda kake kokawar imma a sannu ko wadanda kake son sa wa Karfi, rasuwar Garbati nan ta isa mutum aya Ruma, shekaru goma sha shidda bai leko gida ba, yana can kudu da kyar aka yi masa kiranye ya dawo gida, ana ta farin ciki da murna har an yi masa matar aure, kinga duka-duka bai hada sati biyu da dawowarba Allah Ya karbi abinSa. Ai wannan gudun duniya wajibi ga mai son cikawa da imani"
• Rumaisa'u jinta kawai ta ke, ta san wa'azi ta se mata, abin da ta ke mata wa'azi a kansa ma ta Rasa tantancewa, musamman da yake akwai batun Yusha'u da aka yi shimfidar wa'azin a kansa. Ta kasa gane me Goggo take son musassheta a kan hakuri da Yusha'u, wanne tawaye take da bukatar ta yi hakuri a kansa? Amma dai da yake ba ta da jayayva sai ta rausaya kai ta ce.
"Allah Ya sa mu cika da imani".
Goggo na amsawa hakan ya yi dai-dai da shigowar Yusha'°u cikin dakin, fuskar Rumaisa'ü babu yabo ko fallasa ta gaishe shi, sannan ta mayar da hankali akan wayarta tana dube-dube, Goggo ta sa musu ido a fakaice, Yusha'u na satar kallon
Rumaisa'u ya ce.
"Na san ba da mota kika zo ba ko?"
Ta dago sarato tana kallonsa, amma yanayin fuskar hakurinta ta hana a gane yadda ta karbi batun.
Muryarta na rawa ta ce.
"Haka ne, motar haya na hawo".
Ya dan yi dariyar da yake tunanin zata sami matsugunni a zuciyarta. Ya ce.
"Ai na sanki da tsoron tukin doguwar tafiya".
Ta share dariya da batun nasa ta hanyar mayar da hankai a wayarta tana nazarin sakonnin makaranta rubutunta a jaridar Aminiya.
"Karfe nawa za ki tafi?"
Ya fada kamar bai damu da yadda ta share shi ba. Ta dago agogon hannunta ta duba, ba tare da ta dube shi ba, ta ce.
"Ina jiran Karfe uku ta Karasa ne, sai na koma".
Shi ma ya duba agogonsa yana fadin.
"Ni ma ita nake jira, sai mu koma tare".
Ta dan yi kasake bukatar tasa na mata kururuwa a kwakwalwa, sai fawar kwakwalwar ce ta vi aikin da zuciyarta ba ta Rage shi ba, wato ta girgiza kai ta ce.
"Na yi alkawari da dan mashin zai zo ya kai 'ni tasha"
*Maimuna Idris Sani Beli*
Kai tsaye ya amsa mata.
"Sai na bi ku tashar in ya sauke ki na dauke
ki".
Bai jira cewarta ba ya juya ya fice abinsa.
-Sararo ta hada binsa da kallo da sauraron
•wayarta mai taken shigowar sakon murya. Sai da ya fice ta sauke idon akan wayarta cike da rudani da mamaki.
Shekarunta nawa da yankewar samun sakon
•Smurya a way? A lokacin da ta ke samun sakon wayar ma daga wani muhimmnin mütum ne' a duniyarta:
Wasa!
Tana budewa sai ga lambar
(Mahaukacin Masoyi. Kawai sai ta mike ba tare da ta shawarci kanta ba. Goggo ta dan bi-ta da kallo ita kuma ta tsawatarwa muryarta rawa ko kuskure, a nutse ta ce.
"Goggo yau na manta ban je hawa dutse ba,
'mintina ashirin bari na ¡e na dawo"
'Goggo da yake ta san Rumaisa'u da maganar son hawa dutse ba ta zargi komai a ranta ba. Ta santa duk sanda ta zo ta kan ware lokaci ta shiga Dani ta hau Dutse shi yasa yanzu ta amsa mata da cewa.
"Ai da yake ba zuwan nutsuwa yau kika yi ba, ki yi sauri to ki dawo ki je gidan gaisuwar ki zo ku tafi, kar ya gaji da tsumayinki ya tafi. Ga yamma ga wahalar mota kinga babu dadi".
Rumaisa'u na Kokarin ficewa ta.ce.
"Idan ya, gaji da tsumayi kawai ya vi tafiyarsa, dama ina da ajandar kwana idan bali ya
• Goggo ba ta sami amsa mata ba ta Kule.
Ba zata iya tantance yadda aka yi ba ta isa wajen dutsen, ta sulale a sanyaye ta haye samansa sannan kamar yadda ta saba ta siga juyawa a hankali tana hango Karshen gani (Horizone).
Wannan al'adar muhimmiyar gaske ce
a
rayuwarta, dan ta kan Kara mata imani kwarai da toron Allah wanda Ya halicci wannan makekiyar duniyar da take zagayawa a cikinta, duk kuma da girman nan nata sai ta zama ba ta isa abin iya kallo ba cikin abin da Ubangiji ya halitta amma sai ya kebance ita kankanuwar duniyar da ni' imomi masu tarin yawa, Ya karrama dan Adam a cikinta, sannan
•Ya ba shi zabin makomarsa a hannunsa, a cikinta aljanna ko wuta, wanda ya bi Allah a cikinta in ta yi kunci a gare shi to muminancinsa ya bayyana.
Wanda ya ki yarda da AllantakarSa ko ya zama fandararren bawa in. ta yi masa yalwa rabonsa ke nan. mutum muhimmi a cikinta, kamar yadda ta tabbatar ita ma wata rana zata shude. Rauninta kuma ke raya
'mata ba zata tada maye gurbinsa ba. Wannan tunanin ne ya fado mata da na sakon Mahaukacin Masoyi. A rikice ta zauna a dandamalin dutse ta dauko wayarta a jaka. Cike da doki, hannunta na karkarwa ta danna muryar.
Rumaisa'
Kin'ta6a nazari akan zuciya?
Jarumin gaske ne ke rike akalarta ya ja sabanin ta ja shi. Tawa zuciyar kamar ni ta ke ja, ma'ana ban cika jarumi ba, amma na kasa yarda ni rago ne dan na rife hujjar zuciyata n ja де g alkhairi ne (wato ke).
Zucivar tawa na da Kartin hali ko? Bana nin bekenta mi kuma dan ta gamsu kin hada dukkan alkhairan da idan an yi fafutuka a kanki ba a sarayar da lokutai a wofi ba, dan ma duniyar na da
• abin toro ko? Gangancin shigar haske cikin duhu da shigar duhu cikin haske ya isa kada zuciyar mai imanin mutuwa wadda ba ta bukatar imani cikin sharudanta. Da wanda ya yarda da ita, da wanda bai ma yarda da ita ba, duk ba wanda take ragewa.
Duk sanda na yi tsaye cikin lambu ina kallon sararin samaniya sai na cika da shakkar anya kuwa ozone layer da aka ce yana kekkecewa ne ya ke Kara gudun duniya ba waccan mutuwar ke kusatoni ba?
Duk sanda na tuno haka sai na yi kwalla dan gain Kamar zan vi mutuwar da babu gata. Wato wadda na ke so ba ta yarda ina so ba.
Mu kwana lafiya.
Ba ta gama tantance matsayin da zuciyarta da azancinta suka kar6i sakon Mahaukacin Masoyi na yanzu ba, ta hango Yusha'u ya nufo ta kai tsaye yana ta sauri kamar mai shirin tashi sama.
Ambaton MUTUW A wadda take da kishiyar
RAYUWA a sakon Mahaukacin Masoyi ya sa ta kallon Yusha'u na tahowa garau! Saboda tunaninta da yake son nisan tuno rayuwarta ta baya.
Yau da gobe a rayuwarta.
Mutuwa a cikin rayuwar tata.
Kaddarori marasa dadi na rayuwarta.
ASALIN RUMAISA'U
'Mahaifinta
"Aliyu
Ahmad dan karamar
hukumar Rogo ne a Kano, mahaifiyarta Khadija Invamura ce mutuniyar Enugu, wadda ta musulunta a hannun mahaifinta suka yi aure tare da zama a garuruwa daban-daban kasancewarsa dansanda.
Mahaifinta dan dangi ne sosai a kauyen Rogo da cikin garin Kano duk da cewa su biyu ne kacal a gurin nasu mahaifan wato shi da kuma yayansa

1

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login